Zamfara online

Any one have power to talk

Ember Fund 28/08/2023

Quick and join it's best way to earn btc follow instruction
Step by step guide
- click this Link
https://emberfund.onelink.me/ljTI/bce33290/?mining_referrer_id=116178
Registration guide:
-Email:
-Password
-Confirming password
Sign up
After you sign up
Click setting and use this referral code : 116178

Ember Fund

28/08/2023

Amma wani abun haushi ba kowa bane ya iya saidai fankama akan wai shi Dan crypto ne

28/08/2023

A 2015 muna da sama da mutane 1.9m user's masu amfani da crypto currency a arewacin Nigeria amma tindaga 2019/2020/2021/2022/2023.
Mun samu akalla sama da mutane 11m users masu amfani da wannan harka

28/08/2023

A shekarun baya al'umma ta dauki ciro akan haramcin crypto da aibata masuyinsa amma yanzu ina mutane kudi suke bayarwa domin akoya masu wannan harka ta crypto

28/08/2023

Assalamu alaikum al'ummar kasata da jahata ta zamfara la'akari da yanzu duniya ta cigaba da fanoni da yawa nake kara shawartar al'ummar zamfara da ma sauran jahohin arewa da Ku zage damtse Ku nemi Na kanku duba da wannan gomnatin inda ta mai da hankalinta. Ba takan talakawa takeba kawae ita wannan gomnati burin ta kawatawa ba tallafawaba.

Photos from Zamfara online's post 28/08/2023

*_*A FUTURE HEALTH ANA SAMUN ALHERI TSAYA KAJI KAN DAKA CHIKIN JADAWALINSU
DABUN DA KASA DA ABUN DA ZAKASAMU ASHEKARA

IDAN KASA $50 ASHEKA =$7,056

IDAN KASA $100 ASHEKARA = $14,114

IDAN KASA $200 ASHEKARA =$28,225

IDAN KASA $400 ASHEKARA=$42,338

IDAN KASA $500 ASHEKARA=$70,563

IDAN KASA $1,000 ASHEKARA=$7,000,100

FUTURE HEALTH SAI DAI IDAN BAKAIBAKURIBA
FUTURE HEALTH ALHERINE
DOMIN SAMUN CHIKAKEN BAYAN GA NUMBER TA WHATSAPP 09036403471
agina FUTURE HEALTH sauran project damukeyi muchigabada domin samun abun kashewa jama'a ga dukkan Wanda yayi register da Link din akarkashisa yagina Wani team da shi da team dinsa s**a Kai $5,000 a kwai giveaway da nakeyi idai yatabbata yakai $5,000 YAMIN MAGANA Indai natabbatar dashi ne akwai tagomashi Yana da kyau kasanya username name akan FUTURE HEALTH NASA da Kuma photo sabida tabbarwa ALLAH YASA MU DACHE ALLAH YASAMANA ALBARKA ACHIKIN LAMURAN MU

Invited code GUGGRTSQ*

24/06/2023
Photos from Dauda Lawal's post 12/06/2023
Photos from Zamfara online's post 12/06/2023

(PDP. NYM)

CIKE DA GIRMAMAWA TARE DA FATAN ALKHAIRI GA (HIS EXCELLENCY DR. DAUDA LAWAL DARE) TARE DA MARTABAWA GA DAN TAKARAR KUJERAR MULKI TA GUSAU (Hon Abubakar imam " barrister).
__________________________________________________
Akarkashin wannan ina ma daukacin al'ummar Nigeria da jahata ta zamfara murna da wannan rana (HAPPY DEMOCRACY DAY) Tare da Allah ya nuna mana nagaba lafiya da kwanciyar hankali ga kasata dama sauran yankunan kasar.

Kamar yadda yake (Best solution 2023)
Honourable Abubakar imam. Shine zabin al'ummar gusau.

Sign by Hafeex Zakariyya

12/06/2023

A yau na yi ganawar sirri da Kwamanda Rundunar Soja shiyya ta takwas, Janar GM Mutkut kan abubuwan da ke faruwa a wannan Jiha tamu mai albarka.

Matsayar gwannatinmu ita ce bin duk wata hanya don kare rayukan al'umma. Na yi matuƙar damuwa da hare-haren 'yan bindiga da ke faruwa a Ƙananan Hukumomin Shinkafi, Maradun, Tsafe, da Bukkuyum.

Ina roƙon jama'a da su ƙara haƙuri tare da addu'a yayin da muke bin hanyoyin da za mu kawo ƙarshen wannan ta'addanci da yardar Allah.

15/05/2023

Free withdrawal confirmed by me ✔️👇

Ikon Allah abu kamar da wasa ammafa naga da gaske suke suna bayar da $3 wanda yai dai dai da "Naira 2500" a kudimmu na Nigeria ga duk mutumin da kayi referring. Gaskiya wannan tsarin nasu yayi sosai domin ta wata fuskarma sunfi tsarin da "Mara Wallet" s**ai, tunda su indai kawai kayi inviting din kasamu zaka iya withdrawal din kudinka basai kajira zuwa karshen wata ba sun turoma.

Shiga nan domin kaima kayi register 👇

https://payday.onelink.me/I2bz/BHFM8M6Z

Referral Code:
BHFM8M6Z

Kawai sai daisu sai mutum yayi "Completing KYC" Sannan zasu lissafashi as your referral. Sannan su wannan "Payday" din bank 🏦 ne bawai wallet bace, zaka iya budewa kawai domin ka dinga saving din kudinka a ciki. Har ila yau kuma sunada "Virtual Debit Card" shine ake kira da "Dollar Card" wanda dayawan online banks dinnan basu dashi. Gaskiya koda ba dan wannan tsarin nasuba da suke biyan referral yakamata mutum ya bude wannan bank 🏦 din nasu domin zai amfaneka.

Akwai abubuwan da yanzu dole sai dai kayi amfani da "Dollar Card" gurin biyan Payment ko receiving payment. Sannan mafiya yawan online banks din masu virtual cards din dollar dinsu tana da tsada, amma naga shi wannan "Payday Bank 🏦" din a price mai sauki suke siyar da tasu dollar din. Sannan kodaga ko ina a Duniya zaka iya tura kudi da Virtual Card dinsu ko kuma kai a Turoma.

Todai yanzu kar bayanin yayi yawa, kawai kashiga wannan Link din na kasa kayi register dasu, Sannan kuma kayi KYC👇

https://payday.onelink.me/I2bz/BHFM8M6Z

Sannan sai kuma ka saka wannan code din 👇
BHFM8M6Z

Amatsayin referral code dina, zakaga a inda zasucema ka saka idan kaje gurin "Sign Up" din. Kayi copy dinsa bayan kayi download din application din a Play Store sai ka sakashi a inda s**ace ka saka referral code din.

Idan kuma bakasan yadda zakai "Register" dinba, kayi min magana, akwai video na yadda zakai Swap din insha Allah zaka fashimci yadda zakayi.

Allah Ubangiji Yasa Mudace.😊🙌❤️💜

Payday - Send and receive money globally. Create virtual Mastercards that work anywhere online. Send and receive money globally. Create virtual Mastercards that work anywhere online.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Category

Telephone

Website

Address

Gusau
86887
Other Bloggers in Gusau (show all)
Al_hafiz Abdulkarim II Al_hafiz Abdulkarim II
Tudun Wada Filin Jirgi Gusau Yan ɗorayi Area Gusau
Gusau

انما اشكو بثى وحزنى الى الله اللهم صل على سىد نا محمد على قدرحبك فيه ربي اغفرلي و لوالدي و للمؤمن.

Abayomi Talk n View Abayomi Talk n View
Sabin Gari
Gusau

This is why you can post anything at all politics, entertainment, sport, and so on......

Abdulrahman Abdulrahman Abdulrahman Abdulrahman
Samaru Phase 2
Gusau, 860211

a

Arewa___global____foundation Arewa___global____foundation
Tudun Wada
Gusau

Maryam Baura Maryam Baura
G R A
Gusau, 632101

الحمد لله for everything that stays❤️ الحمد لله for everything that goes 💫

A sharif ibn alamin A sharif ibn alamin
Gusau

Allah fist☝ Manzon Allah 💓 Soyayyar kudi over💘 Reading Qur'an lover💖

Master Pizzeh Master Pizzeh
Gusau, 632101

GTC GUSAU 2021C GTC GUSAU 2021C
Hayi Kwatarkwashi
Gusau, 08140879715

Our goal is to improved our relationship

mubarak__adam123 mubarak__adam123
Bello Way
Gusau

Business can move when friends and relatives pay their properties

Zamfara  reporters tv Zamfara reporters tv
Gusau

broadcast

Hon Faruk Musa Dosara media Team In support of Balmat Hon Faruk Musa Dosara media Team In support of Balmat
Maradun
Gusau

Fatan Alkhairi Hon Faruk Musa Dosara House Leader