Aliyu Bawada kehinde motors
Mota,Jirgin sama da Jirgin ruwa, Lafiya/kyau kantin kayan Abinci
Wannan kampani na bukata Karin abokan taraiya (ma'aikata) don cigabanmu da habaka kasuwancinsa. Muna fatan hada karfi da karfe don taimako da cigaban junanmu.
NO2423 UNGOGO, KANO
NO2423 BACHIRAWA, KANO
NO2423 Bachirawa, Ungogo Kano State
Inamai Jan hankalinku al'uma da kukasance taredamu wajan kulla kasuwanci don jarraba irin namu sau kakawar. Hakan zaisa kukara tabbatarda gaskiya da ingancin lamarinmu. Mungode
Muna janhankalin jama'a cewa; kuzamo masu kula da lamuranmu don bamu shawara yadda zamu kawo cigaba a yankunanmu wajan bunkasa sana'o'i dakawo cigaba.
NAGARTA: Nagarta itace abinda za'aduba ga duk wani lamari; kasuwanci ko aikin gwamnati ko shi kansa Dan Adam. Hakan yasa nalura da yanayin nagartar wannan masana'anta da inganci kayanda suke sayarwa na kulla mu'amala dasu don samun nasara da cigabanmu baki daya. Inafata zaku jarraba cinikaiya damu. Nagode
FATAN ALKAIRI: Abokaina inamuku fatan alkairi, inamai sanar daku cewa munada motoci na sayarwa masu inganci, zamuyi kokarin kyautatamuku wajan farashi. Inafata zaku jarraba mu'amala damu mungode
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
POBOX1030
No 145 Mahogany Avenue Nomansland Kano
Kano
JIL autos has the vision of safeguarding the lives of the members of the community through safe and sound auto vehicle there by reduci
Kano City
Kano
We Deal Automobile, Connect buyers n sellers. We bid n auction Carz. We give consultation in cars