Jay Kid Neh
Nigerian Artist🔦
Peace Ambassador 🙏
Politic Practician
Duk wadda ya maida Mugunta Hassada da cin amana aikinsa,
Bakin ciki zai zama abokin rayuwarsa har bayan mutuwarsa,
The most painful betrayal never comes from your enemies it comes from the people you trust the most.
Birthday Message
Ina godiya wa Allah ma daukacin Sarki da ya Kara nunamin wannan Rana ban sani ba farin ciki zanyi Ko bakin ciki Kasan cewar basan ranar da zan mutu ba Kuma a kullum cikin ajizanci mu a Aikata laifi wa Allah zanyi amfani wannan dama da in roki alfarmar ku da tayani Neman gafara a gurun Allah SWA yafi min Kuta posting din hoto na Kuta min HAPPY BIRTHDAY.
Sannan a karshe Ina kira ga dukkanin Yan uwa da abokan arziki kan cewa kusa wannan Duniya ba matabbata bane Kuma ba gurin zama bane guri neh na Neman guzurin Lahira.
Sannan Kuma iyayen mu da s**a rigamu gidan gaskiya Allah ya gafarta musu mu Kuma in tamu tazo Allah sa Mu cika da Imani.
Birthday is not and ACHIEVEMENT.
Jay Kid Neh
Saki Kowa K**a Allah🙏
Ba Asan Barr M A Abubakar ba Saida ya Zama gwamna A Bauchi
Kujira Zuwan Amb J A Abubakar
Insha Allah
🚨 Anfi saurin cutarda mutum uku
1-MAI HAKURI
2-MAI TAUSAYI
3- MAI SAURIN YARDA
Allah ka tsaremu daga sharrin macuta.🙏
Ba a jinkirta tuba
Lokaci baya jira
Allah sa mu cika da imani albarkan annabi muhammadu
S A W
Da Safiyan Nan
Ya Allah Duk Wanna Ya Rubuta
S___A___W
Ka Haramta Masa
Shiga Wutar🔥🔥 Jahannama
Marowaci Shine Wanda Idan Aka Ambaci Sunan Annabi,Sallallahu Alayhi wasallam Amma Bai Masa salati ba.💖
Inka yarda annabi Muhammadu shine gatanka aran gobe kiyama to ka daure ka rubuta S A W kawai kawuce 🤲
Dan Allah kadaure🤲👈
Yayi aure yana da shekaru 25
An aiko shi Yana da shekaru 40
Yayi Hijira Yana da shekaru 53
Ya bar Duniya yana da shekaru 63 (SAW)
Good
Night
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Bauchi