Kosau gallary

Kaso, Annabi sai Allah yasoka

11/12/2022
Makaman yakin Rasha da Ukraine na kwarara zuwa Tafkin Chadi - Buhari 29/11/2022

Makaman yakin Rasha da Ukraine na kwarara zuwa Tafkin Chadi - Buhari Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ana karkata wasu makaman da ake amfani da su a yakin dake gudana tsakanin Rasha da Ukraine zuwa Yankin Tafkin Chadi.

Innalilahi Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Hotan Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana 29/11/2022

Innalilahi Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Hotan Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana Tsohuwa kuma fitattaciyar jarumar kannywood wato Rashida Labo wacce aka dade ana gogawa da ita a masana’antar kannywood kafin ta daina film tayi aure gaba ki daya tabar kasar najeriya ta koma Australia da zama ita da mijinta data aura. Auren ta mutane sun tabbatar a boye akayi shi domin babu daya ...

Duk Wanda Yasha Wannan Haɗin Zai Samu Minti 40 Yana Jima'i Da Mace Bai Kawoba 29/11/2022

Duk Wanda Yasha Wannan Haɗin Zai Samu Minti 40 Yana Jima'i Da Mace Bai Kawoba Duk Wanda Yasha Wannan Haɗin Zai Samu Minti 40 Yana Jima’i Da Mace Bai Kawoba YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A RANAR FARKO   Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da s**a yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa. …

Na Hada Jini da Yahudawa Kuma Babana aKaf Zuri'arsu Shi Kadai Keyin Sallah, amma Duk da Haka Banayin irin Abinda Kikeyi Rahama Sadau Cewar Jaruma Zainab Ishola. 29/11/2022

Na Hada Jini da Yahudawa Kuma Babana aKaf Zuri'arsu Shi Kadai Keyin Sallah, amma Duk da Haka Banayin irin Abinda Kikeyi Rahama Sadau Cewar Jaruma Zainab Ishola. Na Hada Jini da Yahudawa Kuma Babana aKaf Zuri'arsu Shi Kadai Keyin Sallah, amma Duk da Haka Banayin irin Abinda Kikeyi Rahama Sadau Cewar Jaruma Zainab Ishola.

Maganin basir kowanne iri kankancewar gaba saurin kawowa da karfin maza. 29/11/2022

Maganin basir kowanne iri kankancewar gaba saurin kawowa da karfin maza. Maganin basir kowanne iri kankancewar gaba saurin kawowa da karfin maza.             MUHIMMAN HANYOYIN KARFAFA LAFIYA CIKIN YANAYI NA SANYI         Dazaran ƙarshen shekara ya nufato, Sai a shiga yanayi na sanyi. Hakan na iya zama kalubale ga lafiyar mutum ta hanya sauƙin kamuwa da mura, ...

29/11/2022

Bai kamata ƴan Najeriya su riƙa yin shishshigi game da abinda ya shafi iyalai na ba~cewar shugaba Buhari

Daga Mubarak Sama Bala

Na Kwashe Kimanin Shekaru Ashirin Ina Harkar Fim, Yanzu Kuma Lokaci ne daya Kamata Na Koma Wakokin Yabon Manzon Allah S.A.W 29/11/2022

Na Kwashe Kimanin Shekaru Ashirin Ina Harkar Fim, Yanzu Kuma Lokaci ne daya Kamata Na Koma Wakokin Yabon Manzon Allah S.A.W Na Kwashe Kimanin Shekaru Ashirin Ina Harkar Fim, Yanzu Kuma Lokaci ne daya Kamata Na Koma Wakokin Yabon Manzon Allah S.A.W

22/11/2022

Jackie Appiah 📸😍

MUSIC: Nazifi-Asnanic-Uwata - Arewarank.Com 20/11/2022

MUSIC: Nazifi-Asnanic-Uwata - Arewarank.Com The new song of the famous Hausa singer that is Nazifi Asananik is definitely a new song and the son

Jarumar Kannywood Halima Atete za ta amarce Asabar mai zuwa 20/11/2022

Jarumar Kannywood Halima Atete za ta amarce Asabar mai zuwa SHAHARARRIYAR jaruma a Kannywood, Halima Yusuf Atete, ita ma lokaci ya yi, domin kuwa yau saura kwanaki shida ta shiga ɗakin mijin ta. Za a ɗaura auren ta Halima Atete da sahibin ta Mohammed Mohammed Kala a ranar Asabar, 26 ga Nuwamba, 2022. Katin ɗaurin auren wanda mujallar Fim ta samu ya nuna c...

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu Darakta Abubakar S Shehu Yayi Hatsarin Mota a Garin Jos. 20/11/2022

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu Darakta Abubakar S Shehu Yayi Hatsarin Mota a Garin Jos. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu Darakta Abubakar S Shehu Yayi Hatsarin Mota a Garin Jos.

20/11/2022

🇸🇳 𝐒𝐚𝐝𝐢𝐨 𝐌𝐚𝐧𝐞: "Lokacin Dana bar Bambali, Wato kauyenmu kenan, nayi alkawarin Abubuwa 3. Bazan bawa iyayena Kunya ba. Zan zamo shararren Dan kwallo sannan na dawo kauyenmu na Gina Musu Makaranta.

◾️Iyayensa sun zamo masu alfahari dashi, mamaki da Kuma farinciki a Lokacin da S**a Fara ganinshi a Talabijin Yana buga Wasa a Metz. Kungiyar kwallo ce a Ligue 1. ✅

◾️ Mane, bawai ya zamo Dan kwallo bane kawai, face ya zamo Daya daga cikin shahararrun Yan kwallon da Duniya take alfahari dasu a yau. ✅

◾️ Bayan Gina Makaranta, ya Kara da Gina Asibiti tare da tallafin kudi ga mazauna kauyen nasu. ✅

Duniya, na bukatar Karin mutane irin Sadio Mane, domin zuciyar Zinare gareshi! ❤🙏

Saidai abin takaicin shine, Mane bazai samu damar buga Gasar Kofin Duniya ba ta 2022 a Qatar, a sakomakon Raunin da yake fama dashi. 😔💔

20/11/2022

Zaku iya rijistar AREWA24 On Demand a duk in da kuke domin kallon shirye shiryen mu, Domin yin rijista ku tuntube mu akan Whatsapp +2347060690969 ko kuma ku ziyarci https://arewa24.tv

20/11/2022

Barkanku da asuba, ina fatan kun tashi lafiya.

20/11/2022

Magoya Bayan Kungiyar Kwallon Kafa ta Croatia sun sauka a Qatar da shiga irinta Larabawa.

Wato Abi Doka a zauna lafiya 😂

20/11/2022

A yau ne Fitaccen shirin zai zo muku da misalin karfe 7:30 Na dare a tashar ku ta

20/11/2022

Shiri Mai Dogon Zango zai zo
muku a daren gobe karfe 7:30 na dare.

20/11/2022

SANDA SEASON 4 Yau Asabar 19/11/2022 A Tashar mu ta DADDY HIKIMA TV 8 na dare

20/11/2022

MUNA GODIYA SOSAI ALLAH YA BAR ZUMUNCI MASOYA 🙏😂😍🤣🙏🚚

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Masaka
Abuja
961105
Other Food & Grocery in Abuja (show all)
Ekeismeals Ekeismeals
Abuja

Food order and delivery services within the Abuja Metropolis - Home-made food you would love.

Steveondo Nigeria limited Steveondo Nigeria limited
Karmo Last Gate Abuja
Abuja, 900102

Sales representative

Sweet Ware's Sweet Ware's
A*o A , Abuja
Abuja

Sadiq lawan Sadiq lawan
Zoo Road
Abuja, 09075

Story tale Story tale
Imo
Abuja, 661652

Fatblaster 1 Fatblaster 1
Abuja

It'z nicely It'z nicely
Jabi
Abuja

Jimtech Benue rice mills gboko Jimtech Benue rice mills gboko
Km 5 Gboko Aliade Road Gboko Venue State
Abuja

Arusim Groceries Arusim Groceries
Suite 97, Da Avalon Plaza, Plot 483, Ajose Adeogun Crescent, Utako
Abuja, 900108

Arusim groceries is your one-stop online groceries store. We sell all kind of foodstuffs, Meat, fresh vegetables and fruits, cereals, seasonings and spices. and deliver within Abu...

Ado rugga ng Ado rugga ng
Abuja

👆Allah first 👆 ♥️Son of ado rugga🔥♥️ 🏀⚽Player ❌ Dangerous ❌

Jenny's crayfish and foodies Jenny's crayfish and foodies
Iita Phase 4 By Water Board
Abuja

Jenny's crayfish and foodies sell food items in bags, delivers to people across states, grand the it