Love words English and Hausa

Just to know the value of your love one's

19/01/2024

Dan ya damu Dake yana sanki ke Baki sanshi Hakan ba yana nufin ki wulakanta shi bane wasu na Neman kamarsa amma sun rasa

02/12/2023

I tell you 'I love you' every day to remind you that you're my life.

02/12/2023

Choose ur life partner....๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

02/12/2023

I love you I'll continue loving you till the end of my last breath Baby
๐Ÿ’•๐Ÿ’•๐Ÿ’•
๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜๐Ÿ’˜

24/09/2023

Kar ka taba yin girman Kai wajan bawa masoyinka hakuri a duk lokacin daka Masa laifi yin haka na kara ma darajaโค๏ธ๐Ÿค—๐Ÿ’

29/06/2023

A kowani lokaci masoyi shine mafi sanya sanyi da sanyaya zuciyar Dan uwansa masoyi

Barkan ku masoya๐Ÿค—๐Ÿ™๐Ÿ™

13/06/2023

Da yanda wasu mazan suke daraja Dukiyoyin su aikin su da Sana'ar su haka suke kula dakuma daraja matansu da an zauna lfy๐Ÿค—

22/05/2023

MATA RAUNI NE DASU, SUNA BUQATAR KULAWA

Ya kai brother duk macen da ta d'auke ka a matsayin masoyin ta kuma gata gare ta kayi iya qoqari ka wurin ganin ka zama silar farin cikin ta kana mai kyauta ta mata domin su mata bayi ne ne masu buqatar kulawa sosai

Don ALLAH brother kayi iya qoqari wurin ganin baka zama silar baqin ciki Gare ta ba don ALLAH zaki gaggauta saka mata domin galibin mata basu ha'inci a soyayya ka tausaya mata don suna da rauni shiyasa muslunci yayi masu gata ko wane bangare

Jin qen ALLAH ya qara tabbata gare Ku yan uwan mu iyayen mu qannen mu masu albarka mata alkhairen ALLAH su qara tabbata a gare Ku

21/05/2023

Good morning everyone have a nice and great day๐Ÿ–ค๐Ÿ’ž๐Ÿ™๐Ÿค—๐Ÿค—

21/05/2023

I choose you every day, and I'm so lucky you choose me, too. I didn't know what marrying your best friend meant until I met you. You're my first thought every morning and my last thought before I go to sleep. You inspire a love in me that I never knew was possible.๐Ÿ–ค๐Ÿ’ž๐Ÿ’–

21/05/2023

Wasu daga cikin sunaye masu dadi Wanda ya kamata Kuna Kiran masoyan ku...

Ya Qalby= My Heart= Zuciyata๐Ÿ’–
Ya Hรฅbรฏbty= My Love= Abar kauna๐Ÿ˜
Ya Rouhi= My soul= Ruhina๐Ÿ’ž
Ya Jismee= My body= Gangar jikina๐Ÿ–ค
Ya hayaty= My life= Rayuwata๐Ÿ’‘
Ya Qamry= My Moon= Tauraruwa ta๐Ÿ’ฅ
Ya Aalami= My world= Duniyata๐ŸŒ
Ya Jameel= My beautiful= Kyakkyawa ta๐Ÿค—

13/05/2023

Da matuฦ™ar wahala namijin ya san kin yi zazzafar soyayya da wani ya aure ki.......

Namiji ba kamar mace bane yana da tsananin kishi Fiye da mace,yana da tsayuwa kai da fata akan duk abinda yayi imani dashi,idan yasan kin yi zazzafar soyayyar da wani koda kin bar wanin, zuciyar shi zata yi mishi wahalar da natsuwa dake, akodayaushe zai rinฦ™a ganin soyayyar wancan na nan zuciyar ki....
kuma a dalilin wannan kishin na namiji ne da zaki bai cika macen da ta shahara ba kowa ya san ta, musamman sani na fuska,gwamma ya danne soyayyar a ran shi koda yana son ta ษ—in....

A hir dinki yar'uwa bawa saurayin ki labarin soyayyar da kika yi da tsohon saurayin ki,ko Bama mijin ki labarin saurayin ki da baki aura ba,ko ki Bama mijinki na Yanzu Labarin soyayyar ki da tsohon mijin ki......

Daga sadda kika karษ“i soyayyar wani,ko kika auri wani, ki kaddara tsohuwar soyayyar da kika yi a baya ta mutu har abada,ko da kina jin motsin ta a zuciyar ki danne ta,ki binne ta da ran ta, matuฦ™ar kina son natsuwa da farin ciki da namijin da k**e tare da a yanzu.....

Mabudin zaman lafiyar ki da namiji da k**e tare da shi a yanzu,shine ki tabbatar mishi babu kamar shi,a cikin Dukkan kalaman ki da ayyukan ki...
misali kice
ban san nayi soyayya ba,sai yanzu da haษ—u kai,ashe duk shirme nayi abaya..
ban san nayi auri ba a baya sai Yanzu na aure ka...
da dai makamantan kalaman dasu su rinฦ™a sa shi natsuwar shi ne kaษ—ai a zuciyar ki babu wani......

13/05/2023

Ita zuciya ๐Ÿ’– ba kowa ake mallaka wa ba, sai ma Wanda yasan darajar ta๐Ÿค—๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’‹๐Ÿ˜

07/05/2023

"Duk wacce tasoka ta kaunace Bata cancaci wulakanci a gareka ba har abada sai girmamawa da mutuntawa๐Ÿ˜๐Ÿ’–๐Ÿ’–

05/04/2023

Your beauty, intelligence, and your kindness make me fall in love with you every day! You are my everything.๐Ÿ–ค๐Ÿ’›๐Ÿงก

05/04/2023

Just one message from you is enough to brighten my whole day.
๐Ÿ’–๐Ÿ’•๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ–ค

26/03/2023

Daga wani gari kuke bibiyan wannan shafi namu๐Ÿ™๐Ÿ™

26/03/2023

10,000k followers ๐Ÿ™๐Ÿ™

01/03/2023

Kasance warki a rayuwata shine yasa harna kawo iyanzu a soyayyarki, ๐Ÿ‘ซidan kina gefena bana bukatan ruwa ko abinci, ๐Ÿ›๐Ÿœ๐Ÿฅ›dariyarki yakan zama abincina muryarki kuma ruwan shana๐Ÿฅ›

๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’–๐Ÿ’ž

07/02/2023

Mutane sunace na haukace akanki๐Ÿ™† tabbas zan iya amsa kowani irin sunane in dai a kanki ne๐Ÿ˜” Kuma hakika ni makaho ne Kuma kurma indai akan Sanki ne๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

21/01/2023

Everybody has somebody๐Ÿ‘ญ๐Ÿ‘ซ I have you and you have me๐Ÿ’

Love is special ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’•

08/01/2023

Shin ko kunsan So, soyayya, da Kuma kauna Akwai banbanci
Zamu tabbatar muku da hakan ku biyomu sannu a hankali

07/01/2023

Masoyin kwarai shine kadai Wanda zai soka a lokacin da kowa ya gujeka๐Ÿ˜”๐Ÿ˜”

๐Ÿ’•๐Ÿ˜๐Ÿ˜

06/12/2022

๐Ÿ’๐Ÿ’
Your beauty, strength, and love fill me with happiness. You are my rock, my joy, and the love of my life. I looked for a woman I could live with, but I ended up marrying the woman I can't live without.๐Ÿ’•๐Ÿ’•๐Ÿ’•

06/12/2022

Nasoki jiya, nasoki yau, zanci gaba Kuma da sonki har zuwa gobe, sannan zanci gaba da sanki kowace Rana ๐Ÿ’๐Ÿ™

06/12/2022

I loved you yesterday๐Ÿ˜, I love you today๐Ÿค—, and I look forward to loving you๐Ÿ˜˜ more tomorrow and every day after that๐Ÿ’

06/12/2022

Duk Wanda ya nuna Miki so๐Ÿ’ ko ta nuna Maka so๐Ÿ’• Koda kana Santa ko baka Santa๐Ÿคท ko kina sanshi ko baki sanshi Bai cancanci wulakanci ko cin mutunci daga gareki ko daga gareka ba

02/12/2022

Rashin kula masoyin ka Akai Akai kansa tazara tsakanin soyayyar ka a cikin zuciyar sa Yi kokari ka kasance tare a kowani lokaci๐Ÿ’•

06/11/2022

Ita mace abar lallashi ce kasan cewar zuciyar ta nada rauni๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™๐Ÿ™

07/07/2022

Tsananin kulawa da halacci shike sa a Bada kyawtar zuciyaโ™ฅ๏ธ lallai Babu rayuwar da tafi zama da masoyi Dadi๐Ÿค— kauna kansa abada kyawtar zuciya โ™ฅ๏ธ

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Fadaman Mada Street
Bauchi
Other Education in Bauchi (show all)
Students nigeria 878 Students nigeria 878
Bauchi Tsakani
Bauchi, 0904

Sahabeene Sahabeene
Bauchi, 1

ATBU Journal of Accounting and Finance ATBU Journal of Accounting and Finance
Ningi Road, Gubi Campus, ATBU Bauchi
Bauchi

ATBUJAF is a blind-peer review Journal that allows experts in the area of Accounting and Finance and other related fields to publish their studies twice in a year (June and Decembe...

Bauchi High Fliers Academy, Bauchi. Bauchi High Fliers Academy, Bauchi.
Kainji, Opposite IDC Zango
Bauchi

Learning and Skills

EXAM Answers EXAM Answers
Bauchi

Welcome to EXAM Answers for WAEC, NECO, JAMB AND NABTEB Anwers

Bauchi STATE DOMIN Talakawa Bauchi STATE DOMIN Talakawa
Bauchi

we help poor people

Physics and mathematics Physics and mathematics
Central Mosque Azare Road Yana Headquarters
Bauchi

Teach mathematics and physics

Knowledge of biology Knowledge of biology
Bauchi

learn only

Raudatul-Bayan Academy Raudatul-Bayan Academy
Sabongarin Narabi Toro
Bauchi

*mission* Religious education moral development western education skillacquisition for self reliance