Matasa Jigon Al'umma.

Matasa Jigon Al'umma.

Mun kirkiri wannan page ne don haskawa matasa wata fitila wacce zata nuna musu hanyoyin da zasu zama

16/07/2022

Malam Umar Namadi

shine wanda matasa ke buƙata don kuwa ya tanadar tsare tsare wanda zasu kai matasa ga tudun mun tsira.

Addu'ar fatan nasara kawai yake bukata daga bakunan al'umma.

Photos from Matasa Jigon Al'umma.'s post 12/07/2022

Matasan jihar Jigawa Ɗan Moɗi kawai ake magana.

Don inganta rayuwa da samar da makoma mai kyau a garesu.

10/07/2022

Matasan mu abin Alfaharin mu.

Allah yasa a wanye lpy.

12/06/2022

Abiola a wancen karnin shine Wanda ya biyo bayan Dan takarar jam'iyyar Adawa ta Arewa har gida Alhaji.BASHIR TOFA ya lallasa shi da Kuri'a 14,810.
Abiola sai da ya shekara 15 kafin rada masa sunan 'HOOD saboda mahaifiyar sa sau 12 suna haihuwa amma na Mutuwa,don haka ya gaji da suna,suna Mutuwa maimakon ayi sunan (kashi mawo) ma'ana shine a jinkirta a gani ko shima zai Mutu, saida ya Kai shekara 15 sannan aka masa yanka, aka sanya masa suna "MASH'HUD" ma'ana M..K..O
Mash'hud Kashimawo Olawale

ABIOLA Dan talakawa ne mahaifin sa na sayar da KoKo mahaifiyar sa"Zulaikhat" na sayar da Goro. shi kuma tun yana karami yake tallan don ya taimaki iyayen sa da kudin makaranta har takai ya koma rawan Koroson Yarbawa ana bashi abinci don kada yaje makaranta da yunwa.

Abubuwan da M.K.O ABIOLA DA BOLA AHMED TINUBU ke k**a da juna:
-Addini daya
-Kabila daya
-Yan talakawa ne
-Accounting s**a karanta
-Manyan Idanuwa 👀👀
-Gori (IrinOluleh)
-Siyasa(Politics) it's my turn my mandate

Yayi Chairman a jam'iyyar NPN tasu Alhaji.Shehu Shagari na BeBello Bala ShagariaBello Bala ShagarihBello Bala Shagaria nufin za'ayi mulkin karba-karba, Inda Shagari yayi shekara 8 Manjo ya share wannan tsarin bayan yayiwa Shagari juyin Mulki.

M.K.O Abiola member ne a kungiyar musulman Yarbawa ta ANSARUDDIN wanda shiya wuce gaba a rigimar samar da kotun daukaka kara ta shari'ar Musulunci dake kudu maso yammacin kasar,kuma ya bude makarantar haddar 'ani dauke da sunan mahaifiyar sa Zulaikhat Wuraola, yakan wuce wa gaba a ginin masallaci ya bashi damar zama abokin tafiyar Yan Arewa da kuma rawanin Baba Addini Of Yoruba Land.

A wata rana 1994 ne M..K..O ya sha fararen kaya ya kaddamar da kansa a matsayin sabon shugaban NiFmst Nigeriaa kuma kira sojoji dasu hanzar ta Mika Masa mulki maimakon amsa bukatar sa, sai shugaba Gen.Sani Abacha ya tura motocin yan sanda 200 s**a zagaye mashiga da mafita M.K.O har sai da s**a danko shi.

M..K..O shekara 10 yana 4

09/06/2022

The skills that you were trained in the last three months will remain necessary skills for today and tomorrow in any global economy.

The Ministry, NSIP, N-Power teams, and other relevant councils have worked assiduously to ensure that this helps in bridging the gap in demand for standard and market-relevant skills.

“As this batch C1 of N-Build trainees are graduating to commence their apprenticeship, in line with Mr. President’s Commitment to creating more jobs and wealth creation opportunities for the teeming youths, in the next few weeks, the batch C2 of the N-Power programme will be deployed to their various places of primary assignments and training centers respectively, which are all directed to lifting 100 million Nigerians out of poverty

The beneficiaries were trained in automobile, Agric-Tech, Carpentry & Joinery, Electrical Installation, Masonry & Tiling, Plumbing and Pipefitting, Baking and Confectionery, Cooking and Catering, House-keeping and Mixology.

My remarks yesterday during the closing ceremony of the 3-month training for N-Build Batch C1 beneficiaries and also handing over of starter packs to the beneficiaries under the Federal government’s National Social Investment Program N-Power.

06/06/2022

When Prof. Farooq Kperogi was criticising Pantami, they hailed and praised his pen. They did same whenever he criticised the Buhari government, Ganduje or any political office holder that's not part of their political movement and today, its the turn of their political god by the Communication Scholar, Professor of Journalism Studies and one of the most brightest Bayero University has produced.

27/03/2022

Matasa, matasa, matasa

Wake up and rise up ur future

21/03/2022

We are welcoming each and every member here in this page .

What will be our mission that we must accomplished is to ensure that our youths is to take over and have a remote on their way even to make revolution just to save the future of our motherland Nigeria🇳🇬

This is our ambition.

14/03/2022

Youths Agenda

05/03/2022

Idan lokaci yayi daga sama har ƙasa matasa zasu yi taking over.

Yourhs O'clock 💪💪💪

03/03/2022

MATASA JIGON AL'UMMA💪💪💪

02/03/2022

MATASA SUNE AL'UMMAH.

Su matasa bai dace su kasance ƴan ƙwadagon siyasa ba,domin kuwa sune suke zama madubin al'umma yayin da aka kalle su ana yiwa al'ummar hisabi da yanayin matasan ta,da kuma yanayin rayuwar da matasan keyi a halin da suke ciki.

Abinda ya dace dasu shine haɗin kai don gano bakin zaren da zasu k**a sannan su saƙa gobe mai kyau ga al'ummar su dama rayuwarsu baki ɗaya.

Da matasa zasu kasance sun daina ƙwadayin abin duniya a hannun shugabanni da masu riƙe da madafun iko,suna iya ɗora shugaban ƙasa bama gwamna ba,balle senetor da reps har azo kan ɗan majalisa ko ciyaman.

Yau an wayi gari ana sarrafa matashi ta yadda aka ga dama,bamu da daraja ko kima a idon shuwagabannin mu,ana samu shaye shaye don hankalin mu ya gushe,ana koya mana cin zarafin juna,ana koya mana Ƙarya da yaudara,ana koya mana abubuwa dewa wanda ke rusa goben mu har daga ƙarshe mu rasa mak**a a rayuwarmu.

Kuma ana yin hakan ne don rusa al'ummar mu saboda biyan buƙatar wasu,kuma wasun ma sai kaga daga cikin al'ummar s**a fito amma maimakon su gina matasa don a samu al'umma mai cike da inganci sai suyi gaban kansu saboda tasu bukatar.

Matasa muyi ƙoƙarin dawowa kan hanya mu haɗa kai mu shiga mu goyawa juna baya don hayewa kan madafun iko bisa jajircewar mu insha Allah zamu gyara Ƙasar mu, al'ummar mu da kuma goben mu.

Shugabanci Na Matasa Ne.

02/03/2022

Jama'a kuna ganin matasa zasu iya kasancewa waraka ga matsalolin ƙasar mu?

01/03/2022

Matashi

Kalmar matashi wata kalma ce da ake wa mutum laƙabi da ita yayin da yake da shekaru goma sha takwas (18) zuwa shekaru talatin (30),bisa al'adar malam bahaushe ma har dan shekaru talatin da biyar(35) yana daga cikin matasa.
A musulunci ana kiran matasa da ƙashin bayan al'umma don kuwa sune ake da tabbacin cewa sune suke ɗauke da nauyin kula da wannan al'umma bisa la'akari da ƙarancin shekaru da s**a mallaka.domin kuwa ko yayin gwabza yaƙi ma sune suke kan gaba kuma su s**a jajirce don gina gobe mai kyau ga al'ummar Musulmi, musulunci yana ji da matasa,don kuwa dukkan ayyukan matasa suna gudana ne cikin nazari,dabaru da saurin fahimtar inda aka dosa yayin gudanar da wani abu mai amfani musamman a rayuwarsu da kuma Al'ummar da suke rayuwa a cikinta.

Kuma hakan yana faruwa ne dalilin ƙarancin shekaru da matashi yake dasu, wannan yana taimaka masa wajen tunani mai kyau kuma mai zurfi.
Musulunci ya bada shugabanci ga matasa kuma sun taimaka matuƙa gaya.

mu tashi muyi kokari wajen karɓar jagoranci a hannun dattawa don samun gyare-gyaren abinda tsaffin shuwagabannin mu sukeyi.

Shine kaɗai mafita ga al'ummar mu.
shugabanci na matasa ne.

01/03/2022

manufarmu shine nusar da matasa don zama jagorori a matakai daban-daban.

tafiyace mai tsayi wadda ke buqatar hadin kan matasa.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Jigawa