Shu'abu na munhaminnah tv
Fatan alhkairi ga masoya
With Shu'aibu Na Munhaminnah – I just got recognised as one of their top fans!
"DUNIYA ITACE MAFI ƘANƘANTA DAGA CIKIN KANANAN ABUBUWA, MAI SHAUƘINTA SHINE MAFI ƘASƘANCHI DAGA CIKIN MAƘASƘANTA, DAGA CIKIN SIHIRCE-SIHIRCENTA TANA KURUMTARWA GA WASU MUTANEN KUMA TAKAN MAKARANTAR DASU, SAI SU ZAMTO MASU SHIGA ƊIMUWA BA TARE DA WANI DALILI BA."
"Kayi ƙoƙarin gujewa ruɗin duniya domin samun babban rabo a lahira"
abin da na faɗa maka shi zaka ɗora a ma'auni ⚖️ ba abinda ni nake aikatawa ba
Wannan kafa ta facebook ta haɗa mu da Yan uwan mu wadanda sam bamu taɓa yaɗuwa ido biyu ba, Amma muna girmama juna muna yiwa juna fatan alheri
Barkan ku da wannan lokaci masoya Annabi Muhammad
"KASANCEWAR KA MAI BIYAYYA GA WANDA BAKA SAN INDA YA NUFA BA."
"ALAMA CE DA TAKE NUNA BAKA SAN CIWON KAN-KA BA,"
Domin cigaba da binshi acikin wannan hali zai iya janyo maka mummunar faɗuwa !"
Shu'aibu Na Munhaminnah
Itadai wuta kunnata babu wahala Amma idan ta k**a kasheta sai dubu ta taru
🐦Kukan kurciya 🐦
✍️ShShu'aibu Na Munhaminnah
A daidai wannan wurin manzon Allah saw ya daure Buraqar sa a masallacin Qudus ranar Isra'i da Mi'iraji. Dan kaunar da kakewa Annabi kar ka wuce ba kayi sharin ba...👇👇👇👆👆👆
Itadai wuta kunnata babu wahala Amma idan ta k**a kasheta sai dubu ta taru
🐦Kukan kurciya 🐦
BUDE TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA 2023
NA SHEIKH SUNUSI SHEIKH IBRAHIM DAN MALAM NASARAWAR GODAL ZAMFARA STATE:
Assalamu Alaikum warahmatullah
Amadadin kwamitin shirya Wannan Tafsir
Suna farincikin sanardaku cewa SHEIKH SUNUSI SHEIKH IBRAHIM DAN MALAM NASARAWAR GODAL ZAMFARA STATE
Zaibude Tafsirin Alqur'ani mai Girma Na Wannan Shekara Ta 2023 k**ar haka:
Ranar Talata 21/03/2023 masallacin Anguwar tsamiya mai kaji Nasarawar Godal 9:00---10:00pm
Ranar Alhamis 23/03/2023 masallacin anguwar magamawa 5:00---6:00pm
GA hanyoyinda Zakuyi kallo da sauraro Na Tafsirin k**ar haka:
Facebook 👇👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063712727110&mibextid=ZbWKwL
WhatsApp Group 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/C5COI6wn2O6LR1AUpDpeFW
Telegram👇👇
https://t.me/+6h9-DiTNsoRhMmE8
YouTube channel 👇👇👇
https://youtube.com/
Domin qarin bayani👇
+234 813 834 2084
Allah ya'amfanardamu da abinda zamu saurara yabamu ikon aiki dashi don Alafarmar ma'aiki SAW Ameen.
Wannan shine special invitation ga duk wanda ya gani
MUNGODE ANNABI MUHAMMADU
ASSALAMUALAIKUM MASOYA SHUGABA
Allah ya bamu iko mun saki sabuwar kasidar sayyada Fatima mai take SAYYIDATUN NISA'I
A YouTube channel dinmu mai suna
NA MUNHAMINNA TV
SHU'AIBU_NA_MUNHAMINNAH SAYYIDATUN NISA'I NA MUNHAMINNA TV KE GABATAR MUKU DA WANNAN SABUWAR KASIDA IDAN YAUNE FARKON ZIYARTAR KA WANNAN TASHAR TAMU MAI ALBARKA TO KA DANNA MANA SUBSCRIBE SANNAN KA D...
Insha ALLAH zamu Saki sabuwar kasidar murnar zagayowar watan haihuwar Shu gaba Muhammadur rasulullah a yau litinin agroup din mu Mai suna FARFAJIYAR SHA'IRAI da misalin karfe takwas na dare idan Allah ya bamu iko
Don haka duk Mai bukata to yayi min magana ta WhatsApp messenger akan wannan number 08089811564
Ga masu amfani youtube zaku iya neman mu a chanal dinmu mai suna ,ⓥ
ALLAH ya bamu iko don darajar annabi Muhammad(S.A.W)
✍Sanarwa daga:- -SHU'AIBU NA MUNHAMINNA ZARIA
Ya ɗauki matarsa ya kaita wajen Liman domin ya yi mata "Ruƙiyya". Bayan Liman y yi dogon karatu sai Aljani ya ce zai fita daga jikinta amma bisa sharaɗi.
Liman ya ce, babu wani sharaɗi, ka fita kawai.
Aljani ya matsa sai an karbi sharaɗinsa... Liman ya ce, faɗin sharaɗin mu ji.
Aljani ya ce, zan fita daga jikinta in koma jikin mijin ta. Cikin tsoro da razani mijin ya ja da baya. Liman ya ce, sam ba za a yi haka ba...!
Aljani ya ce, kasan me yasa nake son shiga jikinsa? Liman ya ce, a'a! Aljani y ce, baya Sallah. Mijin ya yi ta rantsuwa yana sallah...!
Liman ya ce, tun da an yi haka, ka fita daga jikinta, ka koma kusa da gidansu, in har ka ga mijin baya zuwa Sallah toh ka shiga jikinsa...! Aljani ya yarda.
Bayan kwanaki kaɗan matar ta yiwa Liman waya, tana godiya. Ta ce, Wallahi kullum shi yake buɗe ƙofar Masallaci, wani lokacin ma shi yake kiran Sallah.
Liman ya yi murmushi ya ce, hanyoyin umarni da kyakkyawan aiki da kuma hani da mummuna suna da yawa...!
Asalin ƙissar haɗin baki ce tsakanin Liman d Matar domin ta sanya mijinta ya rinƙa yin Sallah..!
FATAN ALKHAIRI MASOYA ANNABI
Ki
Shu Aibu NA Munhaminna
A tare da
Alh Abubakar Yariman Sharif
Agurin majasin launching din sababbin kasidun syd abubakar sadauki
*_⏱️INA YAN FAIRAR SHEHU (R.A)⏱️_*
*_🍒BAI KAMATA MU GAJI BA WAJEN KARA JAWO HANKALIN YAN UWA MASU TSAYUWA AKAN HAKIKA ZALLA BA TARE DA SHARI'AH BA._*
*_🍒HAKIKA YAN UWANMU NE YAN HAQIQA. SAI DAI KAWAI SUNA AIKATA ABINDA BA SHINE HAQIQAR TA KOYAR DASHI BA. KUMA BA SHINE MATSAYAR DA MAULANMU SHEHU IBRAHIM INYASS (R.T.A) YACE MU TSAYA A KANTA BA._*
*_✍️DAGA: MAKARANTAR YAN FAIRA._*
Assalamu alaikum ya ikwanul muslimin
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kaduna
Kaduna
Talent Management, Digital Marketing, Music PR, Creative Content Development, Copyrighting, Event Planning/Coverage
Kabala Road By Kabala Junction Bye Pass Lingidi Plazer Kaduna
Kaduna, 3250
Munbude wannan page domin siya da siyarwa kayayyakin sawa jallabiya maza da mata
Kaduna
Kaduna
Get all the Enter10ment you need here, Sports, Comedy, Drama etc. no dull moment with 10Ment360