Danbade Islamic and traditional medicine clinic

We treat all kind of ailment all type of sickness with traditional and prophetic medicine

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 24/04/2024

ZUCIYA DA YADDA TAKE AIKI DAGA DAN BADE ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH MANDO KADUNA
assalamu alaikum warahmatullah, insha Allah yau zamuyi takaitaccen bayani akan zuciya da yadda zuciya take gudanar da aiyukanta.

zuciya wata gabace mihimmya ajikin Dan Adam, Wanda annabi Muhammad SAW yace idan tayi kyu gangan jiki yayikyu, idan Kuma tabaci to dukkan gangan jiki yabaci.

zuciya ita Allah ya daurawa nawin isarda duk Wani Abunda gangan jikin Dan Adam yake bukatuwa a gareshi,
dukkan Wani abun halitta baya rayuwa sai da abinci da ruwa da Kuma iska wato NUMPASHI. dukkan wayannan Abu buwan basu zama masu ampani, ko isa inda ake bukatarsu sai da taimakon zuciya. saboda dazara hanta ta samar da jini zuciya take turawa domin isar dashi inda ake bukatarshi.

Allah SWA ya halicci zuciya da wasu dakunan benaye guda hudu, biyu Asama Wanda ake kiransu da (rigt atrium and left atrium) da TURANCI larabawa suna kiransu (اذيني اليسار اذيني اليمان) sai Kuma benaye guda biyu nakasa turawa suna kiransu (left and right ventricle) larabawa suna kiransu da (البطين اليمان والبطين اليسار)
idan hanta yasamar da jini, Yana fara turashi ne yashiga benen zuciya na sama na bangaren hagu. wato left atrium Wanda larabawa suke kira da (اذيني اليسا ر) daganan sai yasauko dakin benen zuciya nakasa ta bangaren hagu, wacce turawa s**a kira da (left ventricle) larabawa suna kiranta da (البطين اليسا ر) daganan sai yakutsa tacikin wata igiyar jini Wanda turawa suke kira da suna (pulmonary artery) Wanda larabawa suke kira da(الشر يا ن الر ءوي) shi zai mikawa huhu JININ domin ya cire mata iska marar amapani, yaku samata iska Mai ampani wato oxygen, bayan sinadarin jini ya gama haduwa da iska Mai ampani wato oxygen, sai Yak**a sakkowa zuwa farfajiyar benen sama tadama, wato (right atrium). bayan yacika, sai ya sakko benen kasa na dama wato (right ventricle)

daganan Kuma zasu kutsa ta cikin wata jijiya da ake kira Aorta da TURANCI, larabawa suna kiranta da(الشر يا ن تورطي) sai wata halitta da Allah ya halitta dan kirgawa dakuma turawa ko wace gaba gwargwadon abunda take bukata. (cardiogram) wato (مخطط لحر كة القلب ) ita zata kirga dakuma mikawa kowane cell da yake jikin Dan Adam gwargwadon abunda yake bukata.

Kuma hakan yakan faru sau (60) zuwa (80) acikin dukkan minti daya(1)

danhaka idan takamu da Wani ciwo, to dukkan gangan jikin yasamu matsala

atakaicen takaitawa wannan itace zuciya da Kuma yadda take gudanan da aiyukanta.

idan Allah yabamu dama, zamuyi bayanin abubuwan da suke kawawa zuciya matsala har ta kamu da ciwon, dakuma yadda za'ayi maganin ciwon.

DR JB HARUNA DAN BADE ,(Dr Dan bade) kira ko Whatsapp
08030786122, 07066584885

ADDRESS N08 NECO ROAD BY NECO JUNCTION MANDO KADUNA

15/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Aliyu, Mahmoud Idris Shanono, Rabiu Nakande Isiaku, Mudhab Dwk

14/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Baseeru Auwal, Umar MB Muhd, Fatima Nura

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 14/04/2024

MATSALOLIN DA KE IYA SA KODARKA TASAMU MATSALAR CIWON KODA
1 rashin shanruwa musammam a irin wannan yanayin na zafi, k**ar yadda duk abunda kashanya yakan bushe cikin Dan kankanin lokaci haka ruwan jikinka. Kuma Koda filter ce acikin jikin Dan Adam wacce rashin Shan isasshen ruwa kesa ta samu datti su tosheta har yakai ga kumburin kodar.

2 ciwon sanyi wato (toilet infection)
sanyin mara Wani Abu ne Wanda azamanin yanzu yazama ruwan dare. wasu kuma ganin sanyin mara sukeyi amtsayin karamin ciwo, Amma kashi 99 acin 100 na masu fama da ciwon Koda asalinta daga ciwon sanyin mara yafara har yakai ga kodar.

saboda suna hade da mafitsara, duk dattin da Koda ta tace mafitsarar zata turoshi. yayinda bututun ya toshe zata samu matsalar aikawa da gurba taccen ruwanda ta tace zuwa cinkin bladder wato mafitsara.

zata fara Yin aiki da karfi wanda aiki da karfin zaisa ta kumbura yau da gobe.

Koda na kamuwa da ciwo har yakai ga takasa gudanar da aikinta, Wanda Hakan shikesa mutum yafara kumburi sak**akon takasa tace gubataccen ruwan da yake cikin jikin Dan Adam.

sai kaga mutum ya fara kumburi.
daga karshe kaji ance za ayi mashi wankin koda wato (dialysis) Dan afitat da ruwan da takasa fitarwa

haka Kuma yawancin masu fama da matsalar rashin haifuwa wato (secondary infertility) infertility Shima asalinshi saniyin mara ne.

MUNA KIRA GA DUK WANDA ALLAH YA JARABTA DA
CIWON KODA
KO CIWON ZUCIYA
KO CIWON HANTA

DUK YADDA YAKAI GA KUMBURI KAR YA KARAYA.

KATUNTUBEMU TA
08030786122, 07066584885

KO ASAMEMU A NO53 ASHESHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

IDAN KUMA AKWAI WANDA YAKARBA BAI SAMU BIYAN BUKATA BA DAN ALLAH KARKA BOYE

DR JB HARUNA DAN BADE

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 14/04/2024

ABUBUWAN DA KE HAIFARDA SINUSITIS, RHINITIS, DAKUMA ALLEGY
akwai jiyoyinda ake kiransu (olfactory nerve) da TURANCI ko (العصب العضو الشم) da LARABCI

wayan Nan jijyoyi ampanin su shine debo yanayin kamshi, ko wari da shigarwa kwakwalwa KAMSHIN ko warin. ita Kuma kwakwalwa ita zata ware wane irin kamshine ko wane irin wari. Kuma daga ina warin ko kamshin yake tasowa.

kenan wannan jijyoyi rashin lafiyarsu shike haifar da matsalar rashin Jin kanshi ko wari.

matsalar wayannan jijiyoyi shi ake kira da (anosmia, hyposmia.

wannan cuta sanyi ke kawota. Kuma idan tadau lokaci ajikin Dan Adam ita take kawo matsalar toshewar hanci kaga mutum Yana lumpashi ta baki harsai anyi tiyata anbude kofar taciki

IN SHA ALLAH MUNA DA MAGANIN DA ZAMU BAKA HANCINKA YA BUDE BA TARE DA ANYI MAKA AIKIBA

ga Wanda Allah ya JARABTA da
sinusitis
rhinitis
ko allergy

kadan daga alamomi
akwai mura maitsanani marar Jin magani
2 yawan ciwon Kai
3 toshewar hanci (hanyar lumpashi)

kana iya tuntubarmu Dan samun mafita in Sha Allah

Dr JB HARUNA DAN BADE
08030786122, 07966584885

Ko ASAMEMU A NO53 ASHESHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

wayan Nan jijyoyi tushensu Yana jikin bargon kwakwalwa, karshen su Yana karshen mahadar hanci na dama da na hagu.

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 05/03/2024

DAYA DAGA CIKIN KARIYA DA ALLAH YAKEBA DAN ADAM TUN KAFIN YA HALICCESHI
KUMA YANA DAYA DAGA CIKIN MATSALAR DA IDAN AKA RASATA ZA'A IYA SAMUN MATSALAR RASHIN HAIFUWA

DAGA CIBIYAR BINCIKE DA HARHADA MAGUNGUNA TA DR JB HARUNA DAN BADE KIRA KO WHATSAPP 08030786122, 07066584885

Allah (SWA) ya halicci da NAMIJI da al'aura guda daya Wanda ta ita yake fitsari, ta ita mazi yake fita, ta wannan al'aurar Kuma Mani yake fita.

Amma acikin hikimar allah, dukkansu basa haduwa da juna, domin kowanne da matsayinahi.

sai Allah ya halicci gammon mafitsara da yazama maraba agaresu, wacce turawa suke qiranta da (prostate) larabawa suna kiranta (البروستا تا )
wannan gammon mafitsara tanan ne fitsari yake biyowa ya tavi al'aura, tanan mazi yake biyowa ya tavi al'aura, sanan shine hanyar da Mani yake biyowa ya tavi al'aura Kuma Kuma dukkansu basa haduwa, Kuma bazaiyiwu su fito lokaci dayaba. domin ko wanne da matsayinahi acikin hikimar allah.

shi fitsari qazantane da dattin sinadaranda s**a gama ampani ajikin Dan Adam, Kuma fitsari gubabane, saboda ko karfe ka ajiye a inda ake fitsari yau da gobe zai rube cikin Dan kankanin lokaci.

Dan haka ALLAH acikin hikimar shi sai ya iyo wata halitta dake dauke da maganin da yake kashe duk wata cuta da guba da yake kunshe acikin fitsari, wannan sinadarin shine mazi. Dan haka yayinda kafara kamuwa da sha'awa abunda zai fara fitowa ajikinka shine mazi, aikinshi shine Bada kariya ga Mani tun kafin yafito yakashe dukkan wata kwayar cuta da tabiyo fitsari da dukkan Wani Abu da zai iya cutar da wannan maninda Allah SWA yake halittar Dan Adam dashi. yakuma rufe dukkan wata kofa da cuta zata iya biyowa. wannan kadai ya ishi Dan Adam ya godewa Allah domin yabashi kariya tun kafin ya halicceshi ya zama mutum.

idan cuta tak**a wannan daki wato gammon mafitsara sai ta lalata murfin kofarda take rufe kofofin, a sak**akon haka sai kaji ance mutum Yana da mataccen Mani, saboda abunda yake bewa Mani kariyar cuta ta kasheshi. sai kaga Manin mutum yazama ruwa ruwa, ko ya kwantar da iyali bazai iya yin abunda ya k**ataba amtsayin shi na da NAMIJI.

atakaicen takaitawa wanan matsalar ita take kawo matsalolin
1 rashin haifuwa
2 rashin karfin gaba
3 karancin Mani sak**akon tauyeawar wata jijiya
4 saurin inzali, da kafara jima'i sai kakawo ko bakaso hakanba saboda wannan gabar ita take control din sauri ko rashin saurin inzali
5 fitan ruwa agaban mutum
6 fitsari yake fita kadankadan
7 yawan fita fitsari dadare
8 jinzafi yayin fitsari

da sauran matsalolin da bazamu iya lissafosu yanzuba

DAN NEMAN KARIN BAYANI KO MAGANI KU TUNTUBI DR JB HARUNA DAN BADE AKAN LAMBAR WAYA 08039786122, 07066584885

KO ASAMEMU A NO53 ASHESHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 05/03/2024
05/03/2024

ALLAH BAI TABA SAUKAR DA CUTABA, FACE SAI YA SAUKAR DA MAGANIN CUTAR

WAN YASAN MAGANIN YASANI, WANDA KIMA BAISANSHIBA SHINE BAI SANSHIBA.

DONHAKA DUK CIWON DA KAKE FAMA DASHI
DUK YADDA KAYI TA WAHALA DASHI

KA TUNTUBEMU AKAN 08030786122 KO KAZO OFFISHINMU DAKE MANDO KADUNA

INSHA ALLAHU ZA ASAMU MAFITA DA YARDAN ALLAH

DR JB HARUNA (DR DANBADE) NO8 NECO ROAD BY NECO JUNCTION MANDO KADUNA

22/01/2024

DUK WANDA YASAI MAGANI AWAJENMU BAISAMU BIYAN BUKATA BA YA SANAR FAMU
Yin Hakan ba cin puska bane.
gyara kayanka baya zama sauke muraba.

ba Wani maganin da za'ace Dari bisa Dari kowa yayi ampani dashi zai warke. dole asamu daidaiku Wanda zasu samu complain.

Muna Bada sahihan magunguna
k**a daga
1 ciwon sanyi
2 ciwon qoda
3 ciwon hanta
4 ciwon sankarar mama breast cancer
5 gyaran mama
6 sanyin kashi
7 matsalar Ido
8 ciwon zuciya
9 ciwon istimna'i

da sauransu

DR JB HARUNA DAN BADE
08030786122, 07066584885

address

14/01/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nuraddeen Umar Mht, Adama Zirah Saleh, Lawan Nura Turaki

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 17/12/2023

BAYAN MUNGAMA TAKAITACCEN BAYANI AKAN ZUCIYA DA YADDA TAKE AIKI
yanzu zamuyi takaitaccen bayani akan abubuwa da suke kawo matsalar ciwo da yashafi zuciya

k**ar yadda bayani ya gabata, zuciya ita take isarda duk wani abunda jiki yake bukata na nau ukan abincin zuwa ga ko wane sashe na jikin Dan Adam bayan hanta ya mayar dashi jini. Kuma ya garwaya da iska Mai ampani wato oxygen.

zuciya shine pumping machine dinda yake pumping dinshi zuwa ga ko wane sashe na cikin jikin Dan Adam, Dan haka zuciya kan samu matsalar sak**akon abubuwa k**ar haka

1 kitse marar ampani, ko Kuma cholesterol da TURANCI. Yana toshe hanyiyin jini, a Saka makon haka zuciya zatake ampani da karfi wajan tura jini zuwaga sassan jikin Dan Adam har yakaiga tayi rauni.
taxama ba karfi. sanin kowane cewa ita zuciya tana aikine k**ar roba.ta budu tarufu, haka Suma jijiyoyinda ake tura JININ ta cikinsu. suna buduwa yayinda zuciyar ta tura jini sukuma rufu domin Maida jininda da ya gurbata zuwa ga zuciyar. Amma idan kitse yayi yawa acinkisu sai ya hanasu budu, hakan zaisa zuciyar tayi ampani da karfi wajan tura jini sak**akon hanyar ta tsuke.
2 kusani zuciya k**ar pampo yake, yayinda jini yayi kauri zuciya kansamu matsala wajan turashi.
sak**akon haka zaisa zuciya takasa isar da adadin jinin da sassan jiki suke bukata.
kwakwalwar Kuma zataci gaba da bawa zuciya doka, akan tayi iya kokarinta saboda jini Bai wadatu acikin sassan jikiba.
sai ta fara puskantar matsalar NUMPASHI, ciwon kirji. yawan gajiya. da kayi Abu kadan numpashin ka ya taso sama.jiri da sauran matsaloli, har yakai ga zuciya ta fara buduwa.
har yakai ga mutum ga abunda ake kira (CCF congested Cardiac arrest) more blood coming in low blood going out. sak**akon zuciyar Bata da karfin bugawa yadda zata fitadar da dukkan jininda yashigo cikinta dan tayi laushi. sai kaji ance mutum ya Fadi lokaci daya. Allah ya tsare
a takaicen takaitawa kenan
MAGANIN DA ZAKAYI AMPANI DASHI. asamu manyan albasa guda uku, adafa da ruwa Lita biyar akesha cikin karamin copy sau uku arana in Sha Allah duk Wani kitse marar ampani zai narke yazama kitse Mai ampani.
KUNA IYA TUNTUBAR DR JB HARUNA DAN BADE DAN NEMAN KARIN BAYANI TA 08030786122, 07066584885
KO ADDRESS N08 NECO ROAD BY NECO JUNCTION MANDO KADUNA
BRANCH OFFICE NO53 ASHESHU STREET (LAYIN KANSILA) MANDO KADUNA

16/12/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashir Ladan Dodoru, Ayuba Iliyasu Idris, Yusuf Abbakar

30/11/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dauda Muhammed, Alhazai Haruna, Auwal Isyaku

24/10/2023

SAHIHIN MAGANIN MATSI CIKIN KWANA UKU KUMA MAGANIN INFECTION
1 Garin lalle Wanda aka shanya a inuwa
2 Garin zogale Wanda aka shanya a inuwa
3 Garin bagaruwa
4 garin qaro
5 ruwan kankana
6 ruwan khal kadan
7 Zuma kadan
8 man shanu kadan
9 man kadanya kadan
ahadasu gabadaya akwaba ake inserting bayan minti talatin awanke da ruwan dumi tsawon kwana uku, komai TSANANIN budewarki kar ki wuce sati daya.

DR JB HARUNA DAN BADE
08030786122, 07066584885

Address N08 NECO ROAD BY NECO JUNCTION MANDO KADUNA

22/10/2023

TSIMIN KARFIN MAZA DA SAURIN INZALI
1 saiwar kaidajini
2 farin gagai
3 Bakin gagai
4 saiwar cinidazugu (bini dazugu)
5 saiwar janyaro
6 sabuwar dangallo
7 saiwar gaude
8 kayan kamshi
9 mazarkwaila
10 kulanjal
ahadasu gabadaya azuba aruwa ayi kwana uku ana juyashi sai atace akeshan cikin karamin copy sau biyu ko sau uku arana karanci sati daya zuwa sati biyu ya isa, in Sha Allah za adace

Dr JB Haruna 08030786122

14/10/2023

DUK WACCE ALLAH YA JARABTA DA MATSALAR NONO KO WANE IRIN MATSALA
1 dajin mama breast cancer
2 Gafin nono ga Mai shayarwa yaro yayi ta ramewa wanima saidai ashayar dashi da Madara ko wata ta shayar da jaririn. akwai magani
3 ko Mai shayarwa tana ramewa
4 ko wacce nonon yazube tanaso sugayru

Muna Bada maganin guarantee, idan Kuma akwai wacce takarba batawarkeba tayi magana

Kuna iya TUNTUBARMU Dan tambaya ko Neman Karin bayani
DR JB HARUNA DAN BADE (DR DAN BADE) kira ko Whatsapp
08030786122, 07066584885

Address N08 neco road by neco junction Mando kaduna

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 07/10/2023

AMSAR TAMBAYAR ADO ABDULLAHI AKAN MATSALOLIN DA KE KAWO CIWON HANTA
1 Abu na farko da yafi sa akamu da ciwon hanta shine jima'i da Mai dauke da ciwon hanta mace ko namiji, kowa na iya ba kowa acikin mutum biyu.
2 amapani da allurar da akayiwa maidauke da ciwon hanta zuwa ga mutuminda baya dauke dashi, Shima zaisa kadauka
3 yawan cin abubuwan karajini ba tare da Yi Wani atisayi ba, jini zai iya yiwa hantan yawa takasa samun NUMPASHI Shima zai iyasa kasamu matsalar hanta, domin hanta tana bukatan NUMPASHI.
4 yawan kitse, idan kitse ya lullube hanta takasa samun NUMPASHI hakan na iyasa ka kamu da matsalar hanta
5 masu Saida kayan marmari, gwanada, lemo, abarba da sauransu. idan suna dauke da ciwon Kuma s**a jagwal gwala abunci ko abunsha mutum zai iya daukar ciwon hanta idan yaci wannan abun

saidai Wani zai iya kamuwa da ciwon hanta har ya warke ba tare da ya saniba, sak**akon Allah ya yiwa jiki kariya daga dukkan cuta saidai in abun yafi karfi kariya kafin yaci gaba da habaka har yazama chronic, alokacinda yazama chronic baka da Wani abunyi face ka Nemo gunmawa daga waje, WATO Neman maganin ciwon.

ciwon hanta yakan dauki lokaci AJIKIN Dan Adam ba tare da yaji Wani alamar ciwo ba. sai bayan wata shida zuwa sama Mafi yawanci. ALOKACIN ne zaka fara Jin yawan gajiya, nawin jiki.zazzabi marar tsanani, Jin amai da sauran su.

zamuyi magana akan rabe raben ciwon hanta nangaba in Sha Allah
DON NEMAN KARIN BAYANI TAMBAYA KO BUKATAR MAGANIN KUNA IYA TUNTUBAR
DR JB HARUNA DAN BADE (DR DAN BADE) KIRA KO WHATSAPP
08030786122, 07066584885

KO AZO NO8 NECO ROAD BY NECO JUNCTION MANDO

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 03/10/2023

SALPINGITIS KO CIWON BUTUTAYEN KWAYAYEN HAIFUWA, WADA AKE KIRA (التهاب أنبوبة) DA LARABCI
wayan Nan BUTUTAYEN wayansu halittune guda biyu da suke makale AJIKIN mahaifa suna kamuwa da Wani mugun cita da ka iya Hana mace samun juna biyu,

wannan ciwo Wani irin infection ne namusamman.
Wanda ke da magani na musamman, yayinda SALPINGITIS tak**a wayannan halittu, ta hakane mace ke kamuwa da matsalolin rikicewar sinadrin hormones,
kumburin bututun KWAYAYEN HAIFUWA
toshewar hanyar zirgazirgan KWAYAYEN HAIFUWA fallopian blockage
dajin hanyar zirgazirgan KWAYAYEN HAIFUWA fallopian cancer
dakuma matsalar rashin daukar ciki WATO primary infertility
ga masu fama da irin wannan matsalar sanyi suna iya TUNTUBARMU kira ko Whatsapp 08030786122, 07066584885
Address N08 neco road by neco junction Mando kaduna

03/10/2023

SAHIHIN MAGANIN TYPHOID DA MALARIA
Asamu
1 Garin rawaya cokali 5
2 Garin rumpu cokali 2
3 Garin Sanya cokali 2
4 darbejiya cokali 2
5 tazargade cokali 1
6 sana maki, ko plasko colai 1

asa ruwa Lita 6 adafa ake Shan cikin karamin copy sau uku arana

Dr JB Haruna dan bade (Dr Dan bade) kira ko Whatsapp
08030786122, 07066584885

Address N08 neco road by neco junction Mando kaduna

06/09/2023

SAHIHIN MAGANIN APPENDIX NA YANKAN SHAKKU
appendix baya bukatan sai kayi Wani tiyata, duk yadda yakai ga TSANANIN in Sha Allah zaka rabu dashi ba sai anyi tiyataba.

DR JB HARUNA DAN BADE (DR DAN BADE) 08030786122, 07066584885

address N08 neco road by neco junction Mando kaduna

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 03/09/2023

AMPANIN TAFARNUWA AJIKIN DAN ADAM
tafarnuwa tana daya daga cikin manyan sinadarai da ake ampani dasu pannin kiwon lafiya ta bangare daban daban

1 tafarnuwa tana kare jiki daga kamuwa da ciwuka daban daban

2 idan aka hada man tafarnuwa da man habbatussauda ana digawa ahanci Yana gaganin toshewar hanci (cynositis)

3 Yana rage cholesterol Jini yasamu damar circulating cikin saiqi

4 Yana hazuciya kamuwa da ciwuka

5 Yana Kara insulin AJIKIN DAN ADAM Dan haka Yana da kyu masu ciwon suga suke ampani dashi

AGUJI YAWAITA CIN TAFARNUWA DOMIN YAWAITA CIN TAFARNUWA YANA DA ILLA, ZAI IYA KAWO MATSALAR ULCER MAISA ZAFIN KIRJI. MASU FAMA DA ZAFIN KIRJI KARSUCITA KWATAKWATA.

YANA DA KYU ATAFASA TAFARNUWA ASHA RUWANTA KAMAR SHAYI.

ÀLLAH YASA MUDACE.

KADAN kenan daga cikin AMPANIN TAFARNUWA AJIKIN DAN ADAM

DR JB Haruna dan bade (Dr Dan bade) 08030786122
07066584885

Address N08 neco road by neco junction Mando kaduna

26/08/2023

MATSALAR SARKEWAR NUMPASHI
KO SANYIN HUHU, KO MATSALAR DA TA SHAFI ZUCIYA

Asamu kumil
kananfari Dan kadan

ayi garinshi akeshan cikin tea spoon a shayi ba Madara sau biyu arana
in Sha Allah za adace

Dr JB Haruna dan bade (Dr Dan bade) Dan Karin bayani
08030786122, 07066594885

address N08 neco road by neco junction Mando kaduna

23/08/2023

Masu tambayan maganin ciwon sanyi susamu saiwar tapasa, sudafa da jarkanwa in Sha Allah za adace

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 22/08/2023

KADAN DAGA AMPANIN ALBASA AJIKIN DAN ADAM

ALBASA Yana daya daga cikin Abu buwa da muke ampani dasu yau da killum, sai dai mafiya yawan mutane basusan ampanin Saba ta bangaren kiwon lafiya.

Dan Adam Yana dauke da kalan kitse guda biyu acikin jikinshi, kitse
marar ampani WATO low-density cholesterol (LDL) Wanda idan yayi yawa AJIKIN Dan Adam Yana iya haifar da
hawan jini
ciwon zuciya
matsalar hanta

SABODA idan yayi yawa AJIKIN Dan Adam yakan toshe cikin jijiya. Hakan zaisa zuciyar take bugawa da karfi kafin tasamu damar tura jini zuwa cikin jinkin Dan Adam. yau dagobe Bai bar komaiba. har yakai ga lokacinda zatayi rauni. raunin nata shikesa asamu Wani matsala da turawa s**a kira congested cardiac failure (CCL) saboda zuciyar Bata da karfinda zata fitarda dukkan jininda yashiga cikinta. sai asamu abunda ake kira cardial arres. that's collapsing of the heart.

ALBASA Yana narka wannan kitse marar ampani WATO low-density cholesterol yamaidshi yazama high-density cholesterol (HDL) WATO kitse Mai ampani AJIKIN Dan Adam.

danhaka duk Wanda Àllah ya jarrabeshi da matsalar zuciya,
ko hawan jini
ko kitsen hanta
ko na qoda

yasamu ALBASA manya guda uku,
ruwa Lita hudu yatapasa yake Sha cikin karamin copy sau uku arana in Sha Allah zai samu sauqi. zaka iya yanka lemon tsami ka jefa aciki duk da bawonshi.
masu son su rage kiba zasu iya ampani dashi zasu sabe cikin lokaci.

Àllah yasa mudace. Dr JB Haruna dan bade (Dr Dan bade)
Dan Karin bayani kira ko Whatsapp
08030786122, 07066584885

address N08 neco road by neco junction Mando kaduna
kira ko Whatsapp

Photos from Danbade Islamic and traditional medicine clinic's post 21/08/2023

AMPANIN STONE BREAKER KO MACE DA GOYO DA HAUSA
STONE BREAKER WANDA AKE KIRA MACE DA GOYO DA HAUSA. TURAWA SUN KIRASHI DA STONE BREAKER NE SABODA TSANANIN TASIRINSA AKAN MATSALAR KODA WATO (KIDNEY STONES)

mace da goyo ko stone breaker Yana da ampani sosai a bangaren kiwon lafiya. waje kare manyan gabobin jikin Dan Adam daga kamuwa da miyagun ciwuka. dakuma magance ciwon bayan ankamu dashi.

stone breaker Yana magance duk matsalar da tashafi Koda, Koda Kuma tsakuwace aciki Wanda ake kira da kidney stones. Ana iya samunshi shikadai ajajjaga atace akeshan cikin karamin copy sau uku arana.

Yana magance matsalar da tashafi ciwon hanta, da Kuma ciwon zuciya idan aka hadata da ganyen cini da zugu, daddoya, dakuma ganyen yalo. idan da hali ahadasu ma daidaita, idan ba hali duk yadda yanayi yabaka dama ka hada in Sha Allah za adace.
Muna da hadadde ga Mai bukata

Àllah muke roko yabamu nasara.
Dr JB Haruna dan bade (Dr Dan bade)

kira ko Whatsapp 08030786122, 07066584885

Address N08 neco road by neco junction Mando kaduna

10/08/2023

Daya daga cikin ciwuka guda uku masu sa yawan putsari kuma idan aka Yi wa mutum test Sai ace bashi da ciwon suga shine systitis and urethritis. Ko التهاب الا حليل ومثانة البولية da laraci

Wayannan kwayoyin cuta s**an K**a kashin samam Mara عا نة الجبل
Jakar putsari مثل نة البوليه
Bututun fitar putsari تحليل

Mata sunfi kamuwa da wayannan kwayoyin cuta, saidai akan samu daidaikun maza suna kamuwa dashi saka makon dadewar ciwon sanyin Mara ajikin mutum.

Ciwon yakan haifar da
Raunin mafitsara
Kumburin mafitsara
Kurjen mafitsara
Dakuma toshewar mafitsara
Saka makon haka mafitsara Sai ta kasa control din fitsari har yakai ga wasu suna samun yoyon fitsari, yawan zuwa fitsari dare da rana. ko kaga fitsari Yana nema yakwace maka kafin ka cire wando.

Atakaicen takaitawa kenan

Dr JB Haruna Dan bade ( Dr Danbade)
Kira ko Whatsapp 08030786122, 07066584885

Address no8 neco road by neco junction Mando kaduna

28/06/2023

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال

Want your practice to be the top-listed Clinic in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Category

Telephone

Website

Address

No8 NECO Road MANDO
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 20:20
Tuesday 09:00 - 20:20
Wednesday 09:00 - 20:20
Thursday 09:00 - 20:20
Friday 09:00 - 20:20
Saturday 09:00 - 20:20
Sunday 09:00 - 20:20
Other Medical & Health in Kaduna (show all)
Reuben Amos Reuben Amos
Ikara
Kaduna

save ideas to increase your skill

Uwais Pharmaceutical Uwais Pharmaceutical
Kaduna

Pharmacy

Dammy Health clinic Dammy Health clinic
Lagos, Kaduna Brand
Kaduna

All about health insurance

Alto's Family Medicine Store Alto's Family Medicine Store
Kaduna

We walk through life much easier with a smile on our face 🙃

Zaytun Diagnostics & consultancy Zaytun Diagnostics & consultancy
Kaduna
Kaduna, 23401

Business partners/distributors of Afroganiks fertility supplements in Nigeria

Arqam_hijamah_clinic Arqam_hijamah_clinic
Kaduna, Shema Complex
Kaduna, 52000

Man jamil Man jamil
Zaria G Begu
Kaduna

Post information in this page and then news stories

Priceless Faforlife Nig. Priceless Faforlife Nig.
No 7A Tanko Tete Crescent Gwari Avenue Barnawa Kaduna
Kaduna

"FAFOR LIFE is an Indian, China & Nigerian based wellness company

Ash-shifaa Islamic Medicine & Hijama Cupping Center Ash-shifaa Islamic Medicine & Hijama Cupping Center
Kaduna

Medicine and healing according to principles of Prophetic tradition

Cookies_herb Cookies_herb
Kaduna

All available products Boric acid for all kinds of infection Flat tummy powder Dripping pops for extreme wetness Pink lips balm /kit Man power herbs Weight gain herbs Breast enla...

IVF clinic/ cure infection IVF clinic/ cure infection
Barnawa Kaduna
Kaduna, 800001

Is all about treating all kinds of VG infection

Greenhealth Medical Diagnostics LTD Greenhealth Medical Diagnostics LTD
27, Boumedine Street, Narayi High Cost, Kaduna South
Kaduna, 800244

Medical laboratory and diagnostic services, Medical and scientific research centre. Medical/ laborat