HausaHealth Tips
Wannan Shafi zai rika sakin bayanai ne game da Cututtuka iri dabam dabam da kuma Magungunansu
Shin zaka yarda ai maka irin wannan maganin Idan bayan ka na ciwo???
Maganin ciwon Baya a gargajiyan ce a kasar China.
Shin ko muna da irin wannan a kasarmu ta Nigeria?
Ko kuna da masaniya Nafdac da NIHR ko kungiyar Likitoci sun leka wannan bawar Allah??
Masu maganin gargajiya da dama suna ikirarin maganin sikila, Amma sai angama Sha k*ma Kaga an Kawo mutum asibiti da Crisis
Chanza genotype daga SS Zuwa AA da wani yace yana yi,
Yana Bukatan a bincike shi sosai.
*Addu'ar Manzon Allah ﷺ*
*kenan ga rundunar taron dangi da s**a so ganin bayan Musulunci da Musulmi a lokacinsa*
*Ka/ki daure ka bada gudumawan ka na addu'a, za ka/ki iya haddace wannan addu'ar don bada naka gudumawan*
Mafi yawancin yara suna daina yin fitsarin kwance a lokacin da suke tsakanin shekaru biyar (5) zuwa shekaru bakwai(7)
Mafi yawanci, yin fitsarin kwance kamin yaro ya cika shekaru bakwai ba matsala ba ce
Fitsarin kwance shi ne yin fitsari a lokacin bacci ba tare da sani ba, bayan shekarun mutum sun wuce mizanin yin haka
*Fitsarin kwance*
wace hanya kabi domin magance fitsarin kwancen 'ya' yanka
*Fitsarin kwance*
Yaran ka suna kaiwa shekaru bakwai kafin su daina fitsarin kwance?
YAWAN FITSARI [POLYURIA]
┈┉┅━━┅┉┈┈┉┅━━┅┉┈
Kwai abube da dama dakan iya kawo yawan fitsari k**a daga canjin yanayi, zuwa yawan shan ruwa ko kayan shaye-shaye na lemuka, samuwar juna biyu, rashin lafiya zuwa amfani da magunguna.
Yawan fitsari na faruwa yayin da mutum yaga cewa yawan zuwa bandaki domin fitsari ya ƙaru, ko yawan fitsarin dake zuba ya karu koda bai samu ƙaruwar zuwa bayan-gidan ba. Wasu kan tsuguna fitsari har kafarsu ta fara gajiya batare da sun gama ba.
Canjin yanayi daga na zafi zuwa na sanyi zai iya kawo yawan fitsari saboda tsokar dake rike da marar takan saki kaɗan.
Yawa anan na nufin zubar fitsari mai yawa ba kadan ba. Yawan shan abubuwa masu ruwa ma kan iya kawo irin wannan yawan.
Mai juna biyu ma da yafara girma wata 4 zuwa sama zata rika jin fitsari a kai-akai saboda mahaifa na danno mafitsara ballantana wacce ta tafi wata 7, 8 zuwa wata 9 na haihuwa saide zatake fitsarin ne kaɗankaɗan ko yaya ya taru bazai riƙu ba.
Sai rashin lafiya k**ar yadda ana ganin shigar kwayoyin cuta mafitsara (Urinary Tract Infection) kan iyasa yawan fitsari, amma anan yawan na nufin yawan jin fitsarin don ko anje ba'a ganin yana zuba da yawa.
Wani ciwo mai kawo irin wannan alama k*ma shine na k*mburin prostate a maza wadanda s**a manyanta da k*ma toshewar mafitsara daga can ciki wacce ke dauko fitsari daga ƙoda shine kan gaba wajen jawo fitsari ɗiris-ɗiris (BPH).
Sai matsalar ciwon suga (diabetes) wadda ita k*ma zata iya kawo yawan yin fitsari a kai-akai musamman da daddare k*ma mai yawa ba kadan-kadan ba.
Sai matsalar ciwon koda k**ar yadda nace ita ma za ta iya kawo yawan fitsari kafin daga bisani ya dauke a wasu lokutan.
Daga karshe sai wasu rukunin magunguna wato magungunan da akanba wasu wadanda ruwa ko k*mburi ya bayyana a jikinsu k**ar masu hawan jini, ko masu ciwon hanta, ciwon zuciya, ciwon ƙoda duk s**an iyasa yawan fitsari.
Akwai wasu na gargajiya ma wadanda mutum kan saya yasha haka nan a t**i suma zasu iya kawo yawan fitsari suma.
Don haka duk wanda yake da alamomin yawan fitsari bana canjin yanayi ko na shaye-shaye ba yana da kyau yaje aduba shi inta k**a ayi masa gwaje-gwaje don a tantance matsalar.
Musamman mai yawan tashi fitsarin dare, yawan jin kishirwa, saurin Jin yunwa, jin alamun ƙiba ko ƙarin nauyi, rashin karfin mazaƙuta, ganin Jiri ko jin ƙafafu nayin dindiris ko su riƙa ciwo-ciwo ko ganin ciwo na daukar dogon lokaci kafin ya warke hakan duk ka iya zamowa daga alamuna ciwon suga. Ai kokari aga likita
✍🏻
(Ibrahim Y. Yusuf)
Kudaden da ake biya domin rijistan Inshoran lafiya na iyali da sauran su.
AREWA24
Wadanda basu aikin gwamnati (Kungiyoyi,iyali, dai dai k*m mutane) ga irin tasu tsarin Inshoran lafiya.
Groups, individuals and family social Health insurance.
Shin wannan tsarin yayi kyau?
,
Bayani game da Inshoran lafiya ta Kasa (NHIS), da hanyoyin da kowani Dan kasa zai bi domin shiga wannan tsarin(Part 1).
Wanda ma ba maikatan gwamnatin tarayya ko na jahohi za su iya amfana da wannan tsarin Inshoran lafiya na Kasa
Wannan shine karonka na farko da jin wannan labarin?
Tsarin Inshoran lafiya na Kasa (NIHS) tana da tsari na maikata da bam, na kungiyoyi dabam, na iyali dabam, na mutum daya tilo da bam.
Amma yawancin mutane basu sani ba.
Mai ciki ce akace baza ta iya haihuwa ba sai dai ai mata aiki, kudin aikin dubu dari,k*ma Mai gida babu hali. Kaga da suna da NHIS da fa baza su biya SISI ba.
Menene ra'ayinku?
Tsarin Inshoran lafiya (NHIS) shine gatan Talaka da Masu hannu da shuni a Nigeria. Saboda baka bukatan ka chire kudin magani ko aikin theater daga aljihunka.
A wannan yanayi da ake ciki na halin tsadan rayuwa, ya k**ata ka/ki rungumi tsarin Inshora na lafiya ( NHIS)
Hausa health Tips
Assalamu alaik*m 'Yan uwa
Marasa lafiya Allah ya basu lafiya
Masu lafiya Allah ya kare su da ita.
Jummaat Mubarak
(Hausa health Tips)
Wadansu Amfanin Yalo ga jikin Dan Adam
Kadan daga cikin Amfanin Tuffah a jikin Dan Adam
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the practice
Telephone
Website
Address
Kaduna
Kaduna, 23401
Business partners/distributors of Afroganiks fertility supplements in Nigeria
No 7A Tanko Tete Crescent Gwari Avenue Barnawa Kaduna
Kaduna
"FAFOR LIFE is an Indian, China & Nigerian based wellness company
Kaduna
Medicine and healing according to principles of Prophetic tradition
Kaduna
All available products Boric acid for all kinds of infection Flat tummy powder Dripping pops for extreme wetness Pink lips balm /kit Man power herbs Weight gain herbs Breast enla...
Barnawa Kaduna
Kaduna, 800001
Is all about treating all kinds of VG infection
27, Boumedine Street, Narayi High Cost, Kaduna South
Kaduna, 800244
Medical laboratory and diagnostic services, Medical and scientific research centre. Medical/ laborat