Maganin sanyi

INFECTION CRUSHER

Photos from Maganin sanyi's post 15/05/2024

Tara followers bashi ne nasara a Facebook ba haduwa da mutanen kirki da kyakkyawar mu'amala, taimakon juna shine nasara

14/04/2024

ZAMA DA SANA' A GUDA DAYA GA TALAKA A WANNAN LOKACI!!!

INA NEMAN WANDA ZAIYIMIN HANYAR WATA SANA'A TSAKANI DA ALLAH

INA NUFIN TALLEN KAYA KO KUMA NA ZAMA DILER KOWANNE IRINE

NI IANA JAHAR BAUCHI NE
KARAMAR HUKUMAR JAMA'ARE
IN KA YARDA NI ZANZO INDA KAKE SABODA YARJEJINIYA GA LAMBATA KAMAR HAKA
08166331573
07033928744

14/04/2024

ASSALAMU ALAIKUM

๐Ÿ…ฑ ARKA DA SALLAH

Inayiwa dukkanin al'ummar wannan fage mai albarka, da fatan anyi SALLAH lafiya Allah ya karbi ibadunmu Bali days, Allah ya nuna mana ta badi da alkhairi ALFARMARKU annabi da alkur'ani

Photos from Maganin sanyi's post 24/03/2024

MAGANIN ISTIMNA'I, MA********ON (ZINAR HANNU)

Wanda ake warkewa cikin kwana 7 InshaAllah

kira 07033928744
WhatsApp 08166331573

Alhamdulillah Cikin Hukuncin Allah SWT mai kowa da komai munsamu damar Samar da Ingantaccen maganin cututtukan Ma********on ke kawowa ga maiyinsa musamman Maza da kuma mata

Kamar dai yadda muka sani ISTIMNA'I shine namiji ya rinka wasa da Azzakarinsa domin biyan bukata, ko mace tana wasa da Farjinta domin Biyan bukatar kanta musamman domin kaucewa zinah ko wasu dalilai

Istimnaโ€™i yana kawo cututtuka da dama wadanda ya hada tundaga kwakwalwar mutum har zuwa Ga Gaban mutum domin duk abinda Allah ya. Haramta dole asameshi da illa matukar bawa yace zai aikata

Akwai cututtuka da dama da mutum ke dauka sak**akon ISTIMNA'I wato ma********on wanda Duk wanda yake wannan Ya tsinchi kansa ko kuma zai tsinchi kanshi a cikin wannan cututtuka hakan yasa muka samu damar Ciro maku wannan maganin Na Cututtuka da Ma********on ke kawowa domin Samun waraka da Karfin Ubangiji

Cikin Cututtukan da ISTIMNA'I ke kawowa akwai

Kankancewar Gaba
Zafin Fitsari
1. Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace ya zama bata da sha'awa kwata kwata
2. Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas
3. Bushewar Farji ga Mace
4. Lalata k**annin naman cikin Farji
5. Saka ciwon kai me tsanani
6. Ciwon ido ko rashin gani sosai
7. Hana ibada yadda ya k**ata
8. Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi k**an aure
9. Ciwon baya ko kafafu
10. Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu k**a da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane

Wannan magani ana amfani dashine kawai idan mutum ya tuba yadena. Baya hana aikatawa saidai yana flushing na duk wani cuta wadda ta dalilin Aikata istimnai din mutum zaikamu koda ban fada ba a rubutuna domin sunada yawa sosai

Ga duk wanda Allah ya Jarabeshi da wannan matsala kuma yadena ammah ya kamu da cututtukan ko yana tsoron ya kamu zai iya nem

Photos from Maganin sanyi's post 07/03/2024
02/01/2024

ASS.
YAN UWANA MAZA DA MATA NA WANNAN GIDA INA MAI TAYA JUNANMU MURNAR SAMUWAR YAR FIYAYYEN HALITTA WATO ANNABI MUHAMMAD (S. A. W. W)

SAYYADA FADIMA
DOMIN MURNA DA SAMUWARTA
NIDAI NACE
ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALIY MUHAMMAD

KAI KUMA MAI ZAKICE
KE MA MAI ZAKI FADA

26/12/2023

KO KIN TABA YIN AMFANI DA WANNAN MAGANIN KUWA

SAI KIN JARRABA TUKUNNA ZAKIGA AMFANINSA HAJIYA

25K
100PCS

20/12/2023

GA DUKKANIN WACCE KO WANDA ALJANI YAYI KATANGA DA SAMUN WAYANNAN ABUBBUWA KAMAR HAKA TO YA MATSO KUSA GAREMU INSHA ALLAHU

*Aljani mai hana haihuwa
*Aljani mai sa yawan bacin rai
*Aljani mai sa mantuwa
*Aljani mai hana aikata aiyukan alkairi
*Aljani mai zuwa gun mace da dare
INSHA ALLAHU AKWAI MAGANI DAZA AIYI AMFANI DASHI ASAMU LAFIYA

SAI A TUN TUBEMU TA WANNAN HANYAR
WHATSAPP 08166331573
CALL 07033928744

18/12/2023

KO KA SAN 'YA'YAN GWANDA NA HANA MAZA HAIHUWA ?

Naga video na ta yawo a social media,a Facebook da TIKTOK akan amfanin 'ya'yan gwanda daga bakin wasu mutanen da ake yiwa kallon sun san fa'idodin tsirran itatuwa da magunna, wanda tuni wasu sun fara jarrabawa.
A cikin videon Yana nuna 'ya'yan gwanda na maganin ciwon hanta (Hepatitis).

Na Sha ganin abubuwa masu hatsarin gaske a matsayin magani a nan Facebook da sauran kafofin sada zumunta.Shi marar lafiya nema ya keyi bai san abunda keda lahani ga lafiyar shi ba.
Su Kuma wadannan masu wannan post na magunna barkatai wallahi tallahi ba karatun abun su kayi ba,da rana tsakayi aka tarbi abun a matsayin hanyar Neman kudi.Wallahi mu Ji tsoron Allah kada mu je fa rayukan mutane cikin hatsari a gobe qiyoma zamu amsa tambaya a gaban Allah.

Shi wannan 'ya'yan gwanda ana Kiran shi da papaya seeds a turance Yana matukar lahani sosai ga maniyin namiji.
Yana rage karfin maniyi waton s***m motility.
Yana rage yawan maniyin da namiji ke fitarwa zuwa low s***m count.
Idan aka dauki wata biyu zuwa uku ana Shan wannan 'ya'yan gwanda to namji zai rasa maniyi gaba daya ya koma zero count (azoos***mia).
Idan aka ci gaba da Sha na fiye da wata uku to ba namiji ba alamun samun qwayoyin haihuwa waton s***m cells zai koma zero s***m count.
Ruwa kawai zai riqa fitarwa daga mazakutarsa Amma maniyi ya riga ya tafi.
Idan an ci sa'a zai iya sake dawowa zuwa bayan wani lokaci Mai tsawo,idan Bai dawo ba to shikenan namiji ya kashe kanshi gaba daya sanadin wannan maganin.
'YA'YAN gwanda family planning ne na Maza,kada a kuskura a Sha idan ba a Neman haihuwa ta katse.
Ba komai ne yake zama magani ba.
An jarraba wannan maganin ga wata karya (dog) wacce duk bayan wata 6 tana haihuwan Yaya da yawa sai gaya har bayan shekara 3 bata Kara haihuwa ba Koda daya.
Haka Kuma an jarraba yayan gwanda ga birai su ma haihuwar su ta katse a Wani gidan dabbobi na zoo.

DAN ALLAH AYI SHERE SABODA ALUMMA SU AMFANA
08166331573
07033928744

17/12/2023

IAYAENMU MATA
Aski: Dole ne mace ta rinka aske gashin hammata da na gabanta. Barin gashin hammata yana sa datti ya taru musamman kasacewar ta wuri ne a lungu. Hakan zai sa kaji mace tana wari, bayan kuma tana yi wanka dai-dai gwargwado. Idon ta cire kayan ta sai ka ji suna wari, in ka duba dai-dai wajen hammatar sai kaga gumi ya bushe kuma wurin ya canza kala. Haka nan kuma idon gashin gaba ne baโ€™a aske ba, zai tara datti wanda kuma zai iya shiga gaban naki ya jawo miki cuta. Barin gashin gaba baโ€™a aske ba zai iya sanya mai gida ya yi fargabar kusantar ki ko kuma ya kaurace miki ma baki daya domin shi gashin gaban zai iya kawo wa rashin jin dadi a lokacin saduwa ko kuma ma ya yanka mai iya.

05/12/2023

IDAN KINASO MIJINKI YAJIKI KAMAR ZUMA WALLAHI KI JURI HADA WANNAN KI NUKASHI KINAYIN KUNU KINASHA HAJIYA

FELLOW ME ZAKIJI WASU A HANKALI

Photos from Maganin sanyi's post 30/11/2023

ASS.
DAN UWA TAMBAYAMA AKAN MAGANIN WATA CUTA TAMKAR KASAMU RABIN LAFIYARKA NE

KAR KACE SAI IN KAINE KAKE DAUKE DA WANNAN JINYAR
AA
WATA KILA UWA, UBA,MATA, YAYA, ABOKI,KANI,KANWA,
SUKE FAMA DA WANNAN JINYA SAI KA TAIMAKESU KA TAMBAYA DOMIN SAMAMU LAFIYARSU

27/11/2023

DUK RINTSI KAR KA BARI MATARKA TA TA RAINAKA DA DADDARE DOMIN AKWAI MATSALA DAN UWANA

Duk wannan yana faruwane sak**akon sanyi da yayi maka yawa dan uwana

Tare da matsalarka istimna'i

27/11/2023

SAKONKU NA MAGANIN SANYI DA ISTIMNA'I YANA KAN HANYA

*ABUJA
* MALUMFASHI
*BAUCHI
*KANO
* *KADUNA

Send a message to learn more

27/11/2023

ALHAJI KO HAJIYA

MUNA KARA SANAR DAKU CEWA LAFIYA TAFI KUDI

AKULA DA LAFIYA YAFI KOMAI DOMIN ITACE GINSHIKIN KOMAI

26/11/2023

MA'ANAR ISTIMNA'I (MA********ON)Dkuma
SAURIN KAWOWA KANKANCEWAR GABA, DAUKEWAR SHA'AWA

Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Ma********on ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.
WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I:
Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Ma********on, kokuma Soapy,
*MAZA*
Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al'amari na sha'awa har ya kawo yayi release
*MATA*
MATA Na amfani da Yatsu biyu ko daya
ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima'i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata,
*ISTIMNA'I HARAMUN NE*
Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya
bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima'i da asalain mace Haka itama macen d

Dr.MAHMOOD
MAHMOODPHAROUQ@gmail
page MAGANIN SANYI
herbal Islamic medice
WhatsApp+2348166331573
Call only 07033928744

No-7 Muhammad Wabi Street Jma. Bauchi State. Usmaniyya Islamic Medicine

Send a message to learn more

12/10/2023

CIYAWAR NONON KURCIYA DA CUTUKAN DA TAKE MAGANI.

Nonon kurciya wata karamar ciyawace dake yaduwa a doron qasa a wajajen dake da sanyin kasa ko damshi k**ar a gadina da kuma wasu wurare a lokutan damina.
Ciyawace mai karamin ganye launin Kore k**ar yanda kuke iya gani a hoton da muka Dora.Ba bishiya bace k**ar sauran itatuwan dake girma suyi manyan rassa da sayyu.
Ita wannan bishiyar bata cirawa kasa,a kan kasa take yado.Ganyenta nada madara idan aka tamna za a ji tana da bauri.

An jima ana magani da wannan bishiyar tun a zamanin mutanen da.

Za a nemi ganyen haka a tafin hannun sai a wanke da kyau a tamna a hadiye ruwan.

๐Ÿ‘‰ Yana maganin cutuka na iskan daji a jikin Dan Adam.

๐Ÿ‘‰ Kuraje a cikin baki.

๐Ÿ‘‰ Kurajen maqogwaro.

๐Ÿ‘‰ Kuraje a kan harshe.

๐Ÿ‘‰ Kurajen fatar jiki

๐Ÿ‘‰Maganin ciwon ciki.

Ana tafasa ganyen a tareda itatuwan ciyawar a liter daya na ruwa,sai a sha.Maganine dake

๐Ÿ‘‰ Maganin tarin fuka na asma

๐Ÿ‘‰ Maganin Cutukan huhu k**ar tarin majina ba kakkautawa,tarin jini (Tarin T.B ko nimoniya)

๐Ÿ‘‰ Maganin sanyin qirji.

๐Ÿ‘‰ Maganin majinar iska

๐Ÿ‘‰ Maganin tsutsar ciki

๐Ÿ‘‰ Maganin jin zafi yayin fitsari.

๐Ÿ‘‰ maganin Fitsarin jini.

Ana shanya ganyenta idan ya bushe a dake a maida shi gari, a zanka sanya cokali daya karami ga nono marar tsami a na sha.Maganine dake

๐Ÿ‘‰ Warkarda tsamin ciki

๐Ÿ‘‰Maganin dafi na wani abinci ko abinsha waton poison.

๐Ÿ‘‰ Cizon maciji.

๐Ÿ‘‰ Cutukan daji.

๐Ÿ‘‰ Ciwon sanyi ga Mata da maza da ake dauka ta hanyar saduwa.

๐Ÿ‘‰ Kuraje ga mazakuta,kaikayin gaba da Kurajen matse matsi.

๐Ÿ‘‰ Ana tarfa madarar wannan CIYAWAR a cikin kunne mai zuza ko ciwo yana magani sosai.

๐Ÿ‘‰ Mata na iya daka ganyen a tareda gero ayi gumba a dama kununta a sha,yana kara yawan ruwan nono da gyara nonon uwa mai shayarwa.
Kuma zai mata magunnan cutukan sanyi
da ke addabar mafi yawan mata.

Daga karshe shere and like.

Alhamdullilah

12/10/2023

DOMIN ALLAH MENENE RA'AYINKA AKAN WANNAN SHAFIN???

SANNAN KUMA WACCE IRIN ANFANUWA KAKEYI DASHI???

Send a message to learn more

04/10/2023

FISABILILLAH

CUTUTTUKAN BAKI

Dukkan ninmu munsani Baki Wani Mihimmin Waje ne a jikin mutum da ake Gane Mutum Mai Tsabta ne Ko Qazami,

Da Yawan Mutane Na Fama da Matsalolin Baki Amma Sun Kasa Shawo Kan Su cikin sauki,

Sai Mutum Yasayi Man Wanke Baki Mai Tsada Ya Wanke da Safe .Ya Wanke da Daddare Amma a Banza, Yayi Magani Yayi Magani Abanza bawani chanji da yagani.

To Wadan Nan Sune Kadan Daga Matsalolin da Mutane Ke Fuskan ta a bikinsu

*Warin Baki
*Fitar Jini Hakanan
*Fitar Jini lokacin Wanke Baki
*Miyun Bacci Mai Yawa
*Cin Zuma
*Kogon Haqori
*Yawan Ciwon Haqori
*Afata
*Ciwon Dasashi
*Chushewar Maqogwaro
*Wahalar Hade Miyau
*Qurajen Baki
*Tsatstsagewar Harshe
*Qurjin Makwallato
*Tsagewar La66a
*Jan Le6e (Mele)
*Tsutsar Haquri

Kashi 95% Na Wadan Nan Matsalolin Ga bin da ke Hai far da Su

1-Amosanin Baki
2-Infection Din Baki
3-Daji (Cancer) Baki
4-Rashin Tsabta
5-Matsalar Uwar Hanji
6-Ulsar Baki

MAGANIN WADAN NAN MATSALOLIN

1-Ka Sami Garin Sassaqen WURSHI
2-Garin Saiwar Sanya
3- Jar Kanwa Yar kadan
4- Gishiri Dan Kadan

Ka Diba Ka Tafasa Kana Kuskure bakin ka Da Safe Kafin Ka karya

Idan Ka Zubar da Ruwan Ka Sunkuyar da KanKa Qasa Ka Buda Bakin Ka, Za Kaga Sanyi da Amosani Wa Sauran Cututtuka na Biyo Yawu Suna Fita,

Kayi Haka Na Mako 3
Za a Ku6uta Daga Cututtukan da a Lissafo da Ikon Allah

A turawa yan uwa su amfana

Photos from Maganin sanyi's post 29/09/2023

KAYI HAKURI MAI GIDANA MUNA NEMANE๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

*KA JARRABA WANNAN MAGANIN AKAN WANNAN MATSALOLIN DA SUKE KAMAR HAKA*

*1-ISTIMNA'I*
*2-SANYI*

๐—”๐—Ÿ๐—”๐— ๐—ข๐— ๐—œ๐—ก ๐—ฆ๐—”๐—ก๐—ฌ๐—œ DA ISTIMNA'I ๐—š๐—” ๐— ๐—”๐—ญ๐—”
1-Qanqancewar Gaba
2-Saurin Inzali
3-Qaiqayin Gaba
4-Daukewar Shaawa
5-Rashin Jin dadin Jima"l
6-Qarancin Maniyi
7-Fitar Farin Ruwa a Gaba
8-Kumburin Dan Maraina
9-Tsinkewar Maniyi
10-Rashin Zaman Maniyi a Mahaifa
11-Qurajen Gaba
12-Rashin Gamsuwa ko Gamsarwa
13-Kwayoyin Halitta Kasa Haihuwa
14-Qaiqayin jiki Bayan Wanka
15-Jin Abu na binka Kamar Tana ko Kyashi
16-Rabuwat Fitasri Gida 2
17-Jin Zafi Lokacin da Kake Fitsarin
18+Jin Zafi Bayan Gama Fitsari
19-Fitar Jini Bayan Gama Fitsari
20-Idan Ka Gama Fitsari Wani Ya Riqa biyo baya
21-Fitar Fitsari Kadan-Kadan

๐—”๐—Ÿ๐—”๐— ๐—ข๐— ๐—œ๐—ก ISTIMNA'I DA ๐—ฆ๐—”๐—ก๐—ฌ๐—œ ๐—š๐—” ๐— ๐—”๐—ง๐—”
1-Bushewar Gaban
2-Motsewar Gaban
3-Ciwon Mara Lokacin Al'ada
4-Rashin Daukar Ciki
5-Rikicewar Alada
6-Warin Gaba
7-Jin Zafi Lokacin Saduwa
8-Jin Zafi Bayan Saduwa
9-Budewar Gaba
10-Ciwon Mara Bayan Saduwa
11-Daukewar Shaawa
12-Rashin Gamsuwa

๐— ๐˜‚๐—ป๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ด๐˜‚๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ๐—ป๐˜๐—ฒ๐—ฒ ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ๐—ป๐˜€๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ถ๐—ธ๐—ผ๐—ป ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต.

*LOCATION: JAMA'ARE,BAUCHI STATE*
Muna turawa ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi

*DOMIN TAMBAYA KO SAYAN MAGANI*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Kira: 07033928744

๐—ช๐—ต๐—ฎ๐˜๐˜€๐—ฎ๐—ฝ๐—ฝ:
08166331573

Photos from Maganin sanyi's post 29/09/2023

*Assalamu Alaikum!* May Almighty Allah, Subhanahu Wata'ala, clean our hearts from mischievous Acts. Purity our souls from hypocrisy, guide our ways to the right path, perfect our deeds from showing off, make firms our feet on your religion, forgive us the sins we have committed before our death, ease our tasks and grant us Al-jannatul Firdaus in the Hereafter!! Barka da Juma'a !!!

Dr. Mahmood
Habal and Islamic medicine

29/09/2023

MASARA

KO KASAN AMFANIN MASARA BAI TSAYA GA TOWO BA KAWAIโ”โ”โ”โ”โ”

MASARA NADA DIMBIN AMFANI GA LAFIYAR DAN ADAM

KAN MASARA
Asami Kan Masara Wato Furen da takeyi a Saman ta, Asa Bagaruwa kwara Daya Adafa Ana Sha Sau 2 Kwana 7
Zaa Sami Lafiya daga Kowanne Irin Tari

GEMUN MASARA
Adafashi Asha Kamar Shayi Safe da Yamma
Yana Maganin Ciwon koda
Yana Sauke Hawan Jini
Yana Magani Matsalolin Mafitsara (Bladder)
Yana Maganin Ciwon Gabobi
Yana karfafa Garkuwar Jiki
Yana Rage Teba
Yana Daidaita Suga
Yana Maganin Tsakuwar koda
Yana Maganin Rikicewar Aladar Mata

TOTUWAR MASARA
Ana Busashshiyar Totuwar Marasa A Kwaba Tokar da Man Shanu
Tana Maganin Ko wace Irin Cutar Fata Idan ana Shafawa

Ana Dafa Tsaftatacciyar Busashshiyar Totuwar Marasa Asa Zuma Asha Kamar Shayi Tana Maganin (Bars) Kuturta

GANYE MASARA
Ana Hada Ganyen Masara Dana Darbejiya a Dafa Asha karamin Kofi Sau 2 a Rana
Yana Sauke Kumburin

MASARA GASASHSHIYA
Cin Gasashiyar Masara Na Ragewa Mutum Kitse Mara Amfani a Jikin Shi
Tana Kawar da Cututtukan Uwar Hanji

MASARA DAFAFFIYA
Tana kara Lafiayar Ido da kara In Ganta Lafiyar kasusuwan Jikin Dan Adam

TOWON MASARA
Tuwun Masara Nada Matukar Amfani A Jikin Dan Adama
Musamman Tuwan Datsa

Ka Tura Zuwa Wani Group Zaka Sami Ladar Wanda ya amfana

Photos from Maganin sanyi's post 26/09/2023

KO KUN SAN AMFANIN TAFASA WACCE TAKE FITOWA A GEFEN HANYA KUWA

Tafasa wacce muka sani a kasar Hausa wata karamar bishiya ce dake da ganye launin kore da fure da kananin 'ya'ya a jikinta.

Ita dai wannan bishiyar ana samunta a wurare da dama a kasashen Africa ciki harda Nigeria musamman a jihohin arewa.

A kasar India masu maganin Ayurvedic Herbal Medicines sun dauki lokaci mai tsawo suna amfani da tafasa dan yin maganin wasu ke6a66un rashin lafiyoyi k**ar haka :
Maganin makafta ko matsalar data shafi ta gani.A baya ga wannan matsala ta barazanar makafta,tafasa na kara lafiyar ido k**a daga manya,har zuwa tsofaffi.
A dan haka sai a zan ka yin miyan tafasa ana ci ga abinci.

Wani bincike da wasu masana tsirran itatuwa s**a yi sun tabbatar da cewa Tafasa na maganin wasu cutukan da ke shafuwar babbar hanzanya (colon) da kuma taurin bahaya (constipation).

Tafasa tana maganin zafin ciki (internal heat) da kuma wanke dattin ciki da ya cushe.

Tafasa tana rage kiba dan haka wannan wata damace ga masu tumbi wadanda ke bukatar rage nauyi.sai a nemi ganyen tafasa a dake a tareda gero ayi gumba a dama ayi kunu a fake sha.

Ana amfani da sayyun tafasa idan s**a bushe sai a dake su koma gari dan maganin cizon maciji.

Ana amfani da garin ganyen tafasa dan warkarda gyambon ciki waton ulcers.

Tafasa na maganin tsutsotsin ciki(intestinal worms)

tafasa na maganin cutukan fata k**ar su kazuwa da makero da kuraje masu kaikayi ga jiki.

Tafasa na saukarda yawan zafin jiki da hauhawar jini.

Tafasa na daukeda sinadiri mai suna chrysophanic acid da sinadirin anthrone masu kashe kwayar cuta ta fungi.

Ganyen Tafasa na inganta lafiyar hanta.(improves liver function)

Ana amfani da ganyen tafasa ga yara kanana masu fitarda hakora (childhood teething)

ganyen tafasa na maganin zazza6i da ciwon ga6o6in jiki.sai anemo ganyen a tafasa ayi suraci dashi

A watsa wannan sako domin yan uwa su amfana

DOMIN KARIN BAYANI SAI A TUN TUBEMU KAMAR HAKA
08166331573
07033928744

โ˜Ž๏ธ 07068776855

Photos from Maganin sanyi's post 19/09/2023

MUN DAWO KAN AIKI

ABOKAN KASUWANCI TARE DA ZUMUNCI MUNA BADA HAKURIN DAUKAR LOKACI DA MUKAYI

*MATSALOLIN DA ISTIM'NAI YAKE HAIFARWA*

๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ
MAGANIN MATSALAR ISTIM'NAI A JIKIN DAN ADAM:

WHATSAPP
+2348166331573
CALL
07033928744
๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ๐ŸŒฑ

Yan uwa wannan magani da zamuyi bayani magani ne wanda yake magance matsalolin da istim'nai ya haifar a jiki da kuma Al'aurar dan adam domin dawo da lafiya tamkar baa aikata ba.

Kuma k**ar yadda yan uwa s**a bukaci a bada wacce take da saukin hadawa,wannan fa'ida tana da saukin amfani ba k**ar wacce ake dafawa take ba.

*ILLOLIN DA ISTIM'NAI YAKE HAIFARWA GA DAN ADAM*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

*KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA*

1. Kankancewar azzakari ๐Ÿฏ.

2. Saurin kawowa ๐Ÿฏ.

3. Fitar fafin ruwa daga gaba ๐Ÿฏ.

4. Raunin jiki ๐Ÿฏ.

5. Yawan kokonto ๐Ÿฏ.

6. Rashin nutsuwa ๐Ÿฏ.

7. Saurin tsufa ๐Ÿฏ.

8. Yamushewar fatar jiki ๐Ÿฏ.

9. Fitsarin jini ๐Ÿฏ.

10. Jin zafi yayin fitsari. ๐Ÿฏ

11. Rashin samun rabo ๐Ÿฏ

12. Kashe kwayoyin halitta. ๐Ÿฏ

*ILLOLIN SA GA MATA*

1.Lalacewar farji ๐Ÿ™†.

2. Bushewar farji ๐Ÿ™†

3. Faitar farin ruwa daga farji ๐Ÿ™†

4. Daukewar sha'awa ๐Ÿ™†

5. Faitar kuraje daga farji ๐Ÿ™†

6. Gusar da budurcin ya mace. ๐Ÿ™†

7. Yamushewar fatar jiki. ๐Ÿ™†

8. Saurin kawowa yayin saduwa. ๐Ÿ™†

9. Yawan komonto da rashin nutsuwa. ๐Ÿ™†

10.Zubewar Nono. ๐Ÿ™†

11. Hana samun haihuwa ๐Ÿ™†.

Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.

Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakaga illar da yayi maka.

Zaku iya shiga group namu ta Nan Rubutun

Allah yasa mu dace.

MU DAINA MATASA ( ISTIMNA'I ):
๐Ÿ™…๐Ÿ™…๐Ÿ™…๐Ÿ™…

โœ† WhatsApp +2348166331573
CALL
07033928744

30/07/2023

CUTAR DA TAFI TSANANI GA DAN ADAM
ITACE SANYI DAN UWA KAYI KOKARIN MAGANCETA TUN KAFIN TAYIMAKA ILLAH
KATUNTUBEMU
08166331573

01/07/2023

KAYI HAKURI MAI GIDANA MUNA NEMANE๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

*KA JARRABA WANNAN MAGANIN AKAN WANNAN MATSALOLIN DA SUKE KAMAR HAKA*

*1-ISTIMNA'I*
*2-SANYI*

๐—”๐—Ÿ๐—”๐— ๐—ข๐— ๐—œ๐—ก ๐—ฆ๐—”๐—ก๐—ฌ๐—œ DA ISTIMNA'I ๐—š๐—” ๐— ๐—”๐—ญ๐—”
1-Qanqancewar Gaba
2-Saurin Inzali
3-Qaiqayin Gaba
4-Daukewar Shaawa
5-Rashin Jin dadin Jima"l
6-Qarancin Maniyi
7-Fitar Farin Ruwa a Gaba
8-Kumburin Dan Maraina
9-Tsinkewar Maniyi
10-Rashin Zaman Maniyi a Mahaifa
11-Qurajen Gaba
12-Rashin Gamsuwa ko Gamsarwa
13-Kwayoyin Halitta Kasa Haihuwa
14-Qaiqayin jiki Bayan Wanka
15-Jin Abu na binka Kamar Tana ko Kyashi
16-Rabuwat Fitasri Gida 2
17-Jin Zafi Lokacin da Kake Fitsarin
18+Jin Zafi Bayan Gama Fitsari
19-Fitar Jini Bayan Gama Fitsari
20-Idan Ka Gama Fitsari Wani Ya Riqa biyo baya
21-Fitar Fitsari Kadan-Kadan

๐—”๐—Ÿ๐—”๐— ๐—ข๐— ๐—œ๐—ก ISTIMNA'I DA ๐—ฆ๐—”๐—ก๐—ฌ๐—œ ๐—š๐—” ๐— ๐—”๐—ง๐—”
1-Bushewar Gaban
2-Motsewar Gaban
3-Ciwon Mara Lokacin Al'ada
4-Rashin Daukar Ciki
5-Rikicewar Alada
6-Warin Gaba
7-Jin Zafi Lokacin Saduwa
8-Jin Zafi Bayan Saduwa
9-Budewar Gaba
10-Ciwon Mara Bayan Saduwa
11-Daukewar Shaawa
12-Rashin Gamsuwa

๐— ๐˜‚๐—ป๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ด๐˜‚๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ๐—ป๐˜๐—ฒ๐—ฒ ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ๐—ป๐˜€๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ถ๐—ธ๐—ผ๐—ป ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต.

*LOCATION: JAMA'ARE,BAUCHI STATE*
Muna turawa ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi

*DOMIN TAMBAYA KO SAYAN MAGANI*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Kira: 07033928744

๐—ช๐—ต๐—ฎ๐˜๐˜€๐—ฎ๐—ฝ๐—ฝ:
08166331573

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

YA ALLAH KASA MUFI KARFIN ZUKATANMU ALFARMA ANNABI DA IYALAN GIDANNA ANNABI YACE AMEEN
WAI KAI DA KUDINKA SAI KAYI KOKUWA KAFIN KASAMU

Category

Telephone

Website

Address

Jamaare Bauchi
Bauchi
Other Health/Beauty in Bauchi (show all)
Funny joke Funny joke
Zul
Bauchi, FACEBOOK

Interested group

Imam annur GLR Imam annur GLR
Mk Riders
Bauchi

Itz real Prince yk Itz real Prince yk
Kara
Bauchi, AUWAL

Repair phone

Sagir a birim Sagir a birim
Beih Fggc
Bauchi

Usama Usama
Ahamad
Bauchi, 13

Sherhin wasa Sherhin wasa
Bakin Kasuwa
Bauchi, ZIP

Durum

manzil_alwafir_bh_22 manzil_alwafir_bh_22
Bauchi

I help women & men struggling with infection, low libido, dryness, erectile dysfunction to achieve m

MD. Abubakar hech MD. Abubakar hech
Fadaman Mada
Bauchi

On God

Pali gida Pali gida
Pali
Bauchi, 07068843531

do you love pali

Mujahideey imam Mujahideey imam
Railway Road Fadan Bayak
Bauchi

We promote education on health