Shuaibu Rabiu Zeeber

you are welcome to my page and a wish all my friends the best long life and prosperity and I pray to

25/11/2022

Ya Allah idan ka bamu dama kasa mu amfana kuma mu amfanar da al,umma damar daka bamu still 🤞🏻

25/11/2022

Rana bata karya

12/02/2022

Allah kasa mudace

08/07/2021

Ya Allah kasa mugama lafiya

20/06/2021

Alhamdu lillah

08/07/2020

ZAMANI BAKONE

16/06/2020

Allah ya karawa kafada nauyi sir

16/06/2020

ALLAH YA KARAWA KAFADA NAUYI SIR

09/06/2020

DARAJA A SIYASA NEMANTA AKE

shuaibu rabiu zeeber ✔️

indai ka nemeta saika samu, kaidai kyautata alakarka da alumma kuma ka zamo mai uzuri da dogon hange, domin wata rana sai labari,

Kwankwaso 2023 da karfin ikon Allah🤲

08/06/2020

ALLAH YA RUSA MAKIYANKA BABA

04/06/2020

Agaje bees legend 💪

03/06/2020

da alamar gwamnan kaduna ya raina umarnin shugaban kasa domin yaki yarda ya bude kasuwannin jaharsa

03/06/2020

kamar wasa zakaji kwankwaso ya zamo shugaban kasar Nigeria shin ko wacce irin addu,a zaku yimasa

03/06/2020

SAKO ZUWAGA GWAMNAN KADUNA

shuaibu rabiu zeeber ✔️

Dukda ba jam'iyar da kake nake cikiba amma a lokutan baya kana cikin gwamnonin da nake yabawa a gwamnonin apc bisa kokarinka da jajircewarka wajen magance fadan kabilanci a jahar kaduna

Amma hakan bazai hana mu baka shawa akan halin kunci da alummar jaharka suke ciki ba, sakamakon wannan zaman gida da ka kakaba musu tsawan kusan watanni biyu kenan suna gida, da dama cikinsu basa saye basa siyarwa kuma Kai ba wani yunkuri kayi domin taimakonsu ba

Bama Kai kadaiba daduk sauran masu rike da madafun iko irinka naso ku gane cewar har yanzu talaka musamman na arewacin najeriya yana biyayya ga gwamnati dukda halin kunci da talaucin da kuka kirkirar mana da gangan saboda kawai karmu samu kwanciyar hankali da ilimi wataran muma muce zamu nemi kalar mukaman da kuke dashi bayan ku magabatanku na bayanku ba hakan s**a yimuku ba

Wallahi wallahi har yanzu muna Kara hakuri da biyayya gareku amma ya kamata kusani ya kamata ku gyara kafin talakan arewa ya fara kaiwa bango, domin gudun abinda zaije yazo domin duka yau duka gobe hausawa nacewa shine yakesa bakin ba,auzini tawaye

Shawarace kyauta idan kunji ta amfaneku

Shuaibu rabiu zeeber ✔️

03/06/2020

Gwamnan kaduna yana gabane da duk farin cikin alummar jahar kaduna, ya fakaice da lura da lafiyarsu

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kafin Maiyaki?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Area Court
Kafin Maiyaki
Other Artists in Kafin Maiyaki (show all)
We're loved by christ We're loved by christ
SabonSara
Kafin Maiyaki

This s 4 those who believed in Christ and to those who are Wiling to accept him as their God

Iya wiya ana tare kowa da kowa Iya wiya ana tare kowa da kowa
K/mai Yaki
Kafin Maiyaki, SLMKOWADAKOWAINAFATANZAKUBAMUHADINKAI