Khalifa Sheikh Aliyu Cisse Bin sheikh Muhammad Bello R.T.A

MUHAMMAD RASULALLAH
TIJJANIYA PAGE

11/01/2024

Sheikh Muhammadu Bello

06/04/2023

RAMADAN KAREEM

♥️♥️♥️

29/07/2022

🌹SHEHU INRAHIM INYASS(sheikul islam)🌹

Tarinhin shehul-islam sheikh ibrahim inyass
Shine sheikh ibrahim dan shehu Adullahi Inyass. An Haifeshi Agarin (daiban yasin) gari ne da mahaifinsa yakafa a kaulakh dake kasar senegal. Ranar alhamis Bayan la`asar 15 rajab ,1900. Hijra 1320.

Yatashi akan kularwar mahaifinsa, ya Haddace Al-Qur’ani a Hannun mahaifinsa Acikin kananan shekaru Ya wallafa littafi A rana daya yana da shekaru 21 aduniya. Ya turo ilimi Zahiri dana Badini Har Yazama baida Tamka a Fagen ilimi a duk duniya. Yazama Gagara Misali acikin son Manzo Allah (SAW)da yabonsa. Faiyar da Shehu Ahmadu Tijjani mai Darika yai Bushara da Zuwanta ta Bayyana a Hannunsa a HiJra 1348.
Yayi HIJra daga garinsu Kaulaka Ranar Safiyar Sallah 1939. Yatafi HaJJin Farko 1937 kuma a wannan shekara ce ya hadin da sarkin kano shehu Abdullahi Bayaro (sarkin AlhaJi) wanda yai Asalin shigowar shehu Nigeria

Shehu yai wallafa littafai Ba’ adadi daga cikin akwai, shahararren Duwaninsa da Kashiful ILbas da Ruhul –Adat . Yaba″YAya 75 MAZA da MATA ya rayu shekaru 75 yarasu A Asibitin London Rana 15 ga Rajab.An rufeshi A Madinarsa a Gaban Masallacinsa Raularsa ta Zama Abin Ziyara a Kowa ne Lokaci
A na Masa Lakabi da
Shehul Islam
Abu Ishaq
Sahibul Faidha
Inyass.
Allah yakaramashi Karama Amin

Habeeb cisse✍️✍️✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

No V16 Galadima Road Hayin Banki Kadun
Kaduna
23245

Other Religious Schools in Kaduna (show all)
Karatun malaman sunnah Karatun malaman sunnah
Makarfi Lg
Kaduna

An kirkiri wannan shafi ne' domin yada da awar malaman sunnah, dake ciki da wajen nigeriya,

Naduru Ma'adaleel Haithu Dara Naduru Ma'adaleel Haithu Dara
Unguwar Dosa
Kaduna

Wannan page ne na daliban ilimi karkashin da'awar Ahlus sunnah salafiyyun

Markazu Ta'alimil Lugatil Arabiyyah Markazu Ta'alimil Lugatil Arabiyyah
Badarawa
Kaduna, 800213

This page is an educational page.

Kaduna Centre for the Study of Christian-Muslim Relations Kaduna Centre for the Study of Christian-Muslim Relations
No. 8, Ukissa Crescent, Off Bida Road
Kaduna

We offer Educational and Enlightenment Workshops and Seminars on Christian-Muslim Relations. We are committed to educate Nigerians on peace and peaceful co-existence between Muslim...

Muhsin's foundation Muhsin's foundation
Tudun Wada
Kaduna

Movement of Muslims around Africa and the globe

Aqidar SALAF Aqidar SALAF
No, 37 U/shanu
Kaduna

Manufarmu itace Gyara...

Heart of worship Heart of worship
Living Waters Assembly Sule Maiganga Street
Kaduna

musab abubakar musab abubakar
Kaduna

MashaAllah

Tazkiyah Qur'anic Schools  Tv Tazkiyah Qur'anic Schools Tv
Zaria
Kaduna, ZAZZAU

Babban Hadafinmu awannan Shafi Itace"nusar da Al-Umma yadda Za'a karanta Al-Qur'aani Yadda Ya kamata

A Na Annabi Dayyib A Na Annabi Dayyib
Aa42 Nassarawa Road Nassarawa Kaduna
Kaduna