Musa Madaki

Musa Madaki

The page will be working harder to enlighten the Kaduna state people how much capacity, value, integr

31/03/2023

Alhamdulillah, Another Friday in Islam and Iman๐Ÿ•Œ

Allah ka karama rayuwarmu albarka ๐Ÿ™

31/03/2023

Ina godiya da sakonnin barka da shan ruwa da akan aiko mani da yawa, har ba zan iya amsa su duka dai dai ba.Allah Ya biya ku da Rahamar Sa, Ya sa mu gama da duniya lafiya.Na gode.

31/03/2023

NAMIJI BAWAN ALLAH........

Wata matace taje gidan biki sai
taiwa mijinta waya cewa inya taso
office ya biyo ya dauketa sai su
wuce gida tare, sai yace mata
wallahi aiki yai masa yawa a office
Don haka ta hau Taxi kawai ta
wuce gida. To dama a gidan Bikin
ta hadu da wata bazawara
kyakkyawa har s**a qulla
qawance da ita, bayan an tashi
Bikin sai wannan bazawarar tace
mata "Yaushe za'azo daukanki ?
Sai tace Aini taxi Zan hau.
Sai bazawarar tace to kidan jira
mana akwai wani saurayina da
zaizo daukana kinga sai mu
saukeki a gida daganan sai nasan
unguwarku kenan, sai tace to
shikenan NAGODE. Suna tsaye
kawai saiga mijinta yai fakin
mota, sai wannan bazawarar
tashige gaban motar, ita kuma
saita shige baya (tana mamaki),
juyowar da zaiyi Don ya gaisheta
sai yaga ai matarsace kawai sai ya
fasa gaisuwar, bayan ya sauke
matarsa a gida sai ya wuce yakai
bazawarar tasa gida.

Wai inkece wannan matar yaya
zakiyi kuma me zakice masa inya
dawo gida.....?????

KUMA

In kaine wace irin dabara zakai
mata Don a zauna lafiya.......?? ????

30/03/2023

Kuyi Hakuri Duniyar Ma Zan Bar Muku ๐Ÿ˜ญ๐Ÿฅฒ

Watarana ummaru musa yarโ€™adua yana cikin tsananin rashin lafiyar ajali, yan adawa s**ayi zanga-zanga dole sai ya sauka daga kujerar mulki domin su aza mutum lafiyayye.

A jawabin marigayi ummaru musa yarโ€™adua na karshe yana cewa:

Idan kukayi hakuri duniyar ma zan barmuku, sannan kusani cewa bazaku danwama akan kujerar ba, kusani zalunci baya daurewa, duk abunda ka aikata zakaje ka riske shi agaban ubangiji taโ€™ala.

Allah yajikan Marigayi Ummaru Musa Yarโ€™adua Albarkacin Wannan Watan RAMADAN Allah yakai haske kabarin ka, da dukkan musulmi da s**a rigamu gidan gaskiya. Ameen. ๐Ÿฅฒ

30/03/2023

Jama'a kar amanta da Azumin "Sitta Shawwal"๐Ÿ˜ค๐Ÿ˜ค๐Ÿ˜ค

30/03/2023

FALALAR RASHIN AURE GUDA GOMA

1.zaka sakata kawala ka bararraje a shimfida๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

2: Ba wanda zaina zungurinka da kafa b***e kawomaka hari tsakiyar dare๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

3.idan kakwanta tsawon dare baka farkaba bawanda zaice ka tauye masa hakki๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ

4.kudinka zai zama na nama da tsire da teburin mai shayi ba wanda yake jiranka saidai ihisani inkai ra'ayi๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

5.idan dare kake raba a waje ba wanda zaice baka damu dashiba b***e har akai kararka๏ฟฝ

6.idan rana tafito har tafadi baka fita nema ba uwar hanjinkace kawai zatayi korafi bawai bil adama ba๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ

7.zaka iya jika garin kwaki da kuli kana ci har tsawon shekara babu katuwar da zatacemaka ta gaji๐Ÿ˜ท๐Ÿ˜ท๐Ÿ˜ท

8.zaka raba dare kana chatting da hira da yammata bamai cemaka bakayi adalci ba๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

9.talauci ko wadata ba wanda zaicemaka baya koshi domin kaikasan mafitarka zaka iya shan faraufarau kakwanta๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ

10.uwa uba bakai ba neman maganin m*z wai dan wasu dalilai kawai zaka zauna lfy๐Ÿ˜„๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜œ

sannunku gwauraye kuma ga falalarku.

05/03/2023

Naji dadin janye karar da Dan takarana da Jam'iyyar PDP ta shigar da gwamnatin tarayya da hukumar zabe INEC akan tafka magudi.

Duk wanda ya dogara ga Allah, to Allah ya isarr masa.

24/02/2023

Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya.

23/02/2023
21/02/2023

Dan girman Allah ku taimakemu kar ku zaba mana Baragurbi, dan Allah.๐Ÿ™ kun dai ga yadda aka gama 8 dinnan๐Ÿ™„

20/02/2023

Idan ka kasance mai munana zato da kausasa zance akan wanda baya bin ra'ayin siyasa irin taka to kai ya kake son ya kalleka ko ya kalli ra'ayinka?

Ko wani malamin Addini yana da dama da 'yancin amfani da Iliminsa, hankalinsa da hangen nesansa wurin nemoma Al'ummar musulmi mafita kuma ya bayyana ta garesu domin ganin al'umma basu halaka ba.

Amma abun takaici na son zuciya da rashin wayewa na mutanenmu 'yan Arewa shine, duk sanda wani malami ya bayyana ra'ayinsa da abunda ke ganin mafita ne ga musulmi idan har wannan ra'ayin beyi daidai da nasu ba sai kaji kalamai na rashin da'a da wayewa suna fitowa daga bakunansu suna jifan malamansu na addini.

Ina kira ga mabiya addinin Musulunci musamman 'yan izala dasu shiga taitayinsu su koma cikin hankulansu su sani cewa malumansu jagororinsu ne na addini wanda kuma sune suke musu jagoranci akan yadda zasu bautama Allah swt domin dacewa a duniya da lahira sannan kuma iyayensu ne, kada mu kuskura siyasa ta sanya mu fara kaskantar da malumanmu.

If not kuma zamu halaka.

19/02/2023

Sati mai zuwa Iwar haka mun fara turo maka Sakonnin murnan lashe zabe da izinin Allah.

19/02/2023

Muyi siyasa mai tsafta, akwai rayuwa bayan zabe.

19/02/2023

Kuskure ne mutane su dinga tunanin idan wani bai dauki kalar ra'ayinsu ba a siyasance cewa hassada ake musu saboda kowa nada madogararsa ga fahimtarsa a siyasance sannan kuma da 'yancin so ko kin marama dan takara baya.

16/02/2023

Itama tace Atiku Kawai. Allah kayi mana jagora. ๐Ÿ™

16/02/2023

๐๐€๐˜๐€๐๐ˆ ๐†๐€๐Œ๐„๐ƒ๐€ ๐๐€'๐”๐‘๐€๐‘ ๐™๐€๐๐„ 2013.

Ya nau'urar zabe Ta BVAS Take???

1- Na'urace karama wacce bata bukatar network domin tayi aiki.

2- kuma tana daukeda duk wani sunan wanda yakeda katin zabe na yankinku.

3- kuma ana iya nemo bayaninka ta hanyar amfanida:
- sunan Mahaifi
- lambobin katin zabenka
- ko ta hanyar haska katin ajikin na'urar

4- Ita wannan Na'ura tanada batiri wanda yake rike cajin awa 10 ko samada haka.

5- bugu da kari, wannan na'ura zata tantance mutum ta hanyoyi guda 2
- dora dan yatsa ko
- daukan hoton fuska

Mu lura! Idan har na'ura bata tantance mutum ba babu yadda zaayi mutum yayi zabe. Kuma

Ba maganar wani yayi amfanida katin wani.

16/02/2023

Kadan daga cikin dokan kotu da Elrufai ya karya.

Kotu ta hana Nasir El-Rufa'i rushe gidanjen jama'a amma ya rusa.

Kotu ta hana Nasir El-Rufa'i rushe kasuwanin jama'a amma ya rusa.

Kotu ta hana Nasir El-Rufa'i korar ma'aikata amma ya kora......

Kotu ta hana Nasir El-Rufa'i cinye filayen jama'a amma ya cinye.

Kotu taba Nasir El-Rufa'i umurni biyan hakokin jama'a amma yaฦ™i biya.

Allah Sarki talaka, ci gaba da yarda ana yaudarar ka.

โœ Musa Madaki

14/02/2023

Ya Allah ka zaba mana shuwagabanni nagari masu kaunarmu wadan zasu zame mana mafita ga lamuranmu. ๐Ÿ™

14/02/2023

A karshe labarin zeyi ma kowa dadi in sha Allah.

Atiku Abubakar zai zama zababben shugaban Najeriya a ranar 25 ga wannan wata cikin yardan Allah kuma Allah muke roko yasa zamansa shugaban ya zame mana alkhairi. ๐Ÿ™

13/02/2023

Ta bare da Mr. Nynsom Wike ba wan ba wan ๐Ÿ˜‚

13/02/2023

Saura Kiris Cikin Yardan Allah ๐Ÿ™

30/01/2023

President Alh. Atiku Abubakar Bi'iznillah๐Ÿ™

26/01/2023

Bayan ya kunna wakar masu gudu su gudu a layin ATM ๐Ÿ˜‚ ๐Ÿ™ˆ

22/01/2023

APC Youth Organization suma sun fice daga Jam'iyyarsu zuwa Jam'iyyar 'yan Najeriya wato jam'iyya mai Albarka PDP. Alhamdulillah.

21/01/2023

Atiku Abubakar is coming Insha Allah ๐Ÿ™

15/01/2023

Idan Kuka Zaษ“i Alh. Atiku Abubakar Insha Allahu Zakuga Sauyi Na Alkhairi ๐Ÿ‘ Atiku Shine Mafitar Najeriya Cikin Yardar Ubangiji.

Allah Yabamu Nasara A Ranar Zaษ“e ๐Ÿ‘ Allah Yasa Karmu Shiga Tangal Tangal ๐Ÿฅฑ

Photos from Musa Madaki's post 14/01/2023

Saukar Turakin Adamawa Alh. Atiku Abubakar Kenan a Jihar Kogi Dazu.

08/01/2023

Neutral and universal person din da kuka ji masana na fada cewa shi kasarmu take nema a wannan lokacin shine Alh. Atiku Abubakar. Shugaban da zai iya shawo kan matsaltsalun kasarmu tare da tafiya da ko wani bangare don gina sabuwar kasa mai daidaito da kyakkyawan tsarin shugabanci.

Photos from Musa Madaki's post 04/01/2023

LISSAFIN TINUBU YA KWABE A KANO

Yau wani al'amari ya faru a Kano

Mutanen Bola Tinubu ne s**a shirya wani taro na sirri a Kano, s**a gayyato Shugabannin addinin Musulunci da suke wakiltar kungiyoyin Musulmai a Kano

Daga bangaren kungiyar Izala, Tinubu ya gayyaci Sheikh Abdulwahhab Abdallah (Imamu Ahlussunnah), daga bangaren kungiyar Qadiriyyah Tinubu ya gayyaci Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara, daga bangaren Tijjaniyyah Tinubu ya gayyaci Sheikh Ibrahim Sani Shehu Maihula (Shehi Shehi)

Sai dai abin mamaki wadannan manyan Malmai kuma shugabanni a kungiyoyin addinin Musulunci dake Kano da aka gayyata zaman ssun bijire, sunki zuwa zaman sirrin da Tinubu, wannan mummunan ajandar na Tinubu ta wargaje

Insha Allahu Malaman mu ba zasu sayar damu a hannun makiyanmu ba, na tabbata Malaman nan basu manta da abinda Tinubu ya yiwa 'yan Arewa ba lokacin da yake Gwamna a Lagos, kuma basu manta da khudubar da Malam Ja'afar yayi da wasiyyar da ya bayar akan Tinubu ba

Allah Ka tsare mana Malaman mu
Allah Ka haramta wa makiyan mu samun nasara

03/01/2023

Governors, Su 11 ne, 8 daga Arewacin Nigeria 3 daga kudancin Nigeria.

Senators, su 37 ne, 20 daga Arewacin Nigeria, 17 daga kudancin Nigeria.

Reps, su 15 ne, 9 daga Arewacin Nigeria, 6 daga kudancin Nigeria.

Kadan Daga cikin wadanda s**a fara bayyana kenan. Akwai saura.

Muje zuwa dai......

31/12/2022

Wannan Shine Prince Muhd Kadade Suleiman Shugaban Matasan Jam'iyyar PDP Kuma Jajirtaccen Matashin Wanda Ya Bada Rayuwarsa Don Ganin Jam'iyyarmy PDP Ta Samu Nasara.

Allah ya kara hada kanmu ya kara daukakamu.

28/12/2022

Maganarmu Daya Ce Ba Kuma Zata Taba Sauyawa Ba. Cewa Atiku Abubakar Shine Wanda Ya Kamata 'Yan Arewa Su Marawa Bayร  Saboda Dalilai Masu Yawan Gaske.

Addini, Tsaro, Kiwon Lafiya, Ilimi, Hadin Kan Kasa, Tattalin Arzikin Kasa, Dawo Da Noma Da Kiwo, Gyaran Siyasar Kasa, Daura 'Yan Kasa Bisa Turban Al'adunu Da da wasu muhimman abubuwan da ba semun fadesu ba.

Ni zan zabi Atiku
Matata ma haka
'Ya'yana ma haka
Sannan makusanta ma haka
Sannan ina cigaba da neman alfarman yan Arewa kan su zabi gwani sarkin aiki wazirin Admawa Alhaji Atiku Abubakar.

โœ Itz Mร dรคkรญ

26/12/2022

Rahama Sadau tace itama ta Atiku Abubakar ita da masoyanta.

25/12/2022

Arc Abubakar Muhammad Yayana Mahaddacin Alkur'ani Ne Kuma Mai Kwarewa Ta Musamman Akan Aikin Zenen Gine-Gine.

Abun Burgewa Babban Masoyine Ga Alh. Atiku Abubakar Turakin Adamawa Shugaban Kasa Mai Jiran Gado Insha Allah.

24/12/2022

Muna jiran umarnin jam'iyya ta ฦ™asa kan nasarar Mohammed Abacha a kotu -Shekarau.

Photos from Musa Madaki's post 23/12/2022

Ita Fa Jam'iyyar PDP Ta Jama'a Ce Aikin Yayanta Shine Gina Jama'a. Mustapha Sule Lamido Kenan Yayin Yakin Neman Zabensa Ayau.

23/12/2022

Assheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun Yace Alh. Atiku Abubakar Zai Zaba Kuma Zai Cigaba Da Neman Alfarman Al'ummar Musulmin Duniya Dasu Zabi Turakin Domin Samun Nasara Cikin Yardan Allah.

22/12/2022

Baba Atiku Yace Allah Ya Karama Shehu Lafiya. ๐Ÿ™

20/12/2022

Yau รฑe mai girma turakin Adamawa Alh. Atiku Abubakar zai dira garin Katsinan dikko da yardan Allah domin yin gamgamin yakin nemaรฑ zabensa da tabbatar da aniyarsa ta sauya fasalin mulkin kama-karya izuwa mulkin tsaftatacciyar dimokwaradiyya.

Sannan turakin zai kai ziyara zuwa ga fadar mai martaba sarkin katsina da masarautar Daura insha Allah. Mu shilla ๐Ÿš—

IItz Mร dรคkรญMItz Mร dรคkรญ

Want your organization to be the top-listed Government Service in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

No. Am17 Magaji Mamuda Road Rigachikun Kaduna
Kaduna
HTTPS://WWW.FACEBOOK.COM/ITZ.MADAKI.31
Other Kaduna government services (show all)
Lere west Apc movement Awareness Lere west Apc movement Awareness
Lere
Kaduna

You cannot plug a field by turning it over in your mind

Social Media Agape Soul Winners Social Media Agape Soul Winners
Kaduna
Kaduna

The saving grace is not to be kept in the heart but to share with other hearts, using all available

Kaduna state vigilance service kadvs k/bacci unit. Kaduna state vigilance service kadvs k/bacci unit.
Kaduna

Kadvs k/bacci unit, Kaduna.

ANC Hausa News ANC Hausa News
Kaduna
Kaduna

This Page is for Peter Obi Northern Supporters.

Kaduna State APC National Youth Ambassadors Kaduna State APC National Youth Ambassadors
Kaduna
Kaduna

APC NATIONAL YOUTH AMBASSADORS KADUNA STATE

Favour Favour
No 16 Narayi Street
Kaduna, 234

Be happy

Abubakar Usman Abubakar Usman
AA27 Nassarawa Road Nassrawa Kaduna
Kaduna, 09017530116

Aa2165246:

Rukaymah Rukaymah
NDA
Kaduna

PDP: Youth Are The Answer Come 2023 PDP: Youth Are The Answer Come 2023
Ahmadu Bello Road
Kaduna, 234

The page was out to join the youth in their journey of restoring the dignity of their country Nigeria through the platform of the People's Democratic Party PDP. So that come 2023 m...

Coalition for Sanga First Coalition for Sanga First
Kaduna

"....... putting humanity first"

APC -  North Legacy Youth Movement. APC - North Legacy Youth Movement.
Kaduna

The organization is aimed at galvanizing the Northern Youths to support APC candidates across the 19 Northern States and the FCT.