MAJE KIRAN Sarkin DUTSE

MAJE KIRAN Sarkin DUTSE

Tu pourrais aussi aimer

Sahil Manjhi
Sahil Manjhi
MEDZ JOKE TIME
MEDZ JOKE TIME

Allah ya taimaki sarki

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 01/07/2022

Allah ya fishshemu kunyar sarki

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 01/07/2022

Fadancin Daraja daga masarautar dutse
Allah ya karawa sarki daraja da muhibbah duniya da lahira

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 01/07/2022

School life

01/07/2022

Allah ya taimaki Mai martaba sarkin dutse da imani daraja da mutunchi duniya da lahira

16/03/2022

Alhamdulillahi

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 23/01/2022

Alhamdulillahi
Muna Kara godiya ga Allah bisa wannan Ni'ima da yayi Mana
Allah ya Sakawa iyayen mu da mafificin Alkairi
Allah ya taimaki sarkin dutse da imani

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 24/11/2021

Mai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado bayero da yayan sa Badde da kalifa da isah pilot da sarkin Dawaki Babba yayin ban kwana daga masallacin Madina
Allah ya taimaki sarki da imani
Allah ya karawa sarki lafiya da nisan kwana
Allah yaji Kan sarkin kano Ado bayero
Allah ya karawa sarkin dutse lafiya da imani

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 14/11/2021

Alhamdulillahi
Mai martaba sarkin dutse Alh Dr Nuhu muhammadu Sanusi C.O.N.
Allah ya karawa sarki daraja da mutunchi
Allah ya taimaki sarki da imani

12/11/2021

Mun gamsu da sana'ar mu ta Fadanchi
Mun gamsu mu yiwa Mai martaba sarkin dutse aikin Fadanchi a ko wanne irin mahalli
Domin sarki ne Sanadin Arzikin mu daga Allah
Allah muke Roko ya karawa sarki lafiya da imani,
Allah ya Kara shiga lamarin mu,
Allah ya taimaki sarki da imani

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 06/11/2021

Allah ya karawa sarki lafiya da Nisan kwana

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 27/10/2021

ZUNUBI SHU 'UMI NE
Muna Kira ga Al'umma da cewa
Mu guji ai'bata Zunubin wani
Mu kiyayi yada Zunubin wani
Mu guji kyamar zunubin wani
Mu koma yiwa Mai aikata zunubi Adduar samun shiriya,
Ko wanne Dan Adam da Zubinsa
Duk duniya babu Wanda bashi da zunubin da Allah S. W. T. ya Jingina Masa acikin Adamiyyar sa
duba da yadda Allah ya Halarta istigifari ,duk cikin Sakamakon Halittar Dan Adam a ban kasa
Wlh summah tallahi duk duniya babu Wanda yake ma'a'sumi marar sabo gaba da baya sai manzon Allah muhammadu RASULILLAHI S. A. W.,
Don Haka mu guji yada Zunubin wani
,idan Kuma mukayi kun nen Kashi, to Allah zai Jarabce mu da irin Zunubin da muka ai'bata ko muka yada
Allah ya Gafarta Mana Zunuban mu
Allah ya taimaki sarkin dutse da imani ,lafiya da zaman lfiya

25/10/2021

Mai martaba sarkin Dutse
Alh Dr Nuhu muhammadu sanusi C. O. N.
Rokon Allah Mai Ratsa gaba jikan bello
Alkur'ani Mai cin mutum sannu- sannu magajin sulaimanu
Ki yo salamun na Annabi magajin mamman
Allah ya karawa sarkin dutse daraja da Daukaka Dan matsayin Annabi muhammadu S.A.W.

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 22/10/2021

Muna yiwa dukkan Al'umma barka da wannan Rana ta jumaa
Allah ya sadamu da dukkan A'lkairan wannan Rana ,Allah ya kawo wa dukkan Al'umma saukin wannan yanayi da suke ciki na tsadar kayan masarufi
Allah ya taimaki sarkin dutse da lafiya da imani

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 15/10/2021

Munaiwa dukkan Al'umma barka da wannan Rana ta jumaa
Allah ya sadamu da Alkairan dake cikinta

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 08/10/2021

Make Kiran sarkin dutse
Muna yiwa dukkan Alummar wannan Nahiya barka da jumaa,Allah yasa munyi ibada karbabbiya
Allah ya taimaki sarki da imani

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 06/10/2021

Mu
sarki ne Sanadin Arzikin mu
Sarki ne sanadin Darajar mu
Sarki ne Sanadin daukakar mu
Babu abin da Zamuce da Mai martaba sarkin dutse sai godiya da Biyayya ,tare da Amana
Fatan mu Allah ya Hani zuciyar mu da yin butulchi ga Sarki ko dukkan Ahalin sarki
Allah muke Roko ya Kara Mana Juriyar Hidim tawa sarki Har karshen Rayuwar mu

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 05/10/2021

Ziyarar Mai martaba sarkin dutse zuwa kasar Burtaniya.
Daga tsakiya Mai martaba sarkin dutse daga dama ga Sarki Mai girma galadiman dutse
Daga karshen dama Mai girma Dan iyan dutse
Allah ya karawa wadannan iyayen kasa dara
Allah ya taimaki sarki da imani

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 02/10/2021

Muna Kira ga dukkan Alummar wannan nahiya cewa ya zama wajibi mu Yawaita Addu'o'in neman ruwan Sama, daga ubangiji S.W.A.
tare neman Gafarar ubangiji akan Zunuban da muke Aikatawa
Allah ya Shafe Mana Zunuban mu,
Allah ya taimaki sarki da imani

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 01/10/2021

Allah ya taimaki sarki da imani
Allah ya karawa masarautar Dutse daraja d muhibbah,
Allah ya Kara Mana lafiya da zaman lafiya

30/09/2021

Alhamdulillahi
Allah ya taimake mu da Sarki Adali
Tabbas Mai martaba sarkin dutse Waliyi ne
Shiyasa muke Fadanchi dai dai da zamani Kuma Bil Hakki da Gaskiya GA SARKI
Fatanmu Allah ya karawa sarki lafiya ,imani da tsawon Rai Mai amfani tare da kyakkyawan karshe ,Allah ya sakawa magabatan mu da mafificin Alkairi,

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 29/09/2021

Mai girma wazirin Dutse Alh Bashir Dalhatu
Kuma shugaban masu zabar sarki
Muminin mutum Dan muhammadu
Akilin mutum Dan mu'allimu
Rashidin mutum Dan Alkali
Wazin hakuri ,Wazirin karanchi
Allah yaji Kan AVM muktar Dan matsayin Annabi muhammadu S.A.W.

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 29/09/2021

Rayuwar Fadanchi Saida Aminchi
Allah ya karawa rayuwar mu data magabatan mu Aminchi

29/09/2021

Mai girma magatakarda dutse Alh Amadu malami Emirate Sectary Kuma Dan mqjalisar sarki,
Magatakarda karshen zance

28/09/2021

Ziyarar Mai girma Inspector general of police Usman Alkali Baba ga Mai martaba sarkin dutse Alh Dr Nuhu muhammadu sanusi C.O.N.

Photos from MAJE KIRAN Sarkin DUTSE's post 28/09/2021

Mai Girma wazirin Dutse tare da Mai Girma Galadiman Dutse,
Allah ya karawa iyayen kasa daraja da muhibbah.

Vous voulez que votre personnage public soit Personnage Public la plus cotée à Niamey ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Site Web

Adresse

Government House
Niamey
Autres Personnage public à Niamey (voir toutes)
Que pensez vous sur les prédilections du 21/12/12 Que pensez vous sur les prédilections du 21/12/12
Niamey
Niamey, 00227

scientifique, superstitieux, fanatique et tous ce que vous pouviez etre, vos commentaire sont trés

Sofiane la melo Sofiane la melo
Koira Kano
Niamey

FIAN-SO la mélodie ��

Mar çien Mar çien
Niamey

L'aigle ne fuit jamais la tempête.par contre,il s'en sert pour prendre de la hauteur 🦅🦅🦅🦅✅✅

NASTY NASTY
Rn1
Niamey, 8001

[email protected]

Nassim investissement Nassim investissement
Niamey

Tout pour la bonne croissance de vos enfants

Collège et lycée cours de soutien Collège et lycée cours de soutien
Hachimouhachimou42@gmail. Com
Niamey

Enseignant de formation، Enseignant particulier, tout est mathématiques. Merci de vous abonner

Taimako Asirin Gado Taimako Asirin Gado
Niger �
Niamey, 2000

Malam Ibrahim Dan malam