Sheikh iliyasu me comphuta jos
Son Allah da Annabi Muhammadu shine burinmu
Allah karamana kaunar Manzon Allah
Is maulana shelk alh Ibrahim inyass RTA perform pilgrims 75 time's in he's career
The answer is No
But the total trips which shelk alh Ibrahim inyass RTA make to Saudi Arabia in he's career is 75 time's
Shelk Ibrahim inyass RTA perform pilgrims and ummura with conference meeting in Saudi Arabia cos shelk Ibrahim inyass RTA was only scholar which was representing west African in Saudi Arabia and he's among league of Islam scholar which was recognized in Saudi Arabia so whenever then want to have a world conferences in Saudi Arabia he's shelk Ibrahim inyass RTA they always called on from west African so with conference meeting attended by shelk Ibrahim RTA to Saudi and pilgrims performing by shelk Ibrahim inyass RTA with ummura practicality by him the total trips which maulana shelk alh Ibrahim inyass RTA make to Saudi Arabia in he's career is 75 time's
Thanks for the analysis maulana
Hadihatul min ilaykah shelk Al imam alh Akala khadim Maulana shelk Alamonyekeen Alawiye RTA
dayawa mutane zakaga suna dimauta akan sunrasa wani abun duniya amma bazaka tabaganin almajirin shehu ya dimauche akan wani abun duniyaba alhamdu lillah
-Tarihi Ya Tabbatar da Cewa Akwai Sahabban Manzon Allah (S) Guda Goma Sha Biyar 15 da Yazidu Yasa Aka Kashe Tare da Zuriyar Manzon Allah (S) A Karbala.
-Na Zaɓi Na Kawo Sunayensu Ne, Saboda Na Fahimci Wasu Mutane Sun fi Ganin Girman A Taɓa Sahabi Fiye Da A Taɓa Allah, Ko Manzonsa, Ko Ahlul-Baitin Annabi (S).
-GA JERIN SUNAYEN SAHABBAN MANZON ALLAH (S) GOMA SHA BIYAR 15 DA YAZIDU (LA) YASA AKA KASHE A KARBALA:
-ANAS BN HARIS AL-KAHIL AL ASADI
ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺭﺏّ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭﻱ ﺍﻟﺨﺰﺭﺟﻲ .:
-ABDURRAHMAN BN ABDI RABBBI AL-ANSARI: Yana Daga Cikin Sahabban da S**a Ƙarɓo Hadisin "Man Kuntu Maulahu Fa Haza Aliyyun Maulahu" Daga Wajen Manzon Allah (S).
3. ﺣﺒﻴﺐ ﺑﻦ ﻣﻈﺎﻫﺮ ( ﻣﻈﻬّﺮ ) ﺍﻷﺳﺪﻱ .:
-HABIB BN MUZAHIR AL-ASADI.
ﻋﺒﺪﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻳﻘﻄﺮ ﺍﻟﺤﻤﻴﺮﻱ .
-ABDULLAHI BN YAQDAR AL-HUMAIRI.
4. ﻣﺴﻠﻢ ﺑﻦ ﻋﻮﺳﺠﺔ ﺍﻷﺳﺪﻱ .:
-MUSLIM BN AUSAJA AL-ASADI.
5. ﻛﻨﺎﻧﺔ ﺑﻦ ﻋﺘﻴﻖ ﺍﻟﺘﻐﻠﺒﻲ .:
-KINANATA BN ATIQ AT-TAGLABI
6. ﻋﻤّﺎﺭ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺳﻼﻣﺔ ﺍﻟﺪﺍﻻﻧﻲ ﺍﻟﻬﻤﺪﺍﻧﻲ .
-AMMAR BN ABI SALAMATA AD-DALANI.
7 . ﺯﻳﺎﺩ ﺑﻦ ﻋﺮﻳﺐ ﺍﻟﻬﻤﺪﺍﻧﻲ ﺍﻟﺼﺎﺋﺪﻱ .
-ZIYAD BN ARIB AL-HAMDANI AS-SA'IDI.
8. ﻋﻤﺮﻭﺑﻦ ﺿﺒﻌﺔ ﺍﻟﻀﺒﻌﻲ ﺍﻟﺘﻤﻴﻤﻲ .
-AMRU BN ƊAB'ATA AD-DUBA'I AT-TAMIMI
9.. ﺃﺳﻠﻢ ( ﻣﺴﻠﻢ ) ﺑﻦ ﻛﺜﻴﺮ ﺍﻷﻋﺮﺝ ﺍﻷﺯﺩﻱ .
-ASLAM BN KASIR AL-A'ARAJ AL-UZDI.
10. ﺯﺍﻫﺮ ﻣﻮﻟﻰ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺍﻟﺤﻤﻖ ﺍﻟﺨﺰﺍﻋﻲ .
-ZAHIR MAULAN AMRU BN AHMAQ AL-KHUZA'I
11. ﺳﻌﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﺤﺮﺙ ﻣﻮﻟﻰ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ ﻋﻠﻴﻪ
ﺍﻟﺴﻼﻡ .
-SA'AD BN HARS MAULAN ALI ƊAN ABI DALIB (AS).
12.. ﻳﺰﻳﺪ ﺑﻦ ﻣﻐﻔﻞ ﺍﻟﺠﻌﻔﻲ .
-YAZID BN MUGFIL AL-JU'UFI.
13. ﺷﺒﻴﺐ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﻮﻟﻰ ﺍﻟﺤﺮﺙ ﺑﻦ ﺳﺮﻳﻊ ﺍﻟﻜﻮﻓﻲ
-SHABIBU BN ABDULLAHI MAULAN HARIS BN SARI'I AL-KUFI.
14. ﺟﻨﺎﺩﺓ ﺑﻦ ﺍﻟﺤﺮﺙ ﺍﻟﺴﻠﻤﺎﻧﻲ ﺍﻷﺯﺩﻱ ﺍﻟﻜﻮﻓﻲ .:
-JUNASATA BN HARIS AS-SALMANI AL-UZDI AL-KUFI.
15. ﺟﻨﺪﺏ ﺑﻦ ﺣﺠﻴﺮ ﺍﻟﺨﻮﻻﻧﻲ ﺍﻟﻜﻮﻓﻲ .:
-JUNSAB BN HUJAIR AL KHAULANI AL-KUFI.
-Allah Tsinewa Masu Kashe Sahabban Annabi (S).
-Sannan Kuma Duk Mai Son Ya Tabbatar Cewa Waɗannan da Sahabbai Ne ga Manzon Allah (S) Yana iya Duba Littafin AL-ISABA Na Ibnu Hajar.
-Malam, Bama Yin Kwai Sai da Zakara.
DAN BIDI'A SAI DAI KIRAN SUNNAH A BAKI.
Yana daga alamun da Annabi Sallallahu alaihi wasallam ya faďi na gane yan bidi'a "يقولون من قول خير البرية"
Duka wannan kiran Sunnah da suke yi sunayi ne bisa abinda ya dace da son zuciyar su kuma yake karfafar bidi'ar su,amma abinda ya saba da son zuciyar su da bidi'ar su zasu juyar da shi ta hanyar karyatawa komai ingancin sa ko kuma mummunan tawili.
Mai karatu bari in saba maka misalai domin fahimtar hakikanin waďannan yan bidi'a da Shehunan su da suke tsarkakewa yadda suke juyar da ingantattun hadisan Annabi bisa son rai.
HADISAN FALALAR IMAMU ALIYU AS.
1- Abdullahi dan Umar da yake cewa " ما كنا نعرف المنافقين على عهد رسول الله صلى الله عليه وسلم إﻻ ببغضهم لعلي"
IBN TAIMIYYA YACE " هذا الحديث لا يستريب أهل المعرفة بالحديث أنه موضوع مكذوب".
Babu abinda ya kai Ibn Taimiyya qaryata wannan hadisi sai Nasibanci da son kure Ibnul Muďahhar ta hanyar qarya da gaskiya.Domin wannan hadisi Ingantacce ba kamar yadda Ibn Taimiyya yayi da'awa.
Hadisin yana Muslim a kitabul Imani.
قَالَ عَلِيٌّ وَالَّذِي فَلَقَ الْحَبَّةَ وَبَرَأَ النَّسَمَةَ إِنَّهُ لَعَهْدُ النَّبِيِّ الأُمِّيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ إِلَيَّ أَنْ لاَ يُحِبَّنِي إِلاَّ مُؤْمِنٌ وَلاَ يُبْغِضَنِي إِلاَّ مُنَافِقٌ
Haka ma Imam Ahmad ya fitar da hadisin cikin Fadha'ilus Sahabat 979 ta hanyar Abi Sa'id Alkhuduriy.
إن كنا نعرف منافقي الأنصاري ببغضهم عليا
Imam Annasa'i ma ya rawaici shi cikin Alkhasã'is raqam 102.
2- Hadisin da Annabi yake cewa Ali " أنت ولي في كل مؤمن"
Ibn Taimiyya yace " كذب" Saboda son zuciya.
Alhali hadisin ne Ingantacce bisa sharadin Muslim.
Tirmizi ya fitar da shi a Sunan Nasa a Manaqib.
فَقَالَ صلى الله عليه وآله وسلم: ((مَا تُرِيدُونَ مِنْ عَلِيٍّ مَا تُرِيدُونَ مِنْ عَلِيٍّ مَا تُرِيدُونَ مِنْ عَلِيٍّ إِنَّ عَلِيًّا مِنِّي وَأَنَا مِنْهُ وَهُوَ وَلِيُّ كُلِّ مُؤْمِنٍ بَعْدِي)).
Imam Ahmad da Ibn Hibban da Alhakim duk sun fitar da hadisin.
3- Hadisin " يا علي حربي حريبك وسلمي سلمك"
Ibn Taimiyya yace " هذا كذب موض
Ita Nubuwa takan samun asaline daga Wulaya shiyasa Allah yace NAN ADANI WALIYAN FAKAD AZANTUHU BIL HARBI
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Abuja
Abuja
Food order and delivery services within the Abuja Metropolis - Home-made food you would love.
Suite 97, Da Avalon Plaza, Plot 483, Ajose Adeogun Crescent, Utako
Abuja, 900108
Arusim groceries is your one-stop online groceries store. We sell all kind of foodstuffs, Meat, fresh vegetables and fruits, cereals, seasonings and spices. and deliver within Abu...
Iita Phase 4 By Water Board
Abuja
Jenny's crayfish and foodies sell food items in bags, delivers to people across states, grand the it