Kabiru Garba

kabiru garba

Photos from Kabiru Garba's post 22/03/2024

BAYAN JIKA HANTAR MUTANAN KARAMAR HUKUMAR BIRNI

DAGA ƘASAR MASAR

Hon. Engr. Sagir Ibrahim Koki kenan bayan idarda Sallar Juma'a a Masallacin Juma'a na Al-Hussary dake Birnin Cairo na Ƙasar Misrah (Egypt).

Allah yakarbi ibadunmu amin.

SAGIR KOKI MEDIA TEAM

15/03/2024

Tabbas wannan kakar munyi sa'ar wakilci a municipal Engr Koki Sagir sannu da kokari

Photos from Kabiru Garba's post 08/03/2024

RABON GARAR AZUMIN RAMADAN DAGA ENGR. SAGIR KOKI

A yau Juma'a Dr. Farouk Kurawa MD KNARDA kuma Chairman CWC na Takarar Engr. Sagir Koki, Ya wakilci Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Ƙaramar Hukumar Birni Hon. Engr. Koki Sagir wajen rabon shinkafar azumi da kuɗaɗe ga daraktocin yaƙin neman zaɓensa na Mazaɓu 13 (coordinators) da kuma sakatarorinsu, ƙarƙashin shugabancin Babban Daraktan Kwamitin yaƙin neman zaɓen Engr. Sagir koki: Alhaji Baba Mai Duniya da Sakatarensa Alh. Sunusi Bakarabe Kankarofi.

Coordinators da Sakatarori sune rukuni na 3 dana 4 da s**a rabauta da wannan Gara ta alkhairi da Member yake saukewa al'ummarsa don fara ibadar azumin watan Ramadan cikin kwanciyar hankali da nutsuwa.

Allah yabada lada.
Allah yasakawa Member da alkhairi amin.

02/03/2024

AVACOIN....

RABIU BIYORA YA RUBUTA

Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=b515378c3a272e089b6b

Wannan mining din na Avacoin shaf shaf ne baa dogon jira akansa, idan ka zage dantse ka tara points 400k nan take zakayi converting din points din zuwa Usdt 65 ka tura zuwa duk inda kakeso....

Zahiri ne domin na gwada cire dollar 65 naga sun fita ....

Kamar yadda ake Mining din Notcoin a Telegram haka shima ake yinsa, idan kayi kokarin aikin hakowa zaka iya tara 400k a kwana kadan...

Naga zahiri wallahi...

23/02/2024

Al ummar kano municipal albishirinku

21/02/2024

Dan Majalisar Jiha Na Karamar Hukumar Birni Sarki Aliyu Daneji (Mai Bunduga Na Daneji)

Muna Addu'ar Allah Ya Kara Yiwa Rayuwa Albarka

12/02/2024

Engr sagir Ibrahim koki ❤❤

12/02/2024

Silent Achieved👍

11/02/2024

Mai Furfurar Alkhairi

09/02/2024

In sha ALLAH sai ya dawo kwankwasiyya anan Kusa.

08/02/2024

Godiya Mai Girma Member Koki Sagir ya baiwa Sagir Koki Media Team JAMB su rabawa Al'umma

Godiya Ga Alhaji Abdullahi Burichaga

NEAR Wallet - mine HOT 03/02/2024

TABBAS KADA KUYI WASA DA WANNAN MINING ⛏️ DIN NA $HOT DA AKE YI A TELEGRAM

Zaka iya zuwa kayi naka binkicen, amma wannan project ne na Near Protocol, wanda Binance dasu Gate.io s**a goya masa baya. Ba lokacin bayani, kawai kaje kayi register ka fara claiming.

Yadda Ake Registration

1. Da farko ka tabbatar kana da Telegram, sai ka shiga ta wannan link din zai kaika zuwa telegram ( TABBAS KADA KUYI WASA DA WANNAN MINING ⛏️ DIN NA $HOT DA AKE YI A TELEGRAM

Zaka iya zuwa kayi naka binkicen, amma wannan project ne na Near Protocol, wanda Binance dasu Gate.io s**a goya masa baya. Ba lokacin bayani, kawai kaje kayi register ka fara claiming.

Yadda Ake Registration

1. Da farko ka tabbatar kana da Telegram, sai ka shiga ta wannan link din zai kaika zuwa telegram ( https://t.me/herewalletbot/app?startapp=284180 )

2. Kana shiga zai nuna maka create wallet sai kayi Creating, zasu baka Passphrase naka guda 12 ka tabbata ka kwafe su ka ajiye.

3. Shikenan ka gama sai ka fara claiminin ga Hot, daga nan kuma zaka dinga claiming duk bayan awa biyu.

"Sauran bayani zai dinga zuwa lokaci zuwa lokaci.

2. Kana shiga zai nuna maka create wallet sai kayi Creating, zasu baka Passphrase naka guda 12 ka tabbata ka kwafe su ka ajiye.

3. Shikenan ka gama sai ka fara claiminin ga Hot, daga nan kuma zaka dinga claiming duk bayan awa biyu.

"Sauran bayani zai dinga zuwa lokaci zuwa lokaci.

NEAR Wallet - mine HOT New generation Telegram wallet, built on NEAR

03/02/2024

Sakamakon zabe daga Karamar Hukumar Ghari

Akwatun Jigawa/Bulbula

APC. 02
NNPP. 403
PDP. 01
NRM. 01

02/02/2024

Da Ace Duk Yan Kasarnan Irin Yan Kwankwasiyyane Gurin Jajircewa da San Kawo sauyi
Tabbas Da Tuni Kasarnan Ta Dade Da Daukan Saiti

31/01/2024

Kosan waka ba daraja🤣🤣🤣

29/01/2024

Alhamdulillah muna cikin Alkhairi

19/01/2024

Ya Allah!
Saboda ƙaunar da kake yiwa Ma'aiki Sallallahu Alaihi Wasallama Ka rufa mana asiri Duniya da Lahira.

19/01/2024

Wani costumer na dan gandujiyya yazo har kasuwa yaci min bashi idan nayi maganar kudi sai yace sai gawuna yazo gashi kuma bai zoba🤣🤣🤣Kuma jamil SAN ne ya dora shi a keken bera

19/01/2024

Futa ta Biyu Tsakanin Engr Koki Sagir da Nuhu Dambazau

Ni a gabana member yace da Nuhu ya yadda yayi kuskure kuma zai gyara in sha ALLAH a gaban Dr umar da Dr Faruk Kurawa Amma member ba gyaraba meye laifin Nuhu anan? Dama gyara kayanka yana zama sauke mu raba? Idan fadawa yan Siyasa ya zama laifi Insha Allah zamui ta Aika laifi kenan har karshen Rayuwarmu, Tabbas Nuhu dattijo ne kuma yayi abinda ya dace.

18/01/2024

Wannan Rubutun waye akan Engr Koki Sagir Allah ya rabamu da munafarci.

18/01/2024

Akwai Hira Da Sanata Rabi"u Musa Kwankwaso Yau Alhamis A Dukkan Gidajen Radio Na Jihar Kano Da Misalin Karfe 10 Na Dare

17/01/2024

Duk wanda ya kawo inda Nuhu Dambazau ya zowa da Engr Koki Sagir bukatarsa na rantse da Allah zan bashi Naira 100k

17/01/2024

Tabbas Engr Koki Sagir baiyiwa Nuhu Dambazau Adalci ba

17/01/2024

Engr sagir koki yayi Blocking shugaban Media na gidansa Nuhu Dambazau Saboda yace ya taimaki mutane.

15/01/2024
15/01/2024

Makakku Kawai

13/01/2024

Gobe Lahadi Za'a Taro Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf a Ciromawa Da Misalin 11 Na Safe

12/01/2024

Eyye Eyye Eyye Eyye 😂😂😂Brr Jamil SAN

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Kosan waka ba daraja🤣🤣🤣
Alhamdulillah
Da girma kudirar ilahu Abba bazai fadi.
Mu Shakata Da Wannan Kwankwasawa
Mai Gyara Bayar Barna🎵🎵🎵🎵
Nuhu Dambazau yanzu wata tacewa Babban yaya wai sun karbi kaddara Amma da Alama Babban yaya baiji dadin wannan maganar b...
Ga Party Chairman din Jam’iyyar Masu Tarbiya. Gaskiya an raina Jama’a 🤣🤣🤣
Wannan Haka yake malam
Hon Sha'aban Sharada Yayiwa Gawuna Saukale a Wani Taro Da Akayi jiya a mumbayya Yayinda Gawuna Yaji Tsoron Saukalen Ya G...
Sako Daga Abba Gida Gida

Category

Telephone

Website

Address

Kano
Other Entrepreneurs in Kano (show all)
Kubarachi Global Services Kubarachi Global Services
Kubarachi
Kano

MhisDoris correct MhisDoris correct
Tudun Muritala
Kano

This Doris correct Retailer to China Product such as bags of any kind pattern, design Etc

d_matrix_fashionn d_matrix_fashionn
Fountain Estate, Off Airport Road, Kano
Kano

teemadatties_collection_ng teemadatties_collection_ng
Hotoro Danmarke Maiduguri Road
Kano

We Sell unique and qualitative jewelry, necklace, bracelets, atampa, men textile, shoes and more.

Eby Elegant Eby Elegant
Zungaru Road By St Charles
Kano

Eby Elegant Fashion,a lover of fashion,a lover of creativity.

TRAND TRAND
Fansamu, Farmcenter Kano
Kano

We deal in all kinds of Gadgets, Phones, Computers, Automobiles/Cars, also we organizes sport events.

Khalifah Usman De_Embassy Khalifah Usman De_Embassy
Abdullahi Bayero Road
Kano, 700225

We seal deals on all brands of cars including New, Salvage, Foreign & Used Cars.

kherleel_babah_ kherleel_babah_
Kano

BABAHTEX...In God we Trust

Kano FunFest Kano FunFest
Middle Road
Kano

Kano food exhibition

APC Kano Awareness Forum APC Kano Awareness Forum
Maiduguri Road
Kano

Transporting Petroleum Products, Industrial Raw And Finished Materials, Comodies And Goods Across

Incense palace Incense palace
No 3B Khairat Plaza 1 Janbulo Kano
Kano

2 Place An Order Simply WhatsApp KANO/WORLDWIDE +2348126320070 ABUJA 08097245261 LAGOS 08096704961