Missing you Gracy

1k followers please 🥺🥺🥺

06/09/2024

With OfficialLarry07 – I just got recognised as one of their top fans!

04/08/2024

Masha Allah

04/08/2024

Don Allah wanne irin fata zakai wa wannan bawan Allah?
Wannan shine jami'in tsaron da ake zargin ya kashe mutane 7 a jiya yayin gudanar da zanga-zangar lumana a jihar kano unguwar kurna babban-layi!
Don Allah kuyi shering

04/08/2024

26/07/2024

Officiallarry07 with Missing you Gracy

@GarzaliEnoch 08/06/2024

God over everything

@GarzaliEnoch ...

Post from Garzali Enoch 01/06/2024

Post from Garzali Enoch Freestyle unlock 🔓🔓🔓

03/05/2024

Garzali Na Gracy Abelard Giza M***i Menk ゚

01/05/2024

25/04/2024

God over everything

Idan zamu iya yin tafiya cikin sararin subhana, nisan 8.3 billion light years, kwatankwacin kilomita 78,633,000,000,000,000,000,000,000, zamu isa wani iyaka da ake kira "Cosmic point of no return" wato iyaka ne wanda idan aka je wurin ba za a iya sake dawowa Duniya ba ko da kuwa tafiyan cikin saurin gudun haske ne(speed of light).

Hakan yana faruwa ne, saboda kaunu tana kara faɗaɗuwa ne cikin saurin da yafi saurin gudun tafiyar haske, kamar ka jefa kiyashi ne a cikin ruwa mai gudu, ka yi tsammanin kiyashin nan zai iya fito ya dawo wurin da ka ke, ai ina tunanin ruwan nan da yake tafiya da shi ba zai taɓa barinsa ya dawo ba har a bada, kwatankwacin haka ne idan muka tafi irin wannan nisan.

Sai dai kuma gaskiya ɗan Adam a yanzu bai da na'urar da zata kai sa irin wannan nisan.(observable universe)

25/04/2024

God over everything

Menene "Rai" a mahangan kimiyya, musamman a ilimin biology? Kashi na biyu (2)

Kaman yadda mukayi bayani a baya, indai "rai" shine yake sa halitta yayi motsi kuma yaci gaba da girma, saidai muce cell shine tushen "rai" sabida duk wani halitta yake motsi, yake girma, yake cigaba da haɓaka, toh wadannan aikatau sun samo asali ne daga cell.

Ga yadda al'amarin yake:::

(1) Cell da cell ne suke zama tsokan naman jikin halitta wanda ake kira "tissue"

(2) tsoka da tsoka su suke zama sassan jikin halitta (kaman zuciya, hanta, koda, fata) wanda ake kira "organs"

(3) sassan jiki da sassan jiki su s**a haɗe waje guda s**a samarda rayayyen halitta wato "living organism"

Cell shine ɗigon halitta mafi kankanta, kaman yadda muka ambata cell da cell ne s**a hade s**a samarda halitta kaman yadda ake daura block akan block lokacin gini daga karshe su zama ɗaki, sai mu ɗauki kowanne block kwatantacin cell mai rai ne guda ɗaya, ɗaukacin cells ɗin kuma sune kaman gini ko ɗaki, ɗakin kuma shine kaman halitta rayayye (living organism)

a cikin tsakiyan cell akwai sinadarin DNA, duk wani umarnin da cell yake samu wajan gina jikin halitta ya tattaru ne cikin DNA, Yadda injiniya zai bada umarnin yadda gini zai kasance, haka DNA yake bawa cell umarnin yadda zai gina jikin halitta.

Duk abincin da halitta yake ci, cell ne yake suƙe abincin, atakaice dai duk wani rayayyen halitta da kake gani Toh matattaran cell ne, duk wani mataccen halitta kuma matattacen cell ne, idan kasa sauƙan naman akuya abakinka toh mattattun cell ne na akuyan kake ci.

Menene mafarin cell?

Yadda halitta yake haihuwa haka cell yake rabuwa daga ɗaya ya zama biyu wannan aikatau ne na yau da kullum da yake faruwa a jikin halitta, biyun su rabu su zama huɗu, huɗun su zama takwas, takwas su zama goma sha shida, balagaggen mutum yanada cell akalla guda tiriliyan 37, kullum soffin cell ɗin suna mutuwa, sabbin suna sake haihuwa suna sake haɓaka, lokacinda wannan aikatau (mutuwa da rayuwan cell) ya saya cak, hakan yana tufin halitta bashida rai kenan!

a lokacin jima'i, namiji yana fitar da ruwan maniyyi, lafiyayyen ɗigon maniyyi yana ɗauke da ɗigon rayayyun cells akalla guda miliyan 40 wanda ba'a iya ganin motsinsu saida na'uran microscope, waɗannan kwayoyin cells ɗin yawo sukeyi cikin farjin mace suna neman ƙwan (egg) da mace take saƙewa bayan jinin al'ada, kafin waɗannan cell ɗin (spermatozoa) su kaiga samo wannan ƙwan mafi yawancinsu suna macewa a hanƴa, sau tari guda ɗaya ne yake huda wannan ƙwan, sai ƙwan ya rufe, wannan matakin ake kira 'fertilization'

A takaice dai bayan ƙwan ya rufe an samu kwayoyin halitta guda biyu kenan amma a haɗe waje guda wanda ake kira "zygote"

Zygote yana kunshe da
(1) kwayan halittan najimi (spermatozoon)
(2) kwan ƴa mace wanda ake kira 'egg cell ko kuma 'o**m' ( ƙwan ƴa macen shima rai ne da shi)

Wato 'zygote' shine rayuka guda biyun da s**a haɗe s**a zama rai guda ɗaya wanda s**a samo asali daga jikin ɗa najimi da ƴa mace.

hakazalika Shin kunsan zyogote yana kunshe da sinadarin halittan Uba (paternal DNA) da kuma sinadarin halittan uwa (maternal DNA)?

Daga karshe dai an samu

(1) Rayukan namiji da mace sun haɗe waje guda sun zama rai guda ɗaya "Zygote"

(2) Sinadarin namiji da mace sun haɗe waje guda sun zama sinadari guda ɗaya "23 pairs of chromosome"
Rabin sinadarin gadon ya fito ne daga bangaren uba, rabi kuma daga uwa.

haka "zygote" zai cigaba da rabuwa, ɗaya ya zama biyu, biyun su zama huɗu, huɗu su zama takwas, haka zai cigaba da rabuwa har ya kaiga wani mataki da ake kira 'blastocyst', wato cells ɗin a dunkule suke kaman kwallo amma suna cigaba da rabuwa ko kuma muce haihuwa, daga karshe shi dunƙulallen 'blastocyst' zaiyi hijira ya koma zuwa mahaifan mace (uterus), zai cigaba da girma cikin mahaifan macen har ya kai ga matakin "embyo" wato ɗan tayi.

A haka cell ɗin zasu cigaba da rabuwa, jariri yana girma siffansa yana kara bayyana a hankali, har ya fara fitar da sassan jiki, har daga karshe ya kai matakin da uwa zata haifeshi.

Me muka fahimta? Ashe babu wani mataki (stage) da za'ace halitta bashida da rai daga ranan jima'i har zuwa ranan da za'a haife shi

Abin lura shine:

(1) Cell shine tushen rai.
(2) cell ɗin uba da na uwa su suke haɗewa su samarda "cell guda ɗaya" mai ɗauke da sinadarin gado 'zygote'
(3) wannan cell ɗin (zygote) zaici gaba da rabuwa har halitta ya girma ya zama ɗan tayi (embryo)
(4) Dan tayin zai cigaba da haɓaka har ya fitar da sauran sassan jiki da kashushuwa
(5) Daga karshe dai a haifi jariri.
(6) wato Jariri mai ɗauke da cell ɗin uba da na uwa
(7) jariri mai ɗauke da sinadarin gadon uba dana uwa (paternal and maternal DNA)
(8) A haka jaririn zai cigaba da girma, tsoffin cells ɗin suna mutuwa, sabbi suna sake haɓaka.
(9) Haka abin zai cigaba da faruwa har cell ɗin su mace gabaki ɗaya,
(10) Ashe zamu iya buga kirji muce 'rai' gadonsa ake daga jikin mahaifi da mahaifiya, wanda suma s**a gada daga jikin iyayensu !!

karin bayani na nan tafe a rubutu na gaba, zamu kawo muku tarihin cell, sannan kuma ina farkon cell ya samo nashi 'rai' ɗin....

20/04/2024

repost via from YAU DA MISALIN KARFE 8:00PM.Na Dare.

BAYAN TA MUTU
A ZINARIYA HAUSA TV

Cikin Yardar Allah

produced by
Faruk Chedi

Directed by
Sunusi DANYARO
Ahmad A. Dorayi
Abba A. Dorayi

Photos from Hadin Aure amusulinci's post 20/04/2024
20/04/2024

A Pudding in Paris 🥐

Photos from Missing you Gracy's post 20/04/2024
The Team 20/04/2024
On The Field 20/04/2024
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Category

Website

Address

U/nassarawa
Katsina

Other Dancers in Katsina (show all)
Simosky Simosky
Katsina
Katsina, 1234

God first 👽👻 Dance talent lñçrëdîblé $îmò$ky Let's av fun. Here

Umar Umar
Unguwar Liman
Katsina, MALASHI

Fazzygeearewa Fazzygeearewa
Mission Road
Katsina

Çãll mê môrãh Çãll mê môrãh
Kasuwar Mata
Katsina, FIDDAUSIANME

Abba zaki funtua Abba zaki funtua
Funtua
Katsina, ABBA

pluto_mai_naira pluto_mai_naira
Katsina

Eh manaah

LellFresh dee raps LellFresh dee raps
Adamuhabila108 @gmail. Com
Katsina