Baitul shifa Islamic and trado herbs chemist

BAITUL SHIFA: Is An Islamic & Traditional medicine chemist + Fractures & sprains Traditional chemist

Photos from Baitul shifa Islamic and trado herbs chemist's post 20/12/2023

Photos from Baitul shifa Islamic and trado herbs chemist's post 20/12/2023

Buy from us

12/08/2023
18/07/2023

15/07/2023

RIBAR RAYUWA ( shine: rayuwa da imanii)

11/07/2023

10/07/2023

Allah yana son masu hakuri...

Allah yana tare da masu hakuri...

Allah yana bawa masu hakuri ladansa ne 'bi ghairi hisabin' wato ba tare da iyakancewa ba.

Allah ya azurtamu da hakuri amin.😊

Source: Zainabu Being Muslimah

16/08/2022

Idan ka furta/rubuta kalamai ga masu mulki marasa daɗi ko kuma gaskiya irin wacce basa son ji wannan shi ake kira "HATE SPEECH".

Idan ka yi kalamai na ɓatanci musamman ga addinin muslinci wannan shi ake kira "FREEDOM OF SPEECH".

Idan kuka ce zaku killace matanku, zasu yi zaman aure irin wanda shari'ah ta tana da wannan shi ake kira "GENDER INEQUALITY"

Idan kuka ƙyale matanku s**a rinƙa haɗa kafaɗa da maza s**a bijirewa zaman aure, s**a saɓawa Allah da manzonsa sa'annan suna ganin cewa duk wani abu da namiji ya yi suma sai sun yi wannan shi ake kira "GENDER EQUALITY"

Duk waɗannan kalmomin da ake amfani dasu wajen nuna wayewar ɗan Adam idan ka nutsa cikin haƙiƙaninsu zaka samu an ƙirƙiro su ne domin bawa dukkan wanda ya bijirewa Allah da Manzonsa kariya.

Yana da kyau mutane su rinƙa karanta littattafan da amintattun malamai na musulunci suke rubutawa akan irin waɗannan abubuwan da kuma tuggun da ke ciki.

Allah ya kiyaye mu da faɗawa hanyar da zamu zama sanadiyyar rusa addininmu ta in da bamu sa ni ba.

Sources: Habeebat D Abubakar

30/06/2022

An karbo Hadisi Daga ibn Abbas (R.A) ya ce Annabi (SAW) ya ce: Ranar ɗaya (1) ga watan zulhijja ita ce ranar da Allah (swt) Ya gafarta wa Annabi Adam (A.S).

1. Duk wanda ya azimci wannan rana Allah(SWT) Zai gafarta masa kowane irin zunubi tsakaninsa da Shi.

2. Ranar biyu (2) ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya karbi Addu’ar Annabi Yunus (A.S) Ya fitar da shi daga cikin kifin da ya hadiye shi. Wanda ya azimci wannan rana yana da lada kwatankwacin wanda ya raya shekara da ibada

3. Ranar uku (3) ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya karbi addu’ar Annabi Zakariyya (A.S) Ya ba shi haihuwa. Duk wanda ya azimci wannan rana Allah (SWT) Zai karbi adduo’in sa.

4. Ranar hudu (4) ga Zulhijja ita ce ranar da aka haifi Annabi Isah (A.S). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai kare shi daga talauci da musibu.

5. Ranar biyar (5) ga Zulhijja ita ce ranar da aka haifi Annabi Musa (A.S). Duk Wanda ya azimci wannan rana Allah (SWT) Zai kare shi daga munafunci ko azabar kabari.

6. Ranar shida (6) ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Ya Yi budin alkhairi ga Annabi (SAW). Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai dube shi da rahama, kuma ba Zai azabtar da shi ba.

7. Ranar bakwai (7) ga Zulhijja ita ce ranar da Allah (SWT) Zai sa a rufe kofofin wuta, ba za a bude su ba har sai wadannan kwanaki goma sun wuce. Duk wanda ya azimci wannan rana Allah Zai rufe masa kofofi talatin na tsanani a rayuwar sa, a bude masa kofofi talatin na sauki.

8. Ranar takwas (8) ga Zulhijja ita ce ranar da ake cewa, ranar tarwiyya. Duk wanda ya azimci wannan ranar, babu wanda ya san adadin sa sai Allah.

9. Ranar tara (9) ga watan Zulhijja ita ce ranar hawan Arfa. Allah Yana gafartawa duk Alhazan da ke wurin Arfa. Wanda kuma ba ya wurin aikin Hajji, idan ya azimci wannan ranar, Allah Yana gafarta masa zunubansa na shekarar da ta gabata, da kuma shekarar da ke tafe.

10. Ranar goma (10) ga Zulhijja ita ce ranar layya. Duk wanda Allah Ya horewa abin da zai yi layya, idan ya yanka dabbarsa, digon jini na farko da zai fara diga a kasa zai zama gafara gare shi da
iyalin sa.

An so wanda zai yi layya da wanda ba zai yi ba ya kame bakinsa sai bayan an dawo daga sallar idi, ya ci abinci ko wani abu daga cikin layyarsa. Allah Zai ba shi lada wacce ta fi Dutsen Uhudu girma da nauyi.

Kuma ana so ya raba naman sa kashi uku. Kashi na farko sadaka, kashi na biyu kyauta, kashi na uku kuma domin iyali.

12/06/2022

الله أكبر⁦☝️⁩💪💚

26/04/2022

MU'UJIZAR KARIYA GA ANNABI ( S.A.W )

1. Allah (SWT) yana cewa:
(Ya kai wannan Manzo, ka isar da abin da aka saukar maka daga Ubangijinka; idan kuwa ba ka yi ba, to ba ka isar da saƙonsa ba. Allah kuwa Shi ne Yake kare ka daga (sharrin) mutane). [Al-Ma'ida, aya ta 67].

2. Wannan ayar ta ƙunshi bayanin alƙawarin kariya da Allah (SWT) ya yi wa Annabinsa (SAW) a rayuwarsa har isar da saƙon da ya aiko shi da shi.

3. Wannan babu shakka wani alƙawari ne da babu wani ɗan'adam da zai iya bugar ƙirji ya yi shi, ko da kuwa wani mai sarauta ne da masu tsaron sa suke kewaye da shi ta gabansa da ta bayansa. Sau tari muna jin labarin masu mulki da aka yi musu kisan gilla alhali suna tsakiyar masu tsaron su da magoya bayansu.

4. Amma dubi yadda Annabi (SAW) ya gamsu ɗari bisa ɗari da wannan alƙawari na samun kariya da aka yi masa. Tirmizi da Hakim sun ruwaito daga A'isha (RAH) tana cewa: "Da farkon lamari ana gadin Annabi (SAW) da daddare, to lokacin da wannan ayar ta sauka sai ya sallami masu gadinsa, ya ce: "Ya ku mutane, ku waste, domin haƙiƙa Allah (SWT) ya tsare ni".

5. Hakiƙa Allah (SAW) ya tsare shi a wurare da dama masu haɗarin gaske da ya kusa ya rasa ransa a cikinsu. Daga cikinsu akwai abin da Muslim ya ruwaito daga Jabir ɗan Abdullah (RA) ya ce: Duk sanda muke tsaka da tafiya, idan muka iso wajen wata bishiya mai inuwa, sai mu bar ta ga Manzon Allah (SAW). Da muka isa Zatur Riƙa' sai Annabi (SAW) ya sauka ƙarƙashin wata bishiya, ya rataye takobinsa a jikinta. Sai wani Mushuriki ya saɗaɗo ya ɗauke wannan takobi ya zare shi ya ce wa Manzon Allah (SAW): "Shin kana jin tsorona?" Sai Manzon Allah (SAW) ya ce: "A'a". Sai Kafire ya ce: "To wane ne zai kare ka daga gare ni?" Sai Manzon Allah (SAW) ya ce: "Allah ne zai kare ni daga gare ka. Ka ajiye wannan takobi". Nan take sai kafirin nan ya ajiye takobin a ƙasa".

6. Daga cikin manyan dalilai masu ƙara tabbatar da wannan alƙawari, shi ne wani abin mamaki da ya faru ga Annabi (SAW) a yaƙin Hunaini, lokacin da ya samu kansa shi kaɗai a tsakiyar abokan gaba, Musulmi da dama sun juya baya sun gudu, amma shi sai ya ƙara zaburar alfadararsa ya nufi dandazon maƙiyansa, shi kuma Abbas ɗan Abdulmuɗɗalib (RA) yana riƙe da linzamin alfadarar yana jansa don ya hana ta sauri. Nan take Mushirikai s**a yi yo kan Manzon Allah (SAW), s**a yi masa ƙawanya, amma Annabi (SAW) bai ja da baya ba ballantana ya gudu, ya riƙa kirari yana cewa: " Ni ne Annabi ba ƙarya ba, ni ne ɗan Abdulmuɗɗalib". Kai ka ce yana daɗa ƙalubalantar su ne, yana sanar da su inda yake tsaye. Wallahi a haka babu abin da s**a iya ɗauka a jikinsa, domin ya samu kariya daga Allah (SAW).

7. Lalle wannan ba ƙaramin dalili ne ba mai tabbatar da gaskiyar Alƙur'ani, da ingancin annbatar Manzon Allah (SAW).

05/09/2021

الله أكبر 💪

19/08/2021

Allahu Akbar 💪

Want your business to be the top-listed Health & Beauty Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

#hausafilm #Hausawa #arewa #muslimah #nigeria #FacebookPage
RIBAR RAYUWA ( shine: rayuwa da imanii)
Mujii tsoron 'yan uwa musulmii 😥
#islamic #africa #arewa #nigeria
الله أكبر⁦☝️⁩💪💚#facebookreels #trending #facebookpost
Qur'an power
Qur'ani

Telephone

Website

Address

Kano
Other Pharmacies / Drugstores in Kano (show all)
Rapthorn been abdul Rapthorn been abdul
Gani, Gani
Kano

City

MOHD SHEHU GMW MOHD SHEHU GMW
Tinshama Hotoro North
Kano

Fresh mamsi Fresh mamsi
Kurna Barebari
Kano

صلوا على النبي الكريم صلى الله عليه وسلم أنا أحبك يا رسول الله صلى الله عليه وسلم

Htrgsd Htrgsd
BAKIN KASUWA GAMA YAN DUSA
Kano

PharmaTrack PharmaTrack
No. 3 Sabo Bakin Zuwo Road Beside Ministry Of Special Duties
Kano, 700222

Bëêñ Àbdöûlhãmëèd Gæñî Bëêñ Àbdöûlhãmëèd Gæñî
Gani, Sumaila LGA, Gani
Kano

Al-Shifah Medicare and Store Al-Shifah Medicare and Store
Tsamiyar Boka Hotoro Close To Rakad School And Irshad School, Nassarawa Local Government
Kano, 234

Sales of over the counter Drugs, Cosmetics and Other Provisions

AUWAL ADAM AUWAL ADAM
Ado U/yamma Jigirya B, Kawaji . Nassarawa L. G. A
Kano

SUPER CARE ONLINE PHARMACY. Order your Drugs/Supplement in anywhere at affordable price.

Juvee Pharma Juvee Pharma
4 Ilaro Road, Off Airport Road
Kano

Facilitator Bashir Facilitator Bashir
No 7 Niger Street Opp Malm Kato Square Kano
Kano, 00234

Educating people is our core value.

Fleming Pharmacy Fleming Pharmacy
Beirut Road/Bompai Road
Kano, 700

Caring for your health ..

Maijimina Islamic Chemist Maijimina Islamic Chemist
Kano, 700103

We sells all kinds of Islamic Herbal medicine, cosmetic and natural essentials oils at affordable prc