Magungunan Ma'aurata

Magungunan Ma'aurata

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Magungunan Ma'aurata, Beauty, cosmetic & personal care, Tudun Murtala Road, Ungogo, .

Muna siyar da magunguna na matsalar kankancewar gaba da saurin inzali Dana Karin niima na Mata Dana Matsi muna siyar da maganin Karin duwawu dana Karin girman nono

27/05/2023

MAGANIN TUSAR GABA,WARIN GABA ZAFIN SADUWA GA MATA....

Dole mata kudinga mutunta kanku wajen kulada Gaba kamar yadda Zaki kulada cin Abinci sau 3 Arana. Kulada farji Yanada tasiri a zamantakewar Aure Dama Yan mata,hakan Yana sawa Mace tasamu dauwamammen kamshi ajikinta, haka zalika akasin haka ka iya kawo dauwamammen Wari ajiki, Wanda ka iya Zama warin Kashi ga MATA...

ANEMI WANNAN HADIN DON KULADA KAI

Garin kankana
Garin ganyen zaitun
Garin ganyen bagaruwa
Garin ganyen kurshi
Garin Ganyen Kashi

Kihadasu guri guda Saiki juyashi yahadu kidinga zubawa kadan a Ruwan wanka kuma kina K**a Ruwa dashi kullum

Ko KUMA πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ’―

Bawon Arzi Dan Misra
Ganyen shifa
Garin zaitun
Garin kusdil hindi
Garin koma

Ahadasu Adinga shansa sau daya da Ruwan dumi da safe kafin kikarya. Wannan hadin Yana karawa Mace Ni,ima kuma Yana wanke mahaifa koda bakiyi Aureba Zaki iya Amfani dashi.

Allah Yasa Annabi SAW Ya cecemu Ameen πŸ™πŸ™πŸ™
Domin samun wasu magungunan
kira ko WhatsApp 09061965446
Saddiq Muhammad

29/10/2022

BAYANI AKAN ISTIMNA'I DA MATSALOLIN DA ISTIMNA'I KE HAIFARWA

Wanda ya wallafa
Saddiq Muhammad
Domin siyan magani ko neman shawara
Call or whatsApp 09061965446 ☎️
Domin yiman magana Kai tsaye ta whatsApp a danna blue din rubutun Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
http://wa.me/2349061965446

ISTIMNA'I da a turance ake kira da Ma********on wata hanya ce ta biyawa kai da bukata.Inda wasu ke shafa wani sashe na jikin su har maniyinsu ya fita.

Three Tree Tea magani ne da shafin ciwo da magani ya hada ta amfani da tsirran wasu itatuwa guda uku na musamman da dukansu natural ne dake tsirowa a doron qasa a wasu qasashe na yammacin Africa wadanda zurfin binciken da mukayi na wani lokaci mai tsawo ya bamu tabbacin aikin da suke yi na warkarwa ga dimbin illolin da (istimna'i) ya haifar a jiki.

Zaman wadannan tsirran itatuwa su uku yasa muka za6i sunan ya kasance THREE TREE,a yayinda ake tafasa biyu daga cikinsu a rinka sha kamar shayi hakan yasa muka kira shi da suna THREE TREE TEA.

A kasar India suna amfani da Shilijat da Nf cure da ashwaganda dan warkarda illolin da(istimna'i) ya haifar,a yayinda a wasu kasashen suke amfani da wasu supplement da vitamins.Anan kasashen Hausawa bakowa ke iya zuwa wajen likita kai tsaye ya bayyana damuwarsa musamman ta wannan 6angaren ba watakila saboda jin kunya.ko baya ga haka,mafiyawan likitoci suna fadar ai istimnai baya da illa,ba wata matsala da yake haifarwa a jiki.Sai dai kuma a cikin mutum goma,da kyar ka samu mutum 8 da s**a afka da aikata yin istimnai na a kalla shekara biyu ba tareda kaji suna korafin wasu matsalolin sun faru dasu ba.Ashe kenan shi jiki magayi.

A dan haka duk mai fama da a kalla uku daga cikin matsalolin nan da muka lisafo indai a dalilin istimna'i ne to ga magani THREE TREE TEA sai a jarraba.wanda daukacin maganin Natural ne za ayi amfani da shi daidai jimawar matsalar a jiki da kuma canjin tsarin abinci.

1.Rashin karfin mazakuta - inda zaka tarar da kyar alqalaminka ke tashi ko ya tashi ba karfi.

2.Zauqewar shawa - Kabi kana ta zubarda maniyinka tun a lokacin balagarka har ka kai wasu shekaru.Shi fa maniyi da wahala jiki ke samar da shi (complex process) amma ka biyewa dan jin dadin wasu yan dakiku kana ta zubarda manyinki wanda yawansa shi ke samarda karfin sha'awa ga jikin namiji,karamcinsa kuma kan sa ka ji tamkar kai bama namiji bane,gaka nan kawai.za kaje jima'i amma idan kayi zagaye daya to kayi kokari shima ba wata gamsuwa.

3.Saurin inzali -Istimnai na sanya jiyojin mazakuta su yi sanyi har yakai ga matsalar zata raunata ka
ka koma mai rauni,kaje yin jima'i da amarya amma wallahi ka kasa komai wa iyalinka.Ga mata a mafi yawa suna bukatar a dauki lokaci mai tsawo ana tsimasu.Rashin samun haka ba karamar illa bace.Jima'in ya koma tamkar na kaji kenan.Kuma hakken kane ka biyawa matarka da bukata.to ina maganar biyan bukata da wannan matsalar ?

5.Toshewar basira ko kwakwalwa- hazaka da kaifin basira da tinani da natsuwa duka daga kwakwalwa suke a duk sanda wani abu ya shafeta to wadannan zasu iya samun matsala.maniyin namiji dama jin dadin gamsuwar da yake a yayin saduwa ko istimna'i duka signal din daga kwakwalwar shi ne wanda execcessive ma********on na sakata aiwatar da wasu ayukkan da zai sa wasu matsaloli su shiga.sai kaga mutum ya kamu da yawan manta abu,da zaran ya karanta ko an fadi masa abu nan take sai ya manta,ga rashin concentration dama nauyin fahimta.

yawan damuwa da faduwar gaba - zaka tarar mai irin wannan matsalar a kullum cikin damuwa yake,ga sabo na rashin iya dainawa sai ya tuba yace baya karawa amma kuma jim kadan sai ya manta da tubar ya sake aikatawa.Duk matsalar tabi ta dame shi ta hana shi sakewa a cikin jama'a.wani zai ware kansa ko ma'amala da mutane baya so.

Kasala da gajiya- A duk sanda s***m ya fita to ka tina cewa akoi wasu muhimman sinadirrai ciki harda na carbohydrate da calcium masu karfafa kassan jik wanda suna fita kaida kanka zaka san cewa lallai akoi wani abu muhimmi da ya fita a jikinka dan zaka fara jin kamar wanda aka yiwa duka.Hakan kan tafiyarda karfin jikinka.

-Zuqewar mazakuta-kana girma amma alqalaminka na komawa yanda kassan na yara a sabili da wannan matsalar.

ciwon baya (low back pain),da ciwon ga6o6in jiki.

A lokacin fitsari ko bayan gari sai kaga wasu ruwa farare masu kauri suna zuba.A lokacinda s**a zubo ba wani jin dadi ko ciwo da zaka ji.
Duka wadannan matsalolin ,istimna'i kan iya haddasasu.

Rashin karfin jiki da rama : wasu matsalar Kansa su yi ta ramewa domin tamkar jima'i ne duka maniyi ne ke fita wanda yakan qararda 6argon jikin mutum da raunata kasan jiki da tsoka.

Tsinkewar ruwan maniyi.Maniyinka zai tsinke ya koma yanda kasan kunun aya ba kauri ko kadan saboda yawan zubarda shi da kake yi,yau da gobe kuma bata bar komai ba.

Karamcin shawa - Shawarka zata ragu ta maida kai gaka saurayi da kai amma kamar baka balaga ba.

Yana rage yawa da ingancin maniyi (quantity and quality s***m count) hakan zai iya hanaka haihuwa.
Wannnan Yana daga cikin abubuwan da istimna'i yake haifar wa da wasu Wanda bamu lissafa ba
Amma akwai magani Wanda idan akayi amfani dashi tsawon wata daya insha Allah duk matsalolin d istimmai ya janyo Ana rabuwa dasu
Farashin maganin istimna'i ₦6,000
Muna kano, Idan baa kano kake ba Muna aikawa ko Ina Amma zaka biya kudin mota
Ba cuta ba cutarwa Amma don girman Allah idan ba siya zakayi ba kar mu wahalar da juna
Kar kayi man magana idan kasan baza ka iya tura kudin ba a saka maka a mota ba
Daga Saddiq Muhammad
Call or whatsApp 09061965446
Domin siyan magani

28/10/2022

Max*man Capsules

Wannnan maganin yana cikin Yan amanar
magani Wanda nake tabbatar da cewa Yana aiki
Matukar akayi amfani dashi yanda ya kamata
bazan ji kunya ba, haka Kuma baza ayi dana
sanin siyan shi ba inde matsalar rashin girman
gaba ne da kauri da tsawo Koda halittar gaban a
haka take insha Allah zaa Rabu da matsalar,
YANDA AKE AMFANI DASHI, Ana shan capsule
guda biyu kafin aci abinci Har tsawon wata daya,
SHARADI, Koda rana daya ka tsallake baka sha
ba duk Wanda Kasha a baya ya zube, MA'ANA,
Sai ka Kuma sha daga baya,
Farashi (Dubu 7)
Muna Kano idan baa kano kake ba zaa saka maka a mota
Domin siya Kira ko kayi magana ta WhatsApp
09061965446
Daga Saddiq Muhammad

15/07/2022

MAGANIN SAURIN INZALI (SAURIN KAWOWA YAYIN JIMA'I)DA RASHIN KARFI

DAGA SADDIQ MUHAMMAD
CALL OR WHATSAPP 09061965446

ILLOLIN RASHIN GAMSAR DA IYALI KE JANYO WA
(1) Yana saka reni tsakanin ma'aurata domin babu yanda zaayi baka gamsar da ita Kuma kayi tunanin cewa wannnan matar zata ringa girmama ka domin ka kasa biya Mata buqata

(2)Yana saka mutuwar aure; domin ba kowacce mace zata iya jure rashin gamsar da ita musamman idan ka samu wacce take da yawan buqata
(3) Yana saka rashin farin ciki tsakanin ma'aurata, ai sai kana Mata hakkin ta Sannnan zata yi kokari taga cewa ta faran ta maka
(4) Yana saka uwargida shiga harkar kallace kallace Wanda Hakan zai yi sanadiyyar fadawar ta aikata Zina ko madigo

(5) Yana saka rashin jituwa, wasu zakaga anyi auren komi tana samu ci da sha da sutura Amma Hakan zai saka zaka ga kullum sai a hankali zamantakewar tasu.
Da sauran su

ABUBUWAN DA SUKE KAWO RASHIN JIMAWA YAYIN JIMA'I
(1) ISTIMNA'I, Idan kana fada da matsalar rashin jimawa Lallai yana da kyau ka zauna kayi karatun ta natsu ka tuna baya matukar ka taba yin istimna'i to Lallai shine ya janyo maka wannnan matsalar domin inde an taba aika ta shi sai ansha maganin matsalar daya haifar

(2) MATACCEN MANIYYI, Lallai mataccen maniyyi yana matukar taka rawar gani wajen saka rashin jimawa, Idan kana da mataccen maniyyi a marar ka shine yake sakawa kana fara jima'i wannnan mataccen maniyyi din dama yana kasan marar ka ya daskare,sai ya narke ya taso sai kaji lokaci kadan ka kawo.

(3) SANYIN MARA DA DATTIN MARA; D kanka idan kana fama da matsalar sanyi basai an fada maka ba yanayin ka zaka ji y sauya wanda wannnan sanyin zai saka kana fara jima'i s***m zai tsinke shikkenan sai kaji ka kawo

(4) ZAKI DA MAIKO, wannnan yana daga cikin abubuwan da suke saka kana fara jima'i zaka ji ka kawo domin wannan zaki da maiko din zai tare maka a daidai inda s***m ke taruwa zasu hade ta hanyar d kana fara jima'i zasu biyo
(5)BASIR; Basir yana taka rawar gani ta hanyar dauke maka Sha'awa, domin yayin da Sha'awar ta dauke tuni s***m zai ringa taruwa Wanda Sha'awar tana dawowa zaka ji marar ka tana zafi Lallai maniyyi ne, sannan basir yana kashe mazantakar namiji yana saka gaban yq dena harbawa

YANDA ZA'A MAGANCE MATSALAR RASHIN JIMAWA YAYIN JIMA'I (SAURIN INZALI)

Zallar itatuwa ne na gargajiya babu hadin bature a ciki Sannnan yana magance rashin jimawa yayin jima'i da rashin kuzari
Farashin maganin dubu ₦4,500
Idan ya rage saura awa daya zaa kusanci iyali sai a diba na cikin garin a zuba a shayi a sha, shi Kuma na cikin jarkar sai asha murfi uku

AMFANIN SHAN MAGANIN IDAN ZA'A KUSANCI IYALI
Saboda maganin yafi shiga jikin ka yayinda idan zaka kusanci iyali kayi amfani da shi
Hakan zai saka ya shiga cikin jikin ka sosai Wanda idan zuwa lokacin da maganin zai kare insha Allah zaka rabu da wannnan matsalar ta rashin jimawa yayin jima'i

Amma idan ka taba aikata istimna'i sai ka hada Har da maganin istimna'i Sannnan na magance rashin jimawa din zaiyi tasiri
Idan kana da matsalar istimmai Kuma gashi kana kawo wa da wuri zaa hada mk maganin duka biyun insha Allah zaka rabu dasu duka dubu ₦8,500

Idan Kuma zaa hada mk Har dana sanyi da basir da Zaki da maiko da mataccen maniyyi inde ya kasance sune s**a janyo maka rashin jimawa din gaba daya zaa hada mk dubu ₦6,000

Idan Kuma baka taba istimna'i ba, sannan baka da sanyi da basir da Zaki da maiko da mataccen maniyyi
Hakan Yana nufin iya na Rashin jimawa da rashin kuzari su kuma dubu ₦4,500

SHAWARA πŸ™
Don Allah idan kana da matsalar rashin jimawa yayin jima'i, kar ka fara shigar iyalin ka sai kayi Mata wasanni Wanda zai gamsar da ita
Domin wlh suna jin ba dadi idan akayi saurin kawo wa din Nan su kuma basu kawo ba.
ADDRESS
MUNA KANO IDAN BAA KANO KAKE BA ZAA SAKA MAKA A MOTA AMMA ZAKA BIYA KUDIN MOTA ZUWA GARIN KU

KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN DA MUKE SIYARWA
(1) Maganin girman gaba da kauri da tsawo {Koda Kuwa halittar gaban a haka take ba girma}
(2) Maganin Kankancewar gaba da rashin jimawa yayin jima'i
(3) Maganin sanyi da basir da mataccen maniyyi da Zaki da maiko
(4) Maganin girman nono na Mata da duwawu
(5) Maganin matsi { Koda mace ta taba haihuwa zata matse sosai ko Hannu bazai Shiga ba
(6) Maganin Infection da Ni'ima
(7) Maganin istimna'i da duk matsalolin da ya haifar
(8) Maganin gashi na Mata da bleaching creams da Kayan makeup
(9) Maganin karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi
(10) Maganin rashin haihuwa ( Ana dacewa jijiyoyin su farfado insha Allah)
DA sauran su
Muna kano idan baa kano kake ba zaa saka maka a mota insha Allah
DAGA SADDIQ MUHAMMAD
KIRA KO whatsApp 09061965446

07/06/2022

VIGRX MAGANIN GIRMAN GABA DA KAURI DA TSAWO MARAR CUTARWA KODA

Wanda ya rubuta Saddiq Muhammad
Call or whatsApp 09061965446 ☎️
Domin yiman magana Kai tsaye ta whatsApp a danna blue din rubutun Nan
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
http://wa.me/2349061965446

Wannan maganin (VIGRX)Yana cikin Yan amanar magani Wanda nake tabbatar da cewa Yana aiki Matukar akayi amfani dashi yanda ya kamata bazan ji kunya ba, haka Kuma baza ayi dana sanin siyan shi ba inde matsalar rashin girman gaba ne da kauri da tsawo Koda halittar gaban a haka take insha Allah zaa Rabu da matsalar,
YANDA AKE AMFANI DASHI, Ana shan capsule guda biyu kafin aci abinci Har tsawon wata daya,
SHARADI, Koda rana daya ka tsallake baka sha ba duk Wanda Kasha a baya ya zube ma'ana Sai ka Kuma sha daga baya
SHIN WANNAN MAGANIN YANA CUTARWA WA NAN GABA?
Nasan wasu da yawa zasu tambayi Hakan a zuciyar su, wannnan maganin baya da cutar wa domin anyi shine da kayan itatuwa aka sarrafa shi zuwa supplement
Sannnan bazai taba cutar da mutum ba Nan gaba Sannnan Matukar akayi amfani dashi girman gaba da kauri da tsawo zai tsaya dindindin insha Allah
FARASHIN MAGANIN ₦7,000
DAGA SADDIQ MUHAMMAD CALL OR WHATSAPP 09061965446 ☎️
DOMIN SIYAN MAGANI

15/04/2022

MAGANIN GIRMAN GABA DA KAURI DA TSAWO MARAR CUTARWA

Shin ka taba jaraba magungunan girman gaba basu maka ba Wanda Har Hakan yasa kake tunanin hakura ko kana dauka cewa babu maganin girman gaba?,
MAXMAN Ingantataccen oil shine mafita na rashin girman gaba Wanda Koda halittar gaban a haka take Ana dacewa, MAXMAN OIL, Yana saka girman gaba da kauri da tsawo na Har abada tare da Karin karfin gaba..... An hada shi da itatuwa domin tabbatar da cewa baya cutarwa.

KARIN BAYANI, Ba zaka fara ganin amfanin Shiba Sai kayi amfani da kwalba Sama da daya
FARASHI ₦5,000
Sannnan ba iya shi bane dubu biyar ba, zaa hada Har dana Zaki da maiko da mataccen maniyyi, da jimawa yayin jima'i
Shine gaba daya DUBU ₦5,000
DAGA SADDIQ MUHAMMAD
09061965446

KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN DA MUKE SIYARWA

(1) Maganin girman gaba da kauri da tsawo {Koda Kuwa halittar gaban a haka take ba girma}
(2) Maganin Kankancewar gaba da rashin jimawa yayin jima'i
(3) Maganin sanyi da basir da mataccen maniyyi da Zaki da maiko
(4) Maganin girman nono na Mata da duwawu
(5) Maganin matsi { Koda mace ta taba haihuwa zata matse sosai ko Hannu bazai Shiga ba
(6) Maganin Infection da Ni'ima
(7) Maganin istimna'i da duk matsalolin da ya haifar
(8) Maganin gashi na Mata da bleaching creams da Kayan makeup
(9) Maganin karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi
(10) Maganin rashin haihuwa ( Ana dacewa jijiyoyin su farfado insha Allah)
DA sauran su
Muna kano idan baa kano kake ba zaa saka maka a mota insha Allah
DAGA SADDIQ MUHAMMAD
KIRA KO whatsApp 09061965446

14/04/2022

RASHIN SANI YAFI DARE DUHU
πŸŒ‘

DAGA SADDIQ MUHAMMAD
KIRA KO WHATSAPP
09061965446 DOMIN SIYAN MAGANI KO NEMAN SHAWARA

yataba istimna'i kafin yayi aure ta taba istimna'i kafin tayi aure sai Kuma duk Allah ya kaddara s**a aura juna to saimai zai faru sai rashin haiyuwa Kai maniyinka ya tsinke ita Kuma wasu kwayoyin halilta sun shiga cikin mahaifar ta sun lalata Mata inda wannan maniyin zai tsaya kaga samun haifuwa sai anyi da gaske wajan samun magani masu kyau tunda sai duk tsiya mijinki bazai fada Miki gaskiya yataba istimna'i ba kema bazaki fadamai gaskiya kin taba istimmai ba shiyasa sai kaga an shikara da shikaru babu haiyuwa miji yasan abinda yayi kafin aure Mata tasan abinda tayi kafin aure ana tsoran tsoro domin duk Wanda yakeda matsala na istimna'i akace yayi shikara daya Babu haiyuwa to tabbas zai fara shiga tashin hankali Domin yasan abinda yayi itama haka shiyasa zakaga kawai Ana zaman hakuri domin riban soyaya aure riban aure samun zuriya nagari don Haka yanada kyau in katashi amsar magani ka hada da matarka takan iya yuwa itama ta taba istimna'i Amma bazata fadama bane
Kai kawai abinda ya baiyana agareka shine
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
(1) kankace gaba
(2)saurin kawo ruwa lokacin jima'i
Ita Kuma matarka
(1) kaikayin gaba
(2)fitar farin ruwa agabanta Mai wari
(3) daukewa sha.awa
(4)Jin zafi alokacin jima'i
(5)ciwon Mara lokacin al'ada
Kadan daga cikin abubuwan istimna'i ke haifar wa don Allah dole ku tashi tsaye akan matsala ta istimna'i
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
Ga Wanda yake bukatar maganin istimna'i ko na sanyi ko Akan matsala na rashin haiyuwa yamin magana Akan wannan number kamar haka Kira ko WhatsApp
09061965446 ☎️
Daga Saddiq Muhammad
Farashin maganin dubu ₦5000
Daga karshe don Allah in har baka yarda dani ba karka min magana ko Kira bare kace Wai saina turama magani zaka bani abin sadaka na kawai in baka yarda dani ba tu mutafi akan Haka nasan cewa Yan 419 sun shiga cikin harkan Amma in baka yarda dani ba karka min maganaπŸ™πŸΎπŸ™πŸΎ

KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN DA MUKE SIYARWA

(1) Maganin girman gaba da kauri da tsawo {Koda Kuwa halittar gaban a haka take ba girma}
(2) Maganin Kankancewar gaba da rashin jimawa yayin jima'i
(3) Maganin sanyi da basir da mataccen maniyyi da Zaki da maiko
(4) Maganin girman nono na Mata da duwawu
(5) Maganin matsi { Koda mace ta taba haihuwa zata matse sosai ko Hannu bazai Shiga ba
(6) Maganin Infection da Ni'ima
(7) Maganin istimna'i da duk matsalolin da ya haifar
(8) Maganin gashi na Mata da bleaching creams da Kayan makeup
(9) Maganin karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi
(10) Maganin rashin haihuwa ( Ana dacewa jijiyoyin su farfado insha Allah)
DA sauran su
Muna kano idan baa kano kake ba zaa saka maka a mota insha Allah
DAGA SADDIQ MUHAMMAD
KIRA KO whatsApp 09061965446

17/03/2022

YANDA AKE MATSI DA GORON TULA KODA KIN TABA HAIHUWA
Muhimmancin shi ga mata shine yana matsi
Ana shan guda 21
Kullum Ana shan guda 3 sai a tara yayan ciki, har tsawon sati daya, Ana shanya yayan cikin shi, idan s**a bushe sai a daka su, kullum ki ringa turara gaban ki tsawon sati daya, lallai Koda kin taba haihuwa zaki matse sosai yanda ko danyatsa bazai shiga ba, sannan ruwan shi Wanda kika Sha yana matukar saka ni'ima, matukar kina da bushewar gaba wannan shan ruwan Nashi zai tsatstsafo da ni'imah matukar baki da sanyi
Duk daya 100
Farashin guda 21 πŸ·β‚¦2100
Daga Saddiq Muhammad 09061965446 ☎️

27/02/2022

INGANTACCEN OIL NA GIRMAN GABA DA KAURI DA TSAWO

Daga Saddiq Muhammad
Call or whasApp 09061965446

Ka jaraba ba magunguna na Karin girman gaba Wanda har Hakan yasa kake tunanin hakura, maxman ingantaccen oil shine mafita tare da bayar da sakamako me kyau, maxman oil yana saka girman gaba da kauri da tsawo na har abada tare da jimawa yayin jima'i... An hada shi da itatuwa domin tabbatar da cewa baya cutarwa, Karin bayani, bazaka fara ganin Amfanin Shiba sai kayi amfani da kwalba sama da daya

Sannan zaa hada Maka Dana gargajiya Wanda zai saka gabanka jimawa da karfi da dadewa yayin jima'i da sanyi da basir, da mataccen maniyyi da dattin mara da zaki da maiko Wanda zai saka maganin yin tasiri a jikin ka, da Kuma na jimawa yayin jimai

Farashi gaba daya Dubu πŸ·β‚¦5,000

KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN DA MUKE SIYAR DA

{1}Na Karin girman nono da ciccikowar Koda an taba shayar
{2}Na Karin girman duwawu su fitar da lift buttock
{3}Na Karin niima da dadi
{4}Na matse gaba
{5}Na sanyi {infection}
{6}Na basir da dattin mara
{7}Na haihuwa
{8} Na Karin girman gaba da kauri da tsawo
{9} Na jimawa Ana jimai ba tare da an kawo ba
{10} NA kankancewar gaba
{11} NA Kara kuzari
{12} Maganin matsalolin da istimna'i ya janyo
Da sauransu

KARIN BAYANI
Wannnan magungunan duk wacce ko wanda yayi amfani dashi sau daya shike nan matsalar shi zata zama tarihi domin zaa rabu da matsalar har abada
Muna kano, duk kowacce ko wanda yakeson maganin mu zaa Saka a Mota ne matukar ya biya kudi ba cuta ba cutar wa Insha Allah
Domin Karin bayani ko siyan magani ko neman shawara
Call or WhatsApp
09061965446
Daga Saddiq muhammad
09061965446 ☎️

18/02/2022

MA********ON (ISTIMNA'I) TREATMENT

DAGA SADDIQ MUHAMMAD
CALL OR WHATSAPP 09061965446 DOMIN SAMUN MAGUNGUNA NA MATA DA MAZA

Maganin Matsalolin da Istimina'i (Wasa da Al'aura) ke haddasawa.

Wannnan hadin maganin na musamman an samar da shi ne ga wadanda larurar Istimna'i ta haddasa musu matsala.

Kadan daga cikin illolin da istimna'i ke haifarwa ga wanda ya yi shi ko bayan an daina.

● Kankancewar zakari da maraina
● Saurin kawowa ko rashin karfin mazakuta
● Karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi.
● Yawan mantuwa
● Rage hazakar kwakwalwa
● Yana haddasa Mantuwa..
● Ramar jiki ko 'karancin sha'awa,
● Ya na iya haddasa rashin haihuwa ,
● Raunin jiki, raunin garkuwar jiki,
● Jin ciwon kai akai-akai, ciwon baya,
● Fitar maniyyi haka nan kawai.
● Bushewar fatar kan zakari.
● Kankacewar zakari ko sauya masa sigarsa
● Bugawar zuciya da sauri,
● Zubar gashi,
● Kurajen fuska da basu jin magani.

A cikin wannan hadin maganin (Musturbation Treatment ) akwai magani na ruwa wadda za ana sha kullum sau daya a rana, akwai "anti-musturbation oil" wadda ya ke shi mai ne na musamman wadda ake shafa shi a gaba domin inganta karfi da lafiyar gaba musamman ga masu takurewar gaba ko rashin kaurin gaba ko karkacewar gaba. Sannan akwai "Na gari da za'a rinkasha da ruwan zafi da Zuma " shi ma magani ne da ke narkar da mataccen manin da ya maqale; wadda ke taruwa a kwarkwaron azzakari lokacin da ake aikata Istimi'nai (musturbation)

Wanda yakeyi ya daina, yayi addu'a, ya nemi yafiyar Ubangiji. Ba abune mai kyau ba. Bayan illoli akwai fushin Ubangiji.

Muna da magani da ikon Allah.
Muna kano, Amma muna aika wa duk inda kake Koda baa najeriya ba ba
Domin siyan maganin ko neman shawara ga link din mu Kai tsaye domin magana ta whatsApp
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
http://wa.me/2349061965446

Daga Saddiq Muhammad
Call or WhatsApp 09061965446
KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN DA MUKE SIYAR DA

{1}Na Karin girman nono da ciccikowar Koda an taba shayar
{2}Na Karin girman duwawu su fitar da lift buttock
{3}Na Karin niima da dadi
{4}Na matse gaba
{5}Na sanyi {infection}
{6}Na basir da dattin mara
{7}Na haihuwa
{8} Na Karin girman gaba da kauri da tsawo
{9} Na jimawa Ana jimai ba tare da an kawo ba
{10} NA kankancewar gaba
{11} NA Kara kuzari
Da sauransu
KARIN BAYANI
Wannnan magungunan duk wacce ko wanda yayi amfani dashi sau daya shike nan matsalar shi zata zama tarihi domin zaa rabu da matsalar har abada
Muna kano, duk kowacce ko wanda yakeson maganin mu zaa Saka a Mota ne matukar ya biya kudi ba cuta ba cutar wa Insha Allah
Domin Karin bayani ko siyan magani ko neman shawara
Call or WhatsApp
09061965446
Daga Saddiq muhammad
09061965446 ☎️

10/02/2022

MAGANIN RASHIN JIMAWA YAYIN JIMA'I

DAGA SADDIQ MUHAMMAD
DOMIN SIYAN MAGANIN
CALL OR WHATSAPP 09061965446 ☎️

Wannnan hadi ne na musamman sannan Kuma mujarrabi ne matukar ba istimna'i ne ya janyo maka rashin jimawa ba, matukar akayi amfani dashi Kuma baa dace ba lallai kana tare da matsalar istimna'i, Amma Idan aka rabu da matsalar istimna'i lallai Ana rabuwa da matsalar rashin jimawa har abada dalilin wannan maganin, Ana amfani dashi yayin da ya rage saura awa daya zuwa biyu a kusanci iyali sai kasha a shayi ba madara, domin kuwa yafi shiga jikin mutum Idan bayan ansha Kuma a kusanci iyali,insha Allah ana rabuwa da matsalar cikin 100%. Farashi πŸ·β‚¦4,500
Sannnan ga masu matsalar istimna'i {wasa da Al’aura domin biyan Buqata} lallai akwai magani mujarrabi Wanda zaa rabu da matsalar insha Allah
KADAN DAGA CIKIN ILLAR ISTIMNA'I { WASA DA GABA DOMIN BIYAN BUQATA}
{1} Istimna'i yana saka kankancewar gaba
{2} Istimna'i yana saka rashin jimawa yayin jima'i
{3} Istimna'i yana haifar da rashin karfin gaba da kuzari
{4} Istimna'i yana saka tsinkewar maniyyi
{5} Istimna'i yana haifar da toshewar basira
{6} Istimna'i yana haifar da matsanancin ciwon ciki
{7} Istimna'i yana haifar da fargaba
{8} Istimna'i yana haifar da rashin haihuwa
{9} Istimna'i yana haifar da mataccen maniyyi
{10} Yana saka warin gaba, bushewar gaba, da Cututtuka ga mata
Daga Saddiq Muhammad
Domin siyan magani ko neman shawara
Call or WhatsApp 09061965446 ☎️

08/02/2022

INGANTACCEN MAGANIN DA ISTIMNA'I YAKE JANYO
Lallai istimna'i yana da matsaloli sossi Wanda yake haifar wa musamman yafi illa ga maza
Amma ga kadan daga cikin matsalolin da yake janyo wa maza
{1} Yana saka rashin jimawa yayin jima'i
{2} Yana saka girman gaba ya ragu { kankancewar gaba
{3} Yana saka zafin Fitsari
{4} Yana tsinke s***m Wanda Hakan yake janyo wa kwayoyin haihuwa s**an samu rauni
{5} Yana rage karfin namiji da mace wajen saduwa
Da sauransu
AMMA AKWAI MAFITA NA RABUWA DA WANNAN MATSALOLIN HAR ABADA INSHA ALLAH
Lallai wannan maganin mujarrabi ne ga matsalar da Istimna'i yake janyo wa
Matukar akayi amfani dashi Ana rabuwa da wadannan matsalolin
Domin Wannnan babbar illa ce Wanda Hakan yake janyo mazaje da yawa basu iya jimawa yayin jima'i
TAMBAYA
MEYASA ISTIMNA'I KE JANYO RASHIN JIMAWA YAYIN JIMA'I
AMSA,
Lallai halittar s***m din namiji Allah {swt} y halarta fitar dashi ne yayin jima'i ko kuwa mafarki, Amma banda wadannan hanyoyin duk s***m din da ya fita ta sanadiyar istimna'i, Akwai ragowar s***m din da yake taruwa Wanda yake janye gaban ya daskare Wanda haka yake janyo mataccen maniyyi ya ya tsaya maka a gaba Wanda dalilin Hakan yake toshe wasu jijiyo yi Wanda yayin da aka fara jima'i sai maniyyi ya fito, wanda Hakan ke saka wa mutane da dama Idan sunyi amfani da maganin jimawa yayin jima'i ko girman gaba bayayi masu, matukar baa rabu da Wannnan matsalolin da Istimna'i ya janyo ba, ba wani magani Wanda zaiyi tasiri a jikin ka
Amma Idan aka kawar da matsalar lallai zaa rabu da matsalar duk abunda istimna'i ya janyo cikin ksrsmin lokaci
INGANTACCEN MAGANIN MATSALOLIN ISTIMNA'I YANA MAGANCE MATSALOLI KAMAR HAKA
{1} Yana saka jimawa yayin jima'i {Wanda Hakan zai zama kana jimawa yayin jima'i ba tare da kasha magani ba, matukar maganin ya ratsa ka sosai
{2} Yana Kara karfin gaba sosai, lallai Idan ka fara amfani dashi zaka gamsu da Hakan
{3} Yana saka yanayin halittar gaban ta dawo daidai ta Kara girma da kauri da tsawo
{4} Yana saka maniyyin daya tsinke ya tashi ya koma da kauri sannan maniyyin ya karu
{5} Yana fitar da duk wani mataccen maniyyi yayi maka garanbawul
Da sauransu.
Farashin maganin Dubu ₦5,000
Daga Saddiq Muhammad 09061965446 ☎️

05/02/2022

MAGANIN SAURIN KAWO RUWA YAYIN JIMA'I DA MAGANIN ISTIMNA'I { WASA DA GABA HAR A BIYA BUQATA}

Rubutawa Saddiq Muhammad 09061965446 ☎️

A DAURE A KARANTA HAR KARSHE ZA'A AMFANA

Lallai lokacine da muka zo matsalolin kwanciyar aure suna ta kunno Kai ko ta ina sakamakon rashin gamsu da uwargida Bata yi, nafi lokuta akan samu matsala daga bangaren namiji na rashin jimawa yayin jima'i sakamakon Hakan ya samo asali daga istimna'i wato} wasa da Al’aura ga maza domin biyan Buqata lallai duk Wanda s**a taba yin wasa da Al’aura domin biyan Buqata
CUTUTTUKAN DA ISTIMNA'I KE HAIFARWA
Bincike ya tabbatar da cewa; istimna'i yana haifar da matsaloli ga lafiya Ι—an Adam kamar haka:

1.Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata.

2.Yana kumbura mataina

3. Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi.

4. Yana sa jin zafin fitar fitsari.

5. Yana rage qarfin namiji da mace wajan saduwa.

6.Yana sa kankancewar gaba.

7.Yana sa saurin fitar maniyyi {wato saurin inzali Kenan yayin jima'i}

8. Yana sa tsinkewar maniyyi.

9. Yana haddasa ciwan daji.

10. Yana jawo aljanu.

11. Yana kawo ciwon Ζ™ashin baya.

12. Yana hana haihuwa.

13. Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani.

14. Yana rage kaifin kwakwalwa.

15. Yana rage kaifin gani.

16, Yana sa karkarwar jiki.

17. Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya.

18. Yana kawo Ζ™aramar hauka da bukatar kadaici.

19. Yana sa yawan mantuwa.

20. Yana bude farjin mace. Da
Sauran su

HANYOYIN DA ZAA MAGANCE MATSALOLIN DA ISTIMNA'I {WASA DA GABA YA JANYO}
{1} Saiwar Sanya
{2} Saiwar Zogale
{3} Saiwar Sabara
{4} Saiwar Garafuni
{5} Saiwar Malga
{5} Saiwar Bini da zugu
{6} Saiwar Darbejiya { kadan}
{7} Saiwar Zurman {kadan}
{8} Saiwar dundu
{9} Saiwar Kaidaji wacce take kallon gabas
{10} Saiwar data tsallake hanya

Sai a shanya su Idan s**a bushe sai a daka su zama gari a samu mangul a zuba ruwa litre 6
Da garin maganin a dafa sosai kullum a ringa sha da safe da rana da yamma kofi daya har tsawon kwana 21
Amma a tabbatar ko saiwa daya a rage Wanda baa saka ba
WANNNAN HADIN YANA MAGANIN DUK WANI MATSALAR DA ISTIMNA'I YA JANYO.

Amma Idan zaiyi maku wahalar hadawa muna da hadadden shi, Akwai na istimna'i din da kuma Wanda yake maganin matsalar rashin jimawa yayin jima'i, Ana shan shi da shayi har tsawon kwana 21
Amma guarantee ne maganin domin zallar itatuwa ne Wanda ni da kaina na hada su kuma ina da guarantee akan su
Muna kano Amma muna turawa kowane state
Farashin maganin na duk matsalolin da Istimna'i ya janyo da kuma rashin jimawa Dubu ₦6,000
K**ar yanda zaku gansu a hoto
Muna kano Idan baa kano kuke ba kuma Kuna buqatar magani muna turawa kowane state
Daga Saddiq Muhammad
Kira ko ayi man magana ta WhatsApp 09061965446 ☎️

11/01/2022

ZUMBUR KENAN!

Daga Saddiq Muhammad
09061965446

Lallai wannan maganin hadin ma'aurata ne domin haka yana da kyau wand bashi da aure kr yasha gudun matsala,
Ana shan shi da nono tsawon sati 1
Gargadi Kar a wuce sati daya sannan masu Sabon aure gudun Kar su bawa amarya wahala Kar a sha sama da kwana 4
Lallai wannan hadin Ana shan mamaki sannan Ana rabuwa da wadannan matsalolin har abada domin zallar itatuwa ne, sakamakon zai yiwa wasu wahalar hada wa shiyasa muka ajiye hadadden shi, Mujarrabi ne maganin,
KADAN DAGA CIKIN AMFANIN SHAN MAGANIN
{1} Yana maganin saurin inzali, yana mayar da jijiyoyin gaba su Kara tsawon lokaci musamman ga Wanda basu wuce mintuna 5
{2} Yana maganin kankancewar gaba, lallai mujarrabi ne domin yana saka gaba ya kara girma da kauri da tsawo
{3}Yana maganin rashin karfi, yana saka karfi sosai Koda gaban baya tashi matukar akayi amfani da maganin zai saka gaban ya tashi sosai
{4} Yana maganin sanyi, lallai duk wani sanyin mara da dattin mara da mataccen maniyyi ya fito dasu
{5} Yana maganin Cututtukan da ake dauka yayin jima'i,
{6} Yana saka zango na biyu, koda yake kafin a gama zango na dayan an dauki lokaci me tsawo
Da sauransu
Amma yana da kyau duk Wanda zaiyi amfani da maganin ya kasance ya siya wa iyalin sa Wanda zai saka ta juriya da Karin shaawa, domin Ana rabuwa da wannan matsalolin har abada insha Allah
Farashin shi 🏷 ₦5,000
Domin shan sati daya ne Amma Sai aiki na har abada
Muna kano, Amma Koda baa kano kake ba kuma kana son maganin zamu saka a Mota insha Allah, maganin zai same ka duk inda kake Koda baa najeriya ba
Daga Saddiq Muhammad
09061965446 ☎️
A TAIMAKA MANA DA SHARE DOMIN YAN UWA MASU MATSALAR SU GANI DOMIN SAMUN LAFIYA

Telephone

Address

Tudun Murtala Road, Ungogo
Kano