Dukawuya kwankwasiyya movement
005
Kaji zance Na gaskiya Allah ya taimaki gwamna
Masana gaibu sun sha magantuwa fah! 😂 Bugaggu! 😂🤌🏾
Mu cire son Rai da son Zuciya mu daina fifita jamiyya fiye da Chanchanta wallahi wannan bawan Allah yafi wayannan Shuwagabannin namu Chanchanta Zama Shugaban kasa Shine yasan Hali da bakin cikin da talaka yake ciki Haka ya rinka Shiga lingu da sako wajen campaign domin kawai yaga meye matsalar Al'ummar ya Kuma nemi goyan baya domin a Hada Kai sau da kafa a magance matsalar Haka Al'umma sukai kunnen uwar Shegu da mutane saboda fifita jamiyya fiye da Chanchanta
Daga TINUBU har zuwa ATIKUN Babu Wanda yake rayuwa a kasar b***e Susan meke damun mu burinsu kawai shine su mulki Nigeria 🇳🇬 ba Wai suyi kokarin magance matsalar kasar ba Idan zamu Ajjiye wannan son zuciyar mu zabi Chanchanta kwara mu ajjiye idan Kuma muka tafi a Haka za muita Chanza zanin Mahaukaciya ne
Allah kasa mu dace kaci gaba da zaunar Mana da kasarmu lfy 🙏
@followersgHighlights Myanmar 2aHighlights Myanmar 2BHighlights Myanmar 2CBBC HausauBBC HausatHotSpanishaHuawei
Dukawuya tayi Kira bamu daukewa kowaba Allah yabada ikwan zuwa
Miller Road gaban Oga ko kuma EFCC gaban Olukoyede dole Mutum ya zabi daya? 🤣
Assalamun alaikum
INA MATASA
Da Okoro ya dinga koro turanci a karshe har saida ya koro Gawuna da 'yan koransa.🤣🤣
Sunqi karbar hukuncin ubangiji Amma sun karbi na OKORO 🤔
In banda Allah waye zai kwaci Kano Ahannun Yan awan igiya.
Allah Mungode bisa Wannan ni'ima dakai mana 🙏
Dan Allah ABBA KABIR YUSIF in zaka dawo kano katawo a mota mutaroka daga kwanar Dan gora Dan Allah
Tunda na tashi hannuna yake kaykayi
Bari na leka ko zanyi karo da Dan gawuna is kwamin na taba Masa kunne.👂👂
Mecin Uwarku maƙiya
Shariar yau a gaban gwamna za’a yanke ta kenan.
Bameyi sai Allah
Allah duk yardakayi dai daine
Yan kwankwasiyya Ku rabu da wannan shashancin aje acigaba da addua kawai
Ina ma ina da lokaci, da yau ba abin da zan yi sai screenshot, saboda kawai in ta kalla ina dariya, daga gobe bayan la'asar....
Allah baya sabon aiki, tun ran gini, tun ran zane.
Sabature
Wayan-Surakallahu Nasaran Aziza
Allah Ubangiji Ka tabbatarwa da Alhaji Abba Kabir Yusuf kujerarsa dan Alfarmar Shugaba ﷺ
💥KOTUN KOLI|| Zata tabbatar mana da kujerarmu Cikin Satin Nan
Insha Allah.
🤲🤲🤲
Ƙarshen tuka-tukin tik.
Kotun ƙoli ta sanya ranar Juma'a mai zuwa don yanke shari'ar zaben Kano.
Allah kabamu shugaba nagari
Kawai mutum ya je ya biya kudi wata 6 a ce ya yi degree, sannan ga wasu a kasa suna shekara 4,5,6 har 7 ae ba adalci 👌
Cewar garba diso
Kai Tsaye Yanzu Haka daga Freedom Radio.
Tare da Mai Girma dan Majalissar Taraiyya na Karamar Hukumar Gwale, Hon. Engr Garba Ibrahim Muhammed Diso.
DUKAWUYA KWANKWASIYYA MOVEMENT
Masha Allah
Yau Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Bude Sabon Office Dinsa Na Gidan Gwamnatin Kano
Mataimakin Shugaban Kasa Ya Jagoranci Budewa.
Allah Ka Haramtawa Gawuna Mulkin Kano
Duk na Annabi Yace Amin.🙏
Yanzu Yanzu..
Zamu Ga Mutane masu Daraja ba Barayin Zaune ba🙈🤣
NNPP APC PDP
Allah Ka Tsayawa Abba A Kotun Koli.. Dan Shugaba Annabi Muhammad S A W amen 🙏
Ya hayyu yaqayyum ya zuljalalu Wal ikram ya Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abuja
Abuja
Food order and delivery services within the Abuja Metropolis - Home-made food you would love.
Suite 97, Da Avalon Plaza, Plot 483, Ajose Adeogun Crescent, Utako
Abuja, 900108
Arusim groceries is your one-stop online groceries store. We sell all kind of foodstuffs, Meat, fresh vegetables and fruits, cereals, seasonings and spices. and deliver within Abu...
Iita Phase 4 By Water Board
Abuja
Jenny's crayfish and foodies sell food items in bags, delivers to people across states, grand the it