Dan ameer

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan ameer, Grocers, Gwale, Abuja.

28/06/2024

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!!!

ALLAH YA ƘARA TONA ASIRIN MARASA GASKIYA!
Wata mata ce a garin gwarzo tana zaune unguwar tsauni haƙiƙa yanda matar take kashe kuɗi alhalin bata sana'ar komai abin zai baka mamaki.
Ƴan unguwar suna zarginta amma bbu hujja a hannu.

Yau misalin ƙarfe 9:00am na safe sai matar nan ta fito daga gidan ta ɗauke da jaka ƙatuwa GHANA MOST GO tana tafiya da ƙyar sbd nauyi, sai wasu samari s**a rinƙa binta a baya a baya sbd suna so su fahimci menene ta ɗauko, data fahimci ita suke bi sai tai maza ta tare ADAI-DAITA SAHU (BABUR MAI ƘAFA UKU) tai maza ta shige tana cewa mai babur ɗin maza-maza mu tafi, kafin ya murɗa su tafi sai akai maza aka tare su aka karɓe jakar sannan aka fito da ita daga cikin babur ɗin.

Ana buɗe jakar " INNALILLAHI" saiga tarin KAWUNA ratata a ciki amma fa " kan charger"

Sai aka kyale ta ta tafi.

Nima bari in nemi kan charger ta, kuma ku nemo naku, idan baku gani ba to kubi matar nan da gudu🏃🏃🤣😂🤣

14/06/2024
10/06/2024

ka haddace ko kaka

01/02/2024

muhammadurra sulillag
s..w.a

04/12/2023

MAGANA AKE NA KUNU KINYA KUNU

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gwale
Abuja

Other Food & Grocery in Abuja (show all)
Ekeismeals Ekeismeals
Abuja

Food order and delivery services within the Abuja Metropolis - Home-made food you would love.

Steveondo Nigeria limited Steveondo Nigeria limited
Karmo Last Gate Abuja
Abuja, 900102

Sales representative

Sweet Ware's Sweet Ware's
A*o A , Abuja
Abuja

Sadiq lawan Sadiq lawan
Zoo Road
Abuja, 09075

Story tale Story tale
Imo
Abuja, 661652

Fatblaster 1 Fatblaster 1
Abuja

Jimtech Benue rice mills gboko Jimtech Benue rice mills gboko
Km 5 Gboko Aliade Road Gboko Venue State
Abuja

Arusim Groceries Arusim Groceries
Suite 97, Da Avalon Plaza, Plot 483, Ajose Adeogun Crescent, Utako
Abuja, 900108

Arusim groceries is your one-stop online groceries store. We sell all kind of foodstuffs, Meat, fresh vegetables and fruits, cereals, seasonings and spices. and deliver within Abu...

Ado rugga ng Ado rugga ng
Abuja

👆Allah first 👆 ♥️Son of ado rugga🔥♥️ 🏀⚽Player ❌ Dangerous ❌

Jenny's crayfish and foodies Jenny's crayfish and foodies
Iita Phase 4 By Water Board
Abuja

Jenny's crayfish and foodies sell food items in bags, delivers to people across states, grand the it