Mada hausa tv

Mada hausa tv

You may also like

charan Pato mukbangers
charan Pato mukbangers

shadan tarwa da Nisha Dan tarw

Photos from Mada hausa tv's post 30/12/2022

Happy maulud

Photos from Mada hausa tv's post 26/12/2022
21/12/2022

IDAN S**A TASHI ZAGIN BAHAUSHE KAI TSAYE SUKE ZAGINSA.

1 Bahaushe mugun mutum
2 Bahaushe macuci
3 Bahaushe jahilci
4 Bahaushe cin amana
5 Bahaushe talauci
6 Bahaushe muna furci
7 Bahaushe rashin sanin ciwonkai
8 Bahaushe Bara
9 Bahaushe sakin aure
10 Bahaushe aure-aure

AMMA IDAN AKA TASHI YABONSA SAI A KARA BAFULATANI A CIKI.

1 Hausa-fulani amana
2 Hausa-fulani akwai kara
3 Hausa-fulani taimako
4 Hausa-fulani ilimi
5 Hausa-fulani girmama na gaba
6 Hausa-fulani son juna
7 Hausa-fulani rashin kabilanci
8 Hausa-fulani addini
9 Hausa-fulani rashin ta'addanci
10 Hausa-fulani akwai kyauta

Ta yaya bahaushe dake da population na native speaker. Sama da miliyan tamanin. Da kuma karin miliyan ashirin da suke amfani da yaren shi a matsayin na kasuwanci. Sai kuma wasu miliyan ashirin din da yaren hausa ya danne yarensu yake neman bacewa a duniya. Amma wai har wasu dake da population din mutum miliyan sha biyar zasu mayar daku wawaye.

Duk wani yabo da ka sani a duniya to ba'a wa bahaushe shi kadai. Amma duk wani zagi shi kadai akewa.

IDAN KACE KAI BAHAUSHE NE, TOH ZASU CE MAKA.

1 Bamaguje
2 Dan gargajiya
3 Barawo
4 Almajiri
5 Auri saki
6 Wawa

Wai abin mamaki k**ar yadda kowane kabila zai fito yayi fariyar shi dan kabila kaza ne. Amma bahaushe sai kaji ana zagin sa idan yayi tutiya da asalin sa. Duk inda naje a duniya idan ka tambaye ni wace kabila ce ni? Menene asali na. Zan bugi kirji nace maka.

1 Ni bahaushe ne

2 Na gaji noma, kasuwanci, kira, su, jima, farauta, wazanci, saka, ilimi, dokanci dss.

3 Nafi kowace kabila yawa a africa, a duk cikin mutum goma da zaka hadu dashi dan africa mutum uku Bahaushe ne.

4 Na fito daga kabilar da tafi kowacce kabila wadata a africa, a cikin mutane goma da s**a fi kowa wadata a africa bahaushe ne na farko. Sannan a cikin mutum goma da s**a fi kowa wadata a nigeria bahaushe ke da mutum shida. Saboda haka mun gaji arziki tun kan a haife uwar mai sabulu.

5 Ni bahaushe ne kuma wani a cikin kabila ta bai taba jagorantar wata kungiyar

26/06/2022

wan Nan gar gadine zuwa ga gwannatin jahar zamfara ta gaggauta daukar mataki domin wan wan ba shugabanci banene Kuna tunanin zaka iya cika mafarkinku idan Babu mada??? to kasani shuganci bahaka yake bah.

27/05/2022

MADA......!!! MADA.....!!! MADA......!!!
SHAWARA GA AL'UMMAR GARIN MADA, YARA DA MANYA, MAZA DA MATA, KUZO MU HADA KARFI DA KARFE MU CECI YANKIN GARINMU, DOMIN 'YAR MANUNIYA TA NUNA,
GWAMNATI BATAYI DAMU, HAKA KUMA ( JAM'IYAR PDP) BA SUYI MUNA ADALCI BA, DON HAKA MUKAYI TUNANI DACEWA MUFITAR DA DAN TAKARA AKO WACCE JAM'IYA YAKE. SHINE MUKA FITAR DA WANNAN BAWAN ALLAH DOMIN YA FITO YA CECI YANKINMU, A KARKASHIN JAM'IYAR (A.D.C. MAI ALAMAR MUSABUHA). ALLAH YA BAMU SA'A YA KUMA KAWO MUNA ZAMAN LAFIYA AMEEN

Photos from Mada hausa tv's post 27/05/2022

Assalamualaikum warahmatul wabarakatu
Al, ummar Wannan yanki namu na Gusau ll ina mai sanar daku cewa bisaga rashin adalcin da wadannan jam, iyyun s**a yi Muna
PDP
APC
Na rashin tsayar Muna da DAN TAKARA Wanda ya dace Kuma a inda ya dace to don haka
Ina Mai sanar daku cewar a madadi na da aboki na inshaallahu zan fito TAKARAR DAN MAJALISA GUSAU II (MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY) a karkashin jam, iyyar
AFRICAN DEMOCRATIC CONGRESS
(ADC)
Don haka Ina Neman adduar ubangiji Allah ya taimake mu da taimakon sa Amin ya hayyu ya qayyum Allah ya iyasssss ameeen

Photos from Mada hausa tv's post 19/02/2022

Masha Allah 🙏 A new bouncing baby to me May Allah bless the baby and entire Muslim babies of the world 🤲

Photos from Mada hausa tv's post 02/02/2022

Kwapi!

In banda Son Zuciya da Jahilci da Makauniyar Soyayya taya Kana Siyan

1. Buhun Shinkafa N7500 Yanzu ya Koma N25000 Kace Wai An cigaba.
2. Kana Siyan Man Petrol N75. Yanzu Yakoma N160 Wai Kace ancigaba?
3. Kana Siyan kwalin Taliya shapghtti N1200, Yanzu ya Koma N3500 Zuwa N 4000
4. Kana Siyan buhun Cement N1600 Yanzu ya Koma N3000 Zuwa N3500
5. Kana Siyan buhun Fulawa N6000 Yanzu ya Koma N16,000 Zuwa N17,000
6. Kana Siyan buhun Siga surger N8000 Yanzu ya Koma N17,000
7. Kana Siyan Machine Babur N50,000 Yanzu ya Koma N200,000 Zuwa N250,000
8. Kana Siyan kwanan Dawa N100, Yanzu ya Koma N500
9. Kana Siyan kwanan Masara N80 Yanzu ya Koma N450.
10. Kana Siyan Man Girki Oil Kwalba N180 Yanzu ya Koma N480.

Duk Wannan fa a Mulkin Baba Buhari Mai Gaskiya ne na Shekara 5 kawai.
Duk Wanda yace Wai ancigaba to Wallahi Jahili ne Mara Tunani Mara Basira Allah yasakawa Talakawan Nigeria abunda Gomnatin Buhari tayi Musu.

25/01/2022

Jiya tsabar SANYI. Da wata mata mai ciki ta zo wucewa, sai da mu ka ji jaririn cikinta yana;MAMA A MIQO MIN BARGO.

16/01/2022

Funny but true.🇳🇬 IN NIGERIA

✳ President -North.
✳ Senate President -North
✳ Chief of Staff - North.
✳ SGF--North.
✳ INEC Chairman - North.
✳ Chief Justice of federation - North.
✳ President Court of Appeal - North.
✳ EFCC Chairman - North.
✳ President Federal high court - North.
✳ National Security Adviser - North.
Inspector General of Police - North
✳ Chief of Army Staff - North.
✳ Chief of Air Staff - North.
✳ Controller, Customs
Service - North.
✳ Defence Minister-North.
✳ MD Port Authority- North.
✳ MD NDIC - North
✳ Controller Prison Services - North.
✳Controller of Immigration -North.
✳Controller of Fire Service North.
✳Highest looter North.
✳ Richest man in Africa - North.
✳ 85% of Petroleum Marketers in Nigeria - Northerners.
✳ 80% of Oil Block Owners in Nigeria - Northerners.
✳ 99% of beggars in Nigeria - Northerners
✳ 99.9% of almajiris - North.
✳ Highest rate of child marriage - North.
✳Boko Haram - North.
✳Fulani herdsmen militia Terrorising Nigerians - North.
✳90% of Nigeria's past presidents/Head of state -North. Yet, the Poorest states in Nigeria and Educationally backward areas in Nigeria are in the North.

Now, ask yourself, what is the problem of the Northerners? Keep forwarding till it get to all their leaders may be they will have to re-think and stop being selfish...

CAN YOU IMAGINE?????

Photos from Mada hausa tv's post 13/01/2022

Ina da tmabaya ❓❓ wai shin Bature nea yayi wuf da Bahaushe koako Bahaushe nea yayi wuf da Bature 🙆👩‍👩‍👦👩‍👩‍👦👩‍👩‍👦👈

04/01/2022

Tun daga 1999 har izuwa yanzu Sen Ahmad Sani Yarima shi ke rike da tutar siyasar jahar zamfara, dukda cewa, anyi jarumai daban-daban wadanda s**a Kara da shi, k**a daga cikin jaha har wajen ta, Amma ba'asamu jarumin daya Kai shi kasa ba.

Jarumi Wanda keda tarihin jarumta irin wannan, yayi gwamna shekaru takwas, sanata sekaru goma Sha biu, sannan duk wani jigo a jahar zamafara shine uban gidan sa.

Tabbas na gamsu da wannan kambe nasa, Amma mizai hana yayi amfani da wannan jarumta tashi, yayi jagoranci wurin lalubo hanyoyin da jahar zamfara zata samu aminci da zaman lafiya.

Nayi Imani da cewa, jahar zamafara tana amsa sunan ta na jaha ne idan akwai mutane acikin ta, Amma muddin babu kowa a cikin ta to ta zama rusashshiyar jaha.

Yak**ata shugabannin siyasar mu, su aje duk wata Yar tsama dake tsakanin su, su kalli jahar zamfara da idon rahama, su karkato da hankulan izuwa ga matsalolin da s**a addabe mu.

Shifa gwamna bashi kadai keda alhakin samar da tsaro acikin al'umma ba, duk Wanda yasan akwai rawar da yake iya takawa to ya nuna muna mu gani.

Domin babu Wanda zai muna campaign da sha'anin tsaro mu aminta da shi a 2023

30/12/2021

Muna son a tantance mana a cikin waɗannan Mutanen wa yafi Kowa dacewa da shugabancin Nageria a 2023.

1. Bola Ahmed Tinubu
2. Babagana Zulum
3. Atiku Abubakar
4. Kwankwaso
5. Tambuwal
6. Yahaya Bello
7. Ahmed Mu'azu.

Sai munji daga gare ku.
Please like and shere

27/12/2021

Yan matan gidan Nan daga mai fitsarin kwance Sai mai kashin kwance
Gawata mai kukan wanka
Sanyi yazo yanzu ne
Zamugane masu fitsarin kwance hhhhh

26/12/2021

Ni shararen Mai kudi ne ina Neman matar da zan aura 😜😜😜

22/12/2021

Hankalin yanmatan Nigeria ya tashi, sunata Allah wadai, Bayan wata Baturiya ta tsallako BODA tayi wufff da wani santalelen kekkyawan saurayi, tini Yan matan sunfara niman silhu da samarin Nijeriya ganin yadda turawa kewa samarin dauki dyai-dyai🤔☺

Photos from Mada hausa tv's post 18/12/2021

JIYA A CIKIN GARIN KUCHERI TSAFE LGA BAYAN YAN BINDIGA SUN KWASHE KUSAN AWA DAYA SUNA MUSAYAR WUTA DA SOJOJI
SUNYI TUNANI SUN WUCE SAI GASHI JIM KADAN YAN BINDIGA DIN SUN SAKE DAWOWA SUN TARE HANYA HAKA YAYI SANADIYYAR RASA RAYIKAN MATAFIYA DADAMA DA KUMA JIKATA WASU ALLAH UBANGIJI YA KAWO MANA KARSHEN WANNAN TASHIN HANKALI ALFARMAR FIYYAN HALITTA ANNABI MUHAMMAD S A W

Like and shere

11/12/2021

WAIWAYE: Wajibi Ne Ga Duk Ɗan Izala Ya Zaɓi Muhammadu Buhari - Inji Balau Shugaban Ƙungiyar Izala Na Ƙasa.

Me za ku ce?

09/12/2021

JIN RA'AYIN JAMA'A:

Shin Ko Har Yanzu Kuna Cikin Motar Baba Buhari Ko Kun Sauka ? Like and shere

08/12/2021

A cikin wan Nan Gomnonig wan ne mutun ne zaka iya za'farsa a matsayin shuga ban kasar Nigeria ??? Da Allah Banda zagi
Please like and shere

07/12/2021

KU BAYYANA: Shin nawa ne Farashin buhun siminti a garinku? Please like and shere

02/12/2021

Buzo Dan Fillo shugaban duk wasu makafta a Nigeria
Shahararre wajen waka sannan kuma idan anzo wajen iya sarrafa murya kwarewaesa ta wuce tunanin me tunani
Yana mutukar amfanar yaren hausa
Duk da fassara ba shine babba burinsa ba yaa yi domin jindadin masoyan Algaita Dubstudio
Shi a ko da yaushe burinsa shine yayi waka kuma itace a gabansa itace muradinsa amma yana yin fassara domin mutane suna son fassara
Allah ne kadai ya san adadin yadda nake martaba shi
Tabbas Buzo Dan Fillo shine most underrated person in Nigeria
👍👍👍👍
Ba abune me sauki mutum ya iya yin muryoyi fiye da goma ba tare da yana amfani da hannunsa wajen shake magwaro ko kuma toshe hancinsa ba
Amma shi Buzo Dan Fillo ya wuce nan
Duk da yace yafi son muryar NTR Jr amma fa ni gaskiya nafi son muryar Babban mutum da kuma muryar Rangila 👍👍
Amma ku wacce murya tasa ce tafi birge ku????? 🤔🤔🤔

30/11/2021

TSOHUWA tace yaro kai ne ZULUM? yace eh MAMA nine ta ce kai ne GWAMNA? yace eh MAMA

Ta ce ZULUM Allah yayi maka albarka, ya kare gaban ka da bayanka.Allah yasa kagama da duniya Lafiya.

Kai mai karantawa don Allah daure kayi like da share

05/11/2021

Ko wanne karfah wai shi Dan siyasa ko kunya Babu
Gabadayan ku Babu Allah aranku
Kowa Yana ki shin Al juhunsa ne .
Har yanzu Banga Mai kishin jahar zamfara bah.
Shin Wai zamfara ba jahar mu ce ta gado bah???
Mai yasa bama kishinta ???
Talaka bai San miye siyasabah
Talaka Babu ruwansa da dole sai gomnati ta bashi kudi
Burin sa baya wuce wani Dan Abu wan da bai kai ya kawobah
Kamar
Samar da zaman lfy
Samar da hanya to yanzu wan biyu din ma kawai sun gagara ammah duk locin da an buga gan-gar siyasa
Zasufar raba kudi ... Ya Allah duk Mai wata niyar sharri zamfara da ma kasa bakiya Allah ka hanashi abun da yakeso
Ya Allah mayar masa da niyarsa cikin zuri ar shi . Ya Allah da mutu min da baiji bai gani bah Ammah ya fito media ya wallafa zancen karya ya Allah ka kas kantar dashi kawula kanta shi
Allah kamu shuwaga bani nagari wa Dan da za'suji tausayin bayin ka Allah muyi tawassali da salihan bayin ka Allah kayi Mana sauyi na alkairi
Ya ubangiji Dan Dan sunayen ka tsarka ka Allah kakawo mana suyi na alkairi Ameen

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Like And share

Category

Website

Address

Gusau
ZAMFARA
Other Food & Grocery in Gusau (show all)
Auwal. Suleman Auwal. Suleman
Bungudu Local Governmen
Gusau

Umar Farouq Umar Umar Farouq Umar
Gusau Old Market
Gusau

King   Ali nuhu King Ali nuhu
Zamfara
Gusau

http://hausabot.blogspot.com/2022/05/labaraida-dumiduminsu.html

Ana's Aliyu Maiyadi Gusau Ana's Aliyu Maiyadi Gusau
Birnin Ruwa Area
Gusau

GIDAN DADI HOUSE GIDAN DADI HOUSE
Zamfara Gusau
Gusau

I.S.M jangebe I.S.M jangebe
Tsohuwar Kasuwa Jangebe
Gusau

Abba Abba
Zamfara
Gusau