Malam nura

Malam nura

You may also like

English with sanae
English with sanae

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam nura, College & University, nuragambogoda@gmail. com, Kano.

08/08/2021

Business

27/06/2021
27/06/2021
27/06/2021
27/06/2021
05/06/2021

_SHEIKH ALBANI ZARIA__
YACE:
ANA NAN BOKO HARAM ZATA
ZAMA TARIHI...
________'
YACE:
ABUNDA SHI'A KEYI NA
AIKA-AIKA A NAJERIYA
KA'DAN AKA GANI, AMMA
ANA NAN WATARANA ZASU
BAYYANA ASALIN AKIDUNSU
DA MANUFOFINSU; KUMA
ALLAAH ZAIYI MAGANINSU.
________
YACE:
SHUGABANNI DA MALAMAI NA
IZALA SUJI TSORON ALLAAH
KADA ABUN DUNIYA YASA SU
RABA KAN MILIYOYIN
MABIYAN DAKE
KARKASHINSU.
________
YACE:
DUK MUSULMIN DAYIKE BIN
QUR'ANI DA SUNNAH ABISA
FAHIMTAR MAGABATA NA
KWARAI; SHI AHLUSSUNNAH
NE BA SAI YA DANGANTA
KANSHI ZUWAGA GA WASU KO
WATA KUNGIYA BA.
_________
YACE:
TUN DAGA ZAMANIN DAN
FODIYO BA'A TABA SAMUN
KUNGIYA NA AHLUSSUNNAH
DATA YIWA MUSULUNCI
HIDIMA BA; IRIN KUNGIYAR
IZALA.
__________
YACE:
DUK SANDA ALLAAH YABA
BUHARI SHUGABANCIN
NAJERIYA ZA'A SHIGA HALIN
KUNCI DA WAHALA DA YUNWA
BUHARIYYA; AMMA IDAN
ANYI HAKURI ZA'A DARA.
_________
YACE:
ANA NAN WATARAN CIN HANCI
DA RASHAWA DA MAGUDIN
ZABE DA WAWUSHE DUKIYAR
JAMA'AN NAJERIYA BAZASU
YIWU BA.
__________
YACE:
DUK HALIN DA AKE CIKI NA
RASHIN TSARO A NAJERIYA
WATARAN ZAIZAMA TARIHI
KAMAR BA'AYISHI BA.
__________
YACE:
DUK MALAMIN DA YA MAKALE
A GINDIN WANI DAN SIYASA
KO BASARAKE KO ATTAJIRIN
BIRNI ZA'A WAYI GARI
BAZAI IYA FITOWA YAFADI
GASKIYA BA.
__________
YACE:
DAN SIYSAR YANZU ZAI IYA
AIKATA DUK WATA BARNA -
KODA KUWA KISAN
UWARSACEA KO DANSA -
DOMIN YASAMU MULKI.
__________
YACE:
TALAKAWAN NAJERIYA
SUNADA HAKURI DA YAFIYA,
BANDA HAKA BA DA TUNI
SUNYI KUKAN KURA KOWA MA
YAMUTU YAHUTA DA WAHALA;
SAI DAI ANCE MAI HAKURI
YAKAN DAFA DUTSE HARMA
YASHA ROMONSA.
__________
YACE:
ANAN NAN WATARANA IZALA
DA DARIKA ZASU HADE
SUZAMA TSINTSIYA
MADAURINKI DAYA.
_________
YACE:
DUK ABUNDA YA MALLAKA
YAYI WAQAFINSA DOMIN
ANFANAR MUSULUNCI DA
MUSULMAI, HATTA IYALANSA
DA 'YA'YANSA BASU DA IKO
DASU.
Allah ka gafartawa Malam idan tamu tazo Allah kasa Mu cika da imani ameeen.

05/06/2021

Flash back to 2020:
Wannan shine Jack, mai kamfanin Twitter.
Lokacin rikicin # Endsars ya nemi taimakon kudi wa 'yan Endsars, saboda Buhari yasa an kulle account din su.
Sai Jack ya dinga nema musu taimakon kudi ana tura musu ta Crypto Currency wallet.
Ku duba wannan rubutu, yana cewa a taimaka da Bitcoin, don su samu kudi su kashe kasar mu da mutanen kasar mu.
Yana burin ya tara kudi ma 'yan iska ya haddasa yaki a kasar mu, munafuki.

05/06/2021

Shugaban kasa Muhammadu Buhari tareda Janar Aliyu Mohammed Gusau mai ritaya a lokacin suna kananan hafsoshin soja.

05/06/2021

Ina bayar da shawara ga masu son cigaba da amfani da Twitter ta hanyar VPN Network, wato (Vitual Private Network) cewa suyi hankali da Emails din su, da Mobile Application na banki su.
Haka ma wadanda suke Crypto Currency ma haka, amfani da VPN ka bude Wallet dinka, ko Exchangers din ka is very risky, akwai hatsari mai girma sosai, kuma secret codes dinka zai bayyana ga hackers.
Saboda VPN is not a Reliable Network Access tool.
Ko da yake yanzu yanzu ma naga wata sanarwa shugaba Buhari yana cewa za'a bi diddigin wadanda s**a saba ma dokar hana Twitter kuma za'a hukunta su.
Kar ka yarda wani yazo yace maka ai ba komai VPN ba matsala bace ga Application na Bankin ka da Wallets dinka, idan mutum yaki ji zai ga Debit alert din da bai sani ba, idan kuma Crypto Currency kake yi kana amfani da Trust Wallet sai dai ka tashi kaga wallet dinka wayam, ba komai.
Allah ya tsare.....

Photos from Malam nura's post 01/06/2021

Haske yazo dutsen bakoshi muna godiya maliya dutse Kamar Rana

Photos from ALFIJIR HAUSA's post 01/06/2021
Buhari da Gwamnoni su ji tausayin talakawa, kar a kai litar mai N385 - Sanata 01/06/2021

Buhari da Gwamnoni su ji tausayin talakawa, kar a kai litar mai N385 - Sanata Sanatoci sun gargadi Kwamitin Gwamna Nasir El-Rufai a kan bada shawarar kara kudin mai. Gershom Bassey a madadin ‘Yan Majalisar Dattawa ya dauki wannan matsaya.

Photos from Rabiu Maiwaya Communication's post 01/06/2021
31/05/2021

GWAMNAN KANO DR ABDULLAHI UMAR GANDUJE YA BAYAR DA KYAUTAR MILION DAYA GA KOWANNE YARO DA YAN SANDA S**A GANO A JIHAR ANAMBARA BAYAN DA AKA SACESU DAGA KANO KUMA AKA SAUYA MUSU KAMANNI DA ADDININSU.
Me zakuce akan wannan batu?.

Want your university to be the top-listed University in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Nuragambogoda@gmail. Com
Kano
Other Colleges & Universities in Kano (show all)
WANI HANI GA ALLAH WANI HANI GA ALLAH
Kano

Wani hani ga Allah baewane!it shows the world that anything that you can see in the world,nobody

Sarki Sarki
Sarki
Kano, SARKI

Sarki

Rëãll däñ kâñø Rëãll däñ kâñø
No
Kano, HAUSATRIBE

Driver

Sidi war kudi Sidi war kudi
Rijiyar Lemo
Kano, 08121238063

Kasamanta08121238063

Comrd Bilal Sabo Mowa Comrd Bilal Sabo Mowa
D/Z 116 Kano Municipal
Kano

Alhmdlh

Ahlussunnah Ahlussunnah
Briget
Kano, 700102

Da sunan Allah mairahama maijin kai... muna sanar da ku yanwa masu albarka .muna sanar da ku cewar zamu ringa kawo muku karatuttukan Malumammu na Sunnah insha Allah.

Jobs and Scholarship 2023 Jobs and Scholarship 2023
Kano Nigeroa
Kano

Get Scholarship Opportunities In All Over The World... Discover New Scholarships for International Students to Study where ever !

Computers limited investment Computers limited investment
Kano

We new model of computers like hp

Maliya ikon Allah 2023 for senator Maliya ikon Allah 2023 for senator
No25malikawa Street
Kano, 2013

Babu cin mutunci awannan shafin namu don min n**e shi sabo da cigaban kano ta kudu