Amana communication center B C G A funtua.

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Amana communication center B C G A funtua., Grocers, Tsangamawa Road B C G A funtua, Funtua.

17/11/2023

Juma@ Mubarak

13/07/2022
13/12/2021

DAMA DA HAUNI.

MUNA MUKU BARKA DA SAFIYA.

31/08/2021

sabon shiri Daga babban Bankin Nigeria ta Hannun NIRSAL Micro Finance Bank da aka yi launching Jiya Juma'a 27th August 2021.

Tsari ne da za'a bada bashi (loan) wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin bashin (non interest Loan)

Program Din Ya kasu kashi uku ne Gasu Kamar haka:

1️⃣ HOUSEHOLD : Shiri ne na gama garin Mutane, Wanda kowa zai Iya cikawa (Maza da Mata).

Idan mutum ya cika Wannan Tsarin zai iya samun Kudi Naira Miliyan Daya (1M) zuwa Ƙasa.

2️⃣ SME: Shi Kuma wannan wani tsari ne da zai bawa masu ƙananan masana'antu damar bunƙasa Kasauwancinsu.

Idan Zaka cika Wannan Tsari ka Tabbatar Kanada abububuwa kamar Haka:

*️⃣ CAC Certificate,
*️⃣ Certificate of Incorporation
*️⃣ Certificate of Business Name

Ida Ka cika Wannan Tsarin zaka iya Samun Naira Miliyan biyu da Dubu dari biyar (2.5M)

3️⃣ AGSMEIS: Shi Kuma wannan tsarine wadda za'a koyar da masu masana'antu dabarun kasuwanci na zamani, sannan Kuma a basu ranchen kayan aiki wadda darajar kudin su Kimanin Naira Miliyan Biyar (5M).

⛔ Shi wannan tsari na AGSMEIS yanada wassu dan process wadda ya hada da training, rubuta business plan, interview kokuma online Test.

Dayawan Mutane zasu tambayi?

®Babu kudin ruwa ko kadan cikin wannan tsari.
®Idan ka taɓa cika wasu program na COVID-19 na NIRSAL Microfinance Bank a baya, Amma baka samu ba, toh zaka iya cika wannan. Amma, I dan ka samu previously, bazaka cika ba.

®Babu bukatar collateral ko Kuma wani guarantor.

® Sannan Kuma Babu bukatar kayi uploading na wani document ko hotonka. Illa iyaka BVN dinka ake bukata.

®Zaa rufe cika wannan program din in d next 6 weeks inshallah. Amma fah Kar Ku manta, cikawa da wuri na iya baka daman samu na farko-farko wato 1st come 1st serve

DOMIN CIKAWA SAI ASHIGA LINK DAKE ƘASA👇
www.nmfb.com.ng

Ko Kuma kai tsaye

http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

Yan'uwa ganin ba a jima da fara cikawa ba yakamata a sanar da al'ummarmu su cika wannan abin tun kafin ayi yawa, hakan zai

13/08/2021

May Allah rank us amongst His chosen servants who enjoys Allah Protection, mercies, joy, bounties and Guidance for the rest of our life and beyond.
Juma'at Mubarak

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Tsangamawa Road B C G A Funtua
Funtua

Other Food & Grocery in Funtua (show all)
Yahya ahmad Yahya ahmad
Funtua

Yusuf Dangamba Yusuf Dangamba
No 121 Dandume Road
Funtua

Abdulrahman Bature Idris Abdulrahman Bature Idris
FUNTUA CENTRAL MARKET
Funtua

Kas Mai Jama.a Kas Mai Jama.a
Funtua
Funtua

Ïtz Ãbbah-lawal now Ïtz Ãbbah-lawal now
Bagari Center
Funtua

Usman park Usman park
Kasuwar Mata
Funtua

Aliyu one love Aliyu one love
Katsina
Funtua

Asluta Asluta
Shiwaki
Funtua

Up coming g**s Up coming g**s
KT Street FTA LGA
Funtua

H kabir sani H kabir sani
Layin Mai Kwano
Funtua

Yar'Adua bakery's empire Yar'Adua bakery's empire
Railway Quarters
Funtua, NIN

I can't

Elon musk private Elon musk private
Katsina Funtua
Funtua