BARWA MAN

BARWA MAN

You may also like

rdxgaming279
rdxgaming279

Bbb

02/07/2021

Ustax National Chief Imam Abuja Nigeria.

Dukiya Saurata duk ba ma'aune bane saboda abubuwa ne dukka na Allah, Allah yana karba hannun wanda yaso ya medawa wanda yaso, wanda da yake bawa gobe ze'iya zama shine sarki wanda da yake sarki gobe ze iya zama shine ma'kaskanci saboda haka wannan duk Allah shi yake yin yanda yaso.

Allah Ya Kara Kiyayeka Maulana.

04/05/2021

Allah Bai Turoni Duniya Don Inyaqi Mutane Inzubar Da Jininsuba Cewar Shehin Malamin Duniya Sheikh Ibrahim Inyass Assingaly...

Daga Jafar Sa'id Ikara..

Wata Rana Sheik Ibrahim Inyass RTA Yaje Kasar Iran Yakaiwa Shugaban Kasar Na Wancan Lokacin Ziyara...

Bayan Sun Gaisa Suna Tattaunawa Sai Shugaban Kasar Iran Na Wancan Lokaci Yacewa Sheikh Ibrahim Inyass Yadda Allah Yabaka Yawan Jama'a Magoyan Bayanka Kuma Suna Yima Biyayya Mai Zaihana Muhada Hannu Ni Dakai Muyaki Kafiran Duniyarnan...

Sai Shehu Yace Ni ALLAH Bai Kawoni Wannan Duniyar Don Inyaki Wasu Mutaneba Har Inzubar Da Jininsu Ba Idanma Zanyi Yaqi Mutane Baiwuce Inyaki Zuciyoyinsu Ba Sudaina Sabawa Allah Mahalincinsu Batare Da Nadaga Musu Koda Dan Yatsaba B***e Makami ...

Sheikh Ibrahim Inyass Alkaulahy Attijany Almaliky Al'ash'ary Alfaidy Assingaly (R.T.A)

Photos from BARWA MAN's post 14/04/2021
Profile pictures 20/01/2021

Indai Annabi Muhammad Ya Isa Dakai Karubuta S.W.A Sanan Kayi Share Zuwa Group Saboda Kai Ma Kasamu Ladan Yima Annabi salati

07/04/2020

A Najeriya ne ake Kasuwanci da Cututtuka -inji marubuci Barrista Nuraddeen Isma'eel

Shuwagabannin Najeriya Suna Tsare Mu ne a Gidajen Mu Don Cimma Wata Burin Su ne, Badon Kare Mu Daga Kamuwa Da Cututtuka ba.

Bamu jiran wani Shugaba ya bamu a Najeriya, amma a har kullum 'Kokarin su Shuwagabannin shine' kulle mu acikin gidajen mu, don cimma wata manufa nasu, sai su fake da cewa' kada mu kamu da cututtuka, Musamman akan Wannan Cutar ta - daya addabi duniya' amma mu a nan Najeriya ya zama ado, duk don cimma wani manufa saboda Duniya.

Duba da yanda' mahukuntar 'kasar mu na Najeriya, s**a takura mana, s**a ci zarafin mu akan Adadinan mu, s**ace kada mu Fito a kasuwannin mu, bayan sun Riga sun mamaye duk wata madafan iko na 'kasarmu.

Kazalika Allah ya kare mu daga wannan annobar cutar na amma' mu da kanmu Muke jawo ma Kawukanmu Cututtuka, don haka cutar 'Karya Ce a Najeriya, amma fa a nawa hangen ni Barrister kodayike bansani ba ko zan samu Wadanda tunanin su Yazo daya da nawa??????????

Yadda Coronavirus Ta Kashe Mutum 738 a Spain Cikin Kwana 1 26/03/2020

Yadda Coronavirus Ta Kashe Mutum 738 a Spain Cikin Kwana 1 Yanzu kasar kasar Spain ce ta fi kowacce kasa yawan mutanen da cutar Coronavirus ta kashe, idan aka dauke Italiya, bayan da mutum 738 s**a mutu a kasar. Yawan wadanda s**a mutu cikin kwana guda ya s

09/02/2020

May god bless you

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Barwa Kauru L, G, A.
Abuja
Other Colleges & Universities in Abuja (show all)
Lincoln College of Science Management & Technology Lincoln College of Science Management & Technology
Lincoln Building Along Jikwoyi/Karshi Road, Jikwoyi
Abuja, 900110

We are now in Nigeria to offer purely practical courses to train you with the needed skills to earn money and get employed before you graduate. Installmental payment options and sc...

Bob flex mani Bob flex mani
Nru Nsukka
Abuja, 666250

I like the name because people like it to

Aliyu Isyaku official Aliyu Isyaku official
Dutsinma Street
Abuja

This is a good page if you can join it you will be a smiler

M inuwa so alh M inuwa so alh
Kano
Abuja, NO

So

MAZA MASU AJI MAZA MASU AJI
40/40
Abuja

Always open

De YOUNG Brakers De YOUNG Brakers
No 42 Sule Mai Ganga Street Un/sule Romi, Kaduna
Abuja, CHOICEBRIGGS

De YOUNG Brakers group is all about the youth, entertainment, awareness, informations, empowerment and culture. Young breakers we break through the challenges.

Abdallah wakilin so Abdallah wakilin so
Abuja

GOD USE ALL FOLLOWERS

IAAS Uof IAAS Uof
Abuja

Rayms1 Rayms1
Abuja

Vote vote Sputnik ultimate search contestants number 075 by Monday adams,stage name Rayms

Adeleke.Faruq Adeleke.Faruq
Onipetesi
Abuja

I.dark.in.complexion