Sharfaddini hamza yusuf

Sharfaddini hamza yusuf

Mun bude wannan shafi ne don tallata muku zayyanar allo,da sanya gajerun video don tunatar wa

08/04/2024
07/04/2024

Kwanaki da nayi mgn akan kashe yan shi'a da akeyi, sai da Facebook s**a bani hutun wasu kwanaki

04/04/2024

Ga wani sabon wasa kwa kwalwa na ahlul Qur'an

30/03/2024

Alfarmar wannan kwanaki goman ya allah

24/03/2024

Sana'a ta abar alfahari na

24/03/2024

Sana'a ta abar alfahri na,
💗💗💖

23/03/2024

Duk abinda zaka nema ka zama me daraja, to kasani alokacin neman sa Kai ba me daraja bane, kada kace sai kaga daraja a bayyane,

23/03/2024

Kaga asalin yadda ake neman ilimi da girmama masu ilimi, kaduba wannan photo da kyau

22/03/2024

Kuyi hakuri masu aje number, cewa nayi ayimin magana anan (+227 97470929) guroup na karatu da zamu fara

21/03/2024

Sabon group, na yan tsangaya, saboda karatun Al Qur'ani da kuma tambaya Mai ma'a na , na WhatsApp, me bukata yayi mgn a nan , tel 227 97470929 Amma a iya watan Ramadan ne

21/03/2024

Mace kyakkya wa da haddan Qur'ani, haske kan haske kenan, Allah kabamu mata hafizai,🌞🌙

21/03/2024

Allah ya amshi ibadun mu

21/03/2024

Mai makon zama a kasa, kana jira,
Da fatan faduwar wani, Dan kayi masa dariya,me yasa ba zaka k**a hanya ba, Kila ka sameshi a sama, ka rike hannun sa ku Kara gaba,

MASU HIKIMAR ZANCE...✍ Prof maqari

20/03/2024

Old zyyn, barkan mu da shan ruwa

19/03/2024

Mai farin jini kenan abakin aiki,
Wani fata zakuyiwa Dan uwanku?

17/03/2024

عِند ِى خَزَآئِنُ الله ولآأعْلَمُ الْغَيْــب •:؟

16/03/2024

Barkan mu da Shan ruwa ahlul Qur'an
Sharfaddini hamza yusuf

12/03/2024

Gwani alin dawanau yafara tafseer na alqur'ani Mai girma ayau
Allah yasa akarasa lafiya

11/03/2024

جعل الله الكعبة البيت الحرام

11/03/2024

Abin mamaki munkai wata 8 baa dauke ruwa sama da awa,Amma daga cewa za'a tashi da axumi sai gashi mun kwana muka wuni Babu ruwa a fanfo

08/03/2024

وبناتـ الاخ وَبَنَاتـُ الاُخْـــت؟
1- ti 2- tu - 3 ta
?

08/03/2024

Ya Kai Dan uwa gardi kasani tanadin abinci yanada wasu sunadarai k**ar haka
1- kwanciyar hankali/nutsuwa
2- kauda Kai daga abin wani
3- tuna abinda ya kawoka (tsangaya ko makarantar da kake.......

08/03/2024

Barkan mu da safiyar juma'a
Dafatan Allah ya hadamu da alherin wannan Rana ,

07/03/2024

Masha Allah
7/3/2024

01/03/2024

Allah ya karawa rayuwa albarka matshin malami, kuma gwanin alqur'ani

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Kai daga kaga wannan kasan ba maiyyin haka inba allah ba(baiwa)
KAI MASHA ALLAH, DA WANNAN TILAWA
Tilawar alqur'ani mai ratsa zuciya Gwani ali  allah yakara lafiya
WANNAN SHINE DAN GWANI LAWAN SHUGABA
Yadda larabawa suke samun haddan alqur'ani me kyau
Sautul qur'ani 👌
Gaskiya Masha allah Yana karanto ayoyin qur'ani DA baya DA baya
DARASU  TARE DA ALIN DAWANAU
Qur'ani 🌺🌹
Qur'ani 🌹
Malan mubarek Niger  kenan 💛💚❤️
Qur'ani 💛💚❤️Sharfaddini hamza yusuf

Category

Telephone

Website

Address

Kano
Other Writers in Kano (show all)
Latest update Latest update
Limawa Tanawa
Kano, 08100906653

💕💕Mie 💯 name is bïñ ãlï 🥰💯 💯💯I love my prophet Muhammadﷺ 💯💯Love 💕 mom and dad💯💯🥰🥰🥰

Hon Hassan Ma'aruf Danrimi- by Aliyu clever Kadawa Hon Hassan Ma'aruf Danrimi- by Aliyu clever Kadawa
Dantala Street
Kano

Sunana Aliyu muhammad wanda akafi sanida Aliyu clever kadawa

Yahayya m idris jibga Dan'adama Yahayya m idris jibga Dan'adama
Jibga Dan'adama
Kano

Transportation

SADIQ SADIQ
Yobe
Kano, AAAA

Çäll Më wïth Hämfãr Çäll Më wïth Hämfãr
Doguwa
Kano, HAMFAREBSAD

Yah Allah grant US success Hãmfâr every body pray for US 🤲

Tsauna Tsauna
Kaduna
Kano

@Genaral 💯 Mgesha/👁️[email protected]/👀 [email protected] /❔ @T$@un@🙋b@ck t0m0rr0w🇳🚫

Farouq habibu Farouq habibu
Darmanawa Gabas
Kano

Allahu Akbar (allah is great )

Maryam revenge Maryam revenge
Ungwan Tofa
Kano

Domin wa,azantar da Al,ummar musulmi baki day

Øffîçîâl îsmãîl îdrîs Øffîçîâl îsmãîl îdrîs
Kano Kano
Kano

I am official Ismail idris this is my page

Vida Nana Badu Vida Nana Badu
No 108, Badawa Layout Off Sardauna Cresent
Kano

I am a creative digital marketer with high intelligence, who develops strategy and well thoughtful plans for business to scale. I am content creator who Knows thee intricacies of a...

YAHOO BOY YAHOO BOY
Billiri
Kano