AMINU SHERA
Wannan feji ankirkiresa domin kowa maku duk wani shirye shiryemu mungode da bibiyar mu
"Bana shan Taba sigari amma nakan ajiye kwalin Ashana a cikin aljihuna. Duk lokacin da zuciyata ta dibeni ga yin sabon Allah sai in kunna ashanar in kara tafin hannunna. Da naji zafi sai incewa kaina Ali, kai da ka kasa jure wannan, ta yaya zaka iya jure wutar lahira da bata juruwa?"
Allah ya gafarta masa
Duk Ranar Da Kace Sai Ka Gama Biyan Buฦatar Kanka Sannan Zaka Taimaki Wani, To Babu Ranar Da Zaka Iya Taimakon Kowa A Duniyar Nan
Vacation time ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
Vacation time ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
๐๐ผ๐น๐น๐ผ๐โคแณ๐ง๐ต๐ถ๐๊ง๐ฃ๐ฎ๐ด๐ฒึ๐๐ฃ๐น๐ฒ๐ฎ๐๐ฒ๐
๐ AMINU SHERA ๐
Follow me please ๐ today
โโโFโOโLโLโOโWโโโ
โโโโโโฒโโโโฑโโ
โญโโโฎโญโโฎโ โญโโฎโญโโโฎ
โฐโฐโฐโโโญโฎโ โญโฎโโโฏโฏโฏ
โโโ โโโโโ
โโโโโ โ
โโโ โโโโฐโปโฏโโโโ โ
โโโ โฐโโโโMโEโโโโ๐
Kalli yadda walkiya ta haska saman Masallacin Annabi Muhammad SAW da ke birnin Madina. โก๏ธ
๐ธ - Haramain Sharifain
Day 3
BAZAM FARA MOTAR CETO ๐๐ธ๐ฅ๐ฝ๏ธ๐น๐ฅ๐ป๐ต๐น๐๐๐๐ค๐ง๐ท๐ท๐ท
Duk wani Wanda kagani a inuwa sai da ya biyo ta cikin Rana
Pictures from the set of BAZAM FARA MOTAR CETO ๐๐๐๐๐๏ธ๐ฅ๐ธ๐ธ๐๏ธ๐ฅ๐ธ๐ฅ๐ท๐ธ๐ฝ๏ธ I
Day 2
Akwai kura cikin wannan Shirin BAZAN FARA MOTAR CETO ๐
Da sannu ahankali zakuyi matukar gamsuwa da wannan Shirin
Hakan Kuma na tabbatar zaku fahimci sakon da ke dauke acikin wannan Shirin
KICK TO START ๐ธ๐ธ๐ฅ๐ป๐ผ๐ฝ๏ธ๐ง๐ธ๐ธ๐ธ๐๏ธ๐ผ๐๏ธ๐ฅ๐บ๐ค
โโโFโOโLโLโOโWโโโ
โโโโโโฒโโโโฑโโ
โญโโโฎโญโโฎโ โญโโฎโญโโโฎ
โฐโฐโฐโโโญโฎโ โญโฎโโโฏโฏโฏ
โโโ โโโโโ
โโโโโ โ
โโโ โโโโฐโปโฏโโโโ โ
โโโ โฐโโโโMโEโโโโโโโFโOโLโLโOโWโโโ
โโโโโโฒโโโโฑโโ
โญโโโฎโญโโฎโ โญโโฎโญโโโฎ
โฐโฐโฐโโโญโฎโ โญโฎโโโฏโฏโฏ
โโโ โโโโโ
โโโโโ โ
โโโ โโโโฐโปโฏโโโโ โ
โโโ โฐโโโโMโEโโโโ
๐ฅ๐๐๐๐๐๐๐๐
๐
โโขโโโโโ โขโค๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐๐๐๐
โขโคโโโโโโค๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐
โโโโโโโโฃ๐ฅ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ท๐ท
โโโโโโโ โฅโฃ๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐๐ฅโโ
โโโโโโโ โ โฅโฃ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
๐๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
๐ฏ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
#+๐๐Rukky Alim โ
๐ฃ๐ฃ
Today's The Best Photo ๐๐ฅ๐ป๐ฅโฅ๏ธ๐ฅ
โฅ๏ธโฅ๏ธโฅ๏ธโฅ๏ธโฅ๏ธ๐๐๐๐โญ๐๐
๐๐๐๐๐โ๏ธโ๏ธโญ๏ธโฉโญ๏ธ๐ฅ๐ฏ
๏ฟผ
BAZAN FARA MOTAR CETO ๐๐๐๐๐๐๐๐
Episode 1
SOYAYYA DA YAR SECONDARY!
Dole ka kasance me matukar hakuri da ita, kada kayi tsammanin samun wadatacciyar soyayya daga gareta, hakanan ba zaka kirata a waya duk lokacin da kaso ba, koda iyayenta sunsan da zamanka bai zama lallai ka dinga samun ganin ta a kowanne sati ba,
Suna da dad'in sha'ani sosai, musamman da yake suna tashen kuruciya, wannan zai baka damar da zaka dorata a bisa tsarin yanda kakeso ku kasance, amman faa dole ka zamto me kawar dakai daga mafi yawan shirmenta, za ta bata maka rai cikin saninta a wasu lokutan, bawai don ta rainaka ba sai don kawai tana ganin hakan kamar ba komai bane,
Kada ka damu da rashin kiranka da bata yi a waya, saidai kai ka kirata, wannan baya nuna rashin sonka, bari dai dole ta kasance hakan kasancewar matakin shekarun da take shine yafi kowanne jin kai ga mace,
Kasa a ranka, za ka jure kiran budurwarka me matakin secondary a waya ba tare da damuwa da rashin kiranka da bata yi ba, Sannan kasa a ranka zaka kyautata mata a kowanne lokaci ba tare da la'akari da rashin wadatacciyar soyayyar da baka samu daga gareta ba,
A karshe za ka ci ribar dukkan wannan hakurin da kayi, idan kuwa har ka gaza hakuri da ita a yanda take, to a karshe dole rabuwa ce zata shiga tsakaninku, daga nan kuma wanda ya fika sanin hanyar da za'a bi da ita yazo yayi awon gaba da zuciyarta!
Wadatacciyar soyayya ana samunta ne kadai daga macen da ta haura shekara 20, domin ita a sannan tana wani mataki ne wanda ba kalaman soyayya tafi bukata ba, auren kaco kam dinsa shine babban muradinta a wannan lokaci, kaga kuwa dole ta nuna maka soyayya wadatacciya, domin ko hakan zaisa ka gaggauta fitowa domin a tsayar da ranar aurenku.
*ZAMANI NEW WEB SERIES FILM FROM KAURA NAMODA COMEDIAN PRODUCTION TRAILER COMING ON NEXT SATURDAY 16/12/2023 IN YOUTUBE CHANNEL KAURA COMEDIAN TV PLX SHARE*
Shiruu... ษin dare ciwo ne da babu mai jin raษaษinsa sai zuciyar wanda yayi rashin masoyi๐ฅบ
Haฦiฦa muna hawaye har mu kasa magana, Amma hakan baya nufin mu masu rauni ne, A'a wannan jarumta ce (Danne
ฦuncin da duk haruffa s**a gaza siffanta shi๐ช)
shi kukan zuci tabbas yafi na ฦwayar ido, da yawa daga cikin waษanda kake ganin murmushinsu kamar basu da damuwa can cikin ฦasan zuciyarsu wuta ce take ambaliya amma baka sani ba๐๐ญ
https://youtu.be/fmOwNDBWzAg?si=TTicfU0Q6pkXlV0B
TUN A DUNIYA Episode 2 Aminu shera TV
SHIN KA SAN IRIN SOYAYYAR DA YAKE MAKA?
Shine zai zo a ranar Alkiyama, ranar da dan uwa yake gudun dan uwansa, ranar da daa yake gudun iyayensa, ranar da kowa yake ta kansa, bayan mutane sun gigita, sun dimauce, sun firgita sun fita hayyacinsu saboda tsananin tashin hankalin da ke a wannan rana, A na tsaka da wannan hali an rasa yanda za a yi, zai je ga Allah ya yi ceto mafi girma, bayan ya fadi yayi sujada da godiya a gaban Ubangijinmu, za a ce masa: Ya Muhammad d**o kanka, ka fada za a saurara, ka roka za a ba ka, ka yi ceto za a ba ka ceton, Sai ya ce: Yaa Ubangiji Al'umata, Al'umata...
Iyayena da kaina fansa gareKa Yaa Manzon Allah(SAW).
Ku yawaita Salati a gareshi, duk wanda yayi salati daya a gareshi Allah zai yi salati goma a gareshi๐น
AMINU SHERA TV 24
Don Allah kayi sharing zuwa Wani group domin wasu su amfana
WACE SHAWARA ZAKU BAMU AKAN WANAN FILM DIN
N17512941
Agnnnnnnms๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐
MIJIN KADDARA
A true life story