Muhd G Almunhayawee

Muhd G Almunhayawee

You may also like

ll_mr_____aryan_ll
ll_mr_____aryan_ll

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhd G Almunhayawee, Public Figure, Low-cost D/reme, Funtua.

21/06/2023
19/04/2023

ZINA

Duk dadin zina bata wuce minti 10,15,20,30 sai tarin zunubi Allah katsare mu daga aikata ZINA.
Ameen

02/08/2022

KADA KAYI FUSHI!.
-
"Ba'a raba ɗan adam da yin fushi, amma saidai akwai ladubba na musulunci waɗanda mutum ko yayi fushin zai iya kiyaye irin fushin da zaiyi, matuƙar bai iya yin fushi mai sauƙi ba, to lallai zai wataran zai iya yin wanda zai fitar dashi daga musuluncinsa"
-
"Shi fushi ba ƙaramar illa yake yi ba ga rayuwar ɗan adam, a lokacin da mutum ya fusata zai iya zagin mahaliccinsa ma ba tareda ya farga ba, zai iya fita daga musuluncinsa ta hanyar wata mummunar magana da zai furta a dalilin ɓacin ran da yake ɗauke dashi, sabida haka kada muyi fushi wanda zai kaimu ga halaka ƴan uwana musulmi"
-
"An sami ruwaya daga Abu Hurairata Allah ya ƙara masa yarda yace: lallai wani mutumi yace da Manzon Allah ﷺ: kayi mini wasiyya, sai Manzon Allah sallallahu alaihi wasallama yace dashi kada kayi fushi, sai mutumin nan ya sake maimaitawa, sai Manzon Allah ﷺ ya sake cewa dashi kada kayi fushi, (kada ka fusata)
Sahih al-Bukhari 6116.
-
Telegram channel
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
-
page
https://mobile.facebook.com/Hausa-Islamic-Pictures-Quotes-304897013359792/?ref=opera_speed_dial_freefb

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Category

Telephone

Website

Address

Low-cost D/reme
Funtua
Other Public Figures in Funtua (show all)
Anas Jibrin Anas Jibrin
Funtua

Aliyu Aminu Aliyu Aminu
B. C. J
Funtua, THANKS

King M B M King M B M
Funtua

IG-@king_mbm_ _Fashion model_ 1th-oct🎉🔐

Ambassador æpøu nüra Ambassador æpøu nüra
Sambo Idrees Sambo Street G R A Funtua
Funtua

Welcome to my official FB page @ ïtxz Ævøü Ñüørerh, direct massage ☺️ for more details 😙

Crypto Cent Crypto Cent
Bakin Asibiti Market, Makera Street Funtua
Funtua

Airdrop Hunter | Crypto Analyst

Saifullahi Abubakar kalma fans Saifullahi Abubakar kalma fans
Tudun Wada Funtua
Funtua

Saifullahi abubakar kalma fans jo

Ustaz yusuf Lawal S/kara Funtua Ustaz yusuf Lawal S/kara Funtua
Bakori Road Street
Funtua

Alhamdulillah muna kara mika godiya ga yan'uwa dake bibiyar wannan shafi mai albarka, Allah ka bamu

Alh Abdul Alh Abdul
Dandume LGA
Funtua, MAKEUP

Business

Jabiru Sulaiman Namanzo Jabiru Sulaiman Namanzo
Imamu Road
Funtua, 830101

Politicians

Ophicial basheer Ophicial basheer
Makera
Funtua

Pro Man

Funtua News Funtua News
Zaria Road
Funtua

All kind of news in Funtua

Hon Moh'd Nasir Mailaja Hon Moh'd Nasir Mailaja
Funtua

Build The Youth Build The Nation