Tijjani Yusuf Aliyu
Let's share knowledge, love and care!! .patient of hypertension and paralysis illness
First Jumma'a @2024❤️💚
When men are young 🤩
Jumma'a mai kyau daga laraba ake ganeta!
Missing hausa_traditional_food😊
الحمد لله يارب 🙏
When men are struggling to ensure humanity !!!
Somewhere around world 🌍
Reach here👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100066541972095
HYPAC Foundation Nigeria National hypertension and paralysis care foundation
Stop Smoking 🚭🚭🚭🚭
This is an organization that measures its achievements in terms of good work and good results, an organization that is truly transparent to its members openly, an organization that is committed to technical excellence.
This legacy was formed by the good and excellence leadership of Php. Tijjani Yusuf Aliyu, the CEO and founder of this NGO.
The CEO/founder of this great NGO Php Tijjani Yusuf Aliyu visit Arewa24 and confabulate some important issues on how to provide good publicity during awareness and other NGO's event.
When rendering our health services in Bauchi State.
Foundation educates Bauchi communities on hypertension, paralysis Bauchi State Hypertension and Paralysis Foundation BASHYPF has sensitised 1020 people from Bauchi, Alkaleri, and Misau local government areas on the dangers of hypertension and paralysis. Chairman of the foundation, Comrade Tijjani Yusuf Aliyu said this while briefing the Emir of Misau in his palace...
With His Royal Highness.
Alh. Dr. Rilwanu Sulaiman Adamu CFR. And One Of The Royal Father Of This NGO.
One Of The Back Bone Of This NGO, Dr. Fahmi Fakhr
Some functions
HYPERTENSION FREE SOCIETY!!
A founder and CEO Hypertension and Paralysis care foundation Nigeria. Php Tijjani Yusuf Danjebu
-------------------LAFIYA UWARJIKI (02)------------------
Yauma, Kamar Kullun, Munafarawa da Sallama Tare Da Fatan Alkairi. A Yau Zamu Zurfafa Fadakarwarmune Akan Cutar HAWAN JINI (HYPERTENSION).
Tare Dani TIJJANI YUSUF ALIYU.
Ma’anar Hawan jini
Hawan jini shi ne, BP ɗin mutum ya fi 139 (ma’aunin sama) ko kuma ya fi 89 (ma’aunin ƙasa)
Abubuwan da suke janyo hawan jini.
Hawan jini kala biyu ne:
(1) Primary hypertension.
(2) Secondary hypertension.
•> ABIN DA YAKE JANYO PRIMARY HYPERTENSION.
Babu abu guda ɗaya, wanda bincike ya nuna cewa yana janyo irin wannan hawan jini. Amma dai akwai wasu abubuwan da suke da alaƙa mai ƙarfi da irin wannan hawan jinin. Waɗannan abubuwan sun haɗa da:
- Gado: idan ɗaya daga cikin mahaifinka, ko mahaifiyarka ko kuma ɗan uwanka shaƙiƙi yana da hawan jini, to kai ma za ka iya kamuwa da hawan jini.
- Shan giya: Idan mutum yana shan giya, to zai iya kamuwa
- Shan taba (sigari ko wiwie).
- Jinsin baƙar fata: idan mutum shi baƙi ne (ɗan Afrika), to zai iya kamuwa da hawan jini.
- Ciwon suga (diabetes)
- Ƙiba.
- Shekaru sama da 40.
•> ABIN DA YAKE JANYO SECONDARY HYPERTENSION.
Ciwon ƙoda
Juna biyu (pregnancy)
Ciwon zuciya
Shan giya
Shan wasu ƙwayoyi kamar ‘Steroids’ da sauransu
ALAMOMIN HAWAN JINI:-
A mafi yawanci lokaci, hawan jini ba ya nuna wasu alamomi sai dai idan ya haifar, ko kuma ya fara haifar da matsala. Wannan dalilin ne ya sa ake kiran hawan jini da ‘Silent Killer’
Matsaloli ko kuma illoli da hawan jini yake haifarwa
- Cutar shanyewar ɓarin jiki (stroke)
- Ciwon zuciya
- Ciwon ƙoda
- Matsalolin ido
- Mutuwar farar ɗaya da sauransu
ABUBUWAN MASU MUHIMMANCI:-
Yakamata mu sani cewa, lokacin da jinin mutum ya hau ko kuma yake hawa, ba lallai ne mutum ya ji wata alama ta rashin lafiya ba. Shi yasa ake cewa hawan jini ‘Silent Killer’ ma’ana ‘mai kisa ba tare da an sani ba‛
Don haka yana da kyau mutum ya dinga zuwa ana duba masa BP ɗinsa lokaci zuwa lokaci.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Ahmadu Bello Way
Bauchi, 740102
The main purpose of this page is to bring a positive change (scientific, technological,political, emotional, personal, educational) in Nigeria,Africa and the whole world.
Bauchi, 000001
Talk_active is a channel dedicated to providing viewers with a constant source of motivation.
Fadamar Mada
Bauchi, MALAMSIDIROAD
Educated MICROBIOLOGIST ��� Muslim Nigerian northerner.