Al-Kharerm Da"awa

Technical

17/01/2024

Raddi zuwa makari

15/10/2023

GOD BLESSING PALESTINE FROM NIGERIA

04/10/2023

MAZAN JIYA ALLAH YA JADDADA RAHAMA. SIR ABUBAKAR TAFAWA BALEWA.

02/10/2023

INDEPENDENT ❌❌❌

02/10/2023

Independent❌❌❌

20/09/2023

2:0

18/09/2023

Ace mijinkine zaki yarda yayimiki kiss bara muga masoyan gaskiya

16/09/2023

EVENING

16/09/2023

NA ALLAH BASA KAREWA:An manta kudaden da yawansu ya haura Naira miliyan goma sha biyu a cikin Adaidaita sahun da yake tukawa, bayan yaga kudin sai ya koma inda ya sauke fasinjan ko zai ganshi amma bai tarar dashi ba, sai ya kai kudaden wajen mahaifiyarsa ya gaya mata cewa manta kudaden akayi a Adaidaita dinsa, nan take mahaifiyarsa tace yaje ya gayawa Mahaifinsa inda nan take Mahaifin yaron yace su koma su sake dubawa ko zaa ga mai kudin, da baa gani ba sai s**a ajiye kudin a gida, basu taba ko sisi ba duk da cewa jiya da kyar s**a samu garin kwakin da s**a ci a gidan nasu kamar yadda Mahaifin yaron ya fada.

Sunji ana cigiya a gidan Rediyon Arewa dake kano, inda nan da nan s**a dauki lambar wayar da aka bayar s**a kira.

A takaice dai yaron da iyayensa sun mayarwa da mutumin da ya manta kudaden abunsa, inda shi kuma ya basu kyautar Naira dubu dari hudu.

Wannan yaro ya kyauta.

✍️ Rabi'u Biyora.

16/09/2023

RAHAMA SADAU

12/09/2023

Jagora talakawa

12/09/2023

Shugaban Niger Na mulkin soja

12/09/2023

😂😂😂😂😂

Photos from Murja Ibrahim kunya's post 05/07/2023
29/05/2023

DA DUMI-DUMI: Shugaban gidan talabijin na (AIT da Raypower) Raymond Dokpesi ya rasu.

29/05/2023

YANZU-YANZU: Shugaban kasa Tinubu ya nada Victor Adekunle Adeleke, a matsayin babban jami'in hulda da jama'a na jiharsa ta Oyo.

Sabon SCOP da aka nada wanda ya fito daga jihar Oyo ya fara aikinsa a hukumance a yau.

Wannan wani salo ne da Tinubu ya zo da shi wanda zai bawa Al'ummar jiharsa da sauran jihohi damar isar da koken sa.

Sai dai wasu na kallon da kamar wuya a ce, Tinubu ya nada jami'an hulɗa da jama'a a ko wacce jiha.

©ATP HAUSA TV

29/05/2023

BANKWANA

29/05/2023

Bash ne

21/05/2023

SUNAYEN SARAKUNAN KARAYE DA LOKUTANSU
KURAWA
•Sarkin Karaye Kure 1104-1177
•Sarkin Karaye Akai 1177-1216
•Sarkin Karaye Dano 1216-1246
•Sarkin Karaye Nakwatan Kwaro 1246-1267
•Sarkin Karaye Waka 1267-1305
•Sarkin Karaye Karda 1305-1327
•Sarkin Karaye Maku 1327-1340
•Sarkin Karaye Namadi 1340-1374
•Sarkin Karaye Wandara 1374-1404
•Sarkin Karaye Kigo 1404-1431
•Sarkin Karaye Burga 1431-1457
•Sarkin Karaye Habu 1457-1482
•Sarkin Karaye Dawa 1482-1513
•Sarkin Karaye Sadauki 1513-1531
•Sarkin Karaye Kwando 1531-1580
WAMBANAWA
•Sarkin Karaye Wambai Muhammadu Gudaji 1580-1619
•Sarkin Karaye Wambai Abdullahi Giwa 1619-1646
•Sarkin Karaye Wambai Hamisu 1646-1670
•Sarkin Karaye Wambai Mahmudu 1679-1771
•Sarkin Karaye Wambai Umaru 1771-1739
•Sarkin Karaye Wambai Hamza 1739-1774
•Sarkin Karaye Wambai Muradi 1774-1804
FULANI
•Sarkin Karaye Suleiman Nadoje 1804-1830
•Sarkin Karaye Nakyecce 1839-1831
•Sarkin Karaye Tabari 1831-1843
•Sarkin Karaye Kwasallo 1843-1853
•Sarkin Karaye Alu 1853-1888
•Sarkin Karaye Hassan 1888-1890
•Sarkin Karaye Dabo 1890-1897
•Sarkin Karaye Abdulkadir 1897-1903
•Sarkin Karaye Usman 1903-1922
•Sarkin Karaye Ahmadu 1922-1941
•Sarkin Karaye Yusuf 1941-1942
•Sarkin Karaye Ibrahim I 1942-1969
•Sarkin Karaye Abubakar I 1969-1981
•Sarkin Karaye Abubakar II 1981-1998
•Sarkin Karaye Ibrahim II 1998-Date

Copied

20/05/2023

MU SHAKATA DA WANNAN. YAN AMANA

Photos from Al-Kharerm Da"awa's post 16/05/2023

Yadda Kungiyar Tsoffin 'Yan Sanda s**a gudanar da Salloli da Addu'o'i dan neman biyan bukatunsu na Fansho da Garatuti daga Hannun Gwamnatin Tarayya.

📸

16/05/2023
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Raddi zuwa makari
INDEPENDENT ❌❌❌
EVENING
RAHAMA SADAU
Shugaban Niger Na mulkin soja
BANKWANA
Bash ne
MU SHAKATA DA WANNAN. YAN AMANA
Shugaban jamiyar apc Na kano Ahmad Haruna Dan zago yayi bayani
This small girl
Muslims

Category

Telephone

Address

Karaye
Kano
ABDULKARIM
Other Health/Beauty in Kano (show all)
KMY Enterprises Nig ltd KMY Enterprises Nig ltd
Kano

New arrival ������ ����� 08097887047 08080572430 Whatsapp or call

Purple_glitz_makeover Purple_glitz_makeover
Nomansland Kano
Kano

Makeup is a beautiful thing�� please let’s try to always look good at all time���

Al-islah universal College Al-islah universal College
Along Panshekara Road, Chiranchi, Kumbotso LGA
Kano

Kwankwasiya jajira t/Fulani Kwankwasiya jajira t/Fulani
JAJIRA
Kano, ABDUL

KW jjr td

Farha cap. Design Farha cap. Design
Kuntau
Kano

Siyan daya ko sari. Inasaida hijabai Yara da manya

Håbíbį chø7 Håbíbį chø7
Håbíbįchø7@gmail. Com
Kano

Real meenal kano Real meenal kano
Burget Rimin Kebe
Kano

Muna dinkunah nazamnni masu kyau dogayan riguna hijab dinkin atamfa lace dasauransu located kano

Yan uwan juna Yan uwan juna
K/wanbai
Kano, 09031692899

Herbs And Spices ..SpiceDoctor Herbs And Spices ..SpiceDoctor
Kano

Your health status is our concern...Deals with different herbs,spices and more

Ma aruf auwal abdullahi Ma aruf auwal abdullahi
Tudun Murtala
Kano, NASSARAWA

Waleed

Looking Good Hair Beauty Saloon Looking Good Hair Beauty Saloon
No27 Badawa Market, Badawa Nassarawa Local Govt Area
Kano

What we do.plating of hair,fissing,nails,eyelashes and many more

Dœçtêr Aræyûwå Nê Dœçtêr Aræyûwå Nê
Kano

Kuyi following dA sharing na wannan shafin namu