Presh khaleey

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Presh khaleey, Kano.

Photos from Presh khaleey's post 07/06/2022

Rayuwa ba tabbas
Abokai nagari

14/05/2022
17/04/2022

Sakon Barka Da shanruwa
Zuwaga "yan uwa musulmi

Allah masa muna Cikin wanda Allah zai "tanta A Wannan wata
Ameen
Naku Khaleey Boy by
Allah yasamu dace

15/04/2022

Kai Tsaye Daga ZawiyarQadiriyyah Nasiriyyah Gaya
Khaleey boy gy

https://www.facebook.com/100064143848295/videos/315445427339855/?flite=scwspnss

Photos from Presh khaleey's post 14/04/2022

**ZAMAN KARATUN ASHIPA NA 11**
13-04-2022
Kai Tsaye Daga Zawiyyar Muhammadiyya Qadiriyya Nasiriyya Gaya Muskwani Tareda Maulana **Sheik Adnan Sa'ad Al-maliki Gaya (Bangon Gabas) **
Alhamdulillah Yau Maulana Anyi Zaman Karatu Na Goma Sha Daya 11 Cikin Nasara Kamarda Aka Saba Kullum ❤
Lallai Malam Yaimana Bayani Yau Akan Tafsirin Ayar Nan Ta AL-QUR'ANI Me Girma fadin Ubangiji Madaukakin Sarki Cewa
ووجدك ضالا فهدى
Lallai Malam Yaimana Bayanin Tafsirin Wannan Ayar Irin Yanda Ake Tawilanta Kalmar ضال Akan Sauran Mutane Dakuma Yanda Ake Fadarta A Janibin Shugaba Sallallahu Alaihi Wa Sallam ✅
Har Kullum Muna Qara Jaddawa Duniya Akan Abunda Muke Na Cewa
Babu Wani Littafi a Duniyar Nan Wanda Babu Kuskure a Cikinsa Harma Munsaba Misali Da Littafan Da Ake Ganin Sune Sahun Farko Idan an Cire Al-Qur'ani Wato **Bukhari Da Muslim** Duk Za'a Iya Samun Daidai a Cikinsu
Kuma Za'a Iya Samun Kuskure a Cikinsu Dama Wadanda Ba Wadan Nan Dinba 👌
Badan Komaiba Saidan Mutane Ne Ajizai S**a Rubutasu Dan Haka Duk Duniya Babu Littafin Da Babu Kuskure a Cikinsa Sai Al-Qur'ani Me Girma ✅ Shi Kadaine 👌
Sannan Abu Na Biyu Damuke Qara Jan Hankalin Duniya Akai Shine 👇
**Ba Nassi Ne Zai Nuna Mana Girman Annabi Ba 👌**
**A a Ma'aikin Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam Shine Xai Nuna Mana Girman Nassi**
Ana Iya Samun Isnadin Hadisi Y Inganta Amma Kuma Matanin Hadisin Y Lakuci Martabar Shugaban Halitta 😢 Dan haka Saimu Dau Isnadin Mu Riqe Sai Muyi Watsi Da Matanin Komai Ingancinsa🙅

Ana Iya Samu Nassin Matanin Hadisi Y Inganta Amma Kuma Marawaita Hadisin Basu Ingantaba 👌 Amma Kuma Matanin Yana Nuna Girman Alqadarin Shugaban Halitta Sallallahu Alaihi Wa Sallam ❤ Kuma Ta Tabbata Maganar Annabi Ce ✅ Dan Haka Ba Ruwammu Da Isnadin Hadisin Matanin Dashi Zamu Ixnantu Tunda Alqadarin Shugaba Yake Nunawa ❤👌
Yanxu Kamar Misalin Hadisin Dayaxo a Sahihi Muslim Cewa Wai Anga Shugaba Sallallahu Alaihi Wa Sallam Yana Biyan Buqata (Fitsari) a Tsaye 😢
Wai Shikenan Saimu Yadda Badan

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kano
Other Kano beauty salons (show all)
KMY Enterprises Nig ltd KMY Enterprises Nig ltd
Kano

New arrival ������ ����� 08097887047 08080572430 Whatsapp or call

RutyBim RutyBim
2, Cesser Avenue, Kwakwashi
Kano, 70016

Supply of household items

Purple_glitz_makeover Purple_glitz_makeover
Nomansland Kano
Kano

Makeup is a beautiful thing�� please let’s try to always look good at all time���

Gowns Nd kamshi By Fadeela Gowns Nd kamshi By Fadeela
Kano

We offer the best gowns & turban cap for you nd yr princess 🥰and also TURARENWUTA’s,khumrah nd kh

Beloved Beauty care Beloved Beauty care
Dakata Close To Warshu Specialist Hospital
Kano

Your skin is your best choice to take care of with our naturally sourced organic products(oriflame)G

Favour bae Favour bae
Sabongari
Kano

Al-islah universal College Al-islah universal College
Along Panshekara Road, Chiranchi, Kumbotso LGA
Kano

Kwankwasiya jajira t/Fulani Kwankwasiya jajira t/Fulani
JAJIRA
Kano, ABDUL

KW jjr td

Adamsy yard Adamsy yard
Kawo
Kano

adamsyyard

Farha cap. Design Farha cap. Design
Kuntau
Kano

Siyan daya ko sari. Inasaida hijabai Yara da manya

Mikky beauty palace  and fashions Mikky beauty palace and fashions
74 Ballat Hughes
Kano

Weavon andhuman hair

Xìé beauty Xìé beauty
Hotoro
Kano