Yakubu MB

Yakubu MB

You may also like

Snelow De Ka Ta Liya
Snelow De Ka Ta Liya

I'm Yakubu MB

27/11/2023

Kana Namiji Amma Baka Taɓa Kwana A Police Station Ba 😭
To Wani Labarin Jarumta Zakaba Jikokinka 👨‍‍👧 Idan Sun Girma 😎

20/11/2023

Allah Ya Maka Rahama Allah Ya Gafart Maka Kura Kuran Ka, Allah Ya Kyauta Namu Bayan Naku 🙏🏽🙏🏽💔💔

10/11/2023

Acikin sunayen Allah tsarkaka (99) yi comment da guda daya

10/11/2023

Rubuta sana'a ko aikin da kakeyi a comment. Watakila ka samu customer mai sayen kayanka ko mai bukatar aikinka.

23/08/2023

Are you ready to listen Canada music from me?

23/08/2023

Yanzu haka wani yanata hauka akan yanason wata amma ashe bama tashi takeyiba 💔amma bayida laifi tunda kullun cewa takeyi tanasonshi ♥️ malam kayi hakuri kawai ahankali dakasamu mesonka tsakani da Allah 🙅‍♂️ Eh dake nakeyi 😎

Photos from Yakubu MB's post 11/08/2023

Happy birthday🎂🎂🎂 Allah yakarawa rayuwa albarka Larabeey

17/07/2023

Nimade Idan Nasamu Gangalion Trillion Million Dubu Dari Takwas Akwai Abunda Nakeso Nasiya Kutayani Addu'a Allah Yakawosu Cikin Sauki

Photos from Yakubu MB's post 17/07/2023

RAHA: Ko Za Ka Iya Tuna Sunan Wanda Kake Kaiwa Niƙa A Unguwarku Lokacin Kana Yarinta?

09/07/2023

Larabeey

Sabuwar Waka Da Salon Kidan Gargajiyan Hausa Mai Taken AMARYA Za Ta Zo Muku Ranar Juma’a Insha Allah. Ku Gyara Zama Don Sauraron Wannan Waka ❤️❤️❤️

25/06/2023

30k followers thanks lovers ❣️ let's keep growing ⬇️ our dream is 100k right now

14/06/2023

Mutum Dubu Saba'in
70,000 Zasu Shiga Aljannah Ba Tareda Hisabi Ba Inji Manzon (ﷺ)
Allah Yasa Dani Dakai Dake Aciki.

13/06/2023

Idan Kaine Me Company WhatsApp Mezakayi Domin Mugunta ...❓❓❓🥸 Nide Dafarko Duk Me Android Se Yadena WhatsApp. Nayi nan🏃🏼‍♂️🏃🏼‍♂️🏃🏼‍♂️

Photos from Yakubu MB's post 10/06/2023

Larabeey 🔥🔥🔥

Larabeey - YAR GATA featuring Sadiq Saleh, Auta Waziri, Auta Mg Boy 15/05/2023

Larabeey

Larabeey - YAR GATA featuring Sadiq Saleh, Auta Waziri, Auta Mg Boy Stream YAR GATA the new song from Larabeey. Featuring: Sadiq Saleh, Auta Waziri, Auta Mg Boy Producer: Megamix & Larabeey. Release Date: May 13, 2023.

07/05/2023

Abin Sai Kace Tsafi
Kana Danna Like Zatayi Murmushi

20/04/2023

Mercy Chinwo reaches a milestone on Boomplay Music 🔥🔥💯
Congratulations to her!!!

19/04/2023

Kwararrarriyar Matashiyar Likitan Nan, Da Ta Yi Fice Wajen Faɗakar Da Al'umma Ta Kafafen Sada Zamunta, Dakta Maryam Ahmed Al-Mustapha Za Ta Amarce Bayan Sallah

Za'a Daura Auren Da Angonta Abdullahi Yusuf Ashiru A Ranar 29 Ga Wannan Wata, 2023 A Unguwar Alƙali Aminu Dake Jihar Bauchi.

Allah Ya Kaimu Lafiya Ya Kuma Ba Da Zaman Lafiya Da Zuri'a Dayyaba!

08/04/2023

Allah Sarki Budurwata Kullum Sai Ta Tasheni Da Asuba, Allah Yakawo Mata Miji Nagari Tadena Wannan Bautar Kasar. 😂😂😂

07/04/2023

Maganin Mallakar Miji Arubuta Ƙafa41

مِجِينَاكَقَارَ أَوْرٖى
Adafa Da Kaza Abashi Yaci😊

05/04/2023

Yanmata acire kunya afadi gaskiya nawa ake binki bashi a layin wayarki abiya miki
😆🙆‍♂️

04/04/2023

Kawo sunan mace mai masifar son maza,sister idan kinji sunanki kiyi hakuri halinki neh ya jawo miki.
🙈🙈🙈😭😭😭🏃🏃🏃

01/04/2023

Bil Adama Yaya Kukeji A Azumi Kuna Daɗinshiba Kamar Yadda Mukeji Kuwa ....???

29/03/2023

KACICI - KACICI
Wani Abune❓Tunda aka haifeka🚼 aka hadaka🍣 dashi duk inda zaka🚶 dashi kake zuwa👬 Amma baka ta6a ganinshi ba😳

29/03/2023

Can you solve this?

25/02/2023

ALHAMDULILLAH Munyi Zaɓe Lapia Allah Ya Tabbatar Mana Da Abunda Yafi Alkhairi A Garemu Allah Yasa Mudace

24/02/2023

A BAKA 7K CASH
YAFI AYI MAKA
TRANSFER DIN
7MILLION🤷

19/02/2023

5K+ Followers in 5Days
🤍💙🤍
Promote your page
NOW!!!

15/02/2023

Allah Yasa Mudace

05/02/2023

Wani Irin Tunani Muke Dashine Kam Yan Najeriya

Komai Sekaji Ana Daura Laifi Wa Buhari

Tsakani Da Allah Kai Baka Cuta,Baka Ha'inci,Baka Son Zuciya Baka Tauye Gaskiya a Aikinka?
Ko Naka Ba Laifi Bane
Malam Jeka Fara Gyara Laifinka Kamin Kaduba Na Wani

02/02/2023

Thank you so much Prince Waleed 01

02/02/2023

KOWA YA TUNA BARA...

Allah Ya Jiƙan Adalin Shugaba Malam Umaru Musa Yar'adua

A lokcin jagorancin sa ana saida kayan inganta rayuwa kamar haka;

Petroleum ___ =N= 65
Diesel. ___ =N= 112
Kerosine. ___ =N= 50
Shinkafa Buhu ___ =N= 3,500
Takin Manoma Buhu ___ =N= 2,500
Sugar Buhu ___ =N= 6050
Cement _800
Saudi Arabia ___ =N= 600, 000

Najeriya ba zata manta da mulkin gaskiya da amana irin na Malam Umaru Musa 'Yar Adu'a har abada, Allah Ya jiƙansa da Rahma, Amin.

Daga Zaharaddeen Gandu

01/02/2023

ALHAMDULILLAH AM PLUS ONE 🎂🎂🎂 Allah yakarawa rayuwa albarka

Photos from Yakubu MB's post 01/02/2023

ALHAMDULILLAH AM PLUS ONE 🎂🎂🎂 Allah yakarawa rayuwa albarka

30/01/2023

Kana Namiji Babu Tabon Adda 🛠🗡 ajikinka
Sannu Barira Nace Sannu Basira

28/01/2023

Mata Masu Cewa Sai Mei Gemu Da Saje 🥴 Idan Kaga Kansu Kamar Anci Giginya Da Wuka 🙄🙄
🙈😁😂😂

27/01/2023

Alaramma Mallam Muhammadu Buharip

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Ba Sai Namutu Ba Larabeey #yakubumb #fpy #fypシ゚
#canada #reelsvideo #Yakubumb Larabeey
Freestyle Hausa and Igbo Larabeey #yakubumb
Jarumin So
Jarumi A So New Concept By @nass_m_shareef2 @taneem_sanity @yusuf_s_kura_ @makaye.azeem @kabo_bauchi @yakubu__mb #yakubu...
Jarumi A So Coming Soon By @nassmshareef Lyrics by me
THE GAME Episode one (1)
Pi Network
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallama
Airmashal Bauchi
Soja Maganin Ɗan Tunda AirMashal Gida-Gida #Yakubumb

Category

Telephone

Address

Bauchi
Other Musicians in Bauchi (show all)
AUTAN DR AUTAN DR
Gombe Road
Bauchi, FARKONMAFADI...

🥰⁦الحمدلله👆على👏كل🤝حال🙏

Eazikial Eazikial
Opposite Mountain Of Fire Ministries Yelwa Tudu Market Bauchi, Bauchi Sate
Bauchi

The Angels speak through me Musically, I am the Apollo of your time, I’m rejuvenating your souls 🎼

Hypemonster emmy_blaq vs Hypemonsterblexer Hypemonster emmy_blaq vs Hypemonsterblexer
Beehie
Bauchi

Music hypeman🎤🎧 Stage hypeman🚶🎵📺💡🎤🎤

AiGee music page AiGee music page
Yelwan Tsakani
Bauchi

Best of music � I bring to u

Agu.anayo. Agu.anayo.
Enyibuchiri. ABAOMEGE
Bauchi

Anishere Olamide - Edimal Anishere Olamide - Edimal
Bauchi

He who began a good work in me will perform it until the day of Christ Jesus

El bee yhor El bee yhor
Tudu Alheri
Bauchi

From Bauchi city (behive) base in warji LGA, music lover and a song writer and also a rapper.

Førévèr særkië Førévèr særkië
Kafin Tafawa
Bauchi, K.T

Yahoo.com Yahoo.com
Bauchi

Lagos state

Dogo John Joel -Long John Dogo John Joel -Long John
Bauchi

I am a Musician/Gospel artist. Loving what I am & what I do with passion. I am D Prince of Zaar Land.

LIL Khalipha-young usy LIL Khalipha-young usy
Bauchi

music is life���

Kilyo Rapper - musician, A.K Kilyo Rapper - musician, A.K
Dazara, Guh Street
Bauchi, ALHERI

the group of kilyo rapper music in nigeria,live in a bauchi state bogoro,dazara in guh destination. i start music in 18 december 2019 at a.s record