Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i

Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i

You may also like

SiYaa
SiYaa

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i, Chef, Jigawa.

05/01/2024

Assalam yan"uwa INA barar addu,'oinku, Maza da mata Ku taimaka mini da addu'oinku.
ALLAH YABIYA MANA BUQATUNMU NA ALKHAIRI

06/09/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJUUN

Allah yayiwa malamin addinin musulunci rasuwa (SHEIKH ABUBAKAR GIRO ARGUNGUM) ,

Allah yajiqansa da rahama da iyayenmu baki daya,
Kuma yasa firdaus taxamto makoma agaresu

22/08/2023

YA ALLAH KA KARBI IBADINMU.

22/08/2023

Ya Allah bamu da qarfi sannan kuma bamu da dabara saida naka,

Ya Allah ka iya mana da iyawarka

30/06/2023

BARKA DA JUMMA'A.
" Mafi daraja acikinku shine Wanda yafi jin tsoran Allah"

YA ALLAH KASA MUKASANCE MASU TSORANKA

Photos from Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i's post 28/06/2023

GORON SALLAH
Dan haka xaku turo barka da SALLAH Allah yamaimaita mana

6851378979
FIDELITY BANK
AMIN

28/06/2023

BARKA DA SALLAH
Taqabbalallahu minna wa minkum.

Allah yakarba mana baki 1

Photos from Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i's post 26/06/2023

SALLAH NADAGA CIKIN FARKON ABINDA ZA'AYIWA BAWA BINCIKE
,
DAGA LOKACIN DA AKA BINCIKA SALLAH AKAGA TAYI KYAU IN SHA ALLAH SAURAN AYYUKAN ZASUYI KYAU,

AMMA DAZARAR SALLAH BATAYI KYAUBA BABU SHAKKA DAN ADAM ZAISHIGA CIKIN HALAKA

ALLAH YAYI MANA KARIYA AMEEN

25/06/2023

AZUMIN RANAR ARFA ;
Ga duk Wanda baisamu damar xuwa aikin hajji to ga hanyar daxaisamu nasa rabon,

Azumin anayisa 9 gawatan Dhulhijjah,
Danhaka ranar talata shine 9 gawata kuma ranar xa'ayi hawan arfa.

ALLAH YASA MUDACE

25/06/2023

Alhmdllh Ala Kullu Halin !!!

BARKANMU DA DAWOWA

Allah yasa mudace

20/05/2023

MENENE BAMBANCI TSAKANIN SAHABI DA TABI'I ?

19/05/2023

TAMBAYA MAI KYAU !!
Shin Suwanene qasa bata cin namansu idan sun mutu?

15/05/2023

Manzon Allah (s.a.w) yace ;
" Addini xaikasu xuwa gida 73 amma kashi 1 ne xasu shiga aljannah,
Sai sahabbai s**ace wadannene xasu shiga aljannah?

Annabi (s.a.w) yace
Wadanda suke kan abinda nake kai a yau ni da sahabbaina !!!

YA ALLAH KASA MUKASANCE MASU KOYI DA MANZONKA A DUKKAN AL'AMURANMU.

14/05/2023

TAMBAYA !! TAMBAYA !!
Wadanne abubuwane idan s**a gitta tagaban mai sallah suke lalata masa sallah matukar baisanya sitira agabansa ba?

13/05/2023

TAMBAYA !! TAMBAYA !!
Wane sunane manxon Allah (s.a.w) mutanensa suke kiransa dashi saboda gaskiyarsa da kuma riqon amanarsa?

12/05/2023

Manzon Allah (s.a.w) yace wa mu'az
" Ya mu'az ko kasan haqqin Allah akan bayi ?
Ko kasan haqqin bayi awajen Allah ?

Sai mu'az yace ;
Bansaniba yarasulullah !!

Sai manzon Allah yace
Haqqin Allah akan bayi shine
Su bauta masa kada su hada sa da wani abokin tarayya.

Haqqin bayi awajen Allah
Shine duk Wanda ya mutu baya shirka to Allah baxai saka shi wuta ba.

ALLAH YASA MUDACE

Photos from Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i's post 07/05/2023

Duk Wanda yayiwa Manzon Allah (s.a.w) salati guda 1 to shi kuma Allah madaukakin sarki xaiyi masa 10.
ALLAH KAQARAWA ANNABI DARAJA
DA IYALANSA
DA SAHABBANSA
DA WADANDA S**A BIYO TAFARKINSU HAR IXUWA RANAR TASHIN ALQIYAMA

07/05/2023

Thanks be to Allah in every situation,

Oh Allah help us to success !!

27/04/2023

Dukkan Wanda yaje wajen boka / malamin tsubbu sannan yagaskata abinda yafada, toya kafircewa abinda aka saukarwa manxon Allah (s.a.w) !!

ALLAH YAYI MANA KARIYA AMEEN

25/04/2023

Kowa buqatunsa na alkhairi Allah kabiya masa !!

Sharri
Tsautsai
Asara
Mugun ji
Mugun gani

Ya zaljalalu wal ikram
Ya hayyu ya qayyum
Ya Allah INA tawassali da sunayenka kyawawa Allah kakaremu daga garesu.

24/04/2023

Kada mu manta da azumi guda 6 da akeyi acikin wannan wata na SHAWWAL akwai falala aciki.

ALLAH YASA MU DACE

21/04/2023

Taqabbalallahu minna wa minkum.

Allah accept from us and from you .

17/04/2023

Duk Wanda ya mayar da sana'arsa Bara / Maula / Roqo Ubangiji ta'ala xaibude masa qofofin talauci !!!

ALLAH YAYI MANA KARIYA

16/04/2023

NA DAGA CIKIN ILLOLIN ZINA !!
1 Daukar cuta
2 Asarar dukiya
3 Tarin zunubi.
Dadin zina baya wuce minti 5/10 amma kuma ga tarin xunubi.

YA ALLAH DOMIN ALFARMAR WANNAN WATAN DAMUKE CIKI ALLAH KAKAREMU DAGA AIKATA ZINA,
WADANDA S**A MAYAR DA ZINA KWALLIYA AGARESU YA ALLAH MUNA TAWASSALI DA SUNAYENKA KYAWAWA KASHIRYADDASU.

09/04/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJUUN !!

Allah yayiwa 'yar'uwata rasuwa MADINAT TAHIR za'ayi jana'ixarta gobe da safe idan Allah yakaimu.

05/04/2023
04/04/2023

Rai tana son mai kyautata mata, Sannan kuma tana kin mai munana mata.
Dukkan Wanda kake kyautatawa wlh xai kaunaceka.

04/04/2023

musulmi guda 1Darajarsa tafi dakin ka'abah da muke kallo muyi sallah !!

ALLAH KA KARBI RAYUWARMU MUNA MUSULMAI

02/04/2023

IMANI ;- Yana qaruwa kuma yana raguwa,
Yana qaruwa ta hanyar yin aikin ibada,
Yana raguwa idan aikin sabo yayi yawa.

Photos from Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i's post 01/04/2023

Fadi sunan Allah guda 1,
Amma ka / kitabbata sunan daxaki / kafada ya inganta daga alqur'ani ko hadithi manzon tsira (s.a.w)

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Jigawa
Other Chefs in Jigawa (show all)
Arewa construction Arewa construction
Jigawa
Jigawa

My name Aminu Ali and I am 20 years old