Abba wasa gwaram tv

Abba wasa gwaram tv

Abbawasagwaram mutumne na kwarai mai Zama da mutane cikin lafiya da kwanciyar hankali

12/11/2021

Sunanan ababban titin birnin kudu kano to Gombe. Kano to Adamawa. Kano to Maidoguri matafiya kuziyarci wannan ware mai cike da kayan marmari Kai ba iya kajiba harda , kwai soyayye, indomie jallof, and lemon drink masusanyi

11/11/2021

I na mai neman adduarku mahaifiyata batada lafiya Allah yabata lafiya

07/11/2021

Kadan daga cikin shirin film

04/11/2021

Kadan daga cikin shirin film din EPISODE 43

30/10/2021

song 🎵 labarina
.com

30/10/2021

kadan daga cikin nawannan satin. See how wach belong challenge
-karama

29/10/2021

TEAM
The picore team has been development a community KYC solution that will work for as many pioneer as possible to ensure the security and humanness of our network......

29/10/2021

series films
asase

29/10/2021

Kanabaro In series films sarauniyatv

29/10/2021
29/10/2021

Photos from Abba wasa gwaram tv's post 29/10/2021

Kelvin Debruyne with family
.com

Photos from Abba wasa gwaram tv's post 29/10/2021

As far as fans✋✋👏 of Manchester united choices our👐👉 best among them

29/10/2021

🆕 New season film is coming by 1 novdmber 2021 by this page please like this page and share for some one

29/10/2021

Fresh Emire aku sarkin zance new songs with friends


_Muhammad

LAMARIN SAI DU'A'I: Buhari ya ɗauki tsawon lokaci ya na yi wa Najeriya addu'ar zaman lafiya, tsaro da murmurewar tattalin arziki a Masallacin Madina 29/10/2021

LAMARIN SAI DU'A'I: Buhari ya ɗauki tsawon lokaci ya na yi wa Najeriya addu'ar zaman lafiya, tsaro da murmurewar tattalin arziki a Masallacin Madina Kakakin Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa, Garba Shehu ya sanar a cikin wata takardar da ya fitar cewa bayan kammala taron masu zuba jari

Shin Ko Kasan Amsar Da Jaruma Rahama Sadau Ta Mayarwa Da Wanda Ya ce Naji Ance Kin Koma Addininin Kirista Shin Gaskiya Ne? 28/10/2021

Shin Ko Kasan Amsar Da Jaruma Rahama Sadau Ta Mayarwa Da Wanda Ya ce Naji Ance Kin Koma Addininin Kirista Shin Gaskiya Ne? Idan ba zaku manta ba tin lokacin da aka bayar da labarin Cewar"Rahma Sadau ta amsa gayyatar da shahararen mawakin nan na kasar Amurka, Akon ya yi mata zuwa kasar Amurka".

28/10/2021

Kannywood actress Mommy Gombe 🍭🍭

Borno to pay teachers N30,000 minimum wage 28/10/2021

Borno to pay teachers N30,000 minimum wage Authorities in Borno State have agreed to raise teachers’ salaries to the mandatory minimum wage adopted by the federal government. This means that no teacher will receive a monthly salary less than the minimum rate of N30, 000. Nigeria condemns coup in Sudan, arrest of civilian leaders Buhari...

28/10/2021

Shugaba Muhammadu Buhari

Yabukaci manyan masu kudina saudiya dasusa hannun jari A Nigeria 🇳🇬
Donfar fadoda tattalin arzikin kasar

Photos from Abba wasa gwaram tv's post 28/10/2021

::is the best flavor because have a Calcium and Vitamin 🔤 ABC and other nutrients my find maltina in your preach........

Alƙalin alƙalan jihar Kaduna Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu. 28/10/2021

Allah yamar rahama. Rest in jannah

Alƙalin alƙalan jihar Kaduna Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu. Alƙalin alƙalan jihar Kaduna Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu. Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu ranar Litinin bayan ya sha fama da rashin lafiya. Marigayin ya rasu yana da shekaru 63 a duniya…

Tattalin arziki: Buhari ya isa ƙasar Saudiyya 28/10/2021

Tattalin arziki: Buhari ya isa ƙasar Saudiyya Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Riyadh na ƙasar Saudi Arabia. Shugaba Buhari ya isa birnin ne don halartar taron zuba hannun jari karo na biyar. Rahotanni sun bayyana cewa shugaban ya …

28/10/2021

RUFAIDAH YOGHURT :::rufaida rumbun dadin new ice cream cake cones duk dakusameshi aduk inda kake areshanmu na rufaida yoghurt 🍦🍦

27/10/2021

EFCC takaddamar da manhajar fallasa cin hanci da rashawa.. #

Photos from Abba wasa gwaram tv's post 27/10/2021

Fasinja ya manta kudinsa a keke napep naira dubu daribiyar #500,000 kuma direban keke napep dinya mayarmasa da kudinsa
Nantake da sarkin musulmi yaji labari yasayawa masa sabon keke napep da kyautar kudi #500,000

27/10/2021

Shugaba buhari ya kaddamar da kudin nera na intanet a ranar litinin. shin zaku yi amfani dashi?

Hota daga::Haladu Ismail

27/10/2021

sarkin waka tareda rufaida yoguhert rumbun dadin kada kasake abaka labari nemi naka 🍦🍦🍧🍭🍎🍌

Photos from Abba wasa gwaram tv's post 27/10/2021

RUFAIDAH YOUGHERT... this company we find of costomers alot of enjoying flavor and ice cream all is here in rufaida yoguhert in kano kwanar Ganduje and others branches indifferent place and state. We have in bauchi state in katagum emirate near central mosque...

Photos from Abba wasa gwaram tv's post 26/10/2021

sarkin waka Naziir m Ahmad for new 🆕 poet dress

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Category

Telephone

Address

NO:113 ABUBAKAR MAIDAWA Road SABUWAR GWARAM
Jigawa
BUSINESSMEN