Mubarak yahaya zawiyya
Zawiyya
Sirrin Maganin Naquda
Idan mace tana kan guiwa ma'ana tana Naquda Ana so Allah ya sauke ta lafiya
To ana karanta wannan addu'ar kafa bakwai
A tofa a ruwa a bata tasha a tsaye
Insha ALLAH zata haihuwa cikin gaggawa kuma lafiya kalau
Yana da kyau kowani magidanci ya adana wannan sirri
Mun bada izinin shi ga wanda yayi sharing Dan amfanin yan'uwa musulmai
Ga mai tambaya ko neman wata bukata ga lambar whasap namu
+2348164359648
Mubarakeey page na farko a arewa da zena kawomuku dukkan abin daya shafi technology da yaren hausa.
SIRRIN NEMAN AIKIN GWAMNATI KO NA KAMFANI
A yanayin da muke ciki zaka samu matasa da yawa sunyi karatu gashi ba aikin yi maza da Mata abin yana tada hankalin Al'umma shi yasa zamu Bada namu gudun mawan indai ka daure ka dauki wannan aikin to In sha Allahu Allah zai kawo maka aikin yi na GWAMNATI ko na KAMFANI Amma ayi hakuri wannan sirri ne ga wanda s**a yi karatun zamani kuma suke Neman aiki kadai
To ga kaifiyar aikin๐๐๐
Zaka dauki lazimin karanta wannan ayoyin Adadin sunan ka tsawon sati uku kullum Kayi Sadaka da masa wato waina to inshaAllah sati ukun bazai cika ba sai ka samu aiki
Ga ayoyin:
ุฐููููู ููุถููู ุงูููููู ููุคูุชูููู ู
ููู ููุดูุงุกู ููุงูููููู ุฐูู ุงููููุถููู ุงููุนูุธููู
ู
ูุถูุง ู
ู ุงููู ููุนู
ุฉ
"Zaalika fadlullahi yuutihi man yashaa'u wallahu zulfadlill Aziim
Fadlan minallahi wani'ima."
Haka za'a karanta adadin harafin sunan ka kullum har kwana 21 kana sadakan
Misali idan sunan ka Muhammad ne zaka karanta 92
Musa= 356
Isa= 390
Auwal= 37
Haruna= 261
Ibrahim= 259
Abdullahi= 142
Hassan= 358
Yusuf= 396
Ahmad= 53
Adam=45
Yakubu= 188
Abubakar=231
Yahya = 38
Usman = 661
Umar= 310
Aliyu=110
Nuhu= 64
MATA
Amina= 91
Hafsah= 148
Aisha= 1072
Fatima= 130
Hauwa= 16
Zainab= 69
Khadija= 617
Maryam=290
Safiya=390
Habiba=22
Halima= 88
Wanda bai ga nasa ba yayi magana mu fitar masa saboda Annabi S.A.W
Amma Izinin shi Kayi/kiyi sharing Dan 'yan'uwa su Amfana
Dan Karin bayani ga WhatsApp namu : +2348164359648
SIRRIN SAMUN SUTURAN SAWA MAI KARFIN GASKE
wannan sirri yana da qarfi sosai wanda ya aikatashi zaiga amfanin sa da yardar Allah
Wanda yayi aiki da wannan sirrin to badai kaga riga ko wani kalar kayan sawa ajikin wani kayi sha awaba saidai agani ajikinka ayi sha awarsu
Da farko ka samu ganyan bishiyar CEDIYA iya yawan adadin suratul WAQ,ATI kowace rana kuma ko wane lokaci ko wane ganye daya a rubutamasa aya daya idan angama ashanyasu subushe adakasu suzama gari to ba sha a keyi ba zaka samu boketi wanda kakeyin wankadashi kacikashida ruwa kazuba wannan garin ganyan cediyar acikinsa idan dare yayi kayi wankadashi awaje mai tsarki ba wajanda akeyin fitsari ba to Sutura dai na SAWA a wannan duniyar saidai ka bayar badai a baka ba wannan mujarrabunne
Allah yayi mana sutura
Wannan sirrin mun Bada shi saboda Allah da Annabi S.A.W
Amma Izinin shi Kayi/kiyi sharing Dan 'yan'uwa su Amfana
Dan Karin bayani ga WhatsApp namu : +2348164359648
Gameda lakanin kiranye duk wanda akeso akira zaizo kokuma wanda ake mu amula dashi yagudu anaso amaidoshi koda tsakanin mata damijine insha Allah dafarko zaasamu ganyan tunfafiya dari badaya kowane ganye zaarubutamasa innahu ala raja ihi laqadir akarshe sai arubuta sunan mutumen namiji ko mace sana sai abar shi yabushi sai adake sana sai asamo kan kamo da sumar kasuwa da garahuni sai adakesu sai azuba turare sahutu sahutu sai azuba ayamutse sai aruka zubawa awuta hayakin natashi hana karanta wannan ayar wadda akarubuta akai aiqasha zaayita kwana ukku to wallahi sai yazo da izinin Allah dan Karin bayan kira ko watsapp 07038828801
SIRRIN FATIHATUL KITABI KASHI NA FARKO.....01
Yan uwa masu girma, yau muna tafe da Sirrin fatiha na jalabi kamar yanda kuka nema, in insha'Allahu rabbi duk wanda yake so Allah ya yassare masa kudi jama'a da Girma, muhalli da Abin hawa to ya aikata wannan sirrin za'a sami biyan bukata da yardar Allah kuma Allah zai yassare wa mutum Hanyar zuwa kasa mai tsarki da yar dar Allah, da farko zaka zana wannan hatimin a kan kasa mai tsarki kamar yanda yake, kayi Nafila raka'a biyu, bayan sallama kayi miftahul amal, Sannan kaja FATIHATUL KITAB kafa dubu takwas da suttin da daya 8061. Kuma Ana zanashi akan zoben azurfa asa a hannu ayi aikin, Wannan aikin mujarrabine awajanmu,
Sannan muna kashedin wasu bayin Allah da suke shigo mana da iz'gilanci ko wasa, su gaggauta fita daga huruminmu, idan kunne yaji jiki yatsira.
Muna bada cikakken izini ga kadai wanda yayi share din wannan Sirrin.
ยฉ๏ธDomin karin bayani ๐๐
0812 319 2657
Asirai DA MAGUN GUNA
DOMIN KARYA SAMMU KO MAKARU....๐ก
Dafarko jama'a su sani, shi sammu ko sihiri ya kasu kala daban daban, wani Anayinsa da sulkulle, wani da Aljanu, wani da ita tuwa ko dalasumai, da sauaran hanyoyin da akebi wajan yiwa Mutane sammu ko sihiri, to kusani wani sihirin indai ba'abi hanyar da akayishiba to bazai lalaceba, Zamu kawo hanyoyi masu yawa wadanda zakubi wajan Karya sihiri ko sammu insha'Allahu rabbi, yanzu Ga wata Fa'ida ta karya sammu insha'Allahu rabbi,
Arubuta Kafa daya awanke abawa wanda Akaiwa Sammu ko makaru ko sihiri yasha, har tsawon kwana uku, insha'Allahu rabbi Allah zai bashi lafiya, Ayi share Dan wasu suma su amfana, Idan abin yaci tura atun tubemu
ยฉ๏ธ0812 319 2657
Asirai DA MAGUN GUNA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Gusau
Premier Road Tudun Wada
Gusau, 863211
HIDIMA GA ANNABI S.A.W.W DA KUMA SUNNAH
Hayin Buba Housing Area Gusau
Gusau
A man with a divine mandate to rebuild the broken walls in the lives of the Youth via life transform