Comr Adamu Sulaiman Gwaram

Ya Allah ga safiyarka ta waye damu cikin ikonka da yardarka, ya Allah kasadamu da alkairan dake ciki

10/07/2023

MUHAWARÀ: Tsakàniń Mulkiń Abba da Gandùje wannè mulki nè Kańawa sùka fi Amińta ?

Idań kafi Aminta da Mulkin Abba, Kayi

Idan kafi aminta da mulkin Ganduje kayi da Ganduje

A Kafta!

09/07/2023

ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WASALLIM WA'ALA ALIHI WASAHABIHI WASALLIM

08/07/2023

Allah kasa mu cika muna masu imani

08/07/2023
08/07/2023

Allah ya qara wa Mal. Lafiya da nisan kwana Sheikh Tijjani Ahmad Yusuf Guruntum

07/07/2023

NA ANNABI YA CE AMIN: "Ya Allah Ka Sa Ta'addancin Masu Garkuwa Da Mutane Ya Juya Kan Waɗanda Suke Ɗaukar Nauyinsu, Da Waɗanda S**a Mayar Da Ta'addancin Hanyar Neman Kuɗi", Cewar Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

04/07/2023

Kai ku nuna mana wanda yake sha mana wiwi acikin ajin nan😂😂

03/07/2023

Below 5K Followers
Follow For Follow &
Gain More Followers
Promote Ur Page Here! 👇

23/06/2023

Evening promotion, Let's go

Photos from Comr Adamu Sulaiman Gwaram's post 22/06/2023

📚✨ Ahmed Musa Visited one of his newly opened schools today in Jos to spread the magic of books and learning! Donated quite a number of textbooks to encourage our leaders of tomorrow🏫✨

It's incredible how education can shape young minds and empower our future generation. ❤️🌍 Let's inspire and encourage every parent out there to prioritize their child's education! 🙌📖 Together, we can create a brighter tomorrow! ✨

22/06/2023

Sheikh Prof. Isah Ali Ibrahim Fantami tare da Alaramma Afif Muhammad. (Recitation of sura in the holy Qur'an)

Photos from Comr Adamu Sulaiman Gwaram's post 18/06/2023

Our Sophisticated footballer Ahmed Musa Nigeria 🇳🇬 is our proud Nation. 🙏

18/06/2023

Yanzunnan Zakaji Social Media Ta Dauka❤️

Muhammad Rasulillah
❤️ﷺ❤️

13/06/2023

Good day to you all

08/06/2023

YANZU YANZU...
Zakaji Duk Wani Dan Social Media Ya Amsa📥✊
Muhammadur Rasulillahi 💛 ﷺ ✍️

04/06/2023

Shehu Ɗahiru Bauchi:

Ina muku rantsuwa da Allah wallahi tallahi za'a iya cigaba da shan Giya, Kisan Kai, Luwaɗi da Maɗugu, a ƙasar nan duk Allah ya kauda kai ya ci gaba da yi mana kara.

Amma idan aka ci gaba da taɓa martabar abinda yafi ƙauna fiye da kowa fiye da komai ciki harda Al'arshi da Kursiyyu wato Fiyayyen Halitta MANZON ALLAH SAW.

Wallahi Allah ba zai dubi ƙasar nan da idon rahama ba kuma duk irin karar da yake mana sai ya cire ta ya saukar mana da masifu ya hana mu maganin su, mu roƙe shi ya ƙi amsa mana saboda haka abin takaici ne malaman dake koyar da ƴaƴan mutane addinin Musulunci amma su ɓuge da cin mutuncin MANZON ALLAH SAW.

04/06/2023

Nishadi 😂
Wani Dan Fulani ne bashida lafiya sai aka kaishi asibiti to a dakin da aka kwantar dashi akwai gadaje guda hudu akwai mutum biyu agabansa shine na uku sai kuma wani abayansa wato cikon na hudun

Wata rana sai na farko ya mutu washe gari sai na biyun ya mutu akwana na ukun Dan Fulani yaje yin fitsari kafin yadawo yaga na hudun ya mutu !
Aikuwa yana zuwa ya tattara kayansa ya gudu yabar asibitin yana zuwa kauyensu sai ya hadu da Dan uwansa yace jauro har an sallamoka ne ?

Nan take yabude baki yace aradu mutuwa ce take bin layi tana daukewa tadauke na farko tadauki na biyu natafi fitsari datazo Bata ganni ba ta dauke na hudun

Sai dan uwan nasa yace kaii jauro aradu gwara da kagudo kaikam ka auna arziki fitsarinka ya ceceka 😂😂

Chocolate Strawberry Tart | Blue Jean Chef - Meredith Laurence 04/06/2023

This beautiful Chocolate Strawberry Tart may look like you picked it up at the bakery, but it is so easy to make. You only need 7 ingredients for this festive dessert that is pretty, delicious and decadent too! It's even better when you serve it with some whipped cream or ice cream too!

Recipe Here ➡️

Chocolate Strawberry Tart | Blue Jean Chef - Meredith Laurence This chocolate strawberry tart is perfect for Valentine's Day, Easter or if you're like me, Wednesday! Pretty, delicious and decadent!

Photos from Comr Adamu Sulaiman Gwaram's post 03/06/2023

Gwamnatin Jihar Kano ta jagoranci rushe Gine Ginen da Aka Yi a jikin filin polo dake Unguwar Nassarawa..

An gudanar da aikin ne da misalin karfe 2 na tsakar daren Ranar Juma'a karkashin Jagorancin Hukumar rayawa da tsara birane ta Kano.

29/05/2023

Daga Abuja, Tsohon Shugaban Kasa, Muhammad Buhari Ya Tattara Domin Komawa Mahaifarsa, Daura Bayan Shafe Tsawon Shekaru Takwas Ya Na Mulkan Najeriya.

Jama'a, wani fata za ku yi masa?

27/05/2023

𝑴𝒂𝒍𝒍𝒂𝒎 𝒂𝒖𝒓𝒆𝒏 𝒎𝒂𝒄𝒆 𝒎𝒂𝒊 𝒌𝒊𝒔𝒉𝒊 𝒎𝒂𝒔𝒊𝒇𝒂 𝒏𝒆 𝒌𝒐 𝒂𝒕𝒊𝒔𝒉𝒂𝒘𝒂 𝒌𝒂𝒚𝒊 𝒔𝒂𝒊 𝒌𝒂𝒋𝒊 𝒕𝒂𝒄𝒆 𝒏𝒂𝒋𝒊 𝒌𝒂𝒄𝒆 𝑨𝒊𝒔𝒉𝒂😂😂

26/05/2023

BAIWAR ALLAH DA AKA YIWA YANKAR RAGO KENAN .

Malllama Sadiya salihu, daya daga cikin Mallaman makarantar Abubakar siddik dake durumi, wacce wani la'ananen mutum yayiwa yankar Rago Shekaranjiya a gidan ta .

Baiwar wacce bata da wani aiki da ya wuce ta ga daliban Illimi mussaman yara, sun samu ingantanciyar tarbiyah .

Mallama sadiya ta samu kyakyawar shaidu daga mutane mabanbanta.

Muna rokon Allah madaukakin sarki ya jikan ki da rahama,
ya karbi shahadar ki ya kuma bi maki hakkin ki. 🙏

Want your business to be the top-listed Media Company in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Kai ku nuna mana wanda yake sha mana wiwi acikin ajin nan😂😂
Sheikh Prof. Isah Ali Ibrahim Fantami tare da Alaramma Afif Muhammad. (Recitation of sura in the holy Qur'an)
#AnotherNewUpdate

Category

Telephone

Address

Gwaram
Bauchi
MISAU

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Other Digital creator in Bauchi (show all)
Abdulkarim Musa Fanti Abdulkarim Musa Fanti
Isa Yuguda Guest House Gra Bauchi
Bauchi

🇳🇬🇳🇬 2348063655196+ الْأَخِلَّاءُ يَوْمَئِذٍ بَعْضُهُمْ لِبَعْضٍ عَدُوٌّ إِلَّا الْمُتَّقِينَ.

Kamil Ahmad nasidi Kamil Ahmad nasidi
Kaduna
Bauchi, �

Allah yakaramana Son Ma'aikin Allah

A Y BAKO A Y BAKO
SORO TOWN
Bauchi

A Y BAKO

The Bold Feminist The Bold Feminist
Bauchi

Feminism today is a social movement and belief focused on changing society for the better

Rays Global Concept Rays Global Concept
Opposite Federal Polytechnic
Bauchi

Real kableed Real kableed
Liman Mahmood Street
Bauchi, NORMALLY

Charity begin at home

FALAK FALAK
Relway Raod Bauchi
Bauchi, MUHAMMAD

wan groop mun budeshine dan taimakon yan uwa sabida haka idai bawai dan wata damuwace zatasa kashiga

Auwal Yusuf Auwal Yusuf
Yana
Bauchi

be a serious one

Clement Orji Clement Orji
No 8 Yaya Abubakar Link Old GRA Bauchi
Bauchi, 740231

I am a digital marketing professional, business consultant and an affiliate marketer

Abbas Jibreel Abbas Jibreel
Sabon Kaura
Bauchi

Alhamdullillah in all situation

Barr. Idris Adamu Barr. Idris Adamu
Bauchi

SCHOLARSHIP'S/JOBS/PRODUCTIVITY/DIGITAL MARKETING

Excellency Excellency
Unguwan Kawohi
Bauchi