Majmu'atis sirri wal Asrar

Majmu'atis sirri wal Asrar

حسبنا الله ونعم الوكيل 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

03/07/2024

RAMLI A WURIN TSOFIN MALAMAN MU

Shekaru Kadan baya kafin tsofaffin Malaman Ramli suyi karanci za ka sha mamaki idan kaje gurin Malami akan binkice babu ruwansa da Madlubi ittisali ko infisali ko nazari ko nuduqi tauraro daya zai kalla kai tsaye zai ce maka abu bazai yiwu ba ko kuma ya tsoratar dakai akan cewa kada kayi Wannan abin
Kokuwa yace Maka kasha kurumin ka abu zai yiwu ko kuma yace maka Zai yuwu amma akwai kalubale kaza da kaza
Idan kuma kaki bin Maganar sa Kasha Wahala abin yaki yiwuwa ko kuma kayi abin ya zamo maka damuwa
Hukunci ne mai sauki Amma dai bazan yi dogon bayani ba Sbd yanzu zaka bada karatu mai tsada amma sai kaji ana ta cece-ku-ce wani ma karyata ka zaiyi
Sannan sai abu na (2) shine sadakoki
Mutane dayawa suna wasa da Sha'anin sadakoki a ramli amma idan mutum yasan hakikanin sadakoki to ya huta da wani janye janye da zarar ya zuba kasa akan bukata kawai zai ga wadanne sadakoki zaiyi bukatar sa ta biya
Idan kuma sharri ne wadanne sadakoki zaiyi ya samu mafita
Mutanen Ghana Sunsan Wannan karatun Sosai kuma shine hanyar da suke bi
Malamai suna cewa idan kaga Sa'ili a (1) tare da duk matsalolin da ka sani na Sa'ili awannan gida to shi Aljani ne mai tafiya da ka (🤸) Sai s**e maka kayi sadaka da kan Dabbobi guda (3) Al'amuran ka zasu warware kuma idan kayi Sai kaga k**ar yankan Wuka
Sannan ya danganta da hanyar da mutum kebi wajen cire Sadakoki
Wani tauraron da yazo farko yake aiki dashi
Wani Yana hada Autadu wato (1)+(4)+(7)+(10) abin da s**a bashi shine Sadakokin da zaiyi
Wani kuma yana Duba Gidan buka ta yaga abin da yazo gidan shine Sadakokin da zaiyi misali kudi mutum ke bukata sai ya duba gidan b(2) koko Aure ne Sai ya duba gidan (7)
Amma duka wadannan baya nai danayi idan mutum nason ya tabbatar to idan akwai ragowar tsofin Malamai a gurin su yaje ya kwantar dakai Su nuna masa Wallahi zai sha mamaki kuma zaiga Hukuncin da baya tashi
Awannan Hoton na Kasa Za'a ga Huluna da Goro da dabino to Wanna irin Sadakar da Kasar ta fitar kenan ba tare da na Wahalar da kai na ba Naira 5000 ta isa nayi Sadakokin da zanyi Na jira Biyan bukata daga Allah
Wani Lokaci Sai kaga abin da zakai Sadaka dashi Abu ne mai Sauki wani lokacin kuma Saika Kashe kudi dayawa

02/07/2024

ABIN DA YA KAMATA MU KIYAYE
Dayawa idan Mun zuba ƙasa akan rashin lafiya abin da muka sani shine muce Iska ne (Jinnu) ko Muce Shiri ne (Jifa) ko Muce Mayu ne Ƙalilan ne Zasu ce Direct daga Allah ne babu silar wani
Dayawa daga Rashin lafiya Ba iska bane ba kuma jifa bane ba kuma Mayu bane Amma rashin Ƙwarewar mu ko kuma idan malami naso ya Cuce ka sai yace maka jifanka akayi ko ace maka Mayu ne s**a k**a ka ko ace Aljanu ne
Hakan yana faruwa bawai baya faruwa ba ana iya jifan jinnu na iya sa maka cuta Amma fa wani lokacin basu bane
Yanzu wannan ƙasar zaka sha mamaki idan nace maka Ulcer ke damun mai ƙasar amma ko kun san malamai dayawa sunce Mayu ne kuma maganin Ulcer yaje ya siya yasha ya samu Sauki
Don haka abin da zaka lura dashi idan ka zuba ƙasa akan rashin lafiya shine:-
1. Dali'i (Tauraron gidan daya)
2. Madlubi Amma anan ba (7) din Dali'in ake nema ba A'a (6) din Dali'in ake nema
3. Ina Madlubin yaje Sa'idin gida ne ko Nahisi ?
Misali Awannan kasar Mun Bayara itace shidan dali"i Mun same ta ta buya a gidan (7) Zuwan ta Sa'idin gida ya nuna Jinyar daga Allah ne
Ijtima'in daya boye ta yana daukar ciki da kayan ciki da Haƙarƙari (Awazu) don Haka koda ace ba Ulcer bace to Jinyar tana cikin ciki ne
Baya nan suna da yawa amma Zan dakata iya nan
Allah ya ƙara fahimtar damu

30/06/2024

Dan Allah Wadan da ya k**ata su ji~ni Amma basu ji~ni ba Su yimin Afuwa Dan Allah

26/06/2024

Mining Day ((2))
Million 10 Nakeso cikin Satin nan

25/06/2024

Mining na Gaske kenan

23/06/2024

Shi Jalbut-tasreef cikin hukuncin Allah shine hayaƙin da nace lokacin dana fara aiki dashi ya kawomin kudi tafi 1m
Shi ma ATM hayaƙi ne na Samu kudi dashi hakan ne yasa nasa masa wannan sunan sbd k**ar kaje kasa ATM ka ciri kudi haka yake da saurin kawo kudi manya
White dust wanka ne k**ar Saven wood amma shi yana da dadi ga kamshi sannan shi bai kai Saven wood tsada ba saidai shi baya dafa'i amma dai yana warwara kuma yana kawo kudi
Armor kuma Indai Matsalar jinnu gare ka to kawai kake wanka kana hayaƙi dashi ka gani wlh sai sun gudu sun Barka idan kuma baka dasu to ba yadda zasu iya dakai
Gubar Mayu kuma idan Kana so ka tabbatar indai nace wane maye ne to ka turara kazo ka zauna dashi wlh take zai tashi ya bar gurin koda a mota ne ka shiga maye zaice atsaya ya sauka sbd wlh bazaku taba hada guri daya dashi ba
Abin da yasa muke kawo hadaddu sbd wasu basu da lokacin zama su hada wasu kuma akwai abinda idan kace su nemo wlh ka hadasu da aiki wani abin kuma zaka kashe kudi sosai kafin ka siyo ka haɗa amma gashi ciki. Sauki ahade kawai saidai aiki

23/06/2024

Kausaji a gidan (10) Kashi na (2)

22/06/2024

Lallai Akwai Tasreefi na gaskiya Masu yi Amma Akwai dalilai dayawa da yasa bana bada aikin tasreefi musamman wadanda zasu dauka suyi ta cuta dashi
Wasu kuma wajen mahadin zasu je suyi ta asarar kudi ana cutar su ana basu wani abu daban bana mantawa watarana an bani aiki da Tufaful jinni na gari naje siya Wlh wani dan iska ya bani Za'afaran 😃 nace wannan ai Za'afaran ne
Wasu kuma mahadin da zasu siya na 100k misali sai su sayi na 10k kaga dole kayi abu bazai yi ba
Don Haka kasamu Jalabin ka mai karfi dan'uwa

18/06/2024
16/06/2024

Ina yiwa daukacin Al'ummar dake bibiyar wannan Shafi Barka da Sallah

15/06/2024

Cigaban karatun Auqatu Sa'ar Shamas
0913 302 8184

14/06/2024

SANARWA DAGA WANNAN GIDA Majmu'atis sirri wal Asrar

Wadanda ke fama da matsaloli ajikin su k**ar idan sunyi aiki baya yi ko kuwa duk abin da yasa agaba baya tabbata ko kuma Al'amura ko harkoki sun dagule wa mutum ko sun tsaya Ya daure ya mallaki Hayaƙin da muka Fitatar dashi mai suna
MAFITA DAGA KOMA BAYA
((WAY OUT FROM SETBACK))
WAY OUT yana Aiki guda uku ajikin mutum
1. Yana Warware Duk wani abu dake kawowa mutum Cikas A harkokin sa Sihri ne ko baki ko jinnu
2. Yana dafa'i daga wadannan Abubuwa da muka Ambata
3. Yana zamtowa mutum jalabi wanda koda baka yin wani jalabin to wannan ya ishe ka koda mutum baida lokaci na yawan Wuridi idan zaiyi amfani dashi ya wadace shi domin lokacin da kake hayaƙa shi zaka dinga Karanta fatiha kana faɗar bukatar ka
Wallahi shi kadai ya ishi mutum Jalabi ko Dafa'i Ko Ibdali
Karami ₦5,000
Babba ₦10,000
Sannan Akwai Bakin magani Mai suna
BISHIYOYI GUDA (7)
((SEVEN WOODS))
SEVEN WOODS Itatuwa ne kala (7) da aka mai dasu Bakin gari shi kuma Kullum idan zaka kwanta Zaka Zuba shi Aruwa kayi wanka Wallahi Tallahi duk wani kulli dake jikin ka saiya warware Sannan Zai hada ka da manyan Mutane Musamman Dan kasuwa ko Almajiri
Da zaka dena Jan wani Jalabi ko dafa'i shi kadai ya isheka yana hada Mutum da manyan Mutane da Costomers Musamman Mata
Shi kuma ₦10,000 ne karamin diba
0806 227 7398

12/06/2024

Dalilin da yasa nake ji gine karatu rashin bashi muhimmanci Amma lokaci ne watarana mutum zai bukaci karatun
Majmu'atis sirri wal Asrar

11/06/2024

HAYAƘI IBDALIS SIHRI

Zan cika Alƙawari k**ar yadda nayi Bayani yadda ake yi na cikin Comment 👇👇👇

09/06/2024

Zan bada hayaƙi na ibdalis sihri da wannan Ƙayar tunda damina tayi a wasu guraren yanzu ta fita ko zata fita

09/06/2024

MASU TAMBAYA AKAN MENE FA'IDAR SA
Za'aga Guda biyu ne akwai Bakhuri wato hayaƙi Akwai kuma Wanka to zanyi bayani akan Wanka din
Wannan Shine (Seven Woods) Wani irin Ibdalis sihri ne Wanda yake tafe da Jalabi da kuma dafa'i da Warwara
Nafison Kafin Mutum yayi aiki dashi ace kasuwancin sa ya tsaya harkoki sun kulle yayi wanka dashi na tsawon kwana (3) yagani
Shidai Atakaice idan kace JALABI bakai ƙarya ba idan kace DAFA'I bakai ƙarya ba idan kace IBDALIS SIHRI bakai ƙarya ba kuma idan kadena yin komai wannan shi kadai ya isheka
0806 227 7398

08/06/2024

Wannan Sirrin Mutane dayawa Sun cemin Sun Samu kudi da s**ayi

SAMUN MANYAN KUDADE

Masu Cewar nabar taimakon su da sirruka To suyi hakuri gashi nan kowa ya Amfana
Wannan Sirri indai kayishi to Zaka samu kudi Manya Wallahi tallahi saidai idan baka da Mustaja ba
Yadda Akeyi Shine Zaka debo kasar gidan tururuwa Guda (12)Amma ni idan Zan debo nakan tafi da Farar dawa duk gidan da na Diba saina zuba mata Sadaka Amma ba Sharadi bane
Saika baje ta agurin da kake aiki Ka rubuta Allahu Hakurin sai ka bude shi da girma sosai Saika zana wannan Khatimin aciki
Saika rubuta abinda ka gani aciki rijiyar Khatimin Saika fara wuridin Qulhuwallahu Zuwa karshen Sura kafa (1002) Sai Sakan damin (Ajabalu damunaju kujaliyuhu)shi Kuma (66) Kullum zakayi haka tsawon Sati Daya ko kwana (11) ko (21) ko (41)
Wallahi Saika godewa Allah
Sannan Kuma ana aiki dashi ta wata sigar shi Kuma Ana daukar sunan mutum da bukatar sa Kamar kudi ko farin Jini ko Samun jama'a wato kasuwa ko daukaka Sai anarke ayi Masha Zobe yasa Ahannun sa na dama Kullum Anaso wannan aiki yazam laziminsa
Musamman wadanda Basu da damar debo kasar suyi wancen aikin to Lalle zakaga matukar abin mamaki da iznin Allah

Yaqoub Soupee Alfhaidee
My WhatsApp 09133028184

07/06/2024

Babu ruwansa da rashin Mustajabar ka Kuma ba irin hayaki ne dazai kawo maka ₦10,000 ko ₦20,000 ba Hayaki ne dazai kawo maka manyan kudi

05/06/2024

IZA NAZALA KAUSAJI A (8) 0806 227 7398

04/06/2024

Cikin Hukuncin Allah wancan hadin ya ƙare Mun ƙara hada Sabo

02/06/2024

Ina Shirye Shiryen Fitar da Hayaƙi Guda (2) Na farko (JALABUT-TASRIF) na Biyu (A.T.M.)
Dukkan ninsu Kudi Suke Kawowa Manya Manya Musamman na farkon Wlh koda kana sirri bayayi Idan kayi saika samu Manyan kudade. Manya na gaske ba irin dubu 5 ko Goma ba Kudi na gaske Amma yana da tsada
0806 227 7398

Photos from Majmu'atis sirri wal Asrar's post 01/06/2024

SANARWA DAGA WANNAN GIDA Majmu'atis sirri wal Asrar
W

Wadanda ke fama da matsaloli ajikin su k**ar idan sunyi aiki baya yi ko kuwa duk abin da yasa agaba baya tabbata ko kuma Al'amura ko harkoki sun dagule wa mutum ko sun tsaya Ya daure ya mallaki Hayaƙin da muka Fitatar dashi mai suna
MAFITA DAGA KOMA BAYA
((WAY OUT FROM SETBACK))
WAY OUT yana Aiki guda uku ajikin mutum
1. Yana Warware Duk wani abu dake kawowa mutum Cikas A harkokin sa Sihri ne ko baki ko jinnu
2. Yana dafa'i daga wadannan Abubuwa da muka Ambata
3. Yana zamtowa mutum jalabi wanda koda baka yin wani jalabin to wannan ya ishe ka koda mutum baida lokaci na yawan Wuridi idan zaiyi amfani dashi ya wadace shi domin lokacin da kake hayaƙa shi zaka dinga Karanta fatiha kana faɗar bukatar ka
Wallahi shi kadai ya ishi mutum Jalabi ko Dafa'i Ko Ibdali
Karami ₦5,000
Babba ₦10,000
Sannan Akwai Bakin magani Mai suna
BISHIYOYI GUDA (7)
((SEVEN WOODS))
SEVEN WOODS Itatuwa ne kala (7) da aka mai dasu Bakin gari shi kuma Kullum idan zaka kwanta Zaka Zuba shi Aruwa kayi wanka Wallahi Tallahi duk wani kulli dake jikin ka saiya warware Sannan Zai hada ka da manyan Mutane Musamman Dan kasuwa ko Almajiri
Da zaka dena Jan wani Jalabi ko dafa'i shi kadai ya isheka yana hada Mutum da manyan Mutane da Costomers Musamman Mata
Shi kuma ₦10,000 ne karamin diba
0806 227 7398

30/05/2024

Wadan da Basa cikin Channel din mu na WhatsApp Suyi Searching Ilmur ramli wal hisab A WhatsApp din Zasu gani Sai suyi Following

29/05/2024

Akwai Jalabi da Zan Saki Anjima A WhatsApp Ana janyen kudin mutane da sirrin Amma ni ta fuskar jalabi zan ba dashi

27/05/2024

WALLAHI INDAI KAYI DAIDAI BABU KUSKURE
sai Kafi Karfin Abunci tufafi Abin hawa Gidan zama Don mutum na juya Wata Million 10 kafi karfin sa
Duk da naga Wasu dayawa sun san Sirrin Amma akwai kura kuren da nakeso akiyaye idan ba haka ba za'ai aikin aji shiru
Zanyi Bayanin Sa A Chanel na WhatsApp wanda bai Shiga ba ga link din nan ya danna ya shiga 👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029Vab8ynq3LdQWDJoF6A28

27/05/2024

Yi ƙoƙari kayi Joing Chanel din wannan Gida na Ilmur ramli A WhatsApp ga links nan Aƙasa ka taba zai kaika har cikin Chanel din 👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029Vab8ynq3LdQWDJoF6A28

26/05/2024

أكل ملكا
1234321
Akala Mulkan

25/05/2024

0806 227 7398 Zamu Koma Karatun Auqatu da Sirruka Asabon Shafin Mu Mai Suna (Karatun Auqatu) Insha Allah Kratun Auqatu

23/05/2024

Wato Akwai Abin Mamaki Sosai acikin Wannan Hadin Matasalar sa Tsada wajen Hadi Amma Wallahi ba iya farin jini ba yana Warware duk harkokin mutum da S**a kulle ta hanyar
Sihri
Baki
Jinnu
Bana Wanka Yanzu da wani sabulu Sai wannan 👇👇👇

Want your school to be the top-listed School/college in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

تبديل الورقةKowa yace  babu Sirri Aduniya Shi ne bai da shiKalli yadda takarda ke komawa kudi
Yau dai Natuna baya
Wadanda basu fahimci yadda bugun abajada zoda budi yake ba to ga videon bugun Zamu Saki fa'ida ta 3 Insha Allah fatan mu...
Wanna Shine Videon Darasi na 2 Zamu fara Kawo Muku Ta YouTube channel namu Insha Allah 👇👇👇👇👇https://youtu.be/6eYI4_UxiGo

Telephone

Address

Ringim
Jigawa
622773
Other Education Websites in Jigawa (show all)
Ilmur-ramli wal hisab Ilmur-ramli wal hisab
Ringim
Jigawa, 41522

Mun bude wannan Page din Domin Karawa Share fage ga masu son kiyar ramli

Jigacad 7 E 9 Jigacad 7 E 9
Jigawa

It is maint for education

Gumel Education And Skills progress Association Gumel Education And Skills progress Association
NO. 2 SULE LAMIDO Plaza, LAUTAI SCIENCE ROAD BY ROUND ABOUT GUMEL
Jigawa, 732101

This Association shall be known as “GUMEL EDUCATION AND SKILL PROGRESS ASSOCIATION”

Khalid ummi Khalid ummi
Jigawa
Jigawa, 252525

FUTB Federal University Of Technology Babura FUTB Federal University Of Technology Babura
Kunya B Mutun Road, Babura
Jigawa

Yaseer umar yucy Yaseer umar yucy
Guri
Jigawa

Learn your best in life

Garba CBLP Garba CBLP
Jigawa

ICBLP is an international center for basic and language learning programs.

Alhassan sa'idu challi Alhassan sa'idu challi
Kafin Hausa Local Government
Jigawa

Tutorial an bloger