Abokiyado

Abokiyado

HARIS MAI BADA MAGANIN GARGAJIYA NA MAZA DA MATA

30/09/2023
Photos from Aminu Sani Mafaka's post 01/01/2022

We are very happy to have clients like you. You are warm and a pleasure to deal with. We wish you a Happy New Year as cheerful as you.

May the new year be only about prosperity and profit! You work very hard, and deserve all the best. Can’t wait to see you on Forbes cover. As soon as possible! Happy New Year!

I’m blessed to have climates like you in my life this New Year. Here’s to many years to come! Happy New Year.

Thanks for all your support and your valuable interaction in 2019. We hope for a lot many fruitful interactions in 2022. Happy new year.

With 2021 coming to a close, we wanted to reach out and send our best wishes to you and yours! I hope that 2022 holds success and good fortune in any endeavour you pursue. It has been a pleasure getting to know you and your organization this year.

We wish you abundance and joyous moments this New Year. It has been enriching for us to have had you as our valued client.

You have always satisfied us with your best services. May the New Year fill your heart with love and your pockets with profits.

We couldn’t say that the work is easy if it wasn’t for your constant effort and commitment. To you we owe the success of this year and many to come. Have a great new year.

We are so grateful for not only your continued partnership, but for your friendship, and we look forward to working together in the new year.

HAPPY 2022 IN ADVANCE

19/12/2021

MUTUNCI RIGA CE.

Kada ka tubewa wani

sannan kaima

Kada ka yarda a tuɓe maka naka

✍️ Aminu Sani mafaka

21/11/2021

Mafaka ne

01/11/2021

Mafaka bawan Allah

11/10/2021
Photos from Aminu Sani Mafaka's post 09/10/2021

A DAWO MANA DA DCP ABBA KYARI

DCP Abba Kyari ya fi 'yan sanda dubu 10 amfani a Nigeria, kuma duk cikin rundinar 'yan sandan Nigeria babu wanda ya kaishi ilmi a yaki da masu garkuwa da mutane, ayyukansa a zahiri ne, nawa muke da su irinsa?

Amma rana tsaka kawai an hada baki da wasu 'yan iska maciya amana wai FBI aka yada mummunan sharri akansa wanda ya kai ga dole a dakatar dashi bisa tsarin aiki domin ayi bincike a masa adalci, an dakatar dashi a daidai lokacin da tsaron Nigeria ke bukatarsa

Inda ace maciya amanar tsaron Nigeria basu yi tasiri a cikin Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari Maigaskiya ba, ai duk girman sharrin da tsinannu zasu yada akan DCP Abba Kyari ko kallon sharrin nasu bai k**ata ayi ba

Jama'a ku je internet ku binciki labaru kan yadda jami'an FBI na Amurka suke aikata miyagun laifuka har da cin zarafin mata, amma Gwamnatin Amerika bata taba bada kofa an yadasu a duniya sun wulakanta ba

Nawa Naira Miliyan 7 take a gurin Sarkin Yaki da za'a ce ya karba a gurin Hushpuppi? a kudin subscription na Tracking System da yake amfani dasu wajen bin diddigin kidnappers yana kashe kudin da yafi Miliyan 10 a wata, kuma ba kudi ake ware masa daga Gwamnati ba

Abinda aka yiwa DCP Abba Kyari wulakanci ne da batanci, bincike ya tabbatar bai karbi kudi ba, me Gwamnatin Baba Buhari Maigaskiya take jira? a sani cewa, tsaron Nigeria tana bukatar sa cikin gaggawa, muna bukatar a dawo mana da Sarkin Yaki

Baba Buhari ka sa baki a dawo mana da Sarkin Yakin Nigeria

Arewa Intelligence
8-10-2021

Allah Ka kunyata maciya amanar Nigeria, Ka bawa DCP Abba Kyari nasara a kansu Amin

30/09/2021

Wa zai faɗa mun waye wannan

22/09/2021

BINCIKE YA TABBATAR DCP ABBA KYARI BAI KARBI CIN HANCI BA

Akwai labarin da aka yada satin da ya gabata, ance shugaban 'yan sandan Nigeria ya mika rahoton bincikensa wa Maigirma Ministan 'yan sanda, shi kuma ya mika wa Maigirma Ministan shari'ah wanda shine zai duba matakin shari'ah domin duba yiwuwar mika DCP Abba Kyari zuwa Amurka, kafin a mikawa shugaban kasa

To k**ar yadda na fada a baya, akwai miyagun jaridu da s**a karbi kwangilar yiwa Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari batanci da sharri akan wannan abin, kullun suna ta kirkiro labarun karya, burinsu bai cika ba saboda sun samu bayanin cewa bincike ya tabbatar DCP Abba Kyari bai karbi cin hanci a gurin Hushpuppi ba

Sannan wasu jaridun sunce Gwamnatin Nigeria ba zata mika DCP Abba Kyari zuwa Amurka ba saboda ba a Amurka ya aikata laifin ba, to jama'a ku bar ma batun cewa DCP Abba Kyari ba'a Amurka yayi laifin ba

Maganar da ake shine DCP Abba Kyari bai aikata laifin karban cin hanci daga gurin Hushpuppi ba ma gaba daya, na rantse da girman Allah flduk binciken kwakwaf na duniya da s**ayi basu sameshi da laifin karban cin hanci a gurin Hushpuppi ba, don haka babu batun ya aikata laifin a ko'ina ne ma babu, bai karba Wallahi

Laifin da aka samu DCP Abba Kyari dashi shine yayi magana da Hushpuppi ba tare da ya sanar da ofishin Maigirma IGP ba a wancan lokacin, kawai sai ya fara gudanar da aiki akan karan da shi Hushpuppi ya kawo masa, wannan shine laifin da s**a samu Sarkin Yaki dashi, sai wasu kananun laifuka da aka samu yaransa sun aikata karkashin jagorancin sa

Abinda kuma nake so na karata fahimtar da mutane masu adalci da s**a rudu da wannan batancin, DCP Abba Kyari baiyi mu'amala da Hushpuppi a matsayin cewa ya san Hushpuppi gawurtaccen 'dan damfara ne ba, bai san sana'arshi damfara bane, saboda Sarkin Yaki bai san gaibu ba

Kuma wannan rashin sanin gaibu zai iya faruwa da kowa, zaka iya yin mu'amala da mutum baka san cewa azzalumi bane ko barawo, idan yaje aikata laifi aka k**ashi shikenan sai ya zamana kaima kana da laifi? ba adalci bane wannan

Da hujja nake muku rantsuwa jama'a, Wallahi DCP Abba Kyari zai dawo bakin aiki, wannan bakin albishir ne ga miyagun 'yan jarida da makiya zaman lafiyar Nigeria da wakilan IPOB da munafukai da mahassada

Kuma indai muna raye, duk matakin da ake kaiwa a aikin dan Sanda sai DCP Abba Kyari ya kai wannan matakin da iznin Allah, DCP Abba Kyari ba zai karye ba, sai dai makiyansa su karye, don haka masoya ku kwantar da hankalinku

Allah Ka daukaka darajar Sarkin Yaki, Ka kunyata makiyansa na fili da na boye Amin

Arewa Intelligence
22-9-2021

14/09/2021

Aminu Sani Mafaka's broadcast

12/09/2021

wakokin dj ab

Photos from Aminu Sani Mafaka's post 05/09/2021

BARAYIN JEJI NA JIHAR ZAMFARA SUN FARA GIRBAN SAKAMAKO

Yanzu nake samun labari daga wata majiya mai tushe dake cewa dakarun sojojin kundunbala na Kasarmu Nigeria sun isa wani babban sansanin barayin daji a jihar Zamfara

Sojojin sun aika adadi mai yawa na 'yan ta'addan zuwa garin da ba'a dawowa domin su amsa laifukansu a gurin Ubangiji k**ar yadda shugaban sojoji yayi alkawari

Sannan sojojin sun kwato manyan mak**ai, sun kone sansanin 'yan ta'addan

Matakin da Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari Maigaskiya ta dauka a jihar Zamfara na dauke network domin sojoji su gudanar da aiki na musamman ya fara tasiri

Kafin a dauki wannan matakin sai da aka kammala tattara dukkan zanen taswira na maboyar 'yan ta'adda da sansaninsu a fadin jihar Zamfara ta hanyar amfani da wani jirgin yaki na sirri marar matuki

A halin da ake ciki Sojoji sun yiwa sansanonin 'yan ta'addan kawanya, an dauke network a Zamfara, babu wata hanyar da maciya amanar tsado masu bada bayanan sirri wa 'yan ta'adda zasu isar musu da sako, shiyasa duk inda sojojin s**a nufa zasu tarar da 'yan ta'addan su yake su

Ance Maigirma Gwamnan Zamfara yace duk wani shugaban 'yan ta'adda da aka k**a a kawoshi cikin gari a fille kansa ko a harbeshi a gaban jama'a domin hakan ya zama izna ga duk wani barawon jeji, saboda sun kai Gwamnan makura

Muna fatan Allah Ya taimaki sojoji, Ya basu cikakken nasara akan 'yan ta'adda Amin

31/08/2021

Duk kissar Fir'auna da na karanta ko saurara, ko da isra'iliyat ce, zaka fahimci duk rashin mutuncin sa, ya na saurarawa magoya bayan sa. Shi kuwa tsohon nan, magoya bayansa sun fi kowa cin uwar su a kar kashin mulkin sa. Na rantse da Allah Dandaura mugu ne na bugawa a jarida😡

Banda tsadar rayuwa, ran dan adam ya zama k**ar kiyashi. Idan abun yafi karfin sa, tunda ba gado ba ne, sai ya sauka amma sai tsinannen son mulkin tsiya.

Inji, Fahad Ibrahim Danladi
Menene ra'ayinku?

29/08/2021

SARKIN YAKI YAYI NASARA AKAN TARON DANGIN WAKILAN IPOB

Ina amfani da wannan damar domin na tabbatarwa duniya cewa Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari bai karbi cin hanci daga hannun gawurtaccen dan damfara na duniya Hushpuppi ba k**ar yadda aka kulla masa sharrin cewa ya karba, har ma s**a fitar da chatting amma sun gagara fitar da transaction details na inda ya karbi kudin

Ina kuke Masoyan Sarkin Yaki? kowa ya kwantar da hankalinsa, ina mai tabbatar muku da cewa wannan shine sak**akon abinda zai fito, kuma za'a masa adalci, Gwamnatin Nigeria karkashin jagorancin Maigirma shugaban kasa Muhammadu Buhari Maigaskiya ba zata yadda wakilan IPOB su karya Sarkin Yakin Nigeria ba

Duka matakan dakatarwa da bincike da rundinar 'yan sanda ta dauka akan Sarkin Yakin Nigeria tayi hakane domin ta masa adalci, sannan ta taimaka masa domin ya samu kariya idan har bai karbi cin hancin ba, don haka masoya ku dena damuwa da matakin da rundinar 'yan sanda ta dauka

Mu dama babban abin damuwarmu shine ace Sarkin Yaki ya karbi cin hanci, Alhamdulillah na rantse muku da Allah bai karba ba, cin hanci abune da Gwamnatin Baba Buhari ta tsana don haka tunda ba'a sameshi da laifin karban cin hanci ba Gwamnatin Baba Buhari Maigaskiya zata sa baki, amma sauran kura-kurai ba za'a rasa ba, kuma masu sauki ne, kowa yana kuskure imbanda Annabawan Allah

Don haka kowa ya kwantar da hankalinsa, Sarkin Yaki bai karbi cin hanci ba, hukumar rundinar 'yan sandan Nigeria zata masa adalci karkashin jagorancin adalin Supeta Janar na 'Yan sandan Nigeria Maigirma IGP Usman Alkali Baba, Sarkin Yaki zai dawo bakin aikinsa ba da jimawa ba

A madadin masoyan Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari, muna amfani da wannan damar domin isar da sakon godiya ga dunbin masoya da s**a nuna mana damuwa, s**a tayamu da addu'ah, babu abinda zamuce daku face fatan Allah Ya hada fuskokinmu a cikin Aljannah Madaukakiya

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda Ya yi alkawarin taimakon bayinSa da s**a tsayu akan gaskiya

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Something that’s staying at one place but it’s going up and down?
Aminu Sani Mafaka's broadcast
wakokin dj ab
Mu shakata da wannan
Mu shakata da wannan
Hhhhhhh 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Mu shaƙata da wannan
Sallallahu alaihi Wasallam
Allah ka ƙarawa annabi daraja
Ameeen thumma ameeen
Allah ka sa mu dace
Allah ka kara mana kaunar annabi

Category

Telephone

Address

Garin Babura Kusada Gidan Sarkin
Jigawa
33614828