Aisha gwarzo

Aisha gwarzo

I am make over

19/01/2024
19/01/2024

Dan Allah kowa yace hasbunallahu wani,imalwakilu

20/07/2022

Slm Dan Allah kudai naimin magana inba booking make up zakuyiba Kuma kudai na daukan number ta kunai min magana ta WhatsApp ko Kira Dan Allah

Profile pictures 10/04/2022

Ranar Al Qiyama Kowane Mutum Idan Yatashi Abinda Yake Qira: Nafsi Nafsi, Annabawa Da Manzanni= Nafsi Nafsi, Iyaye Da Yara= Nafsi Nafsi, Mata Da Maza= Nafsi Nafsi A Ranar Shugaba Dayane Shine Annabi Muhammad Rasulullahi {S.a.w} Farkon Tashi Zaice Aina Ummati Aina Ummati Allahu Akabar 'Yan Uwa Kutuna Fah Yana Da Dangi Amma Daya Tashi Baice Ina Dangi Naba Sai Yace Ina Al'ummata, 'Yan Uwa Ko Dan Wannan Bama So Annabi Ba 'Yan Uwa Dan Qaunar Ka/Ki Da Annabi Ka Tura Wannan Zuwa Grp 3 Ko Mutane 3 Ya Allah Ka Samu A Cetan Annabi Muhammadu {S.a.w}. Allah Kasa Mudace
ALBAKACIN ANNABI S,A,W, Ka Tsaya KAKARANTA
Ya Allah Ka Kare Duk Wani Musulmi Daga Sharrin.🙏

•Zina
•Luwadi
•Madigo
•Istimina'i
•Sata
•Zalunci
•Munafurci
•Qunchi
•Bashi
•Hasda
•Keta
•Zulama
•Talauchin Duniya Da Lahira.

Don Alfarmar Fiyeyyen Halitta Annabi (S,A,W) Kadaure Kayi Share Zuwa Groups (5)🙏
🔗
🔗

Ya Allah Ka Karawa Duk Wani Musulmin Duniya.

•Lafiya
•Hakuri
•Juriya
•Lafiya
•Karfin Imani
•Hankali Da Tunani Mai Kyau
•Mace Tagari
•Minji Na Gari
•'Ya'ya Na Gari
•Abokan Zama Na Kirki
•Arzuki Mai Amfani
•Wadatar Zuci
•Ya Allah Karufawa Duk Wanda Ya
Karanta Wannan Sako Yayi Share A Groups Yace Ameen
Asiri Duniya Da Lahira.

don Allah ☝️ Kadaure Kayi Share Zuwa Groups 5 👌

Photos from Aisha gwarzo's post 02/12/2021
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kadawa Baban Baba Street, No 158
Kano
Other Make-up artists in Kano (show all)
Purple_glitz_makeover Purple_glitz_makeover
Nomansland Kano
Kano

Makeup is a beautiful thing�� please let’s try to always look good at all time���

RuthGreg makeover RuthGreg makeover
No 6 Zungaru Road By Kwakwachi
Kano

Bridal makeup, Everyday/occasional makeup, faxing of lash, Gele tying and Eyebrow carving and grooming training.

Joycee's glitz Joycee's glitz
Naibawa Zaria Road Opposite Peugeot Company
Kano, 229115

makeup

feedas_glam feedas_glam
Kuntau
Kano

phiebi_beauty phiebi_beauty
Kano

Kaduna/Kano Based MUA

nuccyclear_n_beauty nuccyclear_n_beauty
Kofar Nasarawa
Kano

Nuccyclear nd beauty makeup artist

Danshayi beauty make make over Danshayi beauty make make over
Goron Dutse Rijiiyallada
Kano

Xulaihat Xulaihat
Kano, Nigeria, Nassarwa
Kano

I'm BNYUNUS

zamanismakeover zamanismakeover
No 3 Zaria Road
Kano

Jubi's Empire hairzoom Jubi's Empire hairzoom
Zango Dakata No20 Drive Usman Plaza
Kano

Badeeyearh Badeeyearh
Kano, 0012

Pls likes and invite

Nita’s Beauty Lounge Makeover Nita’s Beauty Lounge Makeover
Kano

Self Empowerment