Musha dariya

"hakikanin Arziki Kuma Cikakken Arziki Shine Rayuwa Acikin Bin ALLAH"

28/04/2023

Zan auri gashi mun shaqu da , sai dai kuma har yanxu tana kirana a waya, kai mafa tana kaunata, koda yake ta aiko min da wasika, kuma tayi min alkawarin Umara,
tace idan bani ba sai rijiya, mafa ina sonta wallahi, ita kuma jiya har
gidanmu taxo, kunyar
nakeji, ban kyautawa 'u
ba,ga bata da lafiya saboda irin son da take yi min,
har kuka tayi jiya
saboda an xage ni, na samu labarin ta gudu saboda xa'a aura mata wani bani ba, kina raina, kai na tuno da , sorry ban
manta dake ba i love u,
. Hmmm KU BANI SHAWARA...

14/03/2023

Yau dai na gano Tinubu acikin Stickers
🧙🏿‍♀️🧙🏿‍♀️🧙🏿‍♀️🧙🏿‍♀️
😂🤣😂
Ku duba da kyau

08/03/2023

😏Maza 1k mata 2k duk wanda😁yafadi sunana na Gaskiya🥴🚶🏻‍♂️

08/03/2023

Babu Baƙin💒 Ciki Ga Zuciyar Da Take Yiwa Annabi MUHAMMADU Salati
📿S,,,,a,,,w📿🙏

08/03/2023

Wani Sarki Ne Ya Tara Waziransa Guda Uku, Ya Basu Buhu Yace: "Kowanne Ya Tafi Gidan Gona Ya
Samo Mini Kayan Marmari"
Wazirai S**a Tafi.
* NA FARKO: Ya Ce:"Ai Da Alama Sarkina Yana Son Ya Ci Ne, Saboda Haka Ya Dukufa Da Nemo Kayan Marmari Masu Kyau".
* NA BIYU: Ya Ce:"Ai Sarki Ba Wani Tsayawa Zai Yi Yana Kula Ba, Saboda Haka Bari Na Kwaso Masa Masu Kyau Da Marasa Kyau Da Danyu".
* NA UKU: Kuma Ya Ce:"Ai Kawai Sarki Bama Zai Duba Ba, Saboda Haka Bari Kawai Na Kwaso Ganyaye, Da Shara Na Cika Buhu".
Kwatsam!
Suna Dawowa Sai Sarki Yasa a Kai Su Kurkuku, Kada a Bawa Kowa Abinci Kowa Ya Ci Abinda Ya Kwaso Har Tsawon Wata Daya.
• To Anan Fa Waziri Na FARKO Yayi Ta Cin Kayan Marmarinsa Lafia Lau.
• Na BIYU Kuwa Yayi Nadama Saboda Ya Hado Da Marasa Kyau.
• NA UKU Kuwa Yaita Cin Shara Da Ganyen Da Yabo Har Ya Mutu.

TSOKACI: "Ku sanya a ranku cewa kune aka sa awannan kukurku (KABARI) kun ga duk abinda kuka
tsinko na Alkhairi ko Sharri a duniya shi xaku gani, Sabi da haka, Yan uwana masu daraja mu dage wajen kwaso
abubuwan alheri, domin samin sakamako mai kyau."Allah yabamu sa'ah!Amiiin!!

07/03/2023

Yanzu Shikenan dan namiji yabi ra'ayin matarsa za'a ce masa mijin tace? Miji nagari dai😂

07/03/2023

Ka Guji Abota Da Wadda Baya Ganin Girman Kowa Sai Mai Kudi🤔

07/03/2023

Nace mata baby tinaninki ya hanani cin abinci, taita murna hegiya batasan rasa abincin naiba...🤣🤣🤣🤣

07/03/2023

Ban Cire Kowa Ba Cikin Abokaina Na Facebook, Allah Kayiwa Kowa Arziƙin Da Zai Taimaki Al'umma Har Suyi Alfahari Dashi. 🙏🏾

06/03/2023

*WATA BUDURWA A FACEBOOK* ta ga hoton wani saurayi ya sha ado sai ta tura masa saqo kmr haka===>
*Barka da war haka=mr abdoul wankan ka yana birge ni* _Dan wane gari ne kai_❓
*Saurayi* _Nãgode ni dan garin kaduna ne,amma yanzu a kano nake da zama ,ke fa❓_
*Budurwa* _er kano ce ni,amma wace irin harka kake yi ne a kano ❓_
*Saurayi* _bana harkar komai_
*Budurwa* 🙄 _kena dai kai student ne❓🤔_
*Saurayi* _A'a tun ina yaro ne na gudu daga makaranta kawai zaune nake a wani gida,amma fa kin birge ni_
*Budurwa* _Nãgode, ni kuma cikin satin nan aka kawo kayan aure na_
_amma fa gsky ina tausaya ma,😢rayuwa a garin da ba nã ku ba, kuma gashi båka da aikin yi_
*Saurayi* _A'a kwanannan nake so na fara wata harka cikin $100 millions da mahaifi na ya bar min na gàdo_
*Budurwa* _wOw😳 ni kuma cikin satin nan wani abu ya hada ni da wanda ake so a mana aure don yanzu haka ba ma taree_
*Saurayi* _oh🤔 ikon Allah baya qarewa,ni kuma a cikin sãtin nan akayi gobara a gidan da nake har da kudi na cikin dakin da wuta🔥 ta ci_
*Budurwa* _wayyo😢 Allah ya sauya ma da mafi alheri,nâ tausaya maka, ka cigaba da addu'a nima haka nayi tayi har na samu muka dawo kamar bamu taba samun matsala ba ni da wanda zan aura_
*Saurayi* _to ai jakar💼 da kudin suke ciki ba tayi komai ba,don Ko sisi bai qone ba,insha Allah gobe harka kawai zan kama,so nake na zama dan chanji_
*Budurwa* _Da keu Allah ya taimaka, amma kasan abun Al'ajabi😨?,dazu da kaga ná jima banyi ma reply ba,saqo aka turo min wai wanda zan aura ya rasu_

Wai a cikin su wa yafi kwarewa a fagen yaudara??
Just to break the silence, fatan zamu nishaɗantu!

06/03/2023

A dinga yin sallah dai😒 ba amfanin Ganin Cele a wuta 😳😂

06/03/2023

Mutum Yana bankwana Da Mutuncin Sa Ne Daga Ranar Da Ya Fara Yin Karya🤭🤵

06/03/2023

A Lahira babu Lauya.

05/03/2023

An sacimin 1k
Nakai wa Malam 2k damin 1k
dita ta pito maye Sunana🤣

05/03/2023

Ka Aikata Alheri, Ka Yi Fatan Alheri. Ka Yi Tunanin Alheri, Ka Shuka Alheri, Za Ka Girbi Alheri

05/03/2023

Idan mutanen duniya sun juya maka baya
Ka miqa Al'ammuran ka ga Allah babu abinda zasu iya tsinana maka

05/03/2023

Idan Ka Wayi Gari Lafiya
Daure Ka Rubuta

Alhamdulillah🙏🏼

05/03/2023

Mentioned Sunan daka taba gani a FACEBOOK ya girgizaka 😢😁

Lemme laugh together 😂😂

05/03/2023

😂😂
Mata mutanen mu 😋

Yanzu naga wata tayi post na hotonta kancewar batada lfy atemaketa da addu'a

Amma gogan naka sai ya Mata comment dacewar KINHADU 😋

05/03/2023

Watarana in anfita baza Adawoba😢 !watara na in andawo baza a sake fitaba ! Ya Allah kamana jinkiri mai Amfani kasa mugama lafiya

05/03/2023

DARIYA! wato wani talakane s**a taho tare da wani attajiri xuwa gidan attajirin saboda wani dalili, suna xuwa sai alh yace "hajiya azuboma bako abinci" sai hajiya tace "haba alh kasan xa'ai bako baka fadaba, to nikan miyar kuka nayi sha'awa don haka ita na kada da tuwo babu wani abinci gidannan saifa tuwo da miyan kuka" Talakannan yayi kamar yayi kuka don bakin ciki don yasaran xaikwashi garabasa, alh yace bala axuboma kukan ne? bala yadai daure yace "eh alh xanci" haba ai ana kawo abinci yaji kanshi ya mamaye falo, yabude sai yaga miyan kuka tasha man shanu ga nama xak'o xak'o, ya dandana yaji coiiy dadi, kawai saiya fashe da dariya, Hajiya tace "miyan kukan kakewa dariya ko"? sai yace "ranki yadade ai tagidanmu itace ta cancanta da akirata da miyan kuka😭, amma wlh wannan saidai ace mata miyan Dariya😂

03/03/2023

Assalamu alaikum
Jama'a barka da JUMA'A
Daga ina kuke bibiyarmu?

24/02/2023

Dole Ce Takesa Muyi Dariya Bawae Dan Ranmu Yana Mana Dadi Ba💔😿😭

Want your business to be the top-listed Photography Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano
08109481913
Other Photographers in Kano (show all)
Arewa top pics Arewa top pics
Nasarawa
Kano

for celebrities

abdulazeez_dan_small abdulazeez_dan_small
Kano

A.K,Dan Small 📷📷📸📸

Haedar Photography Haedar Photography
Kano

Est: 2021, Portrait||Weddings||Birthday||Documentary Photographer, Kano... Available to travel �, For

Umar_faruq Umar_faruq
Balangu Street
Kano

First Allah �� second prophet Muhammad (s.a.w)I love my mom �and dad �and lovely my fan's ?

Beelalgy photography Beelalgy photography
Kano
Kano

This is official beelalgy photography page

Waheed Waheed
Kano

Real Ahmad idris Real Ahmad idris
Kano, 700231

This is a official page of real ahmad idris

Moze Photography Moze Photography
Kano

List Active™ For ur Graphics of all digital media & Special gift package ∆Weeding Pics/Pre_wedding Pics ∆Birthday Pics ∆Photobook ∆Shooting Films/Videography ∆Entertainment ∆T.shi...

A2Concept photography A2Concept photography
Kano

This Page is created for people out there to find us. For either PHOTO SHOT or VIDEO SHOT

ASHER CLICKs ASHER CLICKs
Kano

Kano Photography