Muhammad auwal
The enjoyment of this World is temporary😥 😢The permanent enjoyment is in jannah
May Allah grant us
A mahanga na hankali inba isa Ali fantamiba to waye a gombe daga Dan maje
sai fantami insha Allah
Sau Nawa Akeyiwa Wasu Kallon Wulakantattu, Daga Baya Su Zama Abin Bada Misali.
Daukaka Da Arziki Duk Na Allah Ne.
Hattara yunwa me martaba yafi karfin ki 🥱😩🥴
kuma inba tsoroba s**e ameen
Lallai anyi gaskiya
Zabi Number Daya Mutambayeka
Kabamu Amsa Kan Addini
123456789
Step father of the year🤦
Tabbas wata Rana gari zai waye
Batare dani ko kaiba
Ya Allah kayimana karshe Mai kyau🙏🙏🙏
Ka aikata abunda yafi dacewa, yafi ka aikata abunda yafiyema
Wani bawan Allah yayi wannan rubutu ranar 10/02/2015 Fatan Allah yasa yana raye yanzu munason muga mi zai sake rubutawa
DUNIYA:
In banda Goodluck da rashin iya lissafi, wai ace Azumi na nan tafe nan da 2 Months, amma ji yadda kayan abinci s**a ƙara kuɗi, ko wannan kadai ya isa mu kayar dashi a zaɓen da zamu yi nan da 1 week me zuwa duk da mun ji cewa wai zasu daga sai zuwa watan march
Yanzu fa 50kg foreign rice ya zama ₦11,000 daga ₦8,500 kuma loka ɗaya na foreign rice din ₦350 haba!...
Crate na kwai ya koma ₦750 daga ₦600, yanzu ko wane kwai ₦20 ya koma a madadin ₦15...
Kwandon tumatir ya koma ₦12,000 daga ₦9,500...
Ice fish da ake siyar da ko wanne babba guda daya akan ₦60 - ₦80 yanzu ya koma ₦110 Haba Goodluck...
Goran mangyada me cin 10ltr da ake siyar dashi a ₦2,800 yanzu ya koma ₦3,500...
Buhun jan wake da ake siyar dashi ₦15,000 yanzu ya koma ₦17,200...
Gwagwanin peak milk na gari da ake siyar dashi ₦650 ya koma ₦700...
Buhun gyada 50kg da ake siyar dashi ₦9,500 ya koma ₦11,800...
Taliya ko
Sallah akafika ba tausayin Al'umma ba,"!! Jikan Annabi adamu masoyin annabi isah.
CASH NE KO TRANSFER 😎😎😎
Wannan ba taron Almajirai bane ; Wani ɗan kasuwa a jihar Taraba, ya rage farashin Taliya daga Naira 600 zuwa 250.
Sunan dan kasuwar Alhaji Ibrahim Iro, yana zaune a karamar hukumar Bali dake jihar Taraba, tuni talakawan garin s**a yi dafifi zuwa shagon domin samun sauki.
Muna Addu'ar Allah ya yiwa wannan dan kasuwar Albarka. Allah ya karo mana irinsu masu tausayin talakawa🤲
Wlh Talakan Nigeria 🇳🇬 yana shan wuya, Allah yakawo muna dauki
Mace nawa ke bilicin amma har yau ba mijin aure? Mace nawa ke fita ba cikakken hijabi amma har yau ba mijin aure? Mace nawa ke ɗora hoton ta a yanar gizo amma har yau ba mijin aure? Mace nawa ke rawa tana yaɗa ma duniya amma har yau ba mijin aure?
Ƴar uwa ki kula ba waɗancan ababen ke kawo miji ba, Allah ke kawo miji a lokacin da ya so, ki bar halittar ki yadda take, ki rufe jikin ki, ki daina yaɗa hotunan ki da raye-raye a yanar gizo, ki bi Allah sai ya shiga cikin lamarin ki
Ki sani duk abinda kusancin ki da Allah bai sa kin samu ba, to saɓon Allah ba zai ba ki ba, idan ma har kin samu to akwai yiyuwar talala Allah yayi ma ki🫵🏻🫵🏻
Saƙo Zuwa Ga Aminu Saira ,
A Gaskiya Har ga Allah bai kamata ace ba Parental Guidance (PG🔞) a wannan shirin ba saboda wannan Episode ɗin Sam bai kamata ba!!!
Iyaye da Yara an taru ana kallon Film ɗin nan kawai daga karshe Nadiya tayi wani Irin Kalma wadda bai dace da Tarbiyya ba Sam!!!
Sannan Iyayen Yara kuma Yakamata ku hana Yara kallon wannan shirin domin Tarbiyyar yaran ku na Iya lalacewa...!💔😪
Ilyas Imi10/02/2024
Kai da dakinka sai ka kakwana a waje idan kwadon nan yai fushi 🤣
Babanku ya siyo tiyar shinkafa ₦3000+ anyi cefanen ₦500 da ƙyar.
Mamarku tana girki da icce ko gawayin ₦500 a rana.
Kuna siyan gwangwanin s**ari ₦300 ku saka a kamun-safe kusha ko ƙosai babu sararin siya.
Babu fanfo a gidanku babu rijiya sai dai ku sayi ruwa, ko kuma ƴan-matan ƙanninka su fita su nemo, ko kuma ku biya Almajirai su ɗebo muku.
Idan ka haɗa a rana a gidanku kuna buƙatar sama da ₦5000 domin gudanar da rayuwarku.
Shi kuma Baban naku baya samun abinda ya wuce ₦20,000 a wata, wani ma ƙasa da hakan yake samu.
Amma duk kabi ka dame mu da ihu wai Lanjeriya taci ball, sai kace tiyar shinkafa zata dawo ₦1,000 ne saboda cin ball ɗin.
Daɗin-daɗawa ga wasu ƙannenka a zaune a gida babu karatu saboda yanayi.
Su kuma waɗanda s**aci ball din suna can za a kwashe miliyoyin dukiyarku a basu, suyi abinda s**a ga dama, wasu ma su kwana da kar....
Idan anyi magana kace kai Ɗan kishin ƙasa.
Gafalalle kawai‼️
😎😎😎🤨🤨
Sunana Muhammad auwal idan kaji haushin gaskiyan dana fada kazo muraba raini😎😎😎
Ko wannan bawan allah yana ina yanxu!!??😂😂🤣😭💔
GWARZON SHEKARA :::::::::
Wannan Bawan Allah shine Mutumin da yayi Fice wajen Ran gwantawa Al umma Cikin Sana arsa.
Alh Masi (Mai mayi) Jekadafari Gombe
Kadan daga cikin Alkairensa shine sasautawa kasa da yadda sauran yan kasuwa kesayarwa.
Bai Taba daga kayansa sama da yadda sauran yan kasuwa kesayarwa ba.
Mafi Akasarin lokuta da yan kasuwa kan kuntata shi kuma nan yake saukakawa Al umma.
Allah karawa Dukiyarka Albarka masi
KUNA GOYAN BAYAN A S**E LEFE A JIHAR ( GOMBE )
Kawar da Abun cutarwa a hanya shima SADAKA ne👍😊
Yakubu Muhammad Fannami
A Rana Mai Kamar Ta Yau 25 Ga Watan Junairu 2017. Wannan Yaron Dan aji 1 wato SS1 A Makantar ( Darussalam Science and Islamic Academy )
Yakubu Muhammad Fannami Ya Ceci Rayukan Jama'a Masu Yawa A Wani Masallaci Da Ke Kaleri A Jihar Borno, A Inda Yayi Kukan Kura Ya Tunkari Wata Yar Kunan Bakin Wake Da Ta Tunkari Masallacin Sanda Mutane Suke Tsaka Da Ibada.
A Inda Bom Din Da Yake Jikanta Ya Tarwatse Tare Dashi Ya Ceci Rayuwar Wadanda Su Ke Cikin Masallacin.
Parfesa Suleiman Sanadi
“Ya kai mai horas da ƴan wasan Nigeria, Alamu na nuna Ahmed Musa bazai samu damar buga ko wasa ɗaya a wannan gasar ba. Idan har bai buga wasa a wasannin Rukuni ba, To yaushe muke saran zai samu dama?
“Tabbas wannan abun ba daɗi ace babban ɗan wasa kamar Ahmed Musa bai samu damar buga wasa ko ɗaya ba ballantane ya nuna ƙwarewar sa a wannan gasar. Amma duk da haka muna son shi sosai kuma muna girmama shi fiye da kowanne ɗan wasa a tawagar Super Eagles.”
- In ji - Wasu gungun magoya bayan Super Eagles dake Arewacin Nigeria.
• abu ajmal
JIYA BA YAU BA...
Tirƙashi Nan fa Wasu Teloli ne ke gabatar da sana'ar su ta ɗinki a wata kasuwa dake Arewaci Nijeriya Cikin Shekarar 1960. Gashi dai kowa sanye da farin tufafi Shi kanshi yadin da za'a ɗinka fari. Malam kai da ganin wannan hoto kasan tafiya fa ta mika.
Allah ya Jiƙan Magabatan mu.
Shin Ko Kana Da Burin Auren Mata 4 A Rayuwarka? Idan Baka Da Shi, Mata Nawa Kake Da Burin Aura?
Allah ka iya mana abunda bazamu iya ba
🙏🙏🙏
Shin zaka iya tuna sunan budurwar da ka fara yin soyayya da ita a lokacin kuruciya ?
nidai ( RABI )
Ba Iya Kudi ne Arziki ba, Samun Abokan Rayuwa Nagari suma Arziki ne😊
Larura tana sawa mutun yaci mushe idan yana jin yunwa da zata iya halaka shi, kuma ya nemi abinci ya rasa....
Keep going 🤷♂️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe
ASKEED