Sihaad Nigeria Limited
Science Technology & Engineering, Software, Blockchain Technology
BTC Spot ETF, SEC zata amince ko yaya?.....
___________________________
Yau 2 ga watan January 2024 Kudin dake cikin kasuwar Crypto ya haura Dala Trillion 1.7, a Kudin Nigeria Naira Quadrillion 1.6 kenan.
~ A cikin wadannan kudaden 1.7 Trillion US Dollars sama da Dala Biliyan 'dari 883 suna cikin Bitcoin ne, wato Bitcoin ke da Naira Trillion 'dari 789 a cikin sa.
Hakan yana nuna Bitcoin dominance yana 'kara yawa, a yanzu haka Bitcoin dominance is 50.44 percent. Yayin da sauran Alts suke da 50.46 percent. Wannan yana daga cikin dalilan da Masana da dama suke ganin zai taimaka wajen samun Bitcoin Spot ETF approval daga United States government, domin Bitcoin ya iya shanye dukkan wahalhalun suke karya manyan Bankunan duniya amma shi bai karye ba.
~ Dan haka manyan Assets management companies na duniya irin su "Black Rock" da "Fidelity" suke neman amincewar spot Bitcoin ETF din.
Hakan zai mayar da Asusun ajiya manyan Assets management companies da yawa zuwa cikin Bitcoin, Ethereum da manyan chains domin Neman mafaka daga sake fadawa cikin economic meltdown irin na 2008 da 2020.
~ Daga 7 ga watan January zuwa 10 ga watan January din 2024 SEC zata bayyana matsayar ta bisa ga haka, wanda ake ganin abu ne me wahala ta gaza amincewa da Spot ETF din.
Sai dai a bangaren siyasa kuma 'yan Majalisar America basa burin SEC ta amince da Spot ETF na Bitcoin domin zai rage musu hanyar samun. Kudin shiga.
~ Magana ta gaskiya itace 'yan Majalisun Senate da Reps da na jihohi a America ba'a biyan su wani Kudi me tsoka da yake dai dai da martabar kasar Idon duniya. Amfani da Bitcoin da trading dinsa yana daga cikin hanyoyin da suke samun Kudaden da suke kare matsayar su, amincewar SEC ga ETF kuma dauke wannan damar gare su saboda shigowa Institutional Investors cikin Bitcoin indirectly ta hannun Assets management companies irin su Black Rock da Fidelity.
A gwamnatance kuma USA tana son jagorantar harkar fiye da kowa, sai dai anyi mata nisa tun da farko, sannan ka'idojin data shinfidawa kanta suke wahalar da ita kuma suke wahalar da Blockchain industry a yanzu.
A dai dai irin wannan lokacin ba lokaci ne na Sayan coin ko token don holding ba. Saboda idan SEC bata yi approving Bitcoin Spot ETF ba toh kasuwar za tayi 'kasa kadan, na 'yan Awanni ko kwana biyu kafin ta mike, gwargwadon abinda ya biyo baya daga sanarwar SEC din.
~ Dan haka kada ka saya komai domin holding a yanzu. "Da ace an fadi da kai, gara ace ba'a ci riba da kai ba", wannan Formula ce ta kasuwa online ko ta zahiri.
โ๏ธ:
Sihaad International Community, SIC.
Meta PoP tamkar Avive Suke Domin Kuwa suna Raba $$$ Kyauta tun Daga Yanzu.
https://www.metapop.world/h5/index.html #/register?recommendCode=24688520
Referral Code: 24688520
AI Technology (Artificial Intelligence):
________________________
Watanni kadan kafin Annabi Muhammad (S.A.W) bar duniya ya gabatar da wasu jawabai masu karfin gaske game da wasu al-amuran da zasu faru anan duniya kafin ayi tashin Qiyama, idan ka kalli jawaban na Manzon Allah (S.A.W) da Idon basira zasu 'kara maka ilimi me yawan gaske game da wannan duniyar da 'karewar duniyar, da kuma fahimtar abubuwan da za'a ga sun bayyana kafin ayi tashin Qiyama, akwai wata Magana da Manzon Allah yayi a Hadisin Imamu Muslim, Hadisi na 157, Manzon Allah (S.A.W) yace:
~ "Ba za ayi tashin Qiyama ba har sai Dukiya tayi yawa wa mutane, (Kudi zai wadata) har a lokacin mutum zai fitar da Zakkar Dukiyar sa amma ba zai samu wanda zai karba ba (saboda kowa yana da Kudi a lokacin)...".
~ Idan ka kalli maganar zaka ga tana bayyana maka cewa daga cikin steps na tashin Qiyama shine Kudi zai 'kara yawa a hannun mutane, talauci zai ragu kenan, wato daf da tashin Qiyama mutane za suyi Kudin da ko ka basu Sadaka, Kyauta ko Zakka basa so.
~ Babban abinda zai fara zuwa a zuciyar ka shine zaka ce (toh idan kowa yayi Kudi waye zai yi aiki ma wani? za'a samu masu yin Shara, Wanke Wanke kuwa?
Zaka fara tunanin toh waye zai zama Lebura, waye zai yi Blocks, waye zai yi Gadi a gidan masu Kudi?
~ Idan kana ganin cewa duniyar ba za tayi dadin zama ba idan kowa yayi Kudi toh ba haka bane, idan kana ganin ba zai yiwu kowa yayi Kudin ba saboda ba'a taba yin haka ba a tarihin duniya toh ka dai ji jawaban Babban Wakilin Allah a doron 'kasa yace za ayi hakan nan gaba, sai ka zuba Ido kawai kaga ikon Allah.
~ Zuwan AI Technology, bayyanar Artificial Intelligence kadai zai nuna maka wancan maganar ta Manzon Allah is truly and simply possible, abu ne mai sauki kowa yayi Kudi kuma rayuwar ta tafi normal.
~ Wakilin wanda yayi duniyar ne yayi wannan jawabin don me ba zaka yarda ba, masu abu da abun su Allah gafarta Malam.
~ Fasahar AI Technology fasaha ce da ake kirkirar Na'urorin da suke yin aiyukan zahiri irin aiyukan da 'dan Adam yake yi, a yanzu dai kowa yaga yadda ake ta yin Motoci marasa matuki, Jirage marasa matuki.
~ Ka duba yadda lissafi yake da wahala, amma a yau akwai calculator, yana buga lissafin da idan 'dan Adam ne zai shafe Awanni kafin yayi. Calculator ma baya daga cikin Na'urar da ake ganin ta a matsayin wani abun mamaki, saboda 90 percent din mu mun tashi mun ga ana amfani da Calculator.
~ Ga wata magana da Manzon Allah yayi shekaru kadan kafin ya bar duniya daga cikin abubuwan da zasu faru nan gaba a duniya, yace:
"Idan alamun tashin Qiyama na farko farko ta fara bayyana, za'a watsar da Al-Qalami (Biro) za'a daina rubutu (da Biro me Tawada, Ink), kuma za'a nade takardu (za'a daina amfani da paper wajen rubutu, sai dai PowerPoint, Office Word, PDFs, Google Docs da sauran su), kuma wani abu mai haddacewa (Memory Card ko Blockchain) shi zai dinga tattara dukkan bayanai a lokacin, sannan kuma daga 'karshe gangan jiki zai dinga bayar da shaida akan aiyukan da mutane s**a aikata (Robotics ko Robots na AI)".
๐ค:
Inji Manzon Allah (S.A.W).
Karanta "Jami'ul Bayaan" na Imamud Dabariy, 11,076.
ุฅุฐุง ุฎุฑุฌุช ุฃูู ุงูุขูุงุช ุทุฑุญุช ุงูุฃููุงู
ุ ูุทููุช ุงูุตุญูุ ูุฎูุตุช ุงูุญูุธุฉุ ูุดูุฏุช ุงูุฃุฌุณุงุฏ ุนูู ุงูุฃุนู
ุงู
~ Malamai sunce Hadisin Hasan ne, yana matakin Marfu'iy.
~ Duk da cewa wannan Hadisi yana da fassarori da Ma'anoni daban daban a wajen Malamai a tsawon zamani, amma daga cikin ma'anoni mafi kusa da zahirin Hadisin shine wannan da muka kawo.
~ Ka duba da kyau a karshen Hadisin sai Manzon Allah yace (Gangan jiki zai bayar da shaida game da aiyuka) wannan yana iya daukan Ma'anar Hisabi a gaban Allah ranar Qiyama, saboda a cikin Al-Qur'ani a Suratu Yaseen da Mu'uminun Allah yace gabobi zasu bayar da shaida, har ma da Suratul Fussilaat.
~ Technologically kuma idan muka kalli wannan statement din zata iya nuna mana cewa (Gangan jiki da ake kirkira na Robotics (Robot) da suke yin aiyukan a yanzu kamar su ake nufi zasu maye gurbin aiyukan da mutane suke yi).
~ Da wannan zaka fahimci cewa ba mamaki kowa yayi Kudi, Kuma idan kowa yayi Kudin rayuwar zata tafi normal da bayyanar wadannan technologies na AI da Robotics.
~ Ina 'yan Crypto suke? su zafi kowane ordinary mutum da ba masanin Computer ๐ฅ๏ธ ko AI ba fahimtar wannan maganar, musamman 'yan Crypton da suke amfani da BOT wajen trading, kana bacci wayar ka tana kashe Robot din zai dauki Kudin ka ya shiga Kasuwa yayi maka trading, idan ka tashi daga bacci ka cire Kudin kayi wata hidimar.
So, idan Manzon Allah yayi magana ka zuba Ido kawai, duk technology dinka sai ka sai ka dawo kan maganar sa, saboda mai Gidan ne da kansa yake magana.
~ In sha Allah muna kokarin tattara wadannan bayanan domin mayar dasu littafi da Hausa, tare da Ayoyin da Hadisan in sha Allah.
Allah yasa mu dace....๐
โ๏ธ:
Abdul-Hadee Isah Ibraheem.
Chromatic Tesnet Kuyi Kokari kuyi koda bakada system
kayi amfani kiwi browser ko mises wajen adding extension
ka samu kayi domin yana da matukar amfani sosai
linsk a kasa
https://r.chromatic.finance/gTw2B
Dop Tesnet Yakama Mutane Suyi Serious akan wannan Tesnet task din ba Yawo saboda Gaskiya mutane zasu Iya Abin Azo agani
๐ Down ๐โฌ๏ธโฌ๏ธโฌ๏ธ
https://doptest.dop.org/id=W0Jlj5x
https://doptest.dop.org/id=W0Jlj5x
FARKNA TESNET MUNA NAN MUNACI GABA DAYI IN HAR BAKAYI BA TO ZAKA IYAYI ALLAH YASA MU DACE AMEEEEEN.
https://event.farcana.com/airdrop?ref=9MMUuNya
Menene Airdrop Ya ake samunsa?
Idan akace Airdrop a Cypto ana nufin kyautar Tokens da ake bayarwa lokacin bude sabon Coins/Token.
Idan akan bude sabon COINS/TOKEN lokacin ana bukatar investors su sayi Token din.
Hanya mafi sauki itace samun mutane suyi Airdrop โ Shine ta hanyar Promoting din Coins din.
Idan mutane s**a fara promoting din Coins/Token din to sunyi Airdrop, Don haka kamfanin da s**a hada Coins din zasu basu kyautar Coins sakamakon aikin da s**ayi na tallata Coins din.
Usually, Idan kayi Join na Airdrop ana bukatar kayi Join na Various Social Media Profile na Token din (Telegram, Twitter, Facebook) . Bayan kayi Join sannan suna bukatar kayi Share
Misali; Na hada Token mai suna Denawa Token, Na bude Airdrop. Idan kayi share kayi wasu task zan baka kyautar Denawa Token
Kaga idan ka gama Task din ka hada yarjejeniyar Denawa Token
Bayan ka gama task din. Abunda ya rage ma shine ka bada Wallet Address dinka.
A wajen baka Wallet Address dinka ka tabbata kasa dai-dai. Kalura da abinda aka tambayeka (Bep20, Erc20 Trc20, Solana, ARB, Optimize Core da Sauransu
Misali Adam Muhammad Mukhtar Yayi Aidrop Amma NFT din Dazai Raba Yana Kan Ecr20 to zakaje kayi copy na Evm address Dake kan Erc20 sai kasa Amma na Non-custodial Wallet to indai kayi haka duk token din da aka tura muddin Yana kan Erc20 to zai zo abinda kawai zakayi shine kanemo Contract Address nashi wannan Token Din kaje kayi search ka kunnan shi zaka ganshi ya Fito zai nuna Maka balance naka. Idan Kuma sunce address din Exchanger ne ko UID sai kaje kan exchanger ka sannan deposit sai kayi search na token din sai kaje kan onchain transfer sai kayi copy din address din da aka baka Umarni Sai kazo ka Saka.
Idan kuma baka sani ba, kawai kaje MYetherWallet.com ka hada Wallet Address sai ka copy na address din ka saka a inda s**a tambayeka (Airdrop Page din).
Yawanci Wasu Airdrop link din through Telegram ake hadasu (Telegram Bot)
Wasu kuma Link ko Google Form suke bayarwa domin cike komai. Wasu kuma a Official Website dinsu CA Yake wasu Kuma Zealy Ko a Twitter ko Discord Handle wasu Kuma kawai transaction zakayi akan Blockchain Nasu shikenan wasu Kuma holding din coin/token Nasu zakayi zasu baka.
Bayan ka gama komai dole sai ka jira an gama ICO da sales na Token din kafin su fara biyan kowa wanda yayi Join na Airdrop din.
Wani lokacin yana kaiwa fiye da wata Biyu.
Bayan sun turoma da Token dinka. Sai ka koma kan website din ko Official Telegram Channel din na Token din ka duba news na Coins din
Idan sun saka Coins din a Exchange to zaka iya zuwa directly kayi Deposit a Exchange (Ka duba a wanne Exchange s**a fara Trading din Coins din First). Using Coingeko ko coin Market Caps
Bayan kayi deposit sai kaje kayi Exchange din Token din Zuwa BTC ko Etherium.
Example: Kayi deposit na Denawa Token zuwa Exchanger mai suna Sihaad Exchanger Abu na gaba shine. Kaje kayi Selling Order zuwa BTC Ko BNB Ko TRX Ko XRP ko Denawa Token da sauransu
(Maโnana ka canza Denawa Token dinka zuwa Bitcoin Ko BNB, USDT SHD Token da suuransu )
Sai Dan BAIWA Ya kwashe abunsa Yaje tukuban Mai Kaza kawai ka antaya.
Engr Abdullahi Muhammad Sagir Engr Abdullahi Muhammad Sagir
Hanya mafi sauki da zaka amfana sosai idan baka da Computer shine: bayan an fara live validation wato $OVER a Mainnet, sai kaje ka duba Validators da percentage na APY dinsu, wato (Annual Percentage Yield) ko Rate, wanda kaga Commission dinsa yana da kyau sai kayi staking a cikin Pool dinsa.
Tunda Blockchain din Over zai yi amfani da PoS da kuma extension dinsa wato DPoS (Delegated Proof of Stake) a matsayin consensus mechanism dinsa don Validating transaction da creating new blocks, so process din ba me wahala bane.
Kaga zaka dinga samun daily rewards, saboda ka 'kara karfi wa Validator din da zai yi aiki a matsayin ka, ka 'kara masa Jari.
But, the must important thing a yanzu shine mutane su dage wajen tara Over Points din, tunda shine za'a yi converting dinsa zuwa $OVER, shi kuma $OVER shine governance token a Ecosystem din Over, so dole sai dashi, kamar yadda kusan dukkan Blockchain haka abun yake.
~ Hanyar tarawar itace a dinga saka correct answer a tambayoyin Over suke yi kullum, shiyasa zaka ga kullum muke bayar da amsar tambayar domin kada mutane su fadi, idan mutum ya fadi na rana daya toh yayi asaran point 100 na wannan ranar kenan.
MASHA ALLAH ALHAMDULILLAH AM NOW A VALIDATOR (OVER WN)
Engr Abdullahi Muhammad Sagir
help with tesnet node
0xA82f19b7158ab91068585361533907BCA78454aF
ku gwada da telegram boot sai kuje dex e.g trust wallet sai kuyi searching na sweat wanda yake kan erc20 sai kuzo kuyi paste Allah ya bada sa,a ameeeen
โ
Earn 3,000 $SWEAT (~$30) for every referral!
๐๏ธ You have 0 referrals so far.
Ku gwada airdrop ๐ค Referral link:
https://t.me/SweatAirdropsBot?start=r02262721611
Share your link with your friends and start earning
Airdrop ne Ku jarraba
https://bags.fm/$sagirhunter
Masha Allah Interested
Kuyi Saving Na Wannan Photo (Barcode) kuyi scanning a Binance Daga Can Sama Gefen Hannun Dama.
Kuyi Claim na Red Packet For Free.
CAC REGISTRATION MADE EASY, WE ARE HERE TO ASSIST YOU โ
โ
โ
Have you been looking to register with the Corporate Affairs Commission? Look no further, we are here to assist you.
โ
Do not wait until you need it urgently, grab
CAC registration made easy โ we are here to assist you!
โ
Have you been seeking to register with the Corporate Affairs Commission? Look no further; we are here to provide assistance.
โ
Don't wait until it's urgent; seize this special offer and register your:
Business Name
Limited Liability Company
NGO,Mosque, Association, etc.
โ
We also offer post-incorporation services, including Annual Returns Filing, Corporate Searches, Change of Name, Increase/Decrease in Share Capital, Change of Director, Replacement of lost CAC documents, etc.
โ
Distance is not a barrier; call or send a WhatsApp message now to get started: โ๏ธ 09030000490
Hello Cryptonias.( Yan BAIWA)
Prepare for the AVIVE TOKEN AIRDROP! Avive and have collaborated for season 9 of .
Follow these steps:
Sign up here: AVIVE Registration
https://m.avive.world/register/?vcode=grabjx
Claim your $Avive token each and every 24 or Twice a day.
Another Link ๐ @ Comment Section.
New Wait-list Claiming Every 24 Hours
๐
https://x.com/SagirHunter/status/1724684858629173722?s=20
Sabon Airdrop na Arkana Mai kaman Arkham.
Karkuyi Wasa Kuna Register Zasu Bakabwajen Claim Wanda zaka samu Welcome Point Guda Dari Biyar.
Links ๐ ๐๐๐๐
https://arkana.gg/?refcode=MLDOJ2
Another Links at comment Section ๐๐๐๐
Sabon Airdrop na Arkana Mai kaman Arkham.
Karkuyi Wasa Kuna Register Zasu Bakabwajen Claim Wanda zaka samu Welcome Point Guda Dari Biyar.
Links ๐ ๐๐๐๐
https://arkana.gg/?refcode=MLDOJ2
Another Links at comment Section ๐๐๐๐
Bitcoin hash delegated on CORE just hit a new ATH that is 49% of Bitcoin hash now delegated on CORE Chain.
Next stop is 50% then Road To 100...
CORE is now on 43 Blockchain margin PoW, POS and the DPoS. The almost the strongest RPC Network in the space so far. CORE is moving to 100 percent of Bitcoin hash on it network now at 49%.
Core is an ideal opportunity for Bitcoin miners to earn additional, diversified rewards. Just as Ordinals and BRC-20 strengthened Bitcoin mining operations, Core does the same, without building directly on the Bitcoin network. Delegating hash power to Core does not create a backlog on Bitcoin or otherwise affect its user experience. Coreโs relationship with Bitcoin is purely symbiotic: healthier mining ecosystem for a healthier governance across the board. As more mining pools delegate hash power to Core, both the Core network and the Bitcoin network will grow in strength.
A yanzu haka BLOCK mining ya matukar sauri sosai duba zuwa mining โ๏ธ ๐ rate dayake ayanzu zai wahala Nan da Wani kwanaki Irin Basu rage gudun mining din ba. Dan Uwa bana samun halal cikin sauko Yakama ka Tashi tsaye sosai saboda anayi dakai kamar fa yafi ba'ayi dakai.
https://www.block.website/?code=xwh9ev
Register kawai zakayi, saika sauke Application a su daga Website ษin su ana mining โ๏ธ ne duk hour 24hrs.
https://www.block.website/?code=xwh9ev
Sihaad Nigeria Limited
BLOCK.WEBSITE Block is a technology of on chain governance thatprovides power for encrypted token BC and tens of thousands of decentralized applications.
Over Protocol today's answer:
-
(Proposal).
A yanzu haka BLOCK mining ya matukar sauri sosai duba zuwa mining โ๏ธ ๐ rate dayake ayanzu zai wahala Nan da Wani kwanaki Irin Basu rage gudun mining din ba. Dan Uwa bana samun halal cikin sauko Yakama ka Tashi tsaye sosai saboda anayi dakai kamar fa yafi ba'ayi dakai.
https://www.block.website/?code=xwh9ev
Register kawai zakayi, saika sauke Application a su daga Website ษin su ana mining โ๏ธ ne duk hour 24hrs.
https://www.block.website/?code=xwh9ev
BLOCK (BC) Blockchain:
______________________
Abubuwa uku ne s**a sa naji na gamsu da wannan project na BLOCK a yanzu, jiya 10 November 2023 aka fara Mining dinsa akan waya (Cloud Mining), na farko doguwar Whitepaper dinsu me shafi 92, Malam kamar Handout din 'yan 500 level, sun zuba ilimi da karatu Yaro kira Yayan ka a ciki.
~ Na biyu Consensus Mechanism din da Blockchain dinsu zai yi aiki dashi (Proof of Time) hadi da wasu Features domin solving wasu existing problems.
Na uku, 78,000,000 million maximum supply.
Blockchain ne me zaman kansa ake ginawa yanzu haka sun saka masa suna BLOCK (BC), duk Awa daya ana samun farkon lambobin Total Supply dinsu a yanzu wato 0.78 (per hour). Sai wasu abubuwan lura guda uku:
1. Na farko the team are anonymous so far, zuwa yanzu ba'a san su waye masu wannan projects din ba. Amma daka karanta whitepaper dinsu kasan masu ilimin gaske ne a Blockchain s**a backing dinsa.
2. Na biyu, yadda s**a bayyana iri daya ne da CORE DAO, wato ba zaka ga wani abinda yake nuna maka da gaske suke yi ba idan ba whitepaper dinsu ba. Idan ka bude Mining Application din sai ka raina shi, idan kaga design din kan Application din sai kaga ba me tsada bane, me Araha ne. Ko kuma kaje Play Store kaga application din yaki daukuwa sai ace sai kaje website dinsu.
~ Idan kaje Twitter dinsu sai kaga babu mutane da yawa, haka ma Telegram dinsu, amma je ka karanta Whitepaper dinsu kasha karatu, wani karatun ma sai dai ka tsallake kawai kake wajen da yafi laushi.
Irin wannan siffar itace CORE DAO s**a bayyana da ita a karon farko, sai da lokaci ya kure mutane da yawa s**a lura ashe wannan ba karamin project bane, toh haka ma wannan BLOCK din.
3. Na uku, ganin cewa supply dinsa kadan ne, 78 million. To ba lallai a dade ana Mining dinsa ba, ba lallai su bar Mining rate din a 0.78 ya dauki lokaci me tsawo ba.
~ Idan kuwa haka ne to yanzu ya kamata me son shiga ya shiga ya tara abinda zai tara kafin su bayyana yadda za'a zo ana cewa Kai ashe haka abun yake.
Kayi Mining, ka tara ba tare da ka saka wani high hope akai ba, sai dai kayi tare da addu'ar samun nasara a ciki, shine kawai.
Wadanda suke son shiga ga link:
https://www.block.website/?code=xwh9ev
Ga Inviter Code:
xwh9ev
Azcoiner already an sashi watch list A coingecko Wanda Hakan yana nuna alamar soon zasuyi launching ๐๐๐๐๐๐๐๐
https://azcoiner.com/invite?user=denawatrick
Join Wait-list
Take Serious.
https://0xscope.com/scopechat?referralCode=GEXo4SFu
Click here to claim your Sponsored Listing.