Sirrin jima'i mata zallah

DAN ALLAH DUK WANDA YA GA POSTING DIN MU YAYI SHARE A INDA AL'UMMA ZASU AMFANA.

25/11/2023

Ita bagaruwa tana warkar da ciwo..musamamn farkon haihuwa in ka samu tear tana taimakawa wajen saurin hade ciwo...amam yanda mata a yanzu suke amfani da ita abin ya shige kaida...

Ita yanda take k**ar da ciwo..haka take k**ar ta mace ta busar da ke ta kwashe dukkan albarkatun gaban mace ta konar dasu...

Mata mu amfani bagaruwa wajen warkar da ciwo ba Dan matsi ba

24/11/2023

Masu Aure kawae! KAƊAN DAGA ALAMOMIN GAMSUWAR MACE
_Night Topic_

Masu Aure Kawai zasu karanta✓

Kowanne Miji wanda yasan haƙƙin Saduwar Aure yana da burin ya gamsar da matarsa. Ba kawai yin s*x ɗin ba. S*x daban Gamsuwa kuma daban. Mace ko bata so, zata iya bari miji yayi s*x har ya gamsu.
Domin akwai mijinda ko minti 5 bayayi yana s*x zai kawo maniyyi, shikenan shi yasamu gamsuwa.
Wannan ne dalilin da yake haddasa matsala a tsakanin wasu Ma'auratan.
Domin zai kasance ne kawai miji yana saka matarsa wankan janaba, ba tare da shan daɗin jima'i har ta samu gamsuwa ba.

Don haka wasu mazan kanyi ƙoƙarin fahimtar alamomin gamsuwar matansu k**ar haka👇

A yayin da ake cikin jima'i da mace a lokacinda gumurzu ya kai gumurzu idan har ta kasance ma'abociyar kuka a yayin jima'i, idan tazo kawowa zakaji kukanta ya ƙara karfi fiye da yanda take yinsa a baya.
Da zaran miji ya kula da hakan, anaso ya ƙara azama wajan shiga da fitar azz***rin (gwatso) sama da yanda yake yinsa a baya, da matuƙar sauri da ƙarfi, hakan zaiyi matuƙar tasiri da taimaka mata wajan inzali cikin matuƙar daɗi...

2- Wata Kuma idan tazo inzali zata ƙanƙame mijinta matsewa ta gaske tamkar zata ɓalla sassan jikin sa gunduwa gunduwa ba tare da ta sani ba. Ananma sai miji ya ƙara saurin shiga da fitar Azz***rinsa cikin farjinta sossai da sossai (gwatso).

3- Wata Kuma baza ta ƙanƙame miji ba, Kuma Bata kuka sai dai zata dinga nishi, a yayin da tazo inzali kuma nishinnan yana matuƙar ƙara ƙarfi da sauri.

4- Wata Kuma tana sambatu ne kala kala idan ana saduwa da ita
Irin wannan tana iya faɗawa miji cewar yayi gwatso da sauri,
Ko tace yayi da karfi, ko tace cigaba zan kawo, ko tace kayi da sauri.

5- Wata kuma idan zata gamsu lokacin jima'i, zata ƙanƙame zanin gado k**ar zata rabashi gida biyu🤔😀
6- Wata kuma a lokacin da mijinta yake saduwar idan tazo inzali (release) zaka ga tana taya mijinta ta hanyar ƙara turo farjinta sosai a gabansa da sauri da karfi, tana juye juye. Allah yasa mudace

24/11/2023

KACICI-KACICI: Uba ne anan da ƴaƴan Sa Huɗu tareda Uwar Su, shin wa zai iya nuna mana wacce ce Uwar a cikin su biyar ɗin nan?

22/11/2023

DAN ALLAH A DAINA WAHALAR DAKAI ANA KASHE KUDI A BANZA
Mazaje na damar da kansu Babu gaira Babu dalili wasu mazan ma ko auren basuyi ba.

Tsawo ne Yafi Muhimmanci ko Kauri..?

A wani bincike mata da yawa sun bada rahotanni cewa kaurin mazakuta yafi gamsarwa akan tsawo.
Kaurin al'aurar na miji yafi gugar fatun al'aurar mace domin samun ni'ima.

Mata da yawa suna nuna cewa sunfi son jin gaban da namiji ya cika su idan mazakuta nada
kauri.

18/11/2023

98% Na maza Masu kiba Basa iya Gamsar da matan su wajen Jima'i.

18/11/2023

Me kukafi Bukata Lokacin Sanyi. ???

Kai tsaye daga filin sauka da tashin Jiragen sama na Malam Aminu Kano, inda wasu rukunin Ɗalibai 17/11/2023

https://youtube.com/live/37Cxz3K85tg?feature=share

Kai tsaye daga filin sauka da tashin Jiragen sama na Malam Aminu Kano, inda wasu rukunin Ɗalibai Kai tsaye daga filin sauka da tashin Jiragen sama na Malam Aminu Kano, inda wasu rukunin Ɗalibai da gwamnatin Kano ta ɗauki nauyin karatunsu su ka tashi zuwa...

17/11/2023

Domin mata 06

Amfanin folic acid ga mata masu juna biyu:

Folic acid Nau’i ne na vitamin B9, kuma yana daya daga cikin vitamin da aka narkar da shi a cikin ruwa (Water-Soluble Vitamins) wanda ake samu a cikin abinci da yawa, mafi mahimmanci daga cikinsu shi ne abinci mai ganye, kuma ana kera shi a matsayin kwaya.

Kwayar Folic acid ( Folic acid tablets) wassu kwayoyi kanana yellow mafi yawa yana zuwa da nauyi 5 (5mg).

Ana amfani da ita wajen magance karancin jajayen kwayoyin jini wanda rashin sinadaran iron ya kawo.

WADAN DA KE DA BUKATAR AMFANI DA FOLIC ACID:

1- Mata masu juna biyu
2- Mata masu shayarwa.
3- Masu ciwon cutar hanta.
4- Masu Ciwon Sikila.

MENENE HIKIMAR BAWA MATA MASU JUNA BIYU FOLIC ACID KO DA BASU DA MATSALAR KARANCIN JINI ?

Folic acid yana daya daga cikin muhimman sinadaran Vitamin da mata masu juna biyu suke bukata, sabida amfanin ta a jikin su.

Ga kadan daga cikin amfanin sinadaran Folic acid a jikin mata masu juna biyu:

Sati ukun farko na dan tayi a ciki , shine lokacin da wasu a kwayoyin halittarsa suke haduwa don Samar da ginshiki a kan yadda wasu sassa da kuma tsare-tsaren jikinsa za su kasance, saboda haka wannan lokaci ne mafi hadari a yadda gabansa za ta kasance ta yadda matsala a haduwar wasu kwayoyin halittar, za su sa ko da ya yi tsawon rai to zai rayu ne da matsala ta har ya mutu. To Folic acid yana taimakawa wajen haduwar wadannan halittun dai dai.

1- Birth defects : Binciken masana ya nuna sinadaran Folic acid yana bada kariya daga haihuwar yaro mai nakasa.

2- Folic acid deficiency: Yana kare mata masu juna biyu daga samun karancin sinadaran Folic acid.

Wanda karancin sa zai iya kawo matsalar:
- Zubewar ciki
- Na'uda kafin lokoci
- Mutuwar yaro a ciki
- Mutuwar Uwa.

3- Heart and blood vessel disease : Binciken masana ya nuna sinadaran Folic acid suna taimaka wajen daidaita sinadaran homocysteine wanda hakan zai iya bada kariya ga cututtakan zuciya.

4- Cancer: Binciken masana ya nuna sinadaran Folic acid yana iya rage hatsarin kamuwa da ciwon cancer.

5- Depression : Binciken masana ya nuna sinadaran Folic acid yakan iya taimaka wajen magance matsalar damuwa.

6- Dementia : Hakanan akoi kishin kishin na yana taimaka wajen bada kariya daga cutar kwakwalwa wanda yake saka mantuwa.

Wassu daga cikin amfanin ta:
- Yana Gyara fat
- Yana Gyara Gashi
- Yana saka cin Abinci
- Yana kare matsalolin jijiyoyi.
- Yana taimaka kula da kyakkyawan ƙwaƙwalwar ajiya.

Idan kinyi amfani da kwayar Folic acid yana kawo miki wadannan alamomi maza ki dakatar da ita sannan kije ga Likitan ki.
- Kaikayin jiki
- Kurajen Jiki
- Canza launin fata
- Rikewar Numfashi

Idan kana amfani da wadannan magunguna kada ki Kisha Folic acid sai kin shawar ci Likitan ki.

1- Anticonvulsants: Magungunan jijjiga k**an su fosphenytoin (Cerebyx), phenytoin (Dilantin, Phenytek), primidone (Mysoline).

2- Barbiturates : Magungunan da suke aiki a jijoyoyi wanda suke kai sako ga kwakwalwa.

2- Antimalarial: Magungunan cutar cizon sauro.

4- Methotrexate (Trexall): Magungunan da ake amfani da shi domin magance matsalar cancer.

Abinci Mai dauke da sinadaran Folic acid aciki :

1- Koren ganye da kayan lambu
2- Nama da Kifi
3- Wake
4- Hatsi
5- Dawa
5- Brown Shinkafa
6- Da sauran su.

Sai mun hadu a rubutu na gaba...

17/11/2023

Duk Macen Data Fiye Kyau A Halitta. Tana Iya Zama Mara Tasiri A Jima'i

16/11/2023
16/11/2023

YADDA AKE AMFANI DA QARO WAJAN GYARA GABAN MACE

Darasi na 1

1- Zaki samu Qaro sai k daka shi yayi laushi, sai ki dafa Ruwan Zafi ki zuba shi Qaron Kullun kina tsarki dashi sau 3 A Rana.

2- Zaki Samu Qaron sai ki Tafasashi amma ruwan kadan ake zubawa, idan ya narke Zaki ga yayi Kauri sosai sai ki Ajiye shi idan ya huce zakiga ya zama k**ar Kakile.
to yadda zakiyi Amfani dashi shine idan ya zaman to kingama komai Oga ya gama aikinsa, Sai ki lakata ki saka A cikin Farjin ki kullun haka da daddare shafiya nayi sai ki wanke.

3- Ta samu Babbar Roba wacce zaki iya zama A ciki Sai ki Zuba Ruwan Dumi sannan ki zuba Dafaffen Qaron Sai zauna minti 10 -15.

1- Yana Maganin Vaginal DisCharge wato Fitar farin Ruwa.

2- Yana Hade Gaban mace Koda tayi Haihuwa Goma Zai matse mata Gaban Nata.

3- Yana kawo ni'ima.

4- Yana Maganin Kurajen Gaban Mace.

-5Yana Maganin duk wata Bacteria Ta Gaban mace.

Da sauran wasu Matsalolin Gaban Mace.

Mu hadu a Darasi na Gaba

Duk wanda ya karanta wannan posting Yayi min Addu'a Allah ya biya mun Bukatu na Na Alkhairi.

Masu Tambaya Ko Group Ga Lambar Whatsapp

0706 479 0181

16/11/2023

Lubban z***r
Na'a na'a
Citta
Habbatussauda

A hadasu guri daya suyi gari ana shayi asa zuma asha safe da yamma. Domin wanke kwakwala da kaifin gane karatu da haddacewa.

16/11/2023

Domin mata 05

Malaria in pregnancy..

Malaria: rashin lafiya ce da ake samunta sanadiyyar cizon macen sauro, wadda take sakawa mutum kwayoyin cutar malaria a cikin jini.

A na samun cutar ne a sanadiyar kwayoyin cutar da macen sauro ke zubawa mutum acikin jini.

Kwayar cutar da take kawo malaria a Najeriya ana kiran ta da Plasmodium Falciparum.

Mata masu juna biyu suna daga cikin mutanen da idan malaria ta k**a su rayuwar su yana cikin hatsari.

Malaria tana kawo waɗannan matsaloli ga mata masu juna biyu:
1- IUFD (Mutuwar yaro kafin a haife shi
2- Abortion (Brin ciki)
4- Preterm Delivery (Haihuwan Bakwaini)
4- A karshe uwar da yaron dukka za su iya rasa rayuwar su.

Kuma malaria tana iya kawo:
1- Rashin jini a jiki
2- Matsalar kwakwalwa
3- matsalar Ciwon zuciya
4- Matsalar huhu da oda
5- Kumburi ko fashewar spleen .
6- Yana saukan da suga ( Hypoglycemia

Alamomin malaria sun hada da:
1- Zazzabi
2- Ciwon kai
3- Tashin Zuciya
4- Amai
5- Gudawa
6- Ciwon jiki
7- Atini
8- Dachin Baki
9- Rashin Cin Abinci
10- Rashin Karfin jiki.
11- Kasala
12- mutun yaji ya rasa abinda yake masa dadi.

Kariya daga kamuwa da cutar malaria:

1- Mace juna biyu ya k**ata tafara zuwa awun juna biyu (ANC) akan lokoci.

Lokocin awu ana bada maganin kariya daga kamuwa da cutar malaria ga mata masu juna biyu. Ana bada:

A- Fansider (sulfadoxine-pyrimethamine) wani magani ne wanda ake bawa mata masu juna domin kariya daga cutar Malaria.

Ana bada maganin ne da zarar mace cikin ta yakai watanni hudu ( 16weeks), sannan abada 2nd dose a 20 - 22 weeks sannan a bada 3rd dose a 26 weeks ( akalla ana so a samu tazarar sati 4 sakanin ko wacce dose). Kuma anaso mace tasha wannan maganin a kalla so takwas (8) kafin tahaihu.

B- Sannan ana bada gidan sauro, da wassu shawarwari da mace za tabi ta kare kanta daga kamuwa da cutar malaria.

Idan nafara jin alamomin malaria zan iya shan maganin Malaria?

A'a, a matsayin na mace mai juna ba ko wacce magani ya k**ata kisha ba ko da ace kin tabbatar kina da malaria. Domin mafi yawan magungunan malaria mata masu juna biyu bai k**ata suyi amfani da ita ba.

Haka kuma shan magani barkatai ba bisa ka'ida ba yana kawo resistance ( ma'ana kwayoyin cuta su Dinga jure maganin, baya kashe su.)

Abinda ya k**ata kiyi shine kiyi kokorin zuwa asibity a miki abinda ya dace.

Sai mun hadu a rubutu na gaba...

Mutane da Ranar Lahira Basa wuta Kuma Basa Aljannah 15/11/2023

Mutane da Ranar Lahira Basa wuta Kuma Basa Aljannah

Mutane da Ranar Lahira Basa wuta Kuma Basa Aljannah

13/11/2023

TAMBAYA DAGA MEMBER

Assalamualaikum warahmatullahi.

Dr pls hide my I'd ya aiki Allah ya taimaka Dr nayi allurar wata 2 Amma tunda nayi yau sati 2 kenan sai na lura da Ina ramewa ba Ni kadai bama har mijina yace na rame Kuma yanda nake cin abinci Haka nake Dan Allah kanaga ko allurar ce ta sani ramewa Kuma wanne mataki yak**ata a dauka?

AMSA

Ramewar jiki yana iya faruwa saboda dalilai masu yawa. Daga cikinsu, akwai sauye-sauyen zubar ruwan sinadarai a cikin jiki. To, su kuma magungunan tazarar haihuwa suna haifar da sauye-sauyen zubar ruwan sinadaran estrogen da progesterone a cikin jikinki. Don haka, ana lissafa ramewa a matsayin daya daga cikin laulayin magungunan tazarar haihuwa.

Amma idan kinga ramewar da kikeyi tayi yawa, to, k**ata yayi kije asibiti domin ayi bincike a tabbatar da abinda yake faruwa dake.

Photos from Sirrin jima'i mata zallah's post 07/11/2023

DOMIN MATA 04

BARI KO ZUBEWAR CIKI

BARI: muna cewa barin ciki idan ciki ya zube kafin ciki yakai watanni biyar na farko (sati ashirin na farko)

Tabbas barin ciki yana sanya ma'aurata bakin ciki bayan da sun nuna farin cikin samun juna biyu.

Barin ciki yana zuwa da wadannan alamomin :

1- MURDAN CIKI : murdan ciki na zubewar ciki mafi yawa yana tsanani fiye da murdan ciki na al’ada.

2- CIWON BAYA: wassu lokocin ko ga wassu matan tana zuwa musu da ciwon baya mai tsanani.

3: ZUBAR JINI : sai kuma jini yabiyo baya jinin zubewar ciki yakan tsananta fiye da jinin al’ada.Kuma haka ana yawan fitar da gudajen jini.

4- Wani lokocin kawai sai aga jini ba tareda ciwon ciki ko ciwon baya ba.

Abubuwan da ake kyeutata zaton cewa shi yake kawo yawan zubewar ciki gasu :

1- MATSALAR SINADARAN HALITTAR JARIRI : wannan matslace wanda ake samu tun kafin halittar Dan Adam ana kiran sa (fatal genetic problems)

2- INFECTION: sanyin mata wanda yake sa musu Kaikayin gaba, zubewar farin Abu, ciwon mara da ciwon baya.

3- YIN AIKIN KARFI : Yin aikin karfi wanda ya wuce misali na daga cikin abubuwan sa yake kawo zubewar ciki.

4- RASHIN LAFIYA: dukkanin rashin lafiya mai zuwa da matsanancin zazzabi yakan iya haifar da matsalar zubewar ciki.

5- SHAN MAGUNGUNA: shaye shayen magunguna ba kan ka'ida ba imma na bature ko na gargajiya yana kawo zubewar ciki.

6- NAKASAR MANIYYI : samun nakasar maniyyin miji ko kwan mace yakan iya haifar da matsalar zubewar ciki.

7- MATSALAR BAKIN MAHAIFA: idan mace tana da matsalar bakin mahaifa shima cikin bazai zauna ba.

Ga wassu dalilan kuma:
- Matsalar thyroids
- Ciwon sugar
- Hawan jini
- Rashin isheshshen abinci.
- Rashi jini
- Shan sigari

Duk Lokocin da mace tasamu daya daga cikin wadannan alamomin lokocin sabon ciki:

- Ciwon ciki mai tsanani
- Ciwon baya mai tsanani
- Alamun zubda jini

Ta dakatar da :

- Aikin karfi
- Jima'i
- kada tasha ko wanne magani
- Ayi gaggawar zuwa asibity.

07/11/2023

BA MATA KADAI KEDA MATSALAR RASHIN HAIHUWA BA.

MAZAJE DA SURUKAN MATANMU MU SAN WANNAN, MAZA NADA NASU MATSALAR RASHIN HAIHUWA KUMA IDAN AKWAI TA, TA SHAFI MATAN DA SUKE LAFIYAR SU LAU.
Akwai dinbin matsaloli daka iya addabar MAZA a bangaren haihuwa, k**ar yanda mata ke haduwa da dinbin matsaloli na rashin haihuwa haka maza ma Nada nasu Wanda da dama anfi kula ko maida hankali akan mata.

Uwayenmu mu maza suyi ta Dora ma matan mu laifi da tsamgwama.

Matakin farko da ake anfani dashi shine yin bincike agane illolin da ke haifar da rashin daukan ciki ko haihuwa ga magidanta.

Akwai wasu dabi'un da mu maza keyi Wanda ba a cika kula dashi BA kuma matsalar bata maganto a bayyane wace tana daya daga cikin dabi'un dake hana haihuwa ga mu maza.

Wani lokacin laifin mu maza ne wani kokaci kuma mitar daga matanyen mune.

DA NAMIJI BAZAI IYA SA MACE TAYI CIKI BA SAI YA HARHADA AKALLA KWAYOYIN S***M CELLS SAMA DA DUBU 350,000 ZUWA MILIYAN 3.5

Ya ake hada wannan kwayoyin s***m cells?
Shine namiji ya yi akalla kwanaki 3 bai yi juma'i ba ko sama da hakan. Da Allah matan dake matsa lamba ga maza Su dan daga kafa haka mazan ma.

Kuyi anfani da wadannan kayan itatuwa dan samun yawaitar wadannan s***m cells ajika.

07/11/2023

KARANCIN RUWAN S***MS GA MAZA MATSALA NE.

Ejaculatory Duct Obstruction Na Kan Gaba Wajen Haifar Da Rashin Haihuwa Kwata Kwata Ga Maza Shine Rashin Ruwan Sperms Yayin Juma'i.

Mafi Yawa Maza Masu Alamun Ciwon Mara Nadaga Cikin Alamun Wannan Matsala Ta As***mia Ko Oligos***mia. Cututtukan Dake Da Alaka Da Wannan Matsala Sune.....

06/11/2023

Sun maida kasa k**ar lahira, kowa ta kansa yakeyi.

06/11/2023

MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA DA SAURIN INZALI

DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA

Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.

Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.

Citta mai kogo da Namijin goro

Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.

Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.

Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa ramin chokali sau biyu a rana.

Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi k**ar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE

06/11/2023

Shin ko kunsan cewa a matsayin ka/ki wanda yaje asibiti ganin likita, ko wanda yake karkashin kulawar likitoci wato "patients" kana da naka rights masu yawan wanda mafiya yawanci daga cikin mutanen mu, more especially Arewa basu Sani ba.

Ga Wasu Daga Cikin Hakkin Majinyaci (patient Right) Wanda Ya Kamata jama'a Su Sani.

1: Majinyaci yana da hakkin sanin dukka bincike da duk wasu procedures daza ayi mishi, da kuma duk wasu abubuwan dazasu shiga su fita acikin Harshen dazai fahimta. Kamar yadda dokar ta tanada.

2: Majinyaci yana da hakkin sanin duk wasu bayanai da kuma hidimar da akayi mishi wacce ta shafi jinyar shi.

3: Majinyaci yana da hakkin a kula da bayanan lafiyarsa a matsayin sirri, kuma mutanen dake bukatan sani ne kawai zasu karanta. Za'a fitar da bayanai game da majinyaci ne kawai da izinin shi, ko k**ar yadda doka ta bukata.

4: Majinyaci yana da hakkin ayi mishi aiki cikin hanyoyin gaggawa ba tareda bata lokaci ba.

5: Majinyaci yana da hakkin samun kulawa mai kyau da ka'idodin kwararru wadanda ake ci gaba da kiyayewa da sake dubawa.

6: Majinyaci yana da hakkin samun bayanai daga likitansa domin ya yanke shawara mai kyau game da kulawar da akeyi mishi. Wannan yana nufin cewa za a ba wa marasa lafiya bayanai game da ganewar asali, tsinkaye, da kuma zabin magani daban-daban. Za a ba da wannan bayanin ta hanyar da majiyyaci zai iya fahimta. Wannan bazai yiwu ba a cikin gaggawa.

7: Majinyaci yana da hakkin kaucewa duk wani treatment da bai gamsu ko yarda dashi ba.

8: Majinyaci yana da hakkin da a chanzashi zuwa wani asibiti, bayan kulawa da shirye-shirye sun tabbata kuma anbawa majinyaci cikakken bayani gameda wajibci asibiti a karkashin doka.

9: Majinyaci yana da hakkin ya nemi taimako wajen nemo hanyoyin biyan kudin magani.

10: Majinyaci na da hakkin samun 'yanci daga kowane nau'i na zagi ko tsangwama, daga nurses ko kuma likita.

11: Majinyaci yana da hakkin samu kulawa a karkashin likita ba tareda nuna banbancin addini, kabila, nakasa, ko kuma arziki ba.

12: Majinyaci yana da hakkin samun kulawa mai kyau da ka'idodin kwararru wadanda ake ci gaba da kiyayewa da sake dubawa.

13: Majinyaci yana da hakkin samun kulawar mutuntawa daga kwararrun ma'aikata.

14: Majinyaci yana da hakkin sanin sunaye da ayyukan masu kula da shi.

15: Majinyaci yana da hakkin yin sirri gameda abinda ya shafi lafiyar sa, za'a tattauna akan rashin lafiyar ne kawai da wadanda ya zama dole sai dasu.

Photos from Sirrin jima'i mata zallah's post 04/11/2023

TAMBAYOYI SUNYI YAWA AKAN WANNAN MAGANIN

CLOMIPHENE
(clomid)

Wannan maganine da ake anfani dashi, ga maza ko mata na matsalar haihuwa ga ma'aurata. Bayan ancika dukkan sharuddan anfani dashi, ana ce masa-

Anti-estrogen

Anti-infertility

Ovulation inducer.

Rashin haihuwa ga mace yasha banban da rashin haihuwa ga namiji, amma duk ana kiransu infertility.

Abubuwan da suke hana mata samun juna 2.
* Rashin al'ada ga mace,
* Yawan shan magani
* Wasu cututukka k**ar PID, Gonorrhea
* Yawan shan giya
* Over secreting na estrogen daga karshe sai ya hana release na gonadotrophin ya fita don fertilisation.

Muddin mace tacika anfani da magani barkatai musamman na kayyade iyali kan janyo mata wannan matsala, a ka'ida duk wani planing da mace zatai karta wuce shekara 2 tanayi indai tana so takara haihuwa gaba, saudayawa magungunan da ake anfani dasu aka zarce shekara 2, s**an dauke haihuwa gaba daya, muna bada shawara abar zuwa chemist ana shan maganin family planing batareda likita ba domin babu wani magani daza'ai anfani dashi batareda anyi bincikeba, musamman-
1, Kalan jinin mace
2 Alamun ciwon sanyi
3, Rashin ciki ga mace
4, Mace mai aure

Sauda yawa idan akaima mace planing da wa'annan abubuwa akan samu matsala sosai.

01/11/2023

*FIBROID ( Karin mahaifa)*

*Mai ya k**ata Ku sani akan fibroid?*

Cuta ce dake da alaka da mata, idan tsiro ke fitowa a mahaifa. Wannan tsiro ka yi iya fitowa a :

1. Cinkin mahaifar
2. Tsakiyar naman mahaifa
3. Bangon wajen mahaifa
(Kamar yadda za a iya gani a hoto)

MENE KE KAWO FIBROID?

Babu tak**aiman abinda ke kawo wannan ciwo, sai dai masu hatsarin kamuwa da shi sune:

1. Fara jinin al'ada da wuri.
2. Rashin aure da wuri.
3. Bakar fata (African)
4. Mace mai kiba.
5. Rashin haihuwa.
6. Idan dangin ki da masu shi.

MENE ALAMUN FIBROID ?
1. Karuwar wayan jinin al'ada.
2. Matsanancin ciwon mara lokacin al'ada
3. Zuwan wani jinin kafin lokacin al'ada.
4. Karuwar kwanakin al'ada
5. Barin ciki(miscarriage)
6. Rashin haihuwa.
7. Girman ciki( da juna biyu ko babu)
8. Ciwon baya.
9. Zafin saduwar aure.
10. Cushewar ciki.
11. Yawan fitsari.

Note: samun wasu daga cikin wannan alamu baya nufi dole FIBROID ne, bincike ne kawai zai tabbatar da haka a asibiti.

01/11/2023

*Motsa jiki na taimakawa wajen kara kuzari da inganta yanayi (mood), motsa jiki nada matukar muhimmanci ga lafiya, sannan yana rage hadarin kamuwa da matsanantan cutuka.*

Menene motsa jiki?

Motsa jiki na nufin duk wani kai-komo da zaisa duk wasu jijiyoyin mutum suyi aiki, sannan yasa jiki ya kone calories.

Akwai nau'ikan motsa jiki kala-kala, k**arsu gudu, sassarfa, tafiya kasa, rawa, ko wanka (iyo).

Ga wasu Hanyoyi 5 da motsa jiki zai amfani kwalwa da gangar jikinka.

1. MOTSA JIKI NA TAIMAKAWA WAJEN RAGE KIBA.

Motsa jiki na matukar tallafawa jiki wajen sarrafa abinci da kara kone calories, bugu da kari yana taimakawa wajen gina tsoka da rage kiba.

2. MOTSA JIKI NA KARA FARINCIKI.

Motsa jiki na inganta yanayi da rage yanayin damuwa k**arsu depression, anxiety, da stress. Motsa jiki na ba kwalwa damar karban sinadarai k**ar su serotonin, da norepinephrine, wadanda ke rage rage damuwa.

Bugu da kari motsa jiki na samar da Endorphins, wadanda ke kara farinciki sannan suke rage pain.

3. MOTSA JIKI NA KARFAFA KASHI DA TSOKA.

Motsa jiki, musamman daga nauyi, na taka muhimmiyar rawar gani wajen gina tsoka da karfafa kashi. Motsa jiki na taka wannan muhimmiyar rawar gani ta hanyar taimakwa wajen samar da hormones dake sa tsoka zukar amino acids, hakan zai taimaka tsokar ta girma.

4. MOTSA JIKI KAN TAIMAKA WAJEN RAGE HADARIN KAMUWA DA MATSANANTAN CUTUKA.

Rashin motsa jiki shine abu na farko dake janyo matsanantan cutuka, k**arsu type 2 diabetes, ciwon zuciya, wasu nauikan cancer, high cholesterol, hypertension.

Motsa jiki akai-akai na inganta tasirin insulin, kara lafiyar zuciya da gangar jiki
Yana kuma rage hawan jini da rage adadin cholesterol.

5. MOTSA JIKI NA INGANTA LAFIYAR FATA.

Fatar mutum na illatuwa saboda adadin oxidative stress.
Oxidative stress na faruwa ne a lokacinda antioxidants din jiki s**a kasa gyara damejin da cells s**a samu sanadiyar free radicals.

Matsakaicin motsa jiki na sanya jiki kara samarda wadannan antioxidants din, bugu da kari motsa jiki na kara wucewar jini domin baiwa fata kariya da rage tsufa.

Jamaa aje a motsa jiki.
Shin kin Motsa jikinki yau da safe ko ka motsa jikinka yau da safe ???

29/10/2023

HANYA MAFI SAUKI TA YIN TAZARAR HAIHUWA BA TARE DA ANSHA ƘWAYA KO ALLURA BA

Hanyar tsarin da ake kira TSARIN KALANDA.
hanyar kalandar wani nau'i ne na tsarin iyali na halitta. Don amfani da hanyar kuna iya bin tarihin hailar ku don hasashen lokacin da za ku fitar da kwai. Wannan yana taimaka muku sanin lokacin da za ku iya ɗaukar ciki.

Misali, idan mafi tsayin zagayowar al'adar ku shine tsawon kwanaki 30, cire 11 daga 30 - zaku sami 19. Sannan kirga kwanaki 19 farawa daga ranar 1 (Randa kika fara al'ada). Idan ranar 1 ta kasance a ranar 4 ga wata, zaku yiwa alama X akan 22nd. . Don haka rana ta 22 ita ce ranar samun ciki ta ƙarshe na wannan zagayowar - za ku iya fara yin jima'i ba tare da kariya ba a gobe.

KWANAKI NAWA KAFIN KO BAYAN AL'ADA KE DA LAFIYA?

1. Satin farko bayan al'ada yawanci yana da lafiya a lokacin haila saboda ƙwai ba sa haifuwa kuma ovaries suna yin ƙwai.
2. Mako guda kafin sake zagayowar haila kuma ana ɗaukar lafiya k**ar yadda ake yin ovulation, kuma akwai ƙarancin damar hadi.

BAYAN KWANA NAWA ZAN IYA SAMUN CIKI?

Alamomin ovulation
Ranar Zagayowar Matakin Haihuwa 1-7 Na haila mafi ƙarancin matakin samun ciki.
8-9 bayan haila mai yiwuwa a yi ciki

10-14 days a kusa da ovulation mafi girman lokacin samun ciki.

15-16 post-ovulation zai yiwu a yi ciki

Fahimtar yanayin jinin haila da yadda kwai ke aiki shine mabuɗin tsarin iyali. Ovulation yana faruwa sau ɗaya a wata kuma yana ɗaukar kusan awa 24. Kwai zai mutu idan ba a hadu ba a cikin sa'o'i 12 zuwa 24. Tare da wannan bayanin, zaku iya fara bin diddigin kwanakin ku masu haihuwa kuma ku inganta damar samun ciki

ALAMOMIN (OVULATION) LOKACIN DA MACE KE DAUKAR CIKI

1. Akwai ciwon mara a bangaren hagu ko dama

2. Black point na nononki zai kara baki kuma kan nononki zai mike yayi erect kuma akwai zafi kadan kadan musamman idan ana tabawa

3. Majina mai tsananin danko zai dinga fitowa a gaban mace.

4. Matsananciyar Shaawar namiji. Wato shaawarta zata karu sosai.

5. Tashin zuciya

6. Ciwon kai.

Yayin da kake kusa da ovulation, ƙwayar mahaifarka za ta zama mai girma, bayyananne da kuma mai santsi-k**ar farin kwai. Yana mikewa tsakanin yatsun hannunka. Da zarar fitar ku ta yi rauni kuma ta sake tsayawa, kwai ya ƙare. Wasu matan kuma suna ba da rahoton ƙarancin taushin nono a kusa da wannan lokacin taga mai albarka

29/10/2023

TAMBAYA DAGA MEMBER

Aslm likita ka boye sunana mijinane yakawo mun wani kwaya mai suna ...... wai nasha nikuma inajin tsoro sboda kwanaki haka yakawo mun wasu kwaya nasha lokacin inada ciki ina gama sha d kadan cikina yafara murda sai jini yafara xuba dan allah inaso najh shansa b matsala ko akwai ngd.

AMSA

Na boye sunan maganin ne saboda kada wasu matan cikin group dinnan su gani suyi amfani dashi.

A gaskiya maganin da mijinki ya baki na zubar da ciki ne. Don haka akwai bukatar ki nemi yin magana ta fahimtar juna a tsakaninku a matsayin ma'aurata. Idan akwai bukatar kuyi tazarar haihuwa, to, babu dalilin da zai sanya ku rika bari har ki sami ciki, sa'annan ya kawota miki maganin zubarda cikin. Kamata yayi tun farko kuyi amfani da hanyoyin tazarar haihuwa.

29/10/2023

ONE OF THE FEMALE INFERTILITY (CARE SHOULD BE TAKING).

Akwai wani abu dake haifar da rashin haihuwa ga ma'aura alhali dukkansu lafiya lau suke.

Abinda kowane namiji yak**ata yasani shine s***ms cells na mutun bazai iya anfanar da mace ba tasamu ciki har saiyi akalla kwanaki 3 acikin jiki, batareda yin wani juma'i ba, haka kuma mace bazata dauki ciki ba inkau mutum ayu ne sai lokacin da kwaya kwayinta s**a nuna kuma s**a fita daga ovaries din mace, wannan lokacin akeceda ovulation cycle/period wannan lokacinne kawai mace zata iya daukan ciki.

Akwai wani abu kuma wanda ma'aura da dama basu sani ba wanda mafi yawa yakan haifar da rashin haihuwa, lokacin da namiji ke releasing s***m natafiya k**ar yanda maciji ke tafiya tundaga testicles harzuwa fallopian tubes na mace zuwa mahaifa a wannan lokacin duk macen da take juya jikinta ko motse motse, ko kuma abinda yaik**a da cakulkuli s***ms din kankasa shiga acikin cervis din shiyasa irin matannan masu ra**ng basa daukan ciki da wuri, haka kuma mazan dakanyi juma'i kullin yanada wahala su haihu da wuri.

29/10/2023

Cututtuka da suke jawo Raunin gaban Namiji wanda ya k**ata ku sani.

Ana yawan cewa sanyin mara shine yake jawo gaban ya kankance ko saurin kawowa ko rashin jina dadin jima'i,to a gaskiya ba shi kadai bane ga wasu daga cikin Cututtukan:-

1. Ciwon hanta
2. Ciwon Koda
3. Ciwon Zuciya
4. Cutar Damuwa (depression)

Bayan wadan nan Akwai psychological matsalolin na kwakwalwa da tunani.

1. Rashin hutu
2. Rashin ishashshen barci
3. Yawan Bacin Rai
4. Fargaba da tsoro yayin jima'i.
5. Rashin jituwa tsakanin ma'aurata.

Wadan nan kadan kenan daga matsalolin mazakuta wafan da basa da Nasaba da sanyin mara.

Saboda haka ba kowacce matsalar mazakuta sanyi ke jawowa ba.

Mun gode🙏

28/10/2023

Wasu matan Basu san Dadin Saduwar Aure Ba kawai dai anayi ne dan A biyawa Oga bukata.
Amma akwai dabaru da salo wanda zakirinka yi insha Allah Zakiji Dadi sosai 70% shi kima Oga 30%

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA DR. JAMILU YUSUF ZAREWA (HAFIZAHULLAH 26/10/2023

http://www.nidaulhaqqtv.com.ng/2017/10/tsotson-farjin-mace-yayin-saduwa-dr.html?m=1

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA DR. JAMILU YUSUF ZAREWA (HAFIZAHULLAH TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA ! ! Tambaya : Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azz***rin mijina, shi kuma yana wasa da g...

Photos from Sirrin jima'i mata zallah's post 25/10/2023

Abortion ko Family planning

Ga ma'urata zallah

Wani lokaci kai na yakan rude in na ga ma'aurata suna neman maganin zubda ciki waton Abortion. Dalilin hakan kuma bai wuce an dau ciki a lokacin da ake da karamin yaron da bai kai yaye ba. Kuma dayawan su suna fada da amfani da magungunan tazarar haihuwa..

Wannene ya fi saukin yin amfani tsakanin magungunan tazarar haihuwa ko kuma Zubda da ciki?

Zubar da ciki laifi ne a dokan Nigeria sai dai in cikin zai iya sa rayuwar uwar cikin hatsari. Ko kuma zai iya kawo matsala ga lafiyar ta... kuma asali zubda da ciki abun kunya ne kuma laifine a addinan ce. Amman wani lokacin ma da ka ga wanda kake tsammani fahimtar addini yana neman a zubda cikin matanshi saboda wata dalili na su. Kuma sunki accepting family planning methods...

Rashin aikin yi kullun kullun da yake bukatan tunani da nutsuwa, da yawan cin abinci suna da ga cikin abubuwan da suke sa mutum ya dinga yawaita tunanin saduwa ko da yaushe, duk ya danganta tsakanin mutane..

Misali, kakan nin mu, da ka ga yaran su suna da tazara tsakanin su, da wuya kaga yaran an haife su kusa kusa sosai. A tunanin na dalilin haka shine basu da comfort din da muke da shi yanzu saboda haka kullun suna da abun yi masu amfani, tunanin su bai ta kaita ga saduwa kullun kullun ba, kuma basu da jarrabawan s*xual images ko ta ina k**an yan da muke da su yan zu. Allah ya sauwake. Amin. Ko akwai wata hanyar tazaran da suke amfani da ita ne?

23/10/2023

*Shin mace mai cutar HIV, zata iya haihuwa ba tare da jaririn ya k**a cutar ba?*

AMSA
Cutar HIV na daga cikin cututtukan da jariri zai iya k**awa daga uwansa a lokacin haihuwa ko lokcin shayarwa amma idan aka bi dokikin likitoci, za a iya ƙare jaririn daga kamuwa da cutar.

Ga ka'idodin:
1. Mace ta kasance tana shan magungunan ta na HIV (antiretroviral drugs) musamman a lokacin da take ɗauke da juna biyu, da kuma bayan haihuwa har zuwa lokacin da zata yaye yaro
2. Akwai gwaje-gwaje da ake yi wa jaririn daga lokaci zuwa lokaci domin a san ko yana ɗauke da cutar
3. Akwai magunguna da ake bawa jaririn na prophylaxis (watau zai taimaka mashi ko da idan ya k**a ciwon amma tests bai nuna ba tukunna)
4. Mace tana da damar ta shayar da jaririn, idan har zata cigaba da shan magungunan ta. Amma idan zata iya shayar da shi da madaran jarirai na gwangwani toh babu matsala. Amma kada a haɗa biyun a lokaci ɗaya. Ko ruwan nono zalla ko madara zalla.

Want your business to be the top-listed Clothing Store in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Yadda Ake Amfani da Kaninfari
Maganin Karfin Maza na har abada idan ka hada shi.
Yadda Ruwar ta ta kasance da mijin da zata Aura.Laifin waye ?
Ga wannan Fisabilillah kuyi share sannan kuyi mana addu'a

Telephone

Website

Address

Kaduna
Kaduna
Other Baby Goods/Kids Goods in Kaduna (show all)
Shawarwari rayuwa Shawarwari rayuwa
Malali
Kaduna, 1555

Kayi Abu Mai kyau a rayuwa dazai zama darasi ga 'yan baya!

S Bëllø Läśtbörñ Zämâń S Bëllø Läśtbörñ Zämâń
Zaria City
Kaduna

Please joining this group Auta

Binta Kabiru Binta Kabiru
Kaduna

Kayan mata na barci. Kayan mata na barci.
Checheniya Market
Kaduna, 62375

Bra

Adam said idires Adam said idires
Inkil Road Bauchi
Kaduna, 9821

Asdhtk

GURZA ONE GURZA ONE
Lere Local Government Area Of
Kaduna, GOODLUCK

AREWA AREWA
Zuba
Kaduna

Allah yakara yazaunarda kasarmu da jihohimmu lafiya in 2021

Yusra Unique Mother Care Yusra Unique Mother Care
Court Road
Kaduna

Kaduna

Dennis Ogbodeje Dennis Ogbodeje
No 3 Lamson Street Ungwan Pama Sabon Tasha Chikun Local Government
Kaduna

Khadija sulaiman Khadija sulaiman
Kaduna

Anbude wannan group domin mukaruda junanmu akan matsalolin mata

Umar wears collection Umar wears collection
A2 Gero Road Tundun Nupawa Kaduna
Kaduna