Herbal Islamic medicine secret

Herbal Islamic medicine secret

You may also like

Sude bruh
Sude bruh
MHO BEKAM
MHO BEKAM

Dr UMAR HOLISTIC MEDICINE

25/07/2023

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI

1. Jin Zafi Lokacin Jima i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin Gaba

ALAMOMIN SANYI NA MAZA

1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Sha'awa

FAMA DA JIN ZAFI YAYIN SADUWA (PAINFUL IN*******SE):



Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban Kän jawo hakan k**a da zafi daga waje-waje farko farkon da azzakarin maigidan ya fara shiga jikin macen.

*JIN ZAFI A FARKO- FARKO*

Shine fara jin tun kafin mutum ya gama ratsa farjin mace sosai ya kai ga deep penetrating.
Abunda Kän jawo irin wannan zafin akwai;

1- Rashin ni'ima ko ruwan farko farko mai yauki dakan fara fitowa yayin da sha'awa ta fara motsowa sosai. Abunda Kän jawo rashin lubrication din bai wuce rashin fara wasanni wato foreplay kafin fara saduwa.

2- Raguwar sinadarin oestrogen ajika ga macen dake gab da daina haila, Rashin jimawa da haihuwa ko shayarwa.

3-Akwai kuma nau'in magunguna da suma Kän kai ga dauke damshi a farjin mace wanda hakan kansa jin zafin irinsu magungunan (hawan jini, nasa bacci, na farfadiya, magungunan kawar da damuwa, na allergies/mura, dana bada tazarar haihuwa.

4- Jin rauni a farji Sak**akon tura yatsa ciki ya zamto farcen mutum ya haifar da rauni, ko wani abun daban k**ar faruwar hatsari, operation na kugu.

5- Kaciyar mata da akanyi nan ma ga macen da ak**a irin wannan Kän fuskanci zafin, ko Qari da akanyi ma mata yayin haihuwa, ko shigar kwayoyin cuta Kän fatar farji, da sauran nau'in cuttukan fata daka iya shafar farji.

7- Ko mace ya zamto mai ts**akken gaba yayin penetrating zata iya fuskantar zafi.

*SAI KUMA ABABE DAKE SA JIN ZAFI DAGA CIKI*

Wato zafi yada deep pe*******on. Wannan Mafi yawa Kän faru ne Sak**akon wasu cuttuka k**ar;
1)- Cuttukan mara,
2)- Qarin cikin mahaifa (fibroid),
3)- Zazzagowar mahaifa (uterine prolapse),
4)- Canjin halittun cikin mahaifar mace,
5)- Ciwon mafitsara,
6)- Cutar basir,
7)- Karancin majinar cikin hanji dake tafiyar da abunda ke ciki,
8)- Taruwar ruwa a kwan halitta (ovarian cyst),
9)- Shigar kayan aikin likita jikin mace yayin maganin Ciwon jeji wato radiotherapy and chemotherapy.
*SAI KUMA DALILI MAI ALAKA DA AIKIN KWAKWALWA*
A- FUSHI; wato kila sanda maigidan yazo ita matar dama bataso.

MAI BUKATAR MAGANIN YAYI MAGANA....

Ga mai bukatar wannan magani sai ya tuntubi :
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09078395890 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏
Mun gode.

Zamantakewar aure ga ma'aurata

17/07/2023

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.insha Allah
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL KAMAR HAKA
09043414641
KO 09060924963
KO KUMA WHAT'SAPP
+2347062705210816 433 6462336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA MUNGODE

17/07/2023

Matsalar Ƙanƙancewar Al'aura (Azzakari), to Matsala ce da abubuwa ɗayan biyu mafi yawa ke haifar da ita.

1, Wasa da Al'aura don samun sauƙi a zubar da Maniyyi.
2, Sanyi, wanda kesa daskarewar Maniyyi a Mara, ta hanyar Mafarki, kuma babu gurin fitar dashi.

To dukan sa suna haifar da wannan Matsalar.,har ta kai ga Mutum yayi Aure Amma Haihuwa ta gagara, kuma dukkan su suna magani.

Dan haka a tuntuɓe mu don samu n Magani insha Allah.

Copyright BY: Dr Umar holistic medicine
FACEBOOK GROUP: Dr Umar holistic medicine
EMAIL:
drumarholisticmedicine
FACEBOOK PAGE LIKE: Dr Umar holistic medicine
WhatsApp: +2348164336462

22/06/2023

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.insha Allah
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL KAMAR HAKA
09043414641
KO 09060924963
KO KUMA WHAT'SAPP
+2347062705214 KO
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA MUNGODE

11/06/2023

LARURAR SANYIN GABA WATO GE***AL INFECTION
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
DR UMAR HOLISTIC MEDICINE 💊💊💊💊
Ma'aurata kunsan Ciwon SANYI, da RASHIN TSAFTA suna matukar sa rashin sha'awan jima'i kuwa? Suna hana jituwa tsakanin mata da miji. Kuma komi iya kwanciyarki da cushecushen kayan mata inbaki magance infection ba akwai matsala.

Irin wannan infection din yana hana jin dadin jima'i, yana hana daukar ciki, yana kuma cutar da maigida ya cutar da abokiyar zama ma inba ke kadai bace. Domin

Akan sami amarya me tsafta, yayin da uwargida kuma kazama, ko kuma uwargida me tsafta yayin da amarya kuma me karancin tsafta... wanda illar infection shine inde mijin zaijewa waccan me karancin tsaftar kuma kema yazo miki toh duk kokarinki tsaftarki bazaki tsira ba saide abun yai miki da sauki.

ALAMOMIN SUN HADA DA

■ Daurewar mara akai akai ba lokacin period ba
■ Jin motsi k**ar wani abu na tafiya acikin farji
■ Jin zafi yayin fitsari
■ Jin zafi yayin saduwa
■ Ganin fitar farin ruwa me kauri
■ Ganin fitar abu k**ar dusadusa daga farji
■ Jin discharge na fita da karni k**ar karnin kifi ko doyi
■ Kai kayin gaba
■ Gani kurji ko kumburi agaba
Da de sauransu

Al'amarine me nauyi amma kar ai kunyar zuwa ga likita neman lfy, wasu nadashi amma sam basusan menene ba sai daga baya in abun yayi yawa. Wasu kuma basa ganin discharge din komi saide ciwon mara.... shima managing dinsa daban. shyasa ko yayshe nake cewa aje ga kwararrun jami'an lfy.

🌷
Ga jami'an lafiya musamman kananu kusani vaginal infection ya kasu iri da yawa akwai viral, bacterial, fungus da parasitic don haka wajibi ne ka fahimci meke jawosa kafin dora mutum a magani. Ba duk infection ne ake bada antibiotics ba, akwai infections din da inka ba mace antibiotics ka kara haukatashi ne.

Sannan kuskure ne dora mutum akan babban antibiotics wato broad spectrum antibiotics akan karamin abunda bai kai ya kawo ba, hakan kuna jawowa jikinsu yai developing antibiotics resistant ta yadda zaima ki aiki nan gaba in wata cutar ta samesu, a kiyaye pls! Narrow spectrum sune first line ko yaushe na antibiotics.

Don haka wajibinku ne ku fahimci abunda ya jawo infection din da kyau kafin bada magani. Shyasa manyan asibitoci wasu sai mun dau sample na discharge din mun turama masanan kimiyya wato Medical lab's scientists sun tantance mana domin dora mutum kan maganin da ya dace dashi.

Sannan yana da kyau jami'in lfy yasan wadanne irin tambayoyi ya dace yai da kuma sanin dalilin yinsun, karkurum mace tazo da complain kai kuma ka saki layi ka tafi wata tambayar can mara mahimmanci tare da alaqa da matsalarta... daga lokacin bazata kuma dawowa gurinka ba domin zata fahimci kaima din duk bigece bakasan komi ba.

Sannan ku dena jin haushi don an muku tambaya kusani ayanzu yancin mara lafiyar da yazo gabanka ne.. ya tambayeka daya bayan daya game da maganin daka rubutamasa, kai masa bayani kuma harsai ya gamsu, sannan yana da hakkin ka sanar dashi damuwarsa matukar akwai bukatar hakan domin yasan abunda zai kiyaye.... Don haka batun wani harden rubutu a likitanci yanzu bashi. Kai rubutun magani straight and clear shine sanin aiki.

Don haka jami'in lfy a duk sanda mace ta zoma da korafi na alamun infection ne ke damunta baya ga magani karku mance da bata wadannan shawarwarin da zan lissafo; sune ginshikin cin nasara wajen magancesa. Ku sanar da ita cewa;

1. Zaifi kyau ki rika sanya pant na cotton bana roba ba. Sannan a rika canza pant din sau 2, 3 zuwa 4 arana a irin wannan yanayin. Dalilin shine farji ba gurine da iska ke ratsawa ba ko yaushe sanya panta na roba karawa gurin damshi zaiyi... damshi ko yanayi ne da irin wadannan kwayoyin cutar keso.

2. Duk sanda zaki wanke unders dinki k**e amfani da ruwan dumi kina wankewa dashi, inkuma ruwan na sanyine to a zuba gishiri aruwan wankin kadan domin kashe wasu kwayoyin cutar koda akwaisu ajiki. Sannan inda hali ake shanyasu acikin daki ko inda akasan Qurar kasa bazatake tasowa tana budesu ba kafin su bushe.

3. Sannan akiyaye kai hannu wajan farji, Musamman yana dakyau hannu ya zamto anwankeshi kafin ashiga bayan gida koda babu datti da kuma bayan anfito.

4. Kar k**e tura sabulu yayin wanke farji zuwa ciki, inda hali ma sam babu bukatar sabulu wajen wankesa domin gurine dake wanke kansa da kansa, shyasa wani lokacin kina zaune kurum saikiga abu me yauki na fita... ba duk abunda ke fita batare da sha'awa banr infection... Sannan ake aske gaban fes duk bayan sati 4 ko 6. Amma akeyi sama sama, sannan ba direct ba, ko yaushe kafin ki askin ki sami ruwan duminki ki zuba a bowl kikai bandaki inkinje ki zauna aciki na minti 5 zuw 10 tukun kafin fara shaving din saboda yin hakan zai hana kuraje da kaikayi.... bama sai me infection ba ga dukkan maza da mata ya dace kui hakan. Inda hali adansa gishiri cikin ruwan dumin kafin azauna ciki.

5. Ake tabbatar da tsafta bandakuna pls, Ake kad'a ruwa da gishiri ko da Omo Ana watsawa acikin bandakin ana wankesa, ko ta hanyar amfani da sauran maganin kashe kwayoyin cuta na ruwa.

6. Ake tsarki da ruwan dumi zaki iya dumamawa ki zuba a cikin flask duk sanda zaki k**a ruwa sai ki tsiyaya in kina gida. sannan anaso ake sa gishiri daidai misali a ruwan dumin da za'ake tsarkin. A dena tsarki da ruwan sanyi sam inda Hali amma inba yadda Za'ai to shima asa gishiri kadan ciki. Ko namiji inda hali inkana gida ka jimanci tsarki da ruwan dumi

7. k**e canza pads yayin period akalla Sau 3, xuwa 4 arana, insun Jima koda basu 6aci da jini ba. Saboda jini culture media ne me kyau dake ba kwayoyin cuta damar rayuwa...

8. Matsayinki name fama da infection Inda hali inke kadai ke kwanciya adakinki ki rika cire pant dinki inzaki kwanta ki bar iya siket yadda iska zatake ratsa zuwa wayewar gari ki rika haka kullum har matsalar ta tafi...

9. Karka mance duk matar auren da tazo da Infection wajibi ne mijinta ma adorasa a magani daidai da irin nata, hak**a insu 2 ko 4 ne wajen mijin kaf dinsu sai sunsha maganin daidai da nata.

Inde an kiyaye wannan Insha Allah za'a samu sassauci akan kari, magani kadai babu counseling a infection baya aiki... abun dadin ma yawancin magungunan infection ma wani sha sau 1 ne shikenan wani kuma sau 2 anjima anayi kwana 5 saide in ansami treatment failure. Fatan harma wadanda basu dashi sun ilmantu.

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09060924963 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏
✍🏼
[Dr. UMAR]

22/05/2023

SHIN KO KUNSAN ME AKE KIRA GE***AL WATS KURAJEN AL'AURA?

Da farko dai Ge***al wats wasu Nau'in abubuwa ne da suke fitowa mutum Musamman a bangaren al'aura na mace ko namiji,kuma suna iya fitowa a wani bangare na sassan jiki

Sannan sannan wannan ciwo kwayar cuta wacce ake kira da human papillomavirus (HPV). ita ce take haifar da ita,sannan kuma ana daukar cutar ne ta wajen jima'i domin itama tana cikin dangin Cututtukan da ake dauka wajen jima'i wato Std ko sti.

Wannan ciwo yana fitowa mace haka nan Namiji sannan wajajen da yafi fitowa sune:

1. Kan al'aurar Namiji (Azzakari)
2. Dubura
3. Gefen mara
4. Cikin farjin mace ko wajen sa.

Da dai sauran su.

Sannan suna jawo kaikayi konjin zafi a wajen da s**a fito, bangaren Namiji haka nan mace.

Hanyar da ake magancewa wannan matsala shine mutum yayi magani bangaren wanda zaisha domin kashe wannan virus din ta ciki,sannan ayi wanda zaa shafa domin kashe na waje.
MASUNEMAN KARIN BAYANI
FACEBOOK GROUP: Dr umar holistic medicine
EMAIL: [email protected]
FACEBOOK PAGE LIKE: Dr umar holistic medicine
WhatsApp: ☏+2348164336462

✆ WhatsApp +2348164336462

Dr umar holistic Medicines

Allah yasa mu dace.
SHARE 🔔
SHARE 🌿🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Allah yasa a dace

30/04/2023

ALAMOMIN CUTAR SANYI (INFECTION):

MENENE TOILET INFECTION:

[email protected]
☞ ☏+2348164336462
☞ KADUNA - NIGERIA:
● Dr Umar holistic medicine
☞ DOMIN MAGANI INFECTION ●:

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

wata cuta ce da take samun mace da namiji, cuta ce wadda take a cikin mace da kuma gaban ta. Cuta ce wadda wani zai iya daukar ta daga wani, za'a iya daukar ta idan wata tayi fitsari a daidai wani wuri kema sai kije kiyi, za kuma ki iya daukar ta ta hanyar sharing pants da wadda take dashi. Haka kuma ana iya daukar shi a yayin saduwa (s*x), mace zata iya gogawa namiji haka namijin ma zai iya gogawa mace shi.

Idan na kasa mata kashi dari tou fa 95% suna da wannan cutar. Cuta ce mai matukar wahalar magani ga wanda basu san yanda zasu magance shiba.

Tambaya anan itace:- shin me yasa mutanen da basu san miye *TOILET INFECTION* ba? Me yasa babu shi a baya?

Nikam a gani na hakan ya faru ne a dalilin yawan inserting da matan mu na yanzu keyi, matan da basu san miye cushe-cushe a gaba ba, yanzu ne abun yayi yawa. Idan ma zakiyi inserting din sai kisan abunda zakiyi dashi. Taya zaki mayar da vigina din ki tamkar wata bola? Duk abunda kikaga dama ki zuba a ciki kuma kisa ran zaki zauna lafiya? Hakan ba mai yiwuwa bane a gani na.

ABUBUWAN DA TOILET INFECTION YAKE HAIFARWA:

1- rashin gamsar wa a yayin jima'i
2- rashin haihuwa
3- rikicewar al'adah
4- soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k'yamar ki da abun hannun ki.
*ALAMOMIN TOILET INFECTION*
1- fitar farin ruwa
2- rikicewar al'adah
3- kaikayin gaba
4- gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari
5- jin tsirar gaba ba tare da dalili ba
6- yin fitsari guntu-guntu.

*● INFECTION YANA DA MAGANI KUMA A RABU DASHI HAR ABADA INSHA ALLAH ●*

11/04/2023

MATSALAR ISTIMNA'I A YAU
(Ma********on)

MENENE ISTIMNA'I?

ISTIMNA'I shine Wasa da Al'aura wajen biyan bukata Imma ya zama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zaibi ya biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko namiji

HUKUNCINSA A MUSULUNCI

HUKUNCINSA A musulunce haramunne da ijma'in malamai .

ILLOLIN ISTIMNA'I

(1) ISTIMNA'I yana jawo fushin ubangiji

(2) ISTIMNA'I yana karya GARKUWAR JIKI

(3) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi

(4) ISTIMNA'I yana haifar da yawan ciwon kai

(5) ISTIMNA'I yana haifar da raunin IDANU Da raunin JI

(6) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bacchi da kasala

(7) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI

(8) ISTIMNA'I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga namiji ko Mace

(9) ISTIMNA'I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace

(10) ISTIMNA'I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA

(11) ISTIMNA'I yana haifar da bushewar gaba ga mata

(12) ISTIMNA'I yana haifar da raunin sha'awa ga maza ko Mata

(13) ISTIMNA'I yana haifar da yawan damuwa

(14) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bugun zuciya da karfi

(15) ISTIMNA'I yana sa jikin mutum ya dunga karkarwa

(16) ISTIMNA'I yana sa Mai yinshi ko yayi Aure bazai iya biyawa Abokin zamansa bukata ba namiji ko Mace

(17) ISTIMNA'I yana haifar da yawan mantuwa

(18) ISTIMNA'I yana haifar da Larurar MAFITSARA ga namiji ko Mace

(19) ISTIMNA'I yana kashe gaban namiji ko Mace gaba Daya

(20) ISTIMNA'I yana haifar da ciwon DAJI wato (Cancer)

(21) Yawan mantuwa rashin rike Karatu

(22) Yana Haddasa Yawan zubewar Ciki ga Mace idan mjinta yataba yi abaya kafin yayi Aure, ko ita macen tayi abaya.

(23) Yana Haddasa Ciwon Zuciya

( 24) Yana Hadda Ciwon Kwakwalwa akarshe yazama Hauka.

MASUNEMAN MAGANI KO KUMA
KARIN BAYANI
FACEBOOK GROUP: TRADITIONAL HERBAL MEDICINE
EMAIL: traditional [email protected]
FACEBOOK PAGE LIKE: traditional herbal medicine
WhatsApp: ☏+2348164336462

✆ +2349060924963

Traditional herbal Medicines

Allah yasa mu dace.
SHARE 🔔
SHARE 🌿🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Photos from Dr umar herbal & holistic medicine's post 01/04/2023
Photos from Herbal Islamic medicine secret's post 25/03/2023

Wane irin cututtuka ne suke damunku kunyi kunyi Amma har yanxu Baku warke ba toh sauki yazo da yardar Allah ku sanar damu insha Allah zamu taimaka da sahihan magunguna Allah ta'alah yasa mudace Allah ta'alah yaqara mana lafiya baki daya domin neman qarin bayani ga number wayarmu k**ar hakan kira Koh chat WhatsApp ☎️ +2348164336462 ko 09078395890

19/03/2023

MAGANIN RABUWA DA CIWON ULCER KOMAI TSANANIN TA FISABILILLAH.

DON ALLAH IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA.

Ciwon gyambon ciki (ulcer) ciwo ne mai zafi a cikin rufin ciki wanda shi ake kira da (Gastric ulcer)akwai kuma peptic ulcers wanda shine rauni wanda yake faruwa ga karamin hanji ko kuma cikin ciki(babban hanji).

Hakan na faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dame narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Garin Rumman (Pomegranate)
2. Garin Zogale(Moringa)

Kowanne zaa samo k**ar chokali 5 zaa hade su waje daya,sai a rika diban rabin chokali zaa hada da ruwa karamin kofi,ko pure water daya da rabi zaa dafa shi.

Bayan an sauke sai a bari ya huce a zuba zuma k**ar chokali 1 babba a ciki sannan asha kofi 1 da safe kofi daya da dare,da safe bayan an karya da dare bayan anci abinci, haka har tsawon mako 2(sati 2).

Insha Allah zaa samu waraka.

Allah yasa mu dace.

Copyright BY: Dr Umar
FACEBOOK GROUP:Dr Umar holistic medicine
EMAIL: [email protected]
FACEBOOK PAGE LIKE: Dr Umar holistic medicine ☏+2348164336462

Message Dr Umar holistic medicine https://chat.whatsapp.com/CNQbzXAyccnBrywDh17dzN

Share🙏

Photos from Herbal Islamic medicine secret's post 01/03/2023

Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Tusar Gaba:

Zaki nemi kayan hadi k**ar haka;

* Ganyen magarya 🌿
* Bagaruwa 🍁
* Yayan hulba 🍂
* Gishiri 🍃

*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki dunga shan ruwan kuma kina zama a cikin ruwa na tsawon minti goma.

*_Amfanin Hadin Ciccibin Saniya Ko Akuya A jikin Mace_*

Yar uwa amfanin cin wannan nama ajikin mace yanada muhimmanci saboda yana saka gaban mace ya ciko ya kumbura ciki kuma ya matse sannan yana karawa mace ni'ima da dandano gamsarwa oga cikin nishadi musamman in kina hadawa da dan romon, yar uwa in kina so ki gane ki jarrabashi kiji yanda akeji.

☏ +2348164336462

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

27/02/2023

Maganin Matsi Na Mata Yadda Zaki Tsuke Gabanki Idan Kin Bu’de A haihuwa Ko Tsalle-Tsalle Ko In Anyi Miki R**e (Fya’de):
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
Mata da yawa suna Fama da wannan Matsalar ta Budewar gaba, wasu In sun Haifu Wasu kuma In suna Hawa Keke me taya biyu, wasu kuma In suna Tsalle-tsalle, wasu kuma In Anyi Musu Fya’de.

Idan kina Buqatar Gabanki ya tsuke Yadawo k**ar na Yarinyar wacce batasan ‘Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi:-

Na Daya :

1-I-Bagaruwar Hausa.
II-Ganyen Magarya.

Idan kika samu wa’dannan abubuwa seki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin duminsa k**an 30mins a kalla sau biyu a sati.

Na biyu:

2- Kanunfari.
Zuma (Pure Zuma).

In kika same su Se ki dafa da zuma, ki rinqa shan sa da zafinsa, ko ki jiqa shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma

Na uku:

3-Kanunfari.

Ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun fari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati

Na Hudu:

4-Kwallon mangwaro.
Zuma (Me kyau).

Idan kika samu kwallon Mangwaro seki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, to Idan ya bushe se ki daka shi, a kwaba da zuma se rinka sashi a gabanki da daddare bayan isha’I, amma idan zaki kwanta bacci se ki wanke Gaban naki.

Na biyar:

5-ko kuma ki dafa ‘dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho seki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati.

Na Shida:

6-Bagaruwar Hausa.
Chikui (Dabino).

Inkika samu Bagarauwa seki Shanya ta ta bushe, Seki dakata ki tanka’de kayarki, seki samu Chikui, Kina Dandala da shi kina ci.
🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯
Insha Allah Zaki sha Mamaki.
・DR UMAR HOLISTIC MEDICINE CENTER

MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09060924963 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏

26/02/2023

MUN BUDE SABON GROUP NA WHATSAPP MAI BUKATA YAMUNA MAGANA TA WANA NUMBER INSHA ALLAH. +2348164336462

25/02/2023

Ilimin yadda ake yin Jima'i kashi na daya.

Yar uwa ya na daga ilimin da ya k**ata a dinga sanar da mutanen da su ka mallaki hankalin kansu shi ne ilimin jima’i a Musulunci.

Manzon Allah (saw) ya ce, kada dayanku ya afka wa matarsa, k**ar yadda jaki ya ke afkawa jaka.

Idan dayanku zai je wa iyalinsa, ya k**ata ya aika dan aike, wato ya k**ata a ce kafin ya kwanta da matarsa su gabatar da duk wani wasa da zai motsa musu sha’awa, domin samun gamsuwar su kansu ma’auratan.

Sannan idan mutum ya sadu da matarsa, bai k**ata ya yi gaggawar fitar da gabansa daga cikin matucinta ba har sai wannan matar ta sami gamsuwa daga gare shi, saboda wata matar ba ta samun gamsuwa a daidai lokacin da shi mijin ya sami gansuwa, har sai ya jira ita ma matar ta sami tata gamsuwar.

Wani mutumin ba ruwansa; da zarar ya sami gamsuwa da matarsa koda a iya wasan da su ke yi ne, to fa shi ya gama, ba ruwansa da ita. Shi ba abinsa ya yi ma sa zafi. Kun ga wannan shi ne karshen rashin adalci.

Wata matar kuma ta na da doguwar sha’awa, saboda haka, idan mijinta bai yi wasa da ita ba, sannnn bai jira ta samu gamsuwa daga gare shi ba, to maniyyin da ya ke jikinta ba zai sauko ya hadu da nasa ba, sai dai ya tsaya ma ta a mararta. Daga nan kuma sai ciwon mara, sai ciwon ciki, sai ciwon kai, sai warin gaba.

MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09060924963 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏
MU HADU A KASHINA BIYU
INSHALLAH

23/02/2023

TSARABA GA MA'AURA ONLY:

SADAKA WANNAN MAGANIN SHARE 🔔:

🌰 NAMIJI GORO 4.
🍯 ZUMA COKALI 10
🍋 LEMUN TSAMI 1.

zaka samu namiji goro ka bare Sai a daka ka hada da Zuma da lemun tsami a daka tsawon 30 minutes.

ZAKA SHA MAGANIN 30 MINUTES KAFIN SADUWA INSHA ALLAH ZA'A DACE.

sanna ka tabbatar baka da INFECTION:

MAGANIN INFECTION :

🍯 ZUMA COKALI 10.
🍉 BAWON KANKANA.
🌱 GANYEN MANGWARO 12.

za'a dafa ya sha wuta tsawon 30 minutes

Yadda zaka sha:

🥃 KOFI DAYA SAFE ( MORNING 6AM ).
🥃 YAMMA 8PM KOFI DAYA.

SAI BAYAN 1 HOUR ZAKA CI ABINCI.

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09078395890 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏

21/02/2023

MAGANIN ISTIMNA'I :

🌿 INFECTION 🌿 ISTIMNA'I :

ISTIMNA'I (MA********ON) ILLOLINSA DA CUTUKAN DA YAKE HAIFARWA A AJIKIN MUTUM!:

Message or WhatsApp.
+2348164336462

GA KADAN DAGA CIKIN ILLOLIN SA GA MAZA.

1. Kankancewar azzakari.
2. Saurin kawowa.
3. Fitar fafin ruwa daga gaba.
4. Raunin jiki.
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.

Wanda Yake da bukatar Maganin se Ya tuntube mu a wadannan Nambobin:-
FACEBOOK GROUP:
Herbal Islamic medicine secret
FACEBOOK PAGE LIKE: Herbal Islamic medicine secret
WhatsApp: ☏+2348164336462
ANA BUKATAR JAMA'A SU YADA WANNAN POSTING ZUWAGA SAURAN AL'UMMA DOMIN QARUWA DA JUNA
ALLAH YASA MUDASHE MUNGODE

09/02/2023

MAGANIN SANYIN MARA(INFECTION):

IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA:..

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
Bayani gane da maganin sanyin mara(infection)wanda a wannan zamani yake addabar maza da mata masu aure da marasa aure, insha Allah ga maganin sa.

Kamar masu fama da

1. Kaikayin gaba
2. Zafin fitsari
3. Ciwon mara
4. Fitar farin ruwa
5. Fitar kuraje
6. Kankantar gaba.
7. Daukewar sha'awa.

Dadai sauran matsaloli da sanyin ke haddasawa su insha Allah indai s**a juri yin wannan hadi Allah zai basu waraka,kuma zasu sami sauki.

Amma wani jan hankali guda.

Mutane da yawa suna da gaggawa wajen neman magani,babu yadda zaai kana dauke da ciwo tsawon wasu shekaru ya riga yayi maka katutu(chronic)sannan kace zaka sha maga cikin kankanin lokaci ka samu sau.

Bawai hakan baya faruwa bane, amma dai a rika bi a hankali da kuma bin ka'ida domin samun dacewa.

KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 08164336462 KO KUMA WHAT'SAPP
+2349060924963
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR TRADITIONAL HERBAL MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏

Insha Allah zaa samu sauki da waraka daga Allah.

LIKE AND SHARE!!!!

01/02/2023
30/01/2023

MATSALA UKU IN S**A SAMEKA LOKACI DAYA ZA.A DADE ANA SHAN MAGANI... 👌
SANYIN☘️
BASIR☘️
ISTIMNA'i☘️
Idan akace wannan matsala sun hadun ma mutum lokaci daya tabbas Yana bada gudun muwa wajan mutuwan gaban namiji da zaran namiji ya fara saduwa da mace sai kaga cikin 5 mint ya kawo ruwa alokacin da matar take bukatarsa
Bayani akan sanyi ta yanda ake daukan cutar sanyi
(1) zuwa kogi ana wanka zai haifar maka da matsala jijiyoyin gabanka Wanda hakan zaisa kana girma tana zama a yanda take🌿
(2)wanka da ruwan sanyi Koda a gida ne ba birgewa bane kaji mutum Yana cewa ai da ruwan sanyi nake wanka🌿
(3)kwanciya awajan Mai sanyi 🌿
(4)Shan Abu Mai sanyi Koda yaushe
Kadan daga cikin🌿 matsalal sanyi kenan.......................................
Basir kuma wani lokaci na'uikan abinda muke cine s**an tasiri wajan kawo shi duk da cewa ciwon k**ar iska ne Amma ka kadan daga cikin abinda yake haifar da shi
(1)cin Abu Mai zagi🌿
(2)yawan zama k**ar drive ko dinki🌿
(3)yawan cin Abu Mai Magi🌿
(4)rashin cin Abu Kamar su gyayaye
Da dadai saurau su 🌿
Matsala akan istimna'i kuma wannan shine karshe damuwa domin in har akace kanada sanyi kanada basir ga Kuma istimna'i dole kasamu matsala rashin girman azzakari da Kuma dadewa alokacin jima'i
Da zaran kafara saduwa da mace sai kawai ka kawo ruwa matsalal akan istimna'i kawai ma
(1) kankace gaba🌿
(2)rashin dadewa🌿
(3) tsinkewan maniyi🌿
(4)ciwon baya Mai tsanani🌿
(5)ciwon Kai Mai tsanani🌿
(6)saurin gajiya🌿
Kadan daga cikin matsalal istimna'i Kenan to kaga she zakaga mutum yata Shan maganin karfin gaba Amma Shiru kakeji to iya matsala daya zata iya kashema gabanka Amma Kuma gashi Abu uku ne shiyasa in har kasan kanada wannan matsala uku in ka kiramu kace Mana kaifa kanada matsala uku domin musan hadin da zamu ma??
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09078395890 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHER

24/01/2023

KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI ?.......................................................
🫒🥚🧅🫒🥚🧅🫒🥚🧅🫒🫒🥚🫒🫒🧅

Yawan ruwan maniyi a jikin namiji,shi ke nuni da karfin sha'awar dake gare shi.Ita kuma sha'awa ita kan sa namiji yaji yana da bukatar saduwa da iyalin shi.kuma a lokacin saduwa matar zata ji shi da karfin da ya k**ata,Wanda hakan kansa ma'aurata nishadi da matukar jin dadi da kuma zubarda maniyi mai tarin yawan gaske da biyan bukata a lokacin inzali.

Yawan maniyin dake fita a yayin inzali yakan sa namiji samun gamsuwa tamkar bai ta6a saduwa da mace ba.A yayinda karamcin ruwan maniyi Kansas namiji yayi inzali ba tareda jin wani dadi k**ar yanda ya k**ata ba.Wannan kan rage kwazo da karfin namiji a yayin saduwa.

Lokuta da dama namiji kan ji shawarsa na ja baya,sai ya rinka tunanin ai watakila basir ne musamman a aladar malam Bahaushe, alhali akoi abubuwan da basu da alaka da basir masu haifarda haka.

Namijin dake bukatar samun yawan maniyi to zai dakata daga yawan jima'i,sai ya nemi kwan kaza 🥚🥚kwara biyu da albasa 🧅🧅 da man zaitun 🫒🫒 sai ya soya.kada a saka maggi amma a saka gishiri kadan.

A tabbatar an soya da kyau, sai a ci da safe ko yamma.wasu albasa na kumbura masu da ciki,amma idan aka soya ta soyu to ba wani lahani da zata haifar.

Kada a rinka ci har a koshi,domin ba tuwo bane,da ake yiwa cin mai jin yunwa.kwai protein ne ba carbohydrate bane dan haka kadan ake ci ba cika plate za ayi a zauna ayi ta faman ci ba,za a ci daidai azanci.

Haka kuma za a iya cin kwan zabuwa dafaffe,ba wanda aka soya ba,idan an ci da safe to sai a nemi kunun alk**a da yamma sai a sha.

A dinga yin haka akai akai,za a yiwa Allah godiya.
Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09078395890 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANF

15/01/2023

RIGAKAFIN ZUBEWAR NONO DA LALACEWA.DAKUMA YADDA ZAI CIKO YA GORMA.

Idan kinason kare kanki daga lalacewar nono da jiki.

To je samo ciyawarnan da ake kira kan barawo.

Kishanyata ta bushe sai kidaketa lukwi.

Za arinka diban karamin cukali anasha da nono ko madara safe da dare,

Wannan yana hana nono faduwa inma ya fadin to yana dagowa acikin dan lokaci insha Allah.

Inko karin girma ne to
Kisami plantain, Wato ayabar da ake soyawa.
SAI ayanyankata ta bushe kana adaketa tazama gari lokwai .

Sannan kuma asamo Aya da Gyada markade su Sai atace ruwan asa Madara kana arinka diban wannan Garin plantain din ana barbadawa aciki ansha sau biyu safe da kuma dare.
Har na tsawon sati biyu.

To Insha Allah nonon naki Zai taso ya kunburu ya ciko Kamar yadda ake so.

Fisabidillah.
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09078395890 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏

04/01/2023

MAGANIN SANYI(KOWANNNE IRI)

AYI SHARE DON GIRMAN ALLAH

Sanyin kashi sanyin mara sanyi mai sa farin ruwa ko zafin fitsari ko kuraj ko kaikayin gaba ko kaikayin matsematsi ko jin zafi ga màce wajen saduwa ko ciwon mara ko fitar kuraje a gaban mace ko daukewar sa'awa,sai a jarrana wannan fa'ida.

A samu Tafarnuwa Sili 5:🧄🧄🧄🧄

🍀 Citta 5 babba.

Albasa karama guda daya.🧅🧅

Sai a yayyanka sa samu kofi a zuba ruwa k**ar kofi 2 sai a zuba su a ciki a rufe a barshi zuwa washe garai(a barshi ya kwana) sai a tace.

A dura a kan wuta a tafasa shi,idan ya wuce a saka zuma a sha kofi daya da safe daya da yamma.

Ayi haka k**ar tsawon kwana 3 ko safi 1 zaka ga result mai kyau da yardar Allah.

Domin karin bayani ko samun hadadden maganin mu sai a kira.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09060924963 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏

Zamantakewar aure ga ma'aurata

SHARE 🌿

LIKE AND SHARE.🖱️

Want your practice to be the top-listed Clinic in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubb...
Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubb...

Category

Telephone

Address

No 06 New Bidda Road Tudun Nupawa Opp Tawakaltu Masalacin Yarobawa
Kaduna
Other Medical & Health in Kaduna (show all)
Reuben Amos Reuben Amos
Ikara
Kaduna

save ideas to increase your skill

Uwais Pharmaceutical Uwais Pharmaceutical
Kaduna

Pharmacy

Dammy Health clinic Dammy Health clinic
Lagos, Kaduna Brand
Kaduna

All about health insurance

Alto's Family Medicine Store Alto's Family Medicine Store
Kaduna

We walk through life much easier with a smile on our face 🙃

Zaytun Diagnostics & consultancy Zaytun Diagnostics & consultancy
Kaduna
Kaduna, 23401

Business partners/distributors of Afroganiks fertility supplements in Nigeria

Arqam_hijamah_clinic Arqam_hijamah_clinic
Kaduna, Shema Complex
Kaduna, 52000

Man jamil Man jamil
Zaria G Begu
Kaduna

Post information in this page and then news stories

Priceless Faforlife Nig. Priceless Faforlife Nig.
No 7A Tanko Tete Crescent Gwari Avenue Barnawa Kaduna
Kaduna

"FAFOR LIFE is an Indian, China & Nigerian based wellness company

Ash-shifaa Islamic Medicine & Hijama Cupping Center Ash-shifaa Islamic Medicine & Hijama Cupping Center
Kaduna

Medicine and healing according to principles of Prophetic tradition

Cookies_herb Cookies_herb
Kaduna

All available products Boric acid for all kinds of infection Flat tummy powder Dripping pops for extreme wetness Pink lips balm /kit Man power herbs Weight gain herbs Breast enla...

IVF clinic/ cure infection IVF clinic/ cure infection
Barnawa Kaduna
Kaduna, 800001

Is all about treating all kinds of VG infection

Greenhealth Medical Diagnostics LTD Greenhealth Medical Diagnostics LTD
27, Boumedine Street, Narayi High Cost, Kaduna South
Kaduna, 800244

Medical laboratory and diagnostic services, Medical and scientific research centre. Medical/ laborat