Gwarzon Siyasar MU AYAU

Gwarzon Siyasar MU AYAU

You may also like

mr.ahiranjiii
mr.ahiranjiii

Wannan shafi zaidinga kawo muku abinda yake faruwa a siyasar kano da Nigeria baki daya.

11/02/2022

SAKON BARKA DA JUMA'A daga Hon. Nazifi (Tagwaye) Dand**o Dan autan mabiya umarnin Dan Sarki mai jiran gado alh Abdullahi Abbas. Da hon. Dan saddi dawa (Hausawa). Alhamdulillah godiya ta tabbata ga allah s.w.a me kowa me komai, muna rokon allah yabamu lfy da xama.lfy muna rokon Allah ya taimaki shugabaninmu ka iyamusu da iyawarka, Allah kashiga al'amarin alh. Abdullahi Abbas sunusi shugaban jam'iyyar APC na kano state hawa biyu. bisa sahalewar Alh. Murtala Sule Garo mai jiram gado magajin ganduje. Bisa sahalewar Hon. Abba Abdullahi ( Cimale dan d**o).

PDP ta yi tir da kai wa ofishin Sanata Barau hari 06/12/2021

PDP ta yi tir da kai wa ofishin Sanata Barau hari Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta yi tir da harin da ƴan daba s**a kai ofishin Sanata Barau Jibrin. Hakan na cikin wani saƙon murya da sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata ya…

APC ba ta ci zaben Gwamnan jihar Osun ba, murdiya aka yi – Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisa 06/12/2021

APC ba ta ci zaben Gwamnan jihar Osun ba, murdiya aka yi – Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisa Hon. Lasun Yusuff, ya hakikance a kan murdiya aka yi zaben gwamnan jihar Osun a 2018. Lasun Yusuff yace irinsu Omo-Agege aka yi da su domin a hana shi nasara.

Rikicin APC Kano: Da alamu Tinubu zai koma tsagin Shekarau, sun gana a asirce 06/12/2021

Rikicin APC Kano: Da alamu Tinubu zai koma tsagin Shekarau, sun gana a asirce Jam'iyyar APC mai mulki a jihar AKano ta samu tangardar cikin gida yayin da 'yan tsagin Ganduje da na Shekarau s**a samu sabani a ra'yoyin siyasar jihar Kano.

Da addu'a zamu karbi mulkin Najeriya, matar Atiku ta magantu kan shirinsu a 2023 06/12/2021

Da addu'a zamu karbi mulkin Najeriya, matar Atiku ta magantu kan shirinsu a 2023 Matar Atiku ta kara tabbatar da cewa, mijinta zai tsaya takara, kuma Allah yake roko ya bashi mulkin Najeriya a zaben 2023 mai zuwa. Ta bayyana yadda halin Atik

Hanya me hada zumuncin dole : Kwankwaso da Tambuwal sun hadu wajen daurin aure – Daily Independent Hausa 24 05/12/2021

Hanya me hada zumuncin dole : Kwankwaso da Tambuwal sun hadu wajen daurin aure – Daily Independent Hausa 24 Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal sun hadu wajen daurin aure da aka gudanar a jihar Kano. Daily Independent Hausa 24 ta rawaito ‘yan siyasar biyu sun hadu ne a wajen daurin auren ‘ya ‘yan marigayi Alhaji Ibrahim Dangulguli Koki ...

Bangaren Jam'iyyar APC dake rigimar shugabanci a Lagos ya koma PDP 04/12/2021

Bangaren Jam'iyyar APC dake rigimar shugabanci a Lagos ya koma PDP Bangaren Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya a Jihar Lagos da ake yiwa lakabi da ‘Lagos-4-Lagos’ ya bayyana komawa Jam’iyyar PDP a wani biki da aka gudanar wanda ya samu halartar tsohon shugaban Majali…

Gwamnatin Ganduje ta rufe ofishin Lauyan tsohon Sarki Sanusi bayan hukuncin Kotu 04/12/2021

Gwamnatin Ganduje ta rufe ofishin Lauyan tsohon Sarki Sanusi bayan hukuncin Kotu Rahotanni dake hitowa daga jihar Kano sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta kwace ofishin lauyan tsohon sarki, Sanusi Lamido, bayan hukuncin kotu na biyan diyya.

Najeriya na iya b***ewa ma kafin zaben 2023, Cardinal Onaiyekan 04/12/2021

Najeriya na iya b***ewa ma kafin zaben 2023, Cardinal Onaiyekan Abuja - Tsohon Shugaban Cocin Katolikan Abuja, John Cardinal Onaiyekan, ya bayyana cewa da yiwuwan Najeria ta b***e kafin 2023 saboda halin da kasar ke ciki.

BANKA WA HEDIKWATAR APC WUTA: Shekarau, Barau Jibrin sun aika wa Sufeto Janar da ƙorafi 04/12/2021

BANKA WA HEDIKWATAR APC WUTA: Shekarau, Barau Jibrin sun aika wa Sufeto Janar da ƙorafi PREMIUM TIMES HAUSA ta bada labarin banka wa ofishin wuta kuma ta buga labarin yadda 'yan sanda su ka k**a mutum 13 da ake zargi na da hannu.

Gwamnan Ekiti da na Jigawa sun kira Ɗanzago da shugaban APC a Kano – Daily Independent Hausa 24 04/12/2021

Gwamnan Ekiti da na Jigawa sun kira Ɗanzago da shugaban APC a Kano – Daily Independent Hausa 24 Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, da takwaransa na Jigawa, Abubakar Badaru, sun kira Ahmadu Haruna Zago da shugaban jam’iyar APC a Jihar Kano. Daily Independent Hausa 24 ta rawaito Haruna Zago, wanda a ka fi sani da Ɗanzago, shine shugaban APC, tsagin Sanata Ibrahim Shekarau a Jihar Kano. A wan...

Jigon PDP ya hango mummunan abin da zai iya faruwa idan APC ta fadi zaben Shugaban kasa a 2023 04/12/2021

Jigon PDP ya hango mummunan abin da zai iya faruwa idan APC ta fadi zaben Shugaban kasa a 2023 Raymond Dokpesi ya ce a halin da ake ciki, ana so PDP ta koma mulki. Jagoran jam’iyyar PDP a jihar Edo, Raymond Dokpesi yace APC ta kashe tattalin Najeriya.

Rikicin APC: Manyan jiha sun shiga cikin rigimar Gwamnan Osun da Ministan cikin gida, Aregbesola 04/12/2021

Rikicin APC: Manyan jiha sun shiga cikin rigimar Gwamnan Osun da Ministan cikin gida, Aregbesola An yi wani zaman a musamman domin dinke barakar APC a jihar Osun. Isaac Adewole, Hon. Lasun Yusuf, Ajibola Bashir, Benedict Alabi sun samu halartar zaman sulhun

Photos from Kwankwaso For Nigeria North And South Mobilizing Association_Kwannsoma's post 04/12/2021

Sen. Rabi'u Musa kwankwaso

Za mu ɗaukaka ƙara kan hurumin kotu na rushe shugabancin Abdullahi Abbas – Ganduje 04/12/2021

Za mu ɗaukaka ƙara kan hurumin kotu na rushe shugabancin Abdullahi Abbas – Ganduje Gwamnatin Kano ta ce za ta ɗaukaka kara a kan hukuncin da kotu a Abuja ta yi na rushe zaɓen tsagin gwamna Ganduje da aka yi na shugabannin jam’iyyar APC a nan Kano. Kwamishinan shari’a Barist…

Gwamnatin Kano da ƴan sanda sun rufe ofishin lauyan daya wakilci tsagin Shekarau 04/12/2021

Gwamnatin Kano da ƴan sanda sun rufe ofishin lauyan daya wakilci tsagin Shekarau Jami'an ma'aikatar filaye tare da yan sanda sun rufe ofishin Lauya Nureini Jimoh, SAN, da ke 16c Murtala Mohammed Wy a Kano, Daily Nigerian ta ruwaito. Mr Jimoh

Da Dumi-Dumi: Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dakta Wayas, Ya Kwanta Dama 04/12/2021

Da Dumi-Dumi: Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dakta Wayas, Ya Kwanta Dama Rahoton da muke samu yanzun nan ya nuna cewa tsohon shugaban majalisar dattijai a jamhuriya ta biyu, Dakta Joseph Wayas, ya rigamu gidan gidan gaskiya a Landan.

Gwamna Yahaya Bello ya yi abin-a-yaba a jihar Kogi, don haka ya cancanta ya rike kasar nan - Sanata 04/12/2021

Gwamna Yahaya Bello ya yi abin-a-yaba a jihar Kogi, don haka ya cancanta ya rike kasar nan - Sanata Kungiyar Global Alliance of Progressive Professionals ta nada Jagorori a Jihohi 36 domin yi wa Yahaya Bello yakin zama Shugaban Najeriya a zabe mai zuwa na 2023

Gwamnan APC da tsohon gwamna na shirin komawa PDP, Jigo ya gargaɗi jam'iyya 04/12/2021

Gwamnan APC da tsohon gwamna na shirin komawa PDP, Jigo ya gargaɗi jam'iyya Jigon babbar jam'iyyar hamayya a jihar Abia ya gargaɗi masu ruwa da tsaki a PDP ta ƙasa, kada du yi kuskuren barin Sanata Kalu da gwamnan Ebonyi su dawo PDP.

'Yan PDP sun shigo jam'iyyarmu suna bata mana harkoki, inji sabon kwamitin APC 03/12/2021

'Yan PDP sun shigo jam'iyyarmu suna bata mana harkoki, inji sabon kwamitin APC 'Yan jam'iyyar APC sun koka kan yadda wasu 'yan cikin gida ke kokarin bata sunan jam'iyyar. Sun zargi cewa, wasu daga cikinsu 'yan PDP ne a cikin jam'iyyar APC.

Gwamnatin Zamfara za ta fara shigo da shanu da awaki daga wasu kasashen waje 03/12/2021

Gwamnatin Zamfara za ta fara shigo da shanu da awaki daga wasu kasashen waje Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, za ta fara shigo da shanu da awaki daga kasashen waje saboda wasu dalilai da magance matsalar tsaro da ke addabar jihar

Abdullahi Abbas, Sule Garo da wasu mutum 5 s**a dau nauyin kai hari ofishinmu 03/12/2021

Abdullahi Abbas, Sule Garo da wasu mutum 5 s**a dau nauyin kai hari ofishinmu FCT, Abuja - Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau; Sanata Barau Jibrin da wasu mambobin majalisar wakilan tarayya sun kai kai wajen Sifeto Janar.

Abdullahi Abbas ne ya sa aka kona ofishin mu- Sanata Barau Jibrin – Daily Independent Hausa 24 03/12/2021

Abdullahi Abbas ne ya sa aka kona ofishin mu- Sanata Barau Jibrin – Daily Independent Hausa 24 Sanatan Kano ta Arewa Barau I Jibrin ya zargi shugaban jam’iyyar APC tsagin gwamnan Kano Abdullahi Abbas da kona masa ofishi. Daily Independent Hausa 24 ta rawaito cewa sanatan ya kuma zargi shugaban karamar hukumar Gwale, Khalid Ilyasu Diso da kuma mataimaki na musamman ga gwamnan Kano kan al’a...

Photos from Gwarzon Siyasar MU AYAU's post 03/12/2021

Yau juma'a 3/12/2021 Gwabnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje y jagoran ci sallah.

Want your organization to be the top-listed Government Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Siyasar Kano Da Nigeria Baki Daya
Kano
Other Political Organizations in Kano (show all)
APC Mobilazation Committee Tsohuwar dawaki APC Mobilazation Committee Tsohuwar dawaki
D TOFA R GADO TOFA DA BAGWAI
Kano

Northern youth advocate for atiku kano chapter Northern youth advocate for atiku kano chapter
Sani Buhari Road
Kano

Alhaji atiku abubakar campaign organization

Kwankwasawan arewa Kwankwasawan arewa
Fagge
Kano

Wannan group an budeshine saboda yada manufofin jagora Dr rabiu Musa kwankwaso

Atiku Kawai Media Group Kano State Chapter Atiku Kawai Media Group Kano State Chapter
Kano City
Kano

The Official page of Atiku Kawai Media Group Kano State Chapter

Hon. Kamal yakub Youth leaders sharada ward Hon. Kamal yakub Youth leaders sharada ward
Sharada Kano
Kano, TALLAFAWAMATASA

A.A Ramalan Circle A.A Ramalan Circle
Kano

A.A Ramalan Circle is a group that practically showcases the support and interest of the masses via political movement. Specifically APC political activities so as to enhance rapi...

Kwankwasiyya Network for New Nigeria Kwankwasiyya Network for New Nigeria
No. 7 ETF Building
Kano, 234

..... networking for better NIGERIA

Dr. Ab Baffa Hopefuls 2023 Dr. Ab Baffa Hopefuls 2023
Northern
Kano

This page is created to convince Dr. Ab Baffa, The DG. One2Tell10 Compassion to contest the 2023 Gubernatorial seat of Kano state and to mobilize and canvas support for him to succ...

Kwankwasiyya Reporters- kano south Kwankwasiyya Reporters- kano south
Shagogo
Kano, IYAWUYA

New Nigerian People Party {NNPP}

Nuhu Isa Gawuna Patrioteers Nuhu Isa Gawuna Patrioteers
Gawuna
Kano

A vibrant youth that always want a positive change to the life of the poor, A true leader Nuhu Isa

Atiku is coming Atiku is coming
Municipal
Kano

Atiku kawai