Makomar mata a zamince
This page it's show the people's how females going our character in this generation.
Morning friends
Acikin mutum uku amatsayinki na budur wa,Zaki fara taimakamawa!!!!
Taimakon gagawa acikin minti biyar kuma yazama dole gida daya zakifara taimamawa abar biyu,To a matsayinki/ a matsayinka a wajansu wazakafara taimakama,
A first minutes idan kaciro mutum Babu abun da zaisamesa after that komai zai iya faruwa,
Tafiyace takama da mutane uku kacal
(1) Brother naka/ki
(2) girlfriend naka/boyfriend naki
(3)Amininka / Amininki
Acikin daji kowa hanyarsa daba kuma kowa babukatar taimakon gagawa cikin minti biyar a matsayin da suke awajanka wazakafara kaimawa taimakon ????????
Kada kumanta Mai karatu komai zai,iya faruwa idan bakaje wajan kowannansuba untime wajan wazakaje/kije firstly??????
Dalilan da yasa ake yaudarar yammata a wannan zamanin
1 sunfiye sanbanza
2 sunfiye sankarya
3 sunfiye sankudi
4 sunfiye sangayu Yan wanka
5 basason samari Dan Allah haka Suma samarin basason Yan matan Dan Allah
Amma at the end "yanmtan ke,Jin kunya,
Allah yarabamu da jinkunyar duniya da ta lahira ameen.
Har malamai anayimasu haka acikin gidajwnsu
Mata mutananmu๐๐๐๐
Ku,kasance damu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Telephone
Website
Address
Funtua
AVAILABLE