Hasken Sunnah TV, Kano Videos

Videos by Hasken Sunnah TV in Kano. Islamic Channel

Click to enable sound Next

Other Hasken Sunnah TV videos

KARATIN 📚📚 A'alamu ssunnatul manshura (اعلام السنة المنشوره) Cikin Littafi na 35 ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, Dr Muhammad Ghali Musa (Sharif) (HAFIZAHULLAH) DARASI NA 20 Wanda ake gabatarwa a duk ranar Litinin Daga Masallacin Juma'a Na Sheik Ja'afar Mahmoud Adam Juma'at Mosque, Tudun Murtala, Kano. ———————- Abubakar Abdurrauf Ustaz✍️

KARATIN LITTAFIN MUWADDA MALIK TARE DA SHEIKH YAKUBU MUSA YAKUBU SAUTUS-SUNNAH KANO DAGA NAN* MAJLISIN IBADURRAHMAN SABUWAR TUDUN WADA LAYIN STORE NASARAWA LOCAL GOVERNMENT KANO STATE* Darasi Na 181 13/03/1445 28/09/2023 SIGNED... Abubakar Abdurra'uf (Ustaz)

BAWAI SALATIN NE BID'AH BA... YAYA KAYI SALATIN..? Shine abin tambaya! Allah Ya nuna mana gaskiya Ya ba mu ikon bin ta, Ya nuna mana ƙarya Ya ba mu ikon kauce mata amin.

Sheikh Gero Argungu ya yiwa addinin Allah hidima Sosai, fatarmu Allah ya karba ya Sanya Masa a mizaninsa na alkhairi 🤲

Muryar Shugaban Ƙungiyar IZALA Ta Ƙasa Sheikh BALA LAU Gameda Rasuwar Sheikh ABUBAKAR GIRO ARGUNGU. ALLAH Ka Kyautata Makwancin Malam GIRO 🤲🤲🤲 🎤 Hasken Sunnah TV

A karo na 2, Sheikh . Lawan Abubakar Triumph ya sake martani ga Nura Arzai

KARATIN LITTAFIN MUWADDA MALIK TARE DA SHEIKH YAKUBU MUSA YAKUBU SAUTUS-SUNNAH KANO DAGA NAN* MAJLISIN IBADURRAHMAN SABUWAR TUDUN WADA LAYIN STORE NASARAWA LOCAL GOVERNMENT KANO STATE* Darasi Na 178 07/02/1445 24/08/2023 SIGNED... Abubakar Abdurra'uf (Ustaz)

Zuwa ga masu kai yara makarantun da ba na musulmi ba Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON (HafizahulLah) SIGNED: Abubakar Abdurrauf Ustaz

Ubangiji ya gama tsara dokokin addinin sa baya bukatar shawarar ku, ko wani banzan tunanin ku, jakadun arna. Wai wacce ta kasa kare igiyar Auren ta, ita zata koyawa wasu yanda zasu kare nasu iyagiyar Auren da wani banzan tunanin ta. Kuje ku duba rayuwar yahudawan kuga yadda suka dauki mata, tundaga zamani baya har izuwa yanzu. Kullin tunanin ku ya za'ayi ko hurewa jahilan mata hankali, su futo su zama wawaye kamar ku. Musulunci shine addinin da ya bawa mata dukkanin haqqi ta ko'ina, ya maida su zinariya abar adanawa da kulawa da tausayawa, jinkai da girmamawa. Wannan yayi tasiri ga rayuwar malam Bahaushe ta yadda matar sa tana cikin matan da sukafi kowacce mace samin kulawa a duniya. Allah ya tarwatsa dukkan kaidin ku 24 ta Arewa.

Muhimmancin Zaman Lafiya tsakanin Nijer da Naijeriya-Ayi Sauraro lafiya.

Malam ina mika taaziyar shi Allah ya Gafartawa Sheikh Ibrahim Musa Albanin (Kure) Gombe, Allah ya Tona Asirin Makashinsa. Daga Karshe Malam ya yiwa Kasar Niger Addu'ar Lafiya da zama Lafiya da Sauran kasashen Africa da Nigeria baki daya. ALLAH YA SAKAWA MALAM DA ALKHAIRI Sing:- Abubakar Abdurrauf Ustaz✍️

Saƙon Talakawan Nigeria ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Hukuncin Azumin Goma ga Watan Muharram (Azumin Tasu'a da Ashura) Daga:Shækh dr Muhammad Ghali Sing:Abubakar Abdurrauf (Ustaz)

Khudubar Juma`a Mai Taken: Falalar Goman Farko Ta Watan Zul-Hajji 1444 Tare Dr Sheikh Mujahid Dr Sheikh Ameenuddeen Daga Masallacin Bich

_*MACCEN DA ZATA YI LAYYA ZATA IYA KITSO DA GYARAN GASHI?....... *_ _*TARE DA: *Jabir Sani Maihula _ 👉 WHATSAPP* https://chat.whatsapp.com/LqVF8RyZ4pm2KNp2pQNxRL 👉 Facebook* 👇 https://www.facebook.com/haskensunnahkano 👉 Telegram https://t.me/haskensunna Domin Bada Gudunmawar ka/ki 👇🏼 Account no*8166277075 Bank # Palmpay Name Hasken Sunna Kano A.B.K (Ustaz). Ayi sauraro lafiya. 👇🏿👇🏿👇 👉 Hasken Sunnah Whatsapp +2347061181105

_*Duk wanda ya tsantsanta bautar sa ga Allah (S.W.A) zai bude masa hanyoyi arziki....... *_ _*TARE DA: *Ass Prof.MUHD SANI UMAR R/LEMO_ Whatsapp: *Telegram https://t.me/AssProfMUHDSANIUMAR A.B.K (Ustaz). Ayi Sauraro lapiya 👉 Hasken Sunnah Whatsapp +2347061181105

Khudubar Sallar Juma’a Daga Masallacin Tunawa da Shahidi Sheik Ja’afar Mahmoud da ke Unguwar Tudun murtala Nassarawa 20/11/1444 - 09/06/2023 Wanda Professor, Sheik: Abdullahi Usman Pakistan Shugaban Ugiyar Izalar Kano Ya Gabatar SIGN... Abubakar Abdurra'uf (Ustaz)

* Lacca!!! Lacca!!! Lacca!!!1444/2023 *MAUDU:* Malamai Lacca: *- Dr Sheikh Mujahid Dr Sheikh Ameenuddeen