kabbasa_home

Allah kasa mucika da imani kabamu ikon tashi dashi
Allah kayi mana rahma kasawa ksw albarka fatan alk

13/12/2023
11/12/2023

Bayan aurensu d shekara 3, ya buɗe jakar matarsa sai yaga hoton wani saurayi a jakar.

Ya cika d fushi da 'bacin rai, yana cewa a zuciyarsa duk shekarun d na yi ina ƙaunarta d kyautata mata da nake yi ta rasa tukwicin da zata saka mini da shi sai na yaudara...!

Ya fara bin diddigin shafinta na facebook da kuma messenger amma bai ga komai ba. Ya duba waya da kuma saƙwannin kar t kwana, nan ma bai samu komai ba.

Ya tafi wurin mahaifin yarinyar ya ce, ƴarka ta bani kunya, ta yaudare ni, ina sonta amma kalli hoton Saurayin da na samu a jakarta.

Ko d Mahaifin ya karba sai ya fashe da dariya ya ce wannan hoton matarka ne lokacin tana sakandare!

Sukairaj Hafiz Imam ✍🏻

Photos from GatMeals.'s post 10/12/2023
10/12/2023

Fatan mun wayi gari lfy bayin Allah halut ne wannnan turaren yana da kyau sosai da k**a daki har turaren kaya ana yi dashi 1ltr ne akan 10k duk mai bukata sai yay magana muna kano muna tura kayanmu ko ina

Photos from kabbasa_home's post 09/12/2023

Musk addahara

Photos from kabbasa_home's post 09/12/2023
09/12/2023

Aslm alaikum ya jama'a ina fatan kowa yana lfy Allah yayi mana jagora

02/05/2023

Burners

Photos from kabbasa_home's post 30/04/2023

Available at affordable price

Photos from kabbasa_home's post 09/04/2023

Available

08/02/2023

1500 available

Photos from kabbasa_home's post 08/02/2023

Available 1500

Photos from kabbasa_home's post 29/12/2022

All available akan farashin sari munada turaren tasa 5k each sai turaren wuta da humra daga 500 zuwa sama

28/12/2022

Akwai duk kalan turaren da kk so akan farashi mai rahusa azo ayiwa baiwar Allah ciniki ina tura kaya ko ina a fadin kasar nan harma da kasashen ketare

28/12/2022

Aslm alaikum barka da dare

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Aslm alaikum ya jama'a ina fatan kowa yana lfy Allah yayi mana jagora

Telephone

Website

Address

Kano

Other Spa, Beauty & Personal Care in Kano (show all)
Gowns Nd kamshi By Fadeela Gowns Nd kamshi By Fadeela
Kano

We offer the best gowns & turban cap for you nd yr princess 🥰and also TURARENWUTA’s,khumrah nd kh

Beloved Beauty care Beloved Beauty care
Dakata Close To Warshu Specialist Hospital
Kano

Your skin is your best choice to take care of with our naturally sourced organic products(oriflame)G

BLY textile BLY textile
State Road, Tarauni
Kano

Goods and services

Looking Good Hair Beauty Saloon Looking Good Hair Beauty Saloon
No27 Badawa Market, Badawa Nassarawa Local Govt Area
Kano

What we do.plating of hair,fissing,nails,eyelashes and many more

Ziflux hair Ziflux hair
Zungeru Road
Kano

@Zifluxhair we deal on all kinds of hair, Kano Nigeria.

IYKE Cosmetics IYKE Cosmetics
Kano

We sell all kinds of scents, creams, powders, perfumes and much more

Arewa beauty Arewa beauty
Zoo Road
Kano

Casuals,bridal,and special makeup and henna

abdulraheemmuazu1 abdulraheemmuazu1
Lamido Terrace
Kano, 700282

Your skin is a reflection of how well your body is eliminating the toxins that build up on a daily b

Tayyis glamour kn Tayyis glamour kn
Tudun Yola Darul Hadith Ibrahim Bakanike Street
Kano

We specialized in bridal, casual and special makeup at affordable price we offer home services too

GloNelly beauty therapy GloNelly beauty therapy
Address :murtala Mohammed Way Opposite Mtn
Kano, 123

FineThings By August FineThings By August
Kano

Retail and wholesales of everything fine.Fancy mobile phone cases,ropes and ring holders. Bikers short. Sunglasses. Bracelets. Oil perfumes. OversizedTee’s. Fashion Items.Human hai...