A L A Q a

A L A Q a

You may also like

TIBOK  Family
TIBOK Family

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A L A Q a, Grocers, Dan_gora Kiru l. g, Kafin Maiyaki.

14/06/2024

Mai taqama da ikon allahAllah
Maqi gani ya kau da idonsa
-- Aliyu Kassim Yako

Photos from A L A Q a's post 14/06/2024

Ya Allah A Ranar da Za’ah Zagaye Gawar Mu Ana Kuka😭😭 Ya Allah Kasa Mu Kuma Farin Ciki Mukeyi Domin Haduwar Mu da Kai ya Allah πŸ€²πŸ»πŸ™πŸ»

14/06/2024

SaveπŸ™‹πŸ»β€β™‚πŸ’β€β™‚οΈ the Date
All invited to theπŸ™πŸ˜ŒπŸ™‹πŸ»β€β™‚

02/06/2024

Me girma
Aliyu Kassim Yako
Allah yasa ayi hutun karshen mako lafiya πŸ™

23/05/2024
23/05/2024

Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un
Allah yajiqanka da Rahma

03/05/2024

Wato gaskiya wannan bawan Allah Comr Sulaiman Umar Ayuba maiyaki hakika muna matukar godiya bisa yadda kaketa taimakon marayu da kuma kungiyoyin Dalibai da kuma na Ilimi na wannan yanki Namu gaskiya.

Munyi matukar dace da samun jajirtaccen matashi.irinka muna matukar godiya dazun Nan aka siyawa Dalibai yadin uniform sama da yadi ashirin da biyar ka aikawa wata Makaranta.

Kace abawa marayu da wadanda iyayansu basuda karfi domin tallafawa da iliminsu gaskiya muna matukar godiya Comr. Sulaiman Umar Ayuba Irinku Mukesoo a Wannan Yanki Namu Mai Albarka.

Muna godiya Dalibai Da iyayansu Suna Godiya Comr.Sulaiman Allah yasaka Maka da mafificin alkhairi Comr. A tare da duk masu zuciya da kuma Kishin Ilimi Irinku Mai girma comr.namu

Photos from A L A Q a's post 26/04/2024

Congratulations πŸ’•πŸ’•πŸ’•

Junaidu Mohd Nasir

26/04/2024

Congratulations πŸ’•πŸ’•πŸ’•

Sabitu Haruna Magaji

Oppicial Sabitu Haruna

Photos from A L A Q a's post 21/04/2024

πŸ™‹πŸ»β€β™‚πŸ™‹πŸ»β€β™‚

AKALLA MATA SAMA DA DUBU ASHIRIN NE SUKE RAYUWA KULLUN TSAKANIN KASUWAR KURMI, KOFAR WAMBAI ZUWA KANTIN KWARI DA BAKIN ASIBITI KASUWAR RIMI A BINCIKEN DA MUKAI, AMMA ABUN TAKAICIN SHINE BABU WANI GURI NA MAKEWAYI (BANDAKI) NA MATA SHI KADAI DA AKA WARE DOMIN SU KADAI.

MUNA KIRA GA KUNGIYOYIN KARE HAKKIN MATA DA SU FITO SU NUNAWA MAHUKUNTA WANNAN LAMARI DOMIN TEMAKAWA MATA YAN UWANSU. RASHIN BANDAKUNAN YAKAN SA WASU MATAN SAKIN FITSARI A JIKINSU, SU KWARA PURE WATER NA NAIRA HAMSIN SUYI GABA.

πŸ˜’πŸ™πŸ˜’

19/04/2024

πŸ™ŽπŸ»β€β™‚AlhmdllhπŸ™‹πŸ»β€β™‚ tahajjud Tafara kar6uwa🀭 YarinyπŸ™…πŸ»β€β™€ nan bata iya bcc sai TajiπŸ€·πŸΌβ€β™‚ muryana🀭

Photos from A L A Q a's post 15/04/2024

Cikin ikon Allah
Babban Oga na

Abdussamad A. Muhammad

Allah ya Azurta shi da samun qaruwa
Diya' Mace ( Uwa da Ya )Duk suna cikin qoshin lpy
Muna Roqon Allah ( S.W.) Yaiwa rayuwa albarkaπŸ€β€πŸ™πŸ€²πŸ»πŸ€²πŸ»πŸ€²πŸ»

Photos from A L A Q a's post 20/12/2022

kaniwood hausa😍😍😍

Photos from A L A Q a's post 08/09/2022
Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kafin Maiyaki?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Dan_gora Kiru L. G
Kafin Maiyaki
Other Food & Grocery in Kafin Maiyaki (show all)
Bebeji local government Bebeji local government
Kano Kafin Maiyaki
Kafin Maiyaki

Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ― Ω„Ω„Ω‡ Ω…Ψ§ Ψ΄Ψ§Ψ‘ Ψ§Ω„Ω„Ω‡

Jafar Jafar
Kafin Maiyaki

J_Auwerl J_Auwerl
Kano, Bebeji
Kafin Maiyaki

Watarana sai lbr

BIN LAWAN BIN LAWAN
Kafin Maiyaki Kano
Kafin Maiyaki

Zikiru saidu Zikiru saidu
Gwammaja
Kafin Maiyaki

Mr-Abba Mr-Abba
K/maiyaki
Kafin Maiyaki

I need anything

Abba ismail Abba ismail
K/maiyaki
Kafin Maiyaki

The new price of Fawa Murtala s Fawa The new price of Fawa Murtala s Fawa
Kafin Maiyaki Kiru Local Government
Kafin Maiyaki

Bosha Bosha
Kwanar Dangora
Kafin Maiyaki

Rufai sani saidu Rufai sani saidu
Kafin Maiyaki
Kafin Maiyaki

Kuzomuhadu juna Kuzomuhadu juna
Kafin Maiyaki