Hanyar Lafiya
Wannan shafin an wallafa shi ne da harshen Hausa a yunkurinmu na samun tsaftataccen tuki akan tituna
Across Africa the humble bicycle is undergoing a transformation, as increasing numbers of people begin to cycle for fun and fitness. But is road safety holding cyclists back?
🎧 https://bbc.in/3MlDJdZ
Ai kuwa akwai su da yawa.... 😜
ABUBUWAN DA SUKE JANYO SAURIN LALACEWAR TITUNA
Sau da yawa tituna suna lalacewa ne dalilin yadda mutane ke anfani dasu yau da kullun. Wasu daga cikin dalilan sune:
1. Kona taya akan tituna lokacin zanga-zanga
2. Gobarar abun hawa akan t**i
3. Rashin anfani da tayoyi masu kyau a abun hawa
4. Abun hawa mai zubar da bakin mai (engine oil)
5. Tsere, guje-guje da kwabo akan tituna
6. Diban kaya fiye da kima (overload)
7. Taruwar ruwa akan t**i saboda rashin magudanar ruwa ko toshewarsa
8. Zubar da ledoji ko robobin ruwa da na lemo akan tituna
9. Mayar da tituna ko magudanar ruwa wajen zubar da shara
10. Hakar ramuka don dasa wayoyi ko pipe na ruwa
11. Gine-ginen speed bumps akan tituna
Hanyar Lafiya
Shin baka mamakin yadda muke bin dokoki a kasashen waje amma mu dawo muyi ta karya doka a tamu kasar?
Don kiyaye lafiyarmu, Jama'a mu kauracewa yin guje-guje da tukin ganganci a motoci ko babura na murnar lashe zabe
Idan doka tayi aiki akan shugabanni toh babu shakka suma talakawa zasuyi biyayya. Amma kuna ganin hakan zai iya faruwa a Nigeria?
Hoto mai magana:
Sako zuwa ga masu tuki da suke kure hasken fitilar mota (full light) ko masu saka fitila florescent. Ayi kokarin kiyaye wa.
Mai keken da ya kade mai mota...
Barkanmu da Juma'a 'yan uwa mabiya wannan shafi
Da fatan za'a yi tuki akan t**i cikin nutsuwa
Wane gudunmawa ka bayar ko kake shirin bayar ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafe su?
Allah Ya kawo mana dauki
Maganin kar ayi, kar a soma...
ABUBUWA 10 DA YAKAMATA KA SANI KAFIN KAYI KUSKUREN GWADA GUJE-GUJE DA TUKIN KASADA (STUNTS) IRIN NA FINA-FINAI
Bincike da masa s**ayi ya nuna cewa kallon fina-finai yana yin tasiri a halatayya da zamantakewa ta DanAdam musamman yara masu tasowa. Idan ka kula za kaga yara suna son gwada fada-fadace ko kokawa da suke ga nai a fim.
Wasu kuma suna kokarin gwada guje-guje da s**a gani a fim ko wasannin komputa (computer games). Guje-gujen yawanci suna gwada su ne wajen kai amarya, bikin kamala karatu, bikin Sallah ko sabuwar shekara ko dai kawai don nishadi. Gwada guje-guje a titunan mu barazana ce ga lafiya, rayuka da dukiyoyin al’umma.
Saboda haka duk sanda zaka gwada guje-guje ka tuna da wayannan jerin abubuwan guda 10:
1. Kowane fim yana rubuta gargadin cewa kada mutum ya kuskura ya gwada guje-gujen a gida ko t**iuna, kaga kuwa ashe akwai matsala idan aka gwada
2. Guje-gujen da akeyi a fina-finai ba jaruman ne suke yi da kansu ba, akwai madadinsu (‘yan-kasada-stunt-double)
3. Guje-gujen da akeyi a fim, shiryayen wasa ne wanda mutane ne kwararru sukeyi, wasun su ma tsofaffin masu tseren mota ne ko babur, Mutanen suna da masaniya akan kirar motoci daban-daban da abunda kowacce zata iyayi, kuma sun san kimar gudun da za suyi wajen gudanarwa. Kaga bazaka hada kanka da su ba
4. Suna anfani da tituna na musamman ko kebantaccen wurin da babu kowa babu mai wucewa, wanda bamu da irin wayannan titunan anan kasar
5. Suna yin guje-gujen domin su bunkasa fim dinsu ne don neman kudi, kai kana yi ne don ka burge mutane
6. Ana anfani da kwarewa da gogewa da takatsantsan wajen gudanarwa ba tare da jin rauni ba, ana anfani da matakan kariya kamar su belt na mota, hular kwano da tufafi na musamman.
7. Duk da shirye-shiryen da suke yi, amma ana iya samun hatsari wasu har su kai ga rasa ransu. TOM CRUSIE shaharraen mai fim ya karye a kafa a wejen shirin fim din MISSION IMPOSSIBLE-FALLOUT, wata mata mai suna ‘JOI HARRIS’ ta mutu a wurin shirin fim din DEADPOOL 2.
8. Idan hatsari ya faru suna da ingataccen agajin gaggawa kamar motar agaji (ambulance), jirgin sama na agaji (air ambulance), kuma akwai likitoci a gefe da zasu fara bada agajin gaggawa kafin a kai ga asibiti
9. Suna da asibitoci da likitoci na musamman da suke kula da lafiyar su kamar na ‘yan kwallo kafa
10. Suna da tsarin insora ta lafiya don kulawa da mutum idan yaji rauni ko biyan diyya
A takaice, tunda kaga ba’a iya gwada guje-guje a fina-finan Afrika ko Nigeria to ka san cewa ba abu ne mai sauki ba kuma yana da hatsarin gaske.
Idan kunne yaji.....
Hanyar lafiya.... a bi ta da shekara
sako daga shafin Hanyar Lafiya
Wannan ya faru ne a garin Nairobi kenan kasar Kenya
Shin ko akwai doka da ta hana yara tukin mota ko babur a Nigeria?
Menene mafi karancin shekaru a Nigeria domin fara tukin mota ko babur?
Kuna ganin yara da suke tuka mota ko babur a Nigeria shekarunsu sun kai su fara?
Wane sako kuke da shi ga iyaye da suke barin yara kanana suna tuka abun hawa?
Heavy rainfall washes away entire community in Yobe, disconnects bridge linking three states
https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/551505-heavy-rainfall-washes-away-entire-community-in-yobe-disconnects-bridge-linking-three-states.html
Muhawara:
Shin menene ra'ayinku akan yawaitar karya dokar t**i da mutane suke yi, sannan ta yaya za'a shawo kan matasalar?
Shin rashin sanin dokokin tituna ne ya saka?
Kawai gadara ce ko son nuna isa?
Ko sauri ne da uzururruka na mutane s**a saka?
Ko mutane suna ganin rashin wayewa ne bin dokar t**i?
Shin mutane suna karbar laifinsu idan hatsari ya faru sanadiyyar rashin bin doka?
Wace hanya ake bi wajen samarwa wanda hatsarin ya shafa hakkinsa?
Muna jiran ra'ayoyin ku don samun mafita daga wannan matsalar da ta addabe mu
Sako daga shafin Hanyar Lafiya
Muhawara:
Mene ne ra'ayinku akan karin yawaitar ambaliyar ruwa da ake samu a cikin unguwanni mu, da tituna da kasuwanni?
Mene ne dalilan yawan samun ambaliyar?
Menene mafita?
Wacce irin rawa mutanen gari ke takawa wajen yawaitar ko dakile ambaliyar ruwan?
Allah Ya mayar da alheri ga wayanda s**a rasa dukiyar su AMEEN
Muna sauraron ra'ayoyinku
Ranar Hausa
Wayar salula ta yi sanadin ƙonewar gidan mai ƙurmus a garin Badagry na Jihar Legas
https://www.bbc.com/hausa/live/labarai-62643635?ns_mchannel=social&ns_source=twitter&ns_campaign=bbc_live&ns_linkname=630519384929d817e9778352%26Wayar+salula+ta+yi+sanadin+ƙonewar+gidan+mai+ƙurmus+a+garin+Badagry+na+Jihar+Legas%262022-08-23T18%3A24%3A39.138Z&ns_fee=0&pinned_post_locator=urn%3Aasset%3A536c82df-a4d0-4cf7-bab4-b490c45e39be&pinned_post_asset_id=630519384929d817e9778352&pinned_post_type=share&at_custom2=facebook_page&at_custom1=%5Bpost+type%5D&at_custom4=F27F0C2C-2311-11ED-B1B6-6EAD96E8478F&at_campaign=64&at_medium=custom7&at_custom3=BBC+Hausa
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya - BBC Hausa Wannan shafin na kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a fadin Najeriya da sauran lungu da saƙo na duniya.
Gadar Kano zuwa Bauchi
https://aminiya.dailytrust.com/gadar-kano-zuwa-bauchi-da-ta-shekara-a-karye-ta-zama-tarkon-mutuwa
Gadar Kano zuwa Bauchi da ta shekara a karye ta zama tarkon mutuwa Mutanen yanjin sun koma amfani da kwalekwale
Yadda Ambaliya Ta Ki Ci Ta Ki Cinyewa A Shataletalen Baban Gwari A Kano
https://aminiya.dailytrust.com/yadda-ambaliya-ta-ki-ci-ta-ki-cinyewa-a-shataletalen-baban-gwari-a-kano
Yadda ambaliya ta ki ci ta ki cinyewa a shataletalen Baban Gwari a Kano Hanya ce da ake bi ko dawowa da filin jirgin sama na Kano
Mota Ta Kashe Dan Acaba Da Fasinjansa A Hanyar Legas
https://aminiya.dailytrust.com/mota-ta-kashe-dan-acaba-da-fasinjansa-a-hanyar-legas
Mota ta kashe dan acaba da fasinjansa a hanyar Legas Wata mota kirar Honda da ke gudun wuce sa’a ta murkushe wani dan acaba da fasinjansa a babban t**in Legas zuwa Ibadan. Kakakin Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) reshen jihar Ogun, Florence Okpe, ya ce hatsarin ya auku ne da misalin karfe 10:55 na safiyar Lahadi, kuma dan acaban da fasinjan duk ...
One year ago...
Taura biyu basa taunuwa!
ABUBUWA 10 DA YAKAMATA KA SANI KAFIN KAYI KUSKUREN GWADA GUJE-GUJE DA TUKIN KASADA (STUNTS) IRIN NA FINA-FINAI
Bincike da masa s**ayi ya nuna cewa kallon fina-finai yana yin tasiri a halatayya da zamantakewa ta DanAdam musamman yara masu tasowa. Idan ka kula za kaga yara suna son gwada fada-fadace ko kokawa da suke ga nai a fim.
Wasu kuma suna kokarin gwada guje-guje da s**a gani a fim ko wasannin komputa (computer games). Guje-gujen yawanci suna gwada su ne wajen kai amarya, bikin kamala karatu, bikin Sallah ko sabuwar shekara ko dai kawai don nishadi. Gwada guje-guje a titunan mu barazana ce ga lafiya, rayuka da dukiyoyin al’umma.
Saboda haka duk sanda zaka gwada guje-guje ka tuna da wayannan jerin abubuwan guda 10:
1. Kowane fim yana rubuta gargadin cewa kada mutum ya kuskura ya gwada guje-gujen a gida ko t**iuna, kaga kuwa ashe akwai matsala idan aka gwada
2. Guje-gujen da akeyi a fina-finai ba jaruman ne suke yi da kansu ba, akwai madadinsu (‘yan-kasada-stunt-double)
3. Guje-gujen da akeyi a fim, shiryayen wasa ne wanda mutane ne kwararru sukeyi, wasun su ma tsofaffin masu tseren mota ne ko babur, Mutanen suna da masaniya akan kirar motoci daban-daban da abunda kowacce zata iyayi, kuma sun san kimar gudun da za suyi wajen gudanarwa. Kaga bazaka hada kanka da su ba
4. Suna anfani da tituna na musamman ko kebantaccen wurin da babu kowa babu mai wucewa, wanda bamu da irin wayannan titunan anan kasar
5. Suna yin guje-gujen domin su bunkasa fim dinsu ne don neman kudi, kai kana yi ne don ka burge mutane
6. Ana anfani da kwarewa da gogewa da takatsantsan wajen gudanarwa ba tare da jin rauni ba, ana anfani da matakan kariya kamar su belt na mota, hular kwano da tufafi na musamman.
7. Duk da shirye-shiryen da suke yi, amma ana iya samun hatsari wasu har su kai ga rasa ransu. TOM CRUSIE shaharraen mai fim ya karye a kafa a wejen shirin fim din MISSION IMPOSSIBLE-FALLOUT, wata mata mai suna ‘JOI HARRIS’ ta mutu a wurin shirin fim din DEADPOOL 2.
8. Idan hatsari ya faru suna da ingataccen agajin gaggawa kamar motar agaji (ambulance), jirgin sama na agaji (air ambulance), kuma akwai likitoci a gefe da zasu fara bada agajin gaggawa kafin a kai ga asibiti
9. Suna da asibitoci da likitoci na musamman da suke kula da lafiyar su kamar na ‘yan kwallo kafa
10. Suna da tsarin insora ta lafiya don kulawa da mutum idan yaji rauni ko biyan diyya
A takaice, tunda kaga ba’a iya gwada guje-guje a fina-finan Afrika ko Nigeria to ka san cewa ba abu ne mai sauki ba kuma yana da hatsarin gaske.
Idan kunne yaji.....
Hanyar lafiya.... a bi ta da shekara
sako daga shafin Hanyar Lafiya
Matsalar daukar kaya fiye da kima (overload)
Shin ko mutane suna kula da alamomin tsawatarwa ko gargadi da suke gefen t**i kuwa?
A ko da yaushe, dreba shine jagoran tafiya. Saboda haka, kalubale ne akanshi na ganin tabbacin yin tukin abun hawa a cikin tsanaki. Allah Ya bamu ikon yin tuki cikin bin doka da oda.
A kula!!! saboda lafiyar ka da lafiyar sauran masu anfani da t**i
Allah Ya tsare mu
ameen
Ana tambaya....................
International disability day 2021
YAU CE RANAR WAYAR DA KAI TA DUNIYA AKAN MUTANE MASU BUKATA TA MUSAMMAN, SHIN AKWAI HAKKIN DA YAKAMATA A BASU AKAN TITUNA?
Ranar 3 ga watan December ce majalisar dinkin duniya ta ware domin wayarwa da mutane kai akan irin matsalolin da mutane masu bukata ta musamman suke fuskanta wajen gudanar da abubuwan yau da kullun
Masana suna cewa, masu bukata ta musamman zasu fuskanci cikas ne idan jama’ar gari da hukumomi da gwamnati basu samar da muhalli da yanayi da zai saukaka musu tafiyar da harkokinsu ba.
Misali shine, idan mutum mai buakata ta musamman yana anfani da wheelchair kuma wurin da yake aiki ko karatu basu samar da yadda zai rika shiga cikin wurin a saukake ba.
Samar da wannan yanayin hakki ne ga masu ruwa da tsaki
A kan tituna kuma, akwai matsaloli da mutane masu bukata ta musamman ke fuskanta ko dai wajen tukin abun hawa ko tsallaka tituna
A titunan mu na Nigeria, bamu da cikakken tsarin anfani da farin layi (pedestrian/zebra cross), saboda haka drebobi basa tsayawa na kafa ya tsallaka t**i, sai dai ka samu ka tsallaka a guje
Wannan yanayin yana zama cikas ga masu bukata ta musamman wajen tsallaka tituna
A titunan namu kuma babu cikakken tsarin samar da overhead pedestrian cross, wanda shine wajen tsallaka t**i ta sama kamar wayanda akayi a makarantun Bayero University, Aminu Kano college of Islamic and legal studies, Sa’adatu Rimi College of education da kuma t**in Kurna a cikin jihar Kano
Idan ma akwai hanyar tsallaka tituna ta sama (overhead pedestrian cross) to zaka ga mai bukata ta musamman bazai iya hawa ba saboda matattakala ce kawai akayi
A wajen tuki kuma, zaka ga gine-ginenmu na kasuwanni, asibitoci, makarantu, manyan shagunan siyayya da ma’aikatun gwamnati basu samarwa da masu bukata ta musamman ba wurin ajiye abun hawa ba na daban
Akwai bukatar samar da wurin ajiye abun hawa nasu na daban saboda wasu suna bukatar sarari don fitar su ko shiga cikin mota, ko kuma don shigar da wheelchair cikin mota
A kasashe da s**a cigaba, akwai doka da s**ayi da kowanne gini ko muhalli da za’a samar sai yaza daidai da kowane mutum mai bukata ta musamman.
Akan tituna kuwa akawai na’aurori da suke taimakawa mutane wajen tsayar da motoci ko da kuwa mutum na da matsalar gani ta idanu zai tsallaka t**i cikin kwanciyar hankali
Saboda haka, saukaka rayuwar masu bukata ta musamman wajibine ga kowane mutum da hukumomin makarantu, kamfanoni da gwamnatoci
Muna anfani da wannan kafa don kira ga masu ruwa da tsaki akan ganin an kaddamar da dokar da zata kare kuma ta samar da sauki ga masu bukata ta musamman (disability bill) a Nigeria
Federal Road Safety Corps Nigeria
Asifu Balarabe Lamido
Federal Ministry of Health Nigeria
Federal Ministry of Information and Culture, Nigeria
Dattijon Arewa, Hakeem Baba-Ahmed ya wallafa a shafinsa cewar:
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Opening Hours
Monday | 08:00 - 17:00 |
Tuesday | 08:00 - 17:00 |
Wednesday | 08:00 - 17:00 |
Thursday | 08:00 - 17:00 |
Friday | 08:00 - 16:00 |
Kano, 700252
We Bid, Buy, Sell, Ship and Clear Cars from North America and Europe.
Na'ibawa
Kano, 700101
We repair all types of Japanese car such as; Toyota Corolla, Toyota Camry, Toyota Hilux & Toyota Landcruiser etc.
Yankaba Market Opps Yan Turmi
Kano
Muna gyaran mota opel services da sauran su vectra,zapira Astra E T C
Kano
OUR SERVICES: General Automobile sales Car bidding Import and Export Shipping(Ro-Ro & container) Customs clearance General Contract Towing & pickup
Kano
All kinds of phone products that they sell at low prices
Nigeria, Zoo Road
Kano, 800001
Everyone,this's Joe Wang from China.We mostly sell used trucks and spare parts from China,include the SINOTRUCK,howo,Shacman,etc.What's more,we have established four warehouse in N...
21A Murtala Mohammed Way, By Katsina Road, Kano Nig
Kano
Dealer in all kind of vehicles both sells and services. Foreign used � and Nigerian used